DUBAI PART 2 HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.pdf

Author :  Oum Hairan Category :  Taskar Novels

Chapter   9 / 11

24K to 27K   out of 31.6K words

fatan dai kun tashi lfy"
Kanta a qasa ta amsa Abba yace “qarfe nawa zaku tashi ne?" Kunneta Taheer yaja yace “qarfe
biyu Abba" jinjina kai yayi yace “amma zaku bar mana safnah anan naji Hajar tace gara abarta
anan gurinta kuje Allah ya baku wasu"
Saurin cafe zancen Taheer yayi da cewa “kayy Anya kuwa kudaiyi hqr kawai ku bamu abarmu
idan mun samu wasun ma baku a cikinsu amma Safnah gara tana kusa damu" murmushi Abba
yayi yace “muma muna buqatarta kudaiyi hqrn"




Taheer baiso ba amma bazai iya jayayya da Baban nasa Kuma surikinsa ba saboda haka kawai
ya jinjina kai yace “shikenan Allah ya raya mana ita"
Sallama sukayi mata bayan Abba ya sakeyi masu nasiha me shiga jiki suka koma mota ya
dauko musu break fast dinsu Taheer yace “ashe Abba aikoka akayi" daquwa yayi masa sukayi
dariya yace “aikin Addanku ne tun asuba bata koma ba tana kitchen Saida na biya gdan Mahfuz
nakai musu nasan su sun tashi ku kuwa nasan shagalallune shiyasa na bata lkc kafin nazo" Shafa kai yayi yace “wlh tashinmu kenan na shiga wanka na fito banganta ba shine Ina
shiryawa naji kiranka"





Sallama sukayi ya karba ya juya ciki ya ajiye ya juyo yaga yanda take harararsa yayi dariya
yace “tuba nake gimbiyar Mata ramawa nayi nima" yana mgnr yana matsawa ta janye da sauri
ta fada kujera yabita suka fara kokawa Allah ya bashi saa ya fara romance nata ta ko Ina ta
tureshi tace. “Allah Ya Taheer na gaji..." Dago maganadisun idanunsa yayi yace “tun yanzu kinma manta da
waye mijinki kenan? Don't mind zan tuna miki kwanan nan"
Daga haka bai qara ce mata komai ba ya cafki boobs dinta ya cika bakinsa dashi yana
karkarwar jiki ta qanqameshi tanajin zafi a boobs dinta tunda ta haihu yaqi bari abawa yarinyar

nono har yanzu wani lkcn nononta zafi yake mata saboda a cike yake.




Dun dauki kusan awa guda sannan ya samu sassauci ya kwanta a jikinta duk ya bata Mata
jikinta da sperm dinsa dole saida sukayi wanka sannan sukayi breakfast.
Janta yayi suka fara zagaya gdan naira tayi kuka iyakar kuka a wannan biki gdajen nasu ma
kawai kudi yaji jiki,
Koda suka gama zagayen daki yajata suka kwanta suka fara baccin hutu a cewarsa bayason su
wahala a hanya.
Sai daya suka tashi basu wani bata lkc ba tunda already kayansu a hade suke tarkacen da
Addah da Granny suka hada mata na matane ma tayi musu jakarsu daban.
Suka nufi airport 2:00pm Allah ya Basu saar keta hazo zuwa hutun Honeymoon da Kuma wani
course da zaiyi na watanni takwas akan kaduwancinsa.




_Hmmmm Habeey baiwar Allah ko meye zai faru cikin wannan tafiya da akayita cike da farin
ciki?_
# *UMMUH HAIRAN*
[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *_HABEEYTAH_*
*_DUBAI PART 2_*



_Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin
tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar
GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki  ta
wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka
09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi
evidence of payment kawai zaa tura_

*23* Kwanakine masu tsayawa a zuciyar masoya zamane me cike da qauna da tattalin juna, so
qauna da kulawar da Taheer yake bawa Habeey abin gwanin burgewa wa kowa itakam salon
soyayyarsa har kunya yake bata, abu daya da yake damunta dashi shine fitinarsa,
Ko yaushe idan yana gda yana liqe da ita Kuma ko ya fita baya wani dadewa zai dawo yace
mata so yake yabawa shukarsa ruwa idan taqi Kuma yasa mata qarfi yayi abinda zaiyi bayan ya
gama yayita yimata dariya yana cewa ai tama fisa jin dadi kawai don dai shi aka dorawa jarabar
ne. Cikin wannan kwanaki na farkon zuwansu abubuwa da dama sun faru abun da takasa mantawa
shine kyautar wata siririyar sarqa da barimarta da Chan's din hannu dana qafa sai zobe da yayi

mata na white gold and diamond da kudinsu a qimance suka haura lissafin da qwanyata zata
iya yace mata.




Tun washegarin ranar da tayi masa kyautar budurcin ta ya bayar da aikin qera masa su da
qudurin duk ranar da suka kwana suka tashi cikin yanci matsayin ma'aurata zai batasu a
matsayin tukuicin qauna,
Ranar tayi kuka sosai itakam batasan irin qaunar da dan'uwanta Kuma mijin nata yakeyi Mata
ba,
Abu na biyu shine mugayen mafarkan da takeyi da Mom da Aunty Zahrah kullum sunayi mata
gargadi akan kada ta kuskura ta dauki Taheer a matsayin abokin zama na dindindin saboda
talala sukayi mata me kamar sake.
Wannan abu yana damunta musamman lkcn da ta fara mugayen mafarkan wai Taheer ya
kamata ya nada mata duka ya saketa saki uku ko kuma tayi mafarkin ya biyota da bindiga ko
wuqa zai kasheta.
A kowanne lkc takan tashi tayi alwala tayi sallah tare da tubarwa Allah da neman daukinsa
wajen galaba akan maqiyanta.




Duk sanda sukayi waya da yar'uwarta Saudat takance mata Aunty Habbatullah ki rinqa kusanta
kanki da ubangiji akwai maqiya gabanki da bayanki don Allah kada kiyi wasa da addininki nasan
Allah zai iya miki Ina tsoron lamarin Hajiya Ummah Mom da Aunty Zahrah bansan me kika tsare
musu ba da suka sakoki a gaba basa iya boye qiyayyarki sai a gurin mazajensu. Takance “karki damu qanwata wata qiyayyar batada dalili hakanan Allah yake kimsawa bawa ita
a cikin zuciyarsa kedai ki tayani da addu'a kawai"
A haka har sukayi watanni uku a U.S.A, a wannan lkcn ne Kuma abubuwa suka fara canzawa
tsakaninta da mijinta babu kyara babu habaici saidai kawai idan taganshi taji gabanta yana
faduwa takan danni zuciyarta da addu'o'i sannan ta tareshi suci gaba da rayuwarsu, to shima a
bangarensa mugayen mafarkai ne suka aureshi ga wani mugun zargin Habeey da yakeyi a
zuciyarsa hakan da ya fita sai zuciya ta rinqa raya masa gatacan tare da wani namijin a gdansa.




Babu shiri zai dawo ya gama dube dubensa bazaiga kowa ba lamarin da yake sanyashi shiga
tashin hankali shidai yasan ko lkcn da suke zaman dadiro baya zarginta to meye yasa a yan
kwanakin nan zuciyarsa takeqin nutsuwa da itane?
Tambayar da yakeyiwa kansa kenan amma bayada me amsa masa saboda haka ya barwa
zuciyarsa yaci gaba da addu'a kawai,

A wannan taqinne kuma ta rinqa rashin lfy ciwon bazai tashi ba sai dare ta kwana tana sheqa
amai da safe Kuma saita warware suna zuwa asibiti ana aunata akace shigar ciki gareta.
Wayyoh zo kuga murna gurin Taheer kamar ya hadiyeta haka yakeji itama tayi murna saboda
kadaici yana damunta ga qulafucin yarta Safnah data sanya a ranta to shima gogan hakane don
ko qofar gdansu ya fita saiya shigo da tsaraba yace ta Safnah ce.




A ranar da suka dawo gda zazzabinta ya tsananta ga faduwar gaba data aureta cikin kwanakin
nan ko qofa aka taba sai gabanta ya fadi, dakewa kawai takeyi saboda kada abin yayi masa
yawa.
Da dare tanajinsa wayarsa tayi ring tana rungume a jikinsa ya daga suka gaisa da Dad yake
cewa dashi “eh wlh dazu mukayi waya da Abba nake fada masa mun samu qaruwa My life
cikine da ita amma tanashan wahala yanzu haka kaganta a jikina zazzabi ya hana mata sakat"
Murmushi Dad yayi yace “zataji sauqi dama qaramin ciki sai a hankali ai" hakanan sukayi
sallama ya aje wayar baiyi minti goma da ajiye wayar ba ya fara lalubarta a cewarsa idan ya
jijjigata zataji sauqi,
Wayar ta qarayin ring ya janyo ganin number Mom yayi kamar bazai dagaba Habeey tace “Allah
My life ring dinnan fadarmin da gaba yakeyi ka daga"




Karawa yayi a kunnensa kawai sai jinta yayi tana huci tace “wato harma dama ka samu kayiwa
wannan shegiyar yarinyar ciki ko aikuwa baka isaba ni nama gaji da zamanta a qasar nan tana
qara nisantani dakai kayi gaggawar hadota da kayanta ta dawo gda tayi rainon cikin anan"
Ajiyar zuciya yayi yace “bansan meye yasa kikasa mana ido ba Mom kodai kina daya daga cikin
matan da suke kishi da matan yayansu ne haba don Allah Habeey fa zabina ce kuma yar'uwata
ce kodon zumunci yakamata ki sassauta mana mu samu salama a rayuwarmu"
Yana farin haka ya kashe wayar yaci gaba da abinda yakeyi itama tana tayashi saida suka
gamsar da junansu sannan sukayi wanka suka kwanta.
Me zai faru? Cikin dare yaji Habeey tana buge buge tana kiran sunansa ya zabura ya miqe ya
dagota jikinsa yana Kiran sunanta amma Shiru sai surutai da takeyi daya kasa gane me take
cewa jikinta yana qara daukar zafi tana rirriqe cikinta,
Hankalinsa yayi masifar tashi ya sake matseta a jikinsa yanata yi mata addu'a, kusan awa guda
sannan ya samu bacci ya dauketa yayi ajiyar zuciya ya miqe ya dauro alwala ya tada sallar
asabu da lkcn ya riga ya shiga itakam sai safiya ta tashi yanata yimata sannu yana binta da
kallo tare da tambayarta inane yake mata ciwo,


Kallonsa takeyi da alamun rashin fahimta tace “meye ya hana ka tasheni nayi sallah akan lkc?"

Murmushi yayi yace “bakida lfy ne shiyasa"
Dirowa tayi daga gadon tace “tunda ka riga ka hadani da aiki lfy kam ai sai Allah ya rabamu
tukunna nidai kada ka qara barina nayita bacci har lkcn sallah ya wucce don Allah" mamaki ne
ya hanashi cewa komai saboda ya lura batamasan meye ya faru da ita jiyan ba so shima bai
bawa abin muhimmanci ba ya shiga kitchen ya hado musu abin karyawa ita Kuma tayi wanka
tayi sallah ta shirya cikin wani yadi mara nauyi dinkin riga da siket ta fito parlourn yana zaune a
dinning yana jiranta kamar yanda suka saba ya miqe suka rungume juna tare da tsotsar bakin
junansu yace “kin wahalar min da baby jiya da dare fatan kinji sauqi dai Kuma bazaa Kuma
ba?" Murguda masa dan qaramin bakinta tayi tace “idan kabani hutun sex ba" dariya yayi yace
“tabdi aikuwa kina ruwa"



Zama sukayi suka fara breakfast cike da nishadi idan ya kalleta wani dadi yakeji inda ita kuma
gabanta yaketa faduwa,
Matsowa yayi jikinta yace “bansan me kika sanya a ranki haka ba cikin wata daya zuwa biyu sai
ramewa kikeyi My life don Allah ki cire ko menene muyita addu'a kinji"
Dago kanta tayi idonta ya ciko da ruwa tace “ciwon faduwar gaba ya sarqeni sama da wata
guda shi kadai lalata farin cikin mutum yakeyi balleni da dama ba lfy na cika ba Kai shaidaine
akan hakan sannan kuma kullum cikin tararrabi da tunanin yaushe mafarkaina zasu fara
tabbata nake duk da ina addu'a amma inajin kamar zasuyi nasarar rabani dakai Taheer..." A razane yace “su waye!" Yanda yayi mgnr da qaraji yasata firgita tace “A baya fuskar mutum
uku nake gani amma yanzu basu nake gani ba fuskar Pappa nake gani kullum yana firgitani
tare da cemin saiya cusa maka tsanata saika tsaneni fiye da yanda ka tsani mutuwarka Taheer
idan hakan ta qara faruwa dani ya zanyi a baya ni kadai ka tsana amma yanzu bansan mu
nawa zaka tsana b...."
Rufe mata baki yayi yace “to Kuma wanne Pappan bayan Pappa ya mutu anya Habeey bakida
aljanu kuwa?"
Kuka ta sake rushewa dashi tace “kaima abinda Addah tace shi ka maimaita Taheer ni kadai
nasan abinda nakeji a jikina wani lkcn ji zanyi kamar tsutsa tanayimin yawo a cikin jikina na rasa
meye matsalata anya Taheer ba mutuwa zanyi ba...."
# *UMMUH HAIRAN*
[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *_HABEEYTAH_*
*_DUBAI PART 2_*



_Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin
tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar
GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki  ta
wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka
09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi
evidence of payment kawai zaa tura._

_A mafi yawan lokuta gaɓɓai kan yi aiki tamkar wasu makamai, sai dai basu da ƙumajin faɗa da
alƙalamin ƙaddara. Ba duka sauyi ne yake zama me daɗi ba , sai dai kuma yakan iya zama
maƙasudin samar da wani giɓi da cikuwar ramukansa ke da matuƙar wahala wajen jinyatuwa,
idan sauyin ya kasance matsayin gyara to ku daukeshi alkhairin da yake tunkarar rayuwar
abinda kuka rajaa akansa_


*24* Kamota yayi ya mannata da qirjinsa yana shafa kanta saida yaji ta nutsu sosai sannan yayi
kissing nata yace “zanje na dawo ki kulamin da kanki da babyna idan na dawo zamuje asibiti
wanna ramar taki tana damuna.
Jinjina masa kai tayi ya fice ita Kuma ta miqe a gajiye ta gyara musu dakin ta koma ta kwanta
baccin da batayi ba jiya shi tayi bata farka ba saida ya dawo taji yana shafa fuskarta, bude
idonta tayi cikin kasala tace “My life Ina baccina me dadi ka tasheni"
Zama yayi kusa da ita ya dafa cikinta yace “kina jin abinda nakeji kuwa Life?" Kallonsa tayi da
sauri tare da miqewa tace “me kakeji?" Lumshe idonsa yayi ya kamota ya kwantar da ita a
jikinta ya dora habarsa a bayanta kawai saijin saukar hawayensa tayi a tsakiyar bayanta.
Dagowa tayi da sauri tasa hannunta ta tallafo fuskarsa ta sanya harshenta tana lashe hawayen
nasa tace “kada matsalata ta dameka My life komai yayi farko yana da qarshe nafi buqatar farin
cikinka fiye da nawa"




Rungumeta yayi ya fashe da kuka yana cewa “banida zargi a baya Habeeytah amma yanzu
zuciyata tana neman jefani a hallaka wlh idan na fita daga gda hankalina baya kwanciya kawai
sai na zuciyata take saqamin gakican kina mu'amala da wani....
A gigice ta rufe masa bakinsa tare da fadin “ a'uzubillahi minasshaidanur rajim! Please kada ka
qara don Allah wlh bantaba jin haka araina ba bantaba zarginka ba mijina na yarda dakai fiye
da yanda na yarda da kaina nasan bazaka taba cutar dani ba"
Sake shigar da ita jikinsa yayi yace “naji hakan a jikina nima qasan zuciyata yana fadamin
hakan nasan bazaki taba cin amanata ba Amma na rasa meye yasa da zarar nasa qafa na fita
nakejin hakan wlh Ina fita daga corner din line dinnan abin yake saukomin"
Murmushi tayi domin ta kwantar masa da hankali taci gaba da shafa qirjinsa tace “da zarar kaji
hakan ka rinqa a'uziyyah shaidan ne yakeson wasa da imaninka akaina My life Habibatullah
takace har abada"




Da wannan kalaman ta samu ta rinqa rarrashinsa har ya saki ransa sukaci gaba da harkokinsu
tare sukayi girki suka gyara gidan ya dauketa sukaje asibiti aka dauki hoton qirjinta babu wata

matsala aka bata magunguna suka fito.
Ba gida sukayi ba wani wajen shaqatawa sukaje suka zauna suna kallon yanda turawan suketa
kaiwa da komowa sunata wasanninsu na soyayya, Basu sukabar gurin ba sai dare suka tafi
gdansu suna zuwa yace Mata.
“Nifa yau marata ciwo takeyi tun safe" sannu tayi masa ta wucce daki tayi wanka tana shiryawa
ya biyota ya tsaya a bayanta yana wasa da gashinta yace “shine kikayi wankan kika qyale
mijinki ko?" Girgiza masa kai tayi tace “ka wahalar dani yau babynka yanason hutu shiyasa"



Bathroom din ya nufa yace “ok amma ai yasan babansa jarumi ne" itadai batace masa komai
ba taci gaba da shirinta, bayan ta gama ta fito parlourn ta zauna shima daya gama yazo yayi
matashin kai da cinyarta yana wasa da boobs dinta dake cikin riga har yakai ga fito dasu ya
rinqa wasa da nipples dinta tasan idan ta hanashi ma tsokanowa kanta zatayi shiyasa ta
shareshi.
Wasa yake sosai da ita tun tana jurewa har ta fara gajiya ta soma tayashi nan suka shagala
wajen wasanninsu sunfi awa daya sunayi abinda ya bawa Habeey dashi kansa Taheer din
mamaki shine yanda taketa wasa da dick dinsa amma bata tashi ba mamakin ne yasasu kowa
ya tashi zaune. Kallonta yakeyi itama tana kallonsa ta sake kamawa ganin yanda take a kwance hankalinta
kwance tace “My life meye hakan?" Gumin daya karyo masa ya share yace “nima abinda nake
tambayar kaina kenan meye hakan?"





Iska Habeey ta furzar ta kwantar da kanta a saman qirjinsa gabanta yanaci gaba da faduwa
tsoronta na qaruwa tana fadin “Ya Allah" lumshe idonta tayi tana tuno mafarkinta watanni uku
da suka wucce a irin wannan yanayin da suke yanzu.
A hankali tace “Allah kasa bacci nakeyi irin mafarkin dana sabayi ne..." Dagota yayi yace
“wanne mafarki?" Batasan a fili tayi mgnr ba ganin yanda idonsa ya kada yayi jawur yasata
tsorata tasan komai zai iya faruwa indai ya shiga irin wannan yanayin.
Miqewa tayi da sauri ta juya ta shige dakinsu ta fada gado ta rushe da kuka tana toshe bakinta
to shima cikin tashin hankali yake saboda haka ya kasa miqewa yabi bayanta yaja pillow din
Soorper din kawai ya kishingide zuciyarsa nakai kawo so yake ya tuna wani Abu da yayi Wanda
zai iya sashi cikin wannan matsalar amma ya kasa.




Wannan rana cikinsu babu Wanda ya rintsa itadai kalaman Abbanta lkcn da zai miqata hannun

mijinta ne suka sanyata miqewa ta dauro alwala tayi salla raka'a hudu tana kuka tana fadawa
Allah ya kawo musu qarshen wannan lamari da suka kasa gane ta Ina yake tunkarosu,
A mafarkinta na shekaran jiya taga an shafi al'aurar mijinta to amma waye?

9 / 11