Gidan Kwarata Hausa Novels Complete by Aisha Maman Teddy .pdf

Author :  Aisha Maman Teddy Category :  Taskar Novels

Chapter   11 / 14

30K to 33K   out of 40.8K words



Kuka ta rushe dashi,yyn da Ammie ta rungumeta,tana bubbuga bayanta a hankski na
rarrashi...Cikin muryar Kuka Hasilen take cewa"Ammie yanxu Hamma Haidar shine Nurry Dad
dina? Shine Hamma na,kuma miiiji na,Daddy na?. Ammie??? Ta kuma korar sunan ta,kamin
tace"Ina son nurry dad dina,kuma inason Hamma Haidar dina ya xanyi kenan? Dole ya xabi

daya,ko ya so Wannan amanar tasa,ko kuma yaso ni ni Hasile". tayi mgnar tana mikewa daga
tsaye... Cike da dauriya Ammie tace da ita ina xaki Hafsa? Ammie xan koma part dina ne!.
Murmushi ammie tayi kana tace.....








Mmn teddy🧸
[10/7, 1:02 PM] Maman Teddy🧸: Maman Teddy:
*Loading......*


GDN KWARATA!


Na Maman teddy🧸

80/81

*@Alheri Writer's asso.📚*

Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan
kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500
mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!

Bismillahir rahmanur rahim".



______________________


"A kullum ni ba'abun da nake kuma karfafan ki dashi sai hakuri Hafsa...kici gaba da hakuri da
Haidar,domun kuwa babu wanda yayi hakuri ya kuma dawo yy nadama ko bakin ciki anan gaba
sai da farin ciki,don haka mahakkurci a kullum shine mawadaci....idan kk yi hakuri xaki ga ribar
sa anan gaba".
Murmushi Hasile tayi,kana ta kalli Ammie a sanyaye tace"Inshaalh Ammie,baxakiji Abun da xai
tada maki da Hankali ba,sai dai farin ciki. Sannan Ammie ina rokon ki wata alfarma daya...

Kallon ta Ammie tayi,kamin ta daga kanta tana girgixa mata alamun ta fadi maganan ta,nisawa
Hasilen tayi,kana tace"Don Allah Ammie kar ki sanar da Hamma Haidar cewa na fahimci shi din
ne Nurry Dad dina. Ta fadi mgnar tana sauke idon ta bisa saman fuskar Ammie.

Wannan ne kadai kkso Hafsat? Baxan sanar masa ba,ki kwantar da hankalin ki kinji dayata?.
Tom Ammie ni nakoma! Tom ki kula mun da bby na". Murmushi Hasilen tayi tana saka kai hadi
da fice daga falon.

*********************

Hankalin Aliyou Haidar gaba daya yagama tashi,ya gaxa sukuni,sam sai yaji babu dadi da yake
fushi da amanar tashi,bayan shine yy mata laifi babba". Kasa zaune yy da tsaye,A hakan ya nufi
Saman Table din dake tsakiyar falon yana daukar wani file da Key din moton sa ya nufo xuwa
babban falon gidan!
Kurr yayi Mata da ido ganun ta cikin Shigar da bai tsammani ba,kuma shida yace ta koma part
din Ammie meya dawo da ita? Bin ta da kallo ya tsaya yana yi ya saki baki sam bai lura da
Surayya dake gyefe ba,wanda da'alama fita xasuyi.....sanye Take cikin Tsadaddiyar lace din ta
mai launin maroon da Milk...wanda tayi masa Dinkin Zamani ta riga da Skirt. Dinkin ya xauna
ma jikin ta damm....Abunka ga mai diri,nan duk inda ta juya sai yy kaman tana karkadasu ne da
gangar". Mayafin ta ta yafa mai launin milk...sai ta kalmin ta maroon duk da Plate mara
tudu,amma Abunka ga doguwar mace kyawunta sosai suka fito. Foce din ta tasaka hannu tana
dauka,hadi da cema Wa surayya muje gani nan....


Gaba surayya tafarayi kana ita kuma ta juya ga Aliyoun da sai asannan da yaji maganar tasu na
zasu fita ne ya ce da ita Kuje ina? Ina zaku fita da wannan yammacin? Kallon shi tayi kamin a
hankali cike da Salbin ta take takawa har xuwa inda yake,Ganin yanda ya lumshe ido yasata
Dan sassauta fuskarta don Haushin Korar da yy mata ba ta tafi part din Ammie takeji,sai tace
dashi" Hamma Haidar xan je a wanke mun kai ne,Shine Surayya xata rakani,don ban san gari
ba!

Wani irin kallo yy mata da bata gane fassarar shi ba,sannan yace"Ohh Ashe har kin isa fara
fita? Amma shune idan mijin ki yana bukatar ki kice ke wanka kkyi? Tom baxaki jeba. Yy
mganar yana daure fuska.

Murmushi tayi a xuciyarta kamin tace"Ai nasan yanda xan maka Nurry". Amm tom Ai naga Jiya
ne..Jiya ne mene?? Ya kuma tambayar ta yana kallon yanda take magana labban ta na
motsawa a hankali gashi ta kyewayeshi da mouthglow. Tom Naji ai yamxu na fita Wankan,ni
baxan hanaka iko akan matar ka ba,ko nace ka bukaci matar kaba,Amma kabarni na fita ba yau
na wanke sumar kaina". Idan na dawo sai In ma kwana ne muyi bai dameni ba'.

Kallon ta yatsaya yanayi,don mmki ne sosai ta ishe shi,Ina ma ace ba Amanar saba ce,wanda
ya dauke ta tamkar diyar sa ta cikin sa,tabbas da yau yafi ko wanni rana jin dadin aure
arayuwar sa. Hade girar sama da ta kasa yy,kana yace" me kkce? Tom banaso fita kuma bb
inda xaki je!.

Kallon shi tayi,tana danne dariya dake cinta,yau Hamma Haidar ne yace wai baya bukata Yin
wani abu da ita,lallai Abu ya girmama.... Tom nima ai bance inaso ba". Bari mu tafi sai nadawo?.

Hafsa?? Ya kira sunan ta,wanda sai abu ya tsanan ta yake iya kirar sunan". Kallon shi tayi
kamin ganin yana shirin sama mata fada,nan da nan idon ta yy narai² tana shirin Xubo da
kwallah". Jikin shi ne yy sanyi,don sam bayason ganin damuwar nata a yanxu". Takowa inda
take tsaye yy,cikin hanxari yana Rungumota jikin shi hadi da dora kanta bisa faffadan kirjin
shi,Hannu yasa yana goge kwallahn da suka sami nasarar xubowa daga saman kuncin ta,kana
yace da ita". Shikenan,ki shirya mu tafi,ni xan kai ku...Ina Bby na? Tana hannun Mama
bushira,ganin ba dadewa xamuyi ba shuyasa na barta".

Yar karamar poss din hannun ta yabi da kallo,kamin kaman wanda akace ya amsa ya duba ya
sa hannu ya karba". Budewa yy komai na jakar abun burgewa ne,kaman yanda Hasilen take.
Murmushi yy mai fidda sauti,wanda tun da take bata taba ganin Murmushun nashi hakan ba". A
haka xakuje Wurin babu ko naira tare dake?. Shiru tayi itama tana murmushin,don sam ta
manta bata da Naira cikikn jakar".

Kamin ta basa amsa ne taga ya riko hannun ta,Nan suka nufi underground,wani daki ne taga da
isan shi ya bude,wanda cike da mmki takebin kofan da kallo,don bata taba ganin kofan a bude
ba". Kasa yin shiru tayi,don sai da ta taba kaiyanci Hamma Haidar wai wannan kofan naga ya
bude ne,kuma bai taba budewa ba,shin da jinin jiki ne yake budewa ko mene?

Maganan nata ta kusa basa dry,amma sai yace"kinga na sa Jiinina ne kamin mu shiga? Shiru
tayi kamin ta girgixa kanta tana kara shiga Dakin dake kewaye da Glass,amma duk da haka da
Dan duhuwa kadan..don ko Hanyar glove bb,da'alama privacy room din shine".

Ba xato bb tsammani yaji ta kira sunan sa a firgice tana kankenesa,don Wasu irin mahaukatan
kudade ne tagan su a dandanke ganyi silin din su,an bi anjeresu hawa² iya ganin ka.....Hamma
wannan meye.....? Wlh tsoro nan yake bani,ka fidda ni".


Murmushi yayi yana dago da fuskarta,kallon kwayar idon ta yy da tsoro ya kwanta fal a cikin
sa". Wannan Dakin dana shigo dake,bb wanda yasan dashi Hafsa sai ke a yanxu". Bana ajiye
kudi na banki,sai anan dakin...Inkinga na kai kudi banki tom ba irin wannan bane......idan xaki
amfani ko da bana nan,ki shigo kiyi dashi". Mene? Tayi mgnan da firgici. Hamma muje daga
falo. Ta fadi mgnar tana kama hannun shi sukayo waje". Tabbas da badon tasan Shi din shune

nurry dad din ta ba,da Yau ta gudu tace Wannan kudin na tsafi ne.


Da fitowan ta ta xube saman kujera tana goge gumin dake tsatstsafo mata,Hamma aina
kasamu wannan kudaden? . tayi mgnar cike da mmki data ajibi".


Ganin tana shirin sa masa hauka,yasa shi dan daure fuska yana cewa"Satowa nayi,saura naji
kuma abakin wani,dani dake duka xa'a kashemu akwashe dukiyar shikenan".


Jin mgnar tasa bb wasa,ga kuma Yanda yace za'a kashe su duka,yasata saurin cewa"Wane wai
ni Hamma,wlh bb maijin wannan sirri ne tsakanin mu...ni yanxu madai bari na tafi,surayya na
jirar mu fah". Kai ka tafi asibitin naga anata kirar ka baka dagawa". Murmushi yy ganin sosai ya
firgita ta.sannan yace okay,ga wannan ko xaku bukata wani abun,ya saka mata bandir biyu na
dari biya² yana bata poss din...Sum² ta mike tana ficewa hadi da barin falon jiki bb kwari....



Da ido ya bita,yana komawa hadi da dora kansa bisa saman kujerar falon,yana lumshe
idonsa,ganin komai yake kamar yanxu akeyin shi,ina baxan iya hada soyayya biyu ba,Allah
yajikanki Hafsa...yy mgnar yana mikewa daga zaune hadi da nufar farfajiyar gudan".

*********************

Zaune take a saman cinyan shi,ta juya masa baya..Duwawunta na kallon fuskarsa tana xura
burar sa cikin durin ta,yana cinta,ita kuma tana mikewa hadi da xama yana cinta a
haka...hannun sa na kan saman nonuwan ta...yana matsasu......sai wani irin nishi takeyi,Tana
kuma narkewa saman jikin shi.....Juyo Dr Halima yy da idon ta kaf ya rufe dadin kawai ke kaima
ta.....Nan ta hau lalubar saman nonon shi tana balle mallayen rigar sa hadi da fara lashe
gyewayen shatin Nonon shi,haeshen ta takai tana Kama nipple din sa hadi da tsotsa....Wani irin
dadi ne ke ratsa duk xuciyoyin su,yyn da bananan sa ta mike tayi caiirrr,hannun Doctor Halima
na saman Dick din shi tana

matsawa hadi da kwantar da Shi". Shikam haidar ji yake dama kamar mayuneacin xaki,nan ya
hau Cigaba d bata ruwa tana shanyewa cike da jin dadi,don yau tasan xata kwangwaji kudi......


********************

Anty Hafsat kinga Daya daga Asibitin Hamma Haidar. Bin Tankamemen asibitin da yake sauke
da bene kusan Hudu tayi da kallo,Kana tace"Allah sarki ashe nan ne". Ehh Ado dan dakata,bari
mushiga mu shaida masa yasan mun dawo! Surayya ce mai maganar tana bai ma Ado Driver

Umarni".

Jah Ado yy yana parking a gyefen titi...wanda hasile ne tace"Kai Surayya yamma tayi sosai,mu
tafi gida shima ya kusa dawowa". Aa Anty muje dai tunda mun riga mun tsaya".



Badon Hasilen tasoba,don jitayi duk batajin dadin jikin ta,haka nan suka fito suka nufi kofan
shiga Asibitin ta karamar hanya...wanda cike da mmiki take bin ma'aikatan da kallo,ganin duk
inda suka wuce sai sun mawa Surayya mgna,wanda da'ala sun san ta ne tunn ba yau ba.


Aah Surayya yau ke ne a wold din namu...? Ehh Dr nice,Gaisawa sukayi kakin Dr danraka tace
da ita,Ai Dr Aliyou yana office din shi na sama,Hawa na biyu...yana can bai dade da tafya ba".


Gdy sukayi ma Dr Danraka,kana su fara haye stair din...don nufar Office din Aliyou Haidar...


(Koyaya abun xai kaya..?)






Mmn teddy🧸
[10/7, 7:04 PM] Maman Teddy🧸: *Loading......*


GDN KWARATA!


Na Maman teddy🧸

88-89

*@Alheri Writer's asso.📚*

Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan
kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500
mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!

Bismillahir rahmanur rahim".



______________________________

"A haka suka isa bakin Office din nasa,wanda anan suka tadda ta wata Security tsaye a bakin
Kofan.Ba tare da sun kalle ta ba,suka sa hannu suna kokarin nocking,wanda cike da tsawa
Securityn tace dasu" Madam me kuke sone anan,baxaku jira Dr ba,har sai kun iso Office din
shi...? Ku koma Oga yana busy😂 . Wani irin busy? Ki sanar masa kanwar sa ce taxo ganin sa.Kar ki bata mana,lokaci dan Allah".
Surayya ce ta bata amsa a kufule don ta lura matan irin yaren nan ne marasa kiriki,da iya yarfa
mutane idan suka samu masu sanyi".


Waye kanwar tasa? Yeee Oh Allah,bafaxan barki ba,don Dr yace kar abar wani ya shigo ko ya
dameshi suna aiki ne".

Nifah kanwar sace,kuma basaba xuwa nan ba sau daya ba,ba sau biyu ba! Don haka ki bamu
hanya Kwazin??? Ta kwada kirar sa da karfi,wanda kirar nata ya shiga har kwakwalwar Aliyou
Haidar da yake can ya soma ficewa a hayyacin shi,don sosai Dr Halima ke rikitashi". Itakam
Hasile jikin ta sam bai bata ba,Ganin Wannan securityn ta tada masu da fitina yasata,daga
kafafun ta tana lekawa ta jikin saman kofan Da aka saka wani abu mai kamar sec camera,da
mutum na ciki xai iya ganin na waje hakan ma na waje xai iya ganin na ciki". Jikin ta ne ya hau
rawa,Ganin Yanda Aliyou yake Sa hannun shi yana ligwigwita nonon Dr Halima....Wani irin jiri
ne ke dibar ta,jitake yuuuuu.........


Surayya zo mu tafi kawai,sai kace dole sai mungan sa?. Hasilen tayi mgna ranta bace,a
xuciyarta tana tunanin dama tasan me hali baya taba fasa halinsa,Tabba Nurry na baxaka
chanxaba,Duk da abun da kayi mun na dauka xaisa ka daina aikata duk wani mashaa,ashe ba
haka bane? Tabbas baxan iya ba,Hamma Haidar na gaji! Baxaka debomun cutar zamani ba!.
Surayya Don Allah kizo mu tafi nace??.


Kamar daga sama yajiyo muryar Hasilen da bai zato ko tsammani ba...! Saurin Daga Dr halima
yy yana ravata daga jikin shi". Maida kayan jikin shi yy itama tana saurin maidawa,wanda
kaman daga Sama gaba daya yaji haushun kansa dana Dr Halima ya rufeshi,Fada ya fadata
dashi yana cewa"Ta fice ta bashi wuri daga office,wanda cike da mmki dakuma dauriya ta
maida kayan ta,hadi da Daura lapcourt tana bude Kofan,kaman daaga sama taji muryar sa
yana cewa"Kice ma Surayya da Su shigo". Takaici ne ya isheta,hadi dajin haushin wacece
wannan surayyar da suna tsaka da jin dadin su ta datse masu?.

Sai da ta bi Surayya da hasile da kallon banxa,kamin tace yaace su shiga". Surayya ce tayi
gaba,kamin hasile tabi Office din da ita kanta Dr Halima da wani irin kallo data kasa gane masa.
Lfy Baiwar Allah naga kina bina da wani kallo ne? Kaman baxata bata amsa ba,sai kuma
hasilen tanisa tana kuma bin ta da kaxamin kallo,kana tace"Ba wai ina maki wani kallo ne
nadaban ba,illah kawai ina binki da kallon tausaya mawa rayuwarki. Tausaya ma rayuwata?
Halima tayi mgnar a kule,kamin tace"Wacexe ke? Wani matsayi kk taka,da har kk tausaya
mawa Rayuwata? Wacece k??... Ta kuma mgnar a Zafafe". Hmmm tom tunda sunana kk son
ji,ni sunana Matar Aliyou Haidar,kuma ina maki Albishir da daga yau kingama Aiki a karkashin
Aliyou Har avada.



Jikin Dr Halima ne yy sanyi a lokaci daya,dama jitata jitan da takeji na Aliyou yayi aure da gske
ne? Baki isa ba,karya kk,ba riga dana xama na Aliyou bango majin gina,kye har kina tsammanin
Mijinki xai iya Rayuwa da wata diya mace ba dani?. Tayi mgnar tana fiddo mawa hasilen da
Idanuwan ta".
Murmushi Hasilen tayi,wanda bakace cikin ranta da akwai wani abu msi kama da bakin ciki
ba,kana tace"Tom shikenan,kina nufi ni ban isa da miji na ba kenan! Hmmm tom shikenan
Guggo na,Xan koma kyma xan nuna maki karuwar cikin gida,tafi ta waje Mahaimmanci isa da
iko....na barki Goggo na Lfy.
Har tasa kafa daya tafara takawa sai kuma tajah ta tsaya,kamin tace da Dr halima". Shawarar
da xan baki daya ne,kar ki dawo Asibitin nan gobe,domun dawowar ki xakiyi nadamae da baki
taba yin shi ba....xaki gane na isa da miji na tana fadin haka ba tajira cewan Dr Halima ba,da ta
tsaya siroro kaman sakarya ta juya kawai tana nufar farfajiyar asibitin, moton da suka taho. Ta
nufa tana shiga hadi da rufiwa...don tayi zuciya sam baxata ma iya hada ido da haidar ba".


Kallon Drivern tayi kana tace"Mu tafi kawai,sa taho tare da shi". Tom hjy. Yabata amsa yana fara
driving hadi da hawa saman kwalta!


A office kuwa tmbyar Surayya yy ita da wacece suka zo? Nan ta ke fadi masa duk yanda ya faru
da security,Jin da yy da Hasile yasa shi,sam yaji jikin shi bai bashi,mai yasa taki shigowa,kuma
a gaban idon ta Dr Halima ta fita'.

Kamar wanda aka tsikara yy saurin mikewa yana cewa"Surayya muje kila fushi tayi,muje ki
rarrasota ta shigo". Kallon duk yanda ya rude Surayya tayi,tana binsa da kallon mmkin yaushe
Kwazin yafara son Hasile a xuciyarsa? Har farfajiyar asibitin sukaje amma bb ita. Hasali ma har
Drivern babu... Bai tsaya daukar komai nashi ba,ya nufi moton shi yana cema Surayya ta shigo
ya maidata gida".

*************************



Itakam Hasile tin bayan isanta gida,a falo ta tadda mama Bushira,Alokacin Bby phanan ta tashi
daga baccin da take,amsan ta tayi tana xama tana bata nono na yan mintoci,kamin ta mika ma
Mma bushira ita...Tana nufar Falon ta...Da shigarta ta rufe kofar,kana ta Bi Under grnd....ta isa
bedroom din ta".
Anan ne komai ya fara dawo mata,wanda sam batasan lokacin da Kwaallah ya hau vin kuncin
ta ba,hannu takai ta shafa hawayen dake gangaro mata,kamin tace"Tom wannan hawayen na
meye? . kawai sai ta saki murmushin da tafi kuka ciwo,komawa tayi tana bin lafiyar gado,a haka
bacci yy awon gaba da ita".
Shikam Aliyou Haidar tun shigowar sa yanufo Part din Hasilen,Amma nan ya tadda shi a
rufe...yasan ko yy nocking a banza,yasa shi tsayawa kaman mutum mutumi,duk ya damu,don
Surry ta sanar masa tijarar dasecurityn tayi masu". A haka ya nufi part din sa,yayo wanka hadi
da nufar masallaci,bai dawo ba sai da akayi magriba".
Karfe Tara na dare takwantar da Phanan a makwacin ta,kamin ta mike tana nufo falo,don

11 / 14