Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
ga Uwa da
diyar ta,komai ya sameta dan ji yake ajikn shi,tuni Phanan ta hau tsala ihu,kaman tasan halin da
Mahaifiyarta ta ke ciki...Itakam Ammie da justice Aina cewa suka kumata Dukan tsiya,wanda
har sai ta kasa motsawa,sannan asata moton garin su...Oumma aina ce mai wannan maganar
tana girgixa Lil phanan da rarrashin diyar.....
Tom pha ana wata ga wata? Shin Hasile xata bar gidan kuwa?
Muje dai xuwanaji comment kuji Update da wuri gobe inshaallh
Labarin gidan ƙwarata! Na kudi ne don Allah karki karantamub baki biyani ba!
Idan kina son biya,Vip payment #500 mtn card
Normal payment #200 ta wannan number xakiyi mgn hadi da tura katin duka 08081202932 .
*Mmn teddy*
[9/24, 7:42 PM] Maman Teddy: Aslm
Barkan mu da dare..."
Mutane da yawa suna biyoni Pc suna mun mgn cewa'littafina ana fita mun dashi,kuma na roƙa
don Allah idan kin biya,ban lamunta ki fitar mun dashi ba!
Amma Masu fitar dashi sin gaxa dainawa". Don Allah ina ƙara roƙo adaina fita mun
dashi,sannan ko ta pc me aka biyo ka da sunan ka bada,don Alllah kar ka bashi...
Idan baxaki iya cewa baxaki bashi ba,kawai ki copying ɗin wannan mgnan tawa ki tura
masa...amma ni dai gsky bance wacce bata biya ta karanta mun labrn na ba....
littafin GIDAN ƘWARATA! Bana kyauta bane ba,na fada tun a farkon ko wani page...
Don haka a kiyaye,duk wacce na kama ta tura mun littafina wani grp,gsky xan fiddaki a wanan
grp ɗin".
Ina roko adaina plz
*Mmn teddy na maku matan Alheri*
[9/25, 11:17 AM] Maman Teddy: Loading
*GDN ƘWRTA*
_*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_
46-47
Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan
cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932.
Vip payment #500,normal payment #200.
Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa!
_____________________________
"Daɗa koɗe Hasile da mari sukeyi...Wani Marin ne Zaitun ta kuma wanke ta dashi,da sai da tayi
taga² tayi baya Zata faɗi,nan taji ta Faɗa jikin Shi....wanda ƙamshin turaren shi da yake faɗar
mata da gaba,a duk inda taji shi ne ya sata fahimtar shi ɗin ne! Faɗawa saman ƙirjin shi
tayi,tana sakin wani irin marayan kuka mai tsuma xuciya da ban tausayi.....Ganin Aliyou Haidar
yasa duka tsoro ya kamasu,sai kuma suka Wani saki fuskan su kowa yana kisimawa ao bason
Hasilen yake ba!
Raba Hasilen yy da jikin shi a xafafe tako ɗaya biyu ya cimmawa su Zaitun,wanda kamin suyi
wani yunƙuri ne yafara ɗauke su da mari ji kake fass³,kunsan hannun tsayayyen nimji kamar
Aliyou Haidar,tuni suka gigice.....Damƙosu duka yayi yana zare belt ɗin jikin shi,yana tafkan su
dashi ta koina". Cikin sassarfa Su ammie sukayo kanshi,suna masa mgn,amma ina ma yasan
mene suke cewa".
Dukan su Zaitun yake da belt ɗin,wanda abunka da farar fata tuni jikin su yayi ruɗu² ya farfashe
duk shatin duka....ihu suke suna kirar sunan Ammie da Justice Aina,amma sun gaxa ƙwatan
su". Yanxu Haidar kashe ƴan uwanka xakayi akan wannan baƙar bafullatanan? Ammie ke
maganar cike da tsoron yanda Aliyoun ya abuce,rabon taga xuciyar shi irin haka har ta
mance,su kansu su Yasmeen ɗin daɗi sukeji suna faɗin Yanxu kwazin ya daina Faɗa da dukan
su,ashe ba ataɓa shi bane! Wayyo Kwazin Don Allah kayi haƙuri baxamu ƙaraba! Yasmeen ce
mai maganar Cikin raunanniyar murya take maganar". Oumma salamatu ne ta yi saurin riƙe belt
ɗin nashi tana Dakatar dashi...Haba Aliyou Ya isa,hakan ai kuma yayi mun dai²,inbanda
Wulaƙanci da rashin kunya matan Yayan kune xaku kama duka...ya isa Aliyou yi haƙuri Don
Allah ka kyelesu ba hankali ne dasu ba".
Dakata wa yayi yana juyawa ga Ammie da take aikin dallah masa harara,bai bi ta kanta ba ya
juya ga Hasile yana Rungumo Ta jikin shi hadi da saka farin hankie ɗin hannun shi yana goge
fuskar ta da inda shatin marin su xaitun ya ɓata mata fuska".
Aaa...inalillahi oh ni Aina,Ammien Aliyou sai kinyi haƙuri mubi komao a hanakali,don na lura Da
tsafi wannan yarinyar taxo gidanan nan,Ta riga da ta tsafece Aliyou Haidar,amma ta allah bataki
ba! Takaici ne ya kuma kama Aliyou,Kawai sai ya rungumo Hasile yana nufar part ɗin shi...bai bi
ta kan Ammie da tagama cika tayi fam ba! Itakam Oumma salamatu amsan Lil phanan tayi
daga hannun Ammie,Tana raba su tayi nata Ɓangaren hadi da masu allah yakayauta...hakan
kuma ya kuma ƙular da su Ammie". Haka suka kwashi su Yasmeen suna nufar Ɓangaren
Ammie da su,don tayi masu dressing ɗin hannu wansu da duk inda Aliyou ya bugesu".
Ahlan ce daga saman benen Part ɗin hajy Kaka duk abunda akeyi tun daga farko har ƙarshe
a,saman idon ta,Haushi duk yagama rufeta ganin yanda Aliyou yayi ma Hasile kyakykyawan
riƙe yana yi kaman xai maidata ciki,ita kuma tana binshi da kukan kissa,ƙwafa tayi tana cije
yatsa da cewa"Dama wannan yarinyar makira ne? Lallai baka,raina mutum koyaya yake! Cikin
part din hjy kaka ta koma amma tagaxa natsuwa,kawai sai ta mike kamar an mintsine tayo
ɓanrayin Aliyou Haidar".
*************************
Firstaid box ɗin shi ne a gyefe,tana xaune saman kujeran falon,shi kuma yana tsugune a
ƙasa,yana Goge mata Wurin gyefen bakin ta da Zaitun ta fasa mata saboda mari da duka". A
hakan nan kuka take,don dama yasan Hasile a banxa yy mata tayi kuka bare kuma Yau wannan
shegun yaran sun taɓa mashi ita". Sorry yake ta aikin mata,a gyefe ɗaya na xuciyar ta kam
Haushin shine,acewan ta shine ya jah mata....Hamma Haidar?
Ta kirara sunan shi wanda yasa shi cike da mmiki kallon ta,don bata taɓa kirar sunan sa ba a
rayuwar shi,sosai yaji daɗin yanda ta kira sunan nashi,amma da yake ya iya bama soyayya
mahimmanci bai amsata ba,sai kai bakin shi da yayi saman nata yana kissing don sai da ya ɗan
tsotsan mata na ƴan seconni sanan ya xare bakin sa daga nata,yana ɗaga mata gira wato fadi
maganar ki".
Ɗan gintse fuska tayi,kamin ta kauda kai,tana cewa"kaga baka sona ko? Nima hakanne,don
haka,kawai ka sake ni,ka auri wacce kk so kaga Zaitun na son ka! Idan ka sakeni xan xauna
baxan sanar makowa ba,na xabi na mutu a hakan..amma don Allah ka Auri zaituna... Kamin ta
ƙariƙa maganaar ne ya saka taffan sa yana rufe bakin ta,kamin ya girgixa mata kai.banason
ƙara jin wannan maganar daga bakin ki,baxan sake ki ba,Auren nan babu rabuwa,tunda Daddy
ya Aura mun ke! Kuma ni baƙaramun yaro bane da xakimun wayo na Sake ki,kije Auri Saminu
yake ko wane? Hmm gwamma ma ki xauna dani nayi manage dake Don nasan Saminun yacw
bayayi ne". Idan na samu wacce tayi mun na Aure ta muci soyayar mu,ba irin ki ba da mutum
ya taɓaki kifara tsala masa kukan rigima". Yayi mgnar yana kafeta da,lumsasun idon
sa....Ƙwallah ne ya ciko idon ta,kan su samu wurin gangaro mata,drya ya gimtse don dama ya
faɗa ne don Tayi kukan,ko ya sami nasarar yin abun da yakeso tuni,don taƙi basa fuska". Hmm
kinga ki lallaɓani mu xauna tare...ni ka ƙyeleni Hamma Haidar,tayi maganar tana share
hawaye,wlh baxan Xauna ba,Kuma ai ni Saminu yana sona kuma nima shi nake so har yanxu".
Haushi ne ya kamasa amma sai ya daure,yana sakin wani irin murmushi kana yakai hanmun
shi saman bakin ta yana matsewa da ƙarfi....Ahhh washhhh Kawai sao ta ska masa kuka,kin
daina matse mata bakin yayi,don jin raɗaɗin Zafi yake a xiciyar sa kirar masa sunan saminun da
tayi...suna a haka ne sai ga Ahlan ta shigo,wanda sam Hasile bata lura da shigowar ta ba,sai
Shi Aliyoun,hakan yasa shi Murmyshi yana kai bakin shi saman ɗan lips din nata da ya matse
ya haɗe da nashi wuri guda yana Tsotsan lips ɗin nata cike da gwanewa,wanda yasa Hasilen jin
wani xuuu..xuuuu daɗin Abun har ƙwaƙwalwar ta,dama yayi mata hakan ne don taji daɗin
abun,aiko nan ta sakin masa jiki yana ƙara mamata yana wani shafata,kaman mage itakam
lumshe ido tayi,tana yin luf kaman ba itace mai kukan ba!
Kuyi manage da wannan...yau saturday,aiki yy yawa...ku tsammace ni xuwa anjima......
*Mmn teddy*
08081202932
[9/25, 9:01 PM] Maman Teddy: Loading
*GDN ƘWRTA*
_*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_
48-49
Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan
cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932.
Vip payment #500,normal payment #200.
Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa!
_____________________________
"Ganin haka yasa Ahlan rasa abunyi,kawai sai ta saki wani irin kukan baķin ciki,tana saurin
juyawa haɗi da barin Falon". Ganin haƙan shi ta cin ma ruwa yasa shi yin murmushi yana sakin
bakin ta,amma sai yaji ta riƙe nasa bakin,Batare da ya damu ba,ya cigaba da Shafa bayan ta a
hankali,kamin ya zare bakin shi daga nata yana cewa"Kai ke mayya ce ne? Kin wani kama mun
laɓɓa...ko mekikeji ne haka? Yayi maganar yana haɗe girar sama da ta ƙasa". Kallon shi
tayi,don sai a yanxu ma takejin haushin tsayawan da tayi har ya wani kama bakin ta yana tsotsa
tana kallon shi". Uhm ni ai bani ce ba,bakai ne ka kamamun baki na kana tsotsa ba!
Hmm....nisawa yayi kamin ya miƙe yana raba jikin shi da nata". Zo ki haɗa mun ruwar
ɗumi,inaso na watsa ruwa yanxu! Kalon nidin tayi masa,kamin ya ɗan haɗe rai kamar bashi ne
yanxu yagama tsokanan ta ba,Ya wani koma mata Aliyoun da ta sani a da baya". Taso taƙi
miƙewa amma ganin yanda yy maganar fuska babu wasa,yasata miƙewa tana nufar bedroom
ɗin shi,haushi duk yagama cikata, Privacyn ɗin shi ta nufah tana hada masa haɗi da aje masa
komai da zai buƙata,kaman dai yanda take masa lokacin Uwani.... Amaimakon ta fita ta sanar
masa,sao tsaayawa tayi tana tunani a xuciyar ta" oh wato idan Baka da Dukiya da Arxiƙi
shikenan a kullum kai kaman bawa kake? Allah sarki,ko ina Innata take oho? Nasan da ta na
nan,da Duk talaucin ta baxata yarda na Xauna wurin Wannan mugun ba". Kamin wani ɗan
lokaci ne tuni hawaye ya ɓata mata fuska".
Motsin shigowar sa yasata,saurin goge ƙwallahn fuskar ta...kamin yana tahowa tayi saurin
juyawa tayi ita kuma tana shirin ficewa" Hafsa? Ya kira sunan ta". Cak tajah ta tsaya,wanda
tana ahaka bai cecmata komai ba,yana cire singlet ɗin jikin shi". A Haka zaki tafi,baxaki cuɗa
min baya ba? Ehh Saurin ɗago manyan idon ta tayi,kamin tayi saurin sadda su ƙasa,don kunyar
ganin sa a haka da tayi,ga kuma kwarjinin sa". Sai kace wata ƴar iska". Tana fadin masa haka ta
fice,tom kunsan bafullatani sai haƙuri ba iya magana ba! Hmm murmushi yayi,yana ɗan jin
mgnar ta na sosa maa rai". Wani zuciyar ne tace dashi,tom kai ma meye na kula wannan ƴar
ficiciyar yarinyar da girmanka? Yarinya ƙarama da ka kusa haifeta? Ƙwafa yayi yana fara murxa
ma kansa tattausar soson dake gyefen sa hadi da sakar ma kansa Ruwa tun daga saman
kansa har xuwa jikin sa".
***********************
Tana a zaune a gyefen gadon sa,don da fitowan ta nan ta xauna". Can kuma sai ta miƙe tana
nufar wadrop nashi tana fidda masa da ƙananun kaya,boxer da wani t.shirt,don tasan Indai
yana gida sune kayan sakawan sa". Fitowa yy yana tsane kansa da ƙaramin towel,sai wanda ya
ɗaure iya ƙugu". Kallo ɗaya yy mata ya kawar dakan sa gyefe". Yana nufar mirow...bin Kayan
dake gyefe yayi da kallon uku saura,kamin ya juyo haɗi da ce mata"kee Wayace ki fiddo da
wannan kayan? Yayi mgnar fuska a,haɗe". A sanyaye tace"ba kowa! Tom xoki kwashe abunki".
Abina kuma? Tayi maganar da mmki". Ai kayan kane a Wadrop na fiddo su yanxu". Bai kuma bi
ta kanta ba ya cigaba da kimtsa kansa,abun haushi wasu kayan ya fiddo duk don ya ɓata,mata
rai". Bata damu ba,don ma juya bayanta tayi,ganin yana ƙoƙarin saka kaya a gaban idon
ta...duk da dama ba kunya ne da shi ba". Bai kalleta ba ya nufi hanyar fita,wanda kamar baxata
bisa ba,amma sai ta dake don dama haka take masa abaya,duk abun da yake buƙata yi masa
takeyi,Resting room ɗin sa ta nufa don nan ya shiga".
Ƙwance ta tadda shi yana kallon Ball ɗin da ake yina Madrid.a hanakali ta zauna a daga ƙasan
carpet ɗin Falon kusa da ƙafar shi". Kallon ta yake da gyefen ido ba tare da ta ganshi ba,haka
kawai yaji ta bashi tausayi....Hafsa xoki mun Tausa". Yy maganar hankalin shi na akan TV. Fito
da daƙwa² n idon ta tayi waje,sai kuma ta ganin ma baya ta kanta,yasata miƙewa jiki babu
ƙwari,ƙwallah duk ya ciko ƙwarmin idon ta". Hannun shi ya miƙa mata,wanda bb musu ta fara
danna masa a hankali,a ranta tana cewa"Wato Na xama baiwar sa ma kenan? Yy mun cikin na
aifa masa ƴa,yasa Abba na ya koreni a gidan sa,wannan wani irin rayuwa ne nake ciki ni
Hasile,ga duka ga tsinka jaka ,kawai bata san lokacin da Hawaye ya fara Mata xirya ba yana
xubo mata". Kuka kikeyi hafsa? Tausan ne ba kyaso? Ki bar shi nasan bakida lfy". Yy maganar
yana kafeta da segxy eyes ɗin shi". ba haka bane,kawai na tuna da Mama na ne". Tayi mgnar
tana goge hawayen Idon ta". Amma xanyi maka ai". Murmushi yy hadi da son tambayar ta
meyaamu da maman nata,amma miskilanci ya hana shi tambayar! A hankali ta fara matsa
masa hannu zuwa ƙafa.....Yayin da yake wani lumshe ido don wani sanyi yakeji yana ratsa shi
matuƙa".
Miƙewa,tayi tana duƙawa tana tausa masa har xuwa saman hannun sa,wanda sam bata lura
ba,Nonon ta da ya gyaga saman fuskar shi,shikam Wani Sanyayyar Ajiyar xuciya ya
sauke...yana jin daɗi.....Bai san lokacin da ya jawota jikin shi yana mirginota ta dawo ƙasan
shiba". Hayewa saman ta yayi,wanda cikin sauri ta fara kirar Sunan da Hamma Aliyou Meye
Haka? Don Allah ka cika ni,banaso! Xan maka kuka fah! Cikin wani irin murya ta tsinci shi yana
cewa"Plz Hafsy na ko sau Ɗaya ne". Ehh mene wayyo Oumma salama kixo ki ƙwaceni hannun
mugun nan,Tayi maganar tana tureshi daga jikin ta". Shikam ganin Abun nata baxata tsaya ya
samu abun da yake buƙata ba,kawai sai ya sakar mata nauyin sa,da axaba yasata Yin shirun
dole,ta koma nishi a hankali kuma sama². Hafsa Kiyi shiru ko na yi maki wanda yafi na farko
dana yi maki,har muka samu lil phanan". Kin san dai ni Ɗin bana gajiya". Ki bini a hankali na na
sauka akan ki Da wuri".
Kuka ta rushe dashi kamin tafara cewa"Kayi haƙuri Don Allah Hamma,kaga jego nakeyi fah..Ka
tausayamun Kaji Hamma Haidar". Shiru yayi,don tabbas yasan da Jegon takeyi,kuma ɗanya
take". Hmm...tom baxan maki ba,amma komai nayi babu ruwar ki..kar naji bakin ki,don nasan
dai Duk abun da kk nufi shine kuma kk gudu shine ,don haka sha kurumin ki,ta haƙura xan
bata haƙuri,amma da sharaɗin Abu biyu xuwa uku". Yayi maganar yana hura mata iska gyefen
saman kumnenta". Lumshe ido tayi,kamin ta ɗaga masa kai baki na rawa tace'tom". Abu na
farko,dik idan kk ganni Basai nace kixo inda nake ba,ki taho....kuma ki rinƙa mun komai kamar
yanda kk mun a da,komai na saki babu gaddama". Na biyu,kullum idan na dawo aiki xakina
rinƙa mun Tausa,basai nayi maki mgn ba". Na Uku kuma Banason ƙara ganin kin a part ɗin
Oumma salama,idan nace anan xaki xauna,idan ta tambayeki kice kin amince kinaji?.
Saurin ɗaga masa kai tayi,kana tace"tom Hamma Haidar na amince,Ka ɗagani Zafi
ƙirjina....Wayyo!!! Ɗagata yayi a hankali yana Cewa" Bari naxo kuma bamce ki tashi daga inda
kk ba?! Yana faɗin haka ya juya Bata san inda xai jeba,sai dai Kawwi ya bar ɗakin!
Shiru tayi tana Addu'ar,Allah yakawo Oumma ta ƙaaceta daga hannun Aliyou Haidar". Can sai
gashi da kayan aikin sa,wanda ta rasa mai xaiyi dasu....xama yy daga wurin ƙafarta yana saka
hannu yana ware mata ƙafa". Hamma". Tayi maganar hadi da kwaɓa² da fuska tana shirin
kuka,Bai amsa ta ba,sai da yasa Handglobe yana taɓa Wurin Hadi da kallon yanda Yake
haɗewa,amma kyaushi ayi ɗinki". Shafa mata yayi,yana tunanin ta inda xata tsaya yayi mata
allura har ya ɗinkata". Cike da muryar rarrashi yace"A hankali xan maki...xan ƙara duba maki
ne". Tabbas ta ƙaru,amma da yake haihuwar Ruga ne,bb maganar ɗinki wai ana xaman jirar
Wurin ya haɗe". A hankali ya ɗauko alurar da xai mata...wanda ita dai ji take yana shafa mata
Vigena ɗin ta...Wannan zugin da yake mata duk ya daina,don daɗi ma takeji hakan yasata Yin
shiru tana lumshe ido....kamar daga sama taji ya coki namarta da allurar yana dannawa a
wurin". Ai axaba yasata yanka masa wani irin ihu...Aiko nan yayi saurin ya kuma ɗaukar wani
sringe din da yake ɗauke da ruwar magani,ya kuma yimata,a wannan karon ta gaxa kukan sai
Xubar da hawayen a xaba da take,ga gumin dake karyo mata....hannun shi yabi yana
shashshafa Wurin don ruwar Allurar yabi koina". Hamma Haidar kai mugu ne,menayi maka?
Baka sona! ".abun da take fadi kenan,kamin can taji batajin raɗadin,Yanda kasan ma babu rauni
a wurin.
Nan ya hau ɗinkataa hankali,kamin yy mata kamu biyu,sannan ya kwashi kayan yana Ajiye su
gyefe...magungunan da ya fiddo mata ya ajiye a gyefe". Ɗagota yy daga Kwancen da
take,kamin ta ƙara sa sabon kuka,wanda a wannan lokacin yasan kawai rigima ce irin nata,don
batajin xafi sakamakon Allurar da yy mata". Rungumeta yy yana shafa bayan ta". Sorry
dear....shiru tayi ta koma saukar