Author : Oum Hairan Category : Taskar Novels
[8/9, 4:06 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*UMMUH HAIRAN*
_FOR HAPPY SALLAH_
_Please ki biya kafin ki karanta nidai bazanyi Allah ya isaba Amma ban yafeba, da masu
fitarmin da masu karantawa basu biya ba kuda Allah_
*1*
Gaban Habeey ne yayi wata muguwar faduwa ta zuba lumsassun idanunta akansa yayi saurin
qasa da kansa tare da cewa “kibar wannan mgnr Granny don Allah muje ki bawa Habeeytah da
babyna guri su huta tukunna komai dan nutsuwa ne"
Ajiyar zuciya kadai Habeey ta iya saukewa ta fara daga qafarta tana mayarwa inda Granny ta
cire tata har suka shiga cikin parlourn ta rinqa bin parlour da kallo kamar bana tsohuwa ba,
zaunar da ita tayi saman kujera ta zauna kusa da ita shima ya shigo ya zauna a gefen Granny.
Kallonsa tayi tace “ba yau zaka koma bane?" Agogo ya kallah yace “kalla agogo tsohuwa dare
yayi bazan iya tafiya ba zan kwana zuwa safe saina wuce" murmushi tayi masa tare da cewa to
bani da gurin kwananka a gidannan kaje BQ ka kwana in katashi da safe ma basai ka shigo ba
ka wucce gdanku bana buqatar ciwon kai" Hamma yayi yace “Granny inajin yunwa fah" qwalawa yar aikinta Kira tayi tace “ki kawowa
mawa wannan ja'irin yaron abinci" shidai bai kulata ba saima zubawa Have ido da yayi duk
jikinta a sanyaye yake ya sauke ajiyar zuciya ya miqe yace “Hajiya a kawomin abinci dakina
ciwo yakeyi zan kwanta"
Bin bayansa Hajiya Dije tayi da kallo ta lura yau bayajin walwala, qwafa tayi ta miqe ta shiga
kitchen din ta zubowa Habeey tuwon ta dawo ta ajiye mata a gabanta ta riqo hannunta tace
“sauko kici abinci kije ki kwanta ki huta" qasa tayi da kanta tace “inajin kamar na qoshi Hajiya" a
zahiri bawai qoshin bane kadai zuciyarta Babu wani dadine da abinci zai samu guri a cikinta.
Dabi'ar Granny ita ba me qididdaga bace hakan yasa tace “badai kyau zana da yunwa kuma
damuwa ba mafita bace saima qarin shiga matsala yanzu tashi muje kiyi wanka saiki kwanta"
kamae me jiran umarni ta yunqura ta miqe Granny tanayi Mata sannu kadai taji wasu hawaye
sun zubo mata, haka Granny ta shige ciki har dakin ta bude bandakin tace “kiyi wanka da ruwan
dumi gajiyarki zata ware saiki kwanta"
Fita Granny tayi tabarta ita kuma ta fada bathroom ta sakarwa kanta tare da lumshe tana shafa
cikinta ta jima tanayin wankan tanajin sanyi cikin ranta bawai na gushewar damuwa ba saidai
na ruwan da yake ratsata.
Dauro towel tayi ta fito ta tsaya gaban mirrow ta shafe jikinta da mayukanta masu qamshi taja
Undersiket dinta har saman qirjinta babu pant bare bra ta haye gadon ta kwanta bacci me dadi
ya dauketa.
Cikin dare taji an kwanta a kusa da ita ta bude idonta a tsorace, ya sauke ajiyar zuciya tare da
zura hannunsa cikin siket dinta yace “wlh na kasa bacci Habeeytah sha'awarki ta kumburamin
burata bazan taba samun nutsuwa ba idan ba cinki nayi ba"
Tureshi tayi da sauri zata tashi yayi saurin hadata da katifar yace “dagani saike a qasa Granny
tana sama tayi bacci, ki barni na huta Habeeytah damuwa tayimin yawa na rasa da wacce zanji
bazan iyaba Habeeytah bazan iya auren wata bakeba ke kadai nakeso..."
Rufe masa baki tayi tace cikin kuka “bazan tabajin haushinka ba Taheer idan kayi aure zanmafi
farin ciki da hakan dama nasan hakan zata faru na shirya zuwan wannan lkcn nifa Taheer kadai
tsanarka nakeji a zuciyata narasa ya zanyi na sabawa kaina da sonk..."
Daga Mata hannu yayi yace “karki damu da sai kinji kina qaunata Habeeytah ni nasani kuma na
yarda kinasona lkc ne baiyi ba da Zaki gane hakan nasan dai zamuyi aure duk tsanani duk
wuya nine mijinki"
Rufeta yayi da qirjinsa ya fara sarrafata ta girgiza masa kai tana kuka tace “nayiwa Addah
alqawari bazan qara zina ba Taheer kada ka takuramin nayit....." Yatsansa ya dora a bakinta ya
dago cikin tsittsinkewar murya yace “wac...ce gudunmawa tabawa rayuwarki da zakiyi Mata
alqawarin kasheni meye yasa kika sabarmin da ci daga jikinki bayan kinsan Zaki gujeni
Habeeytah wlh Allah ni nafi kowa sonki da son ganin rayuwarki ta inganta amma ya zanyi da
kaina ni jarababbe ne akanki bazan iya hqra dake ba a halin inasonki kuma ina ganinki...."
Wawuro bakinta yayi ya hade da nasa jikinsa yana mazari ya hade dukkannin qarfinsa da Allah
ya hore masa ya danne ta ya rinqa kissing dinta ta ko ina itakam yau batajin sha'awarsa wani
haushinsa ma takeji idan ta tuna wai iyayensa aure zasuyi masa bayan ya gama lalata Mata
rayuwa sai taji wani irin malolon baqin ciki ya tokareta a qirjinta hakanan bataso tanaqi tana
tureshi ya budeta ya fara lasar gindinta jikinsa yana wata jijjiga.
Murza nononta yakeyi yana lashe ruwan gabanta yana budata yana lasheta ta shammaceshi ta
miqe yayi wata uwar direwa ya cafketa ya cillata saman gadon ya janyo qafafunta ya buda yaci
gaba da sarrafata.
Dukansa takeyi ta ko ina hardai yayi nasarar budata ya fara danna joystick dinsa a gabanta
yana nishi yana kiran sunanta, saida ya gama daidaita zaman dick dinsa sannan ya kwanto ya
sake cafkar nononta ya fara cinta da wani salo da bata tabajin irinsa ba dadinsa yana ratsata
amma taqi nuna masa. A rayuwarsa ya tsani wannan abinda takeyi masa yayita zura mata wutsiya amma taqi nuba
masa jin dadinta hakanne yasashi farayi mata cin da yasan dole saita magantu, aikuwa kafin
kace meye wannan ta fara ihun dadi tana kuka tanayi masa magiya shikuma yana ihun dadi zai
sheqeshi ya bata lkc yana cinta kamar bazai daina ba sannan yayi release ya fadi gefe yana
mayar da numfashi yana lasar lebe.
Janyewa tayi daga jikinsa a hankali ta miqe tana dafe cikinta saboda wani masifaffen ciwo da
yakeyi Mata ta nufi bathroom ta tsugunna ta dafe bathtub tana jijjiga kanta tana hawaye tare da
wani kuka me ciwo tanajin bayanta kamar zai rabe biyu.
Azabar ciwon qara gaba takeyi batasan sanda ta saki wata kidimammiyar qara ba data sanya
Taheer dirowa daga gadon da gudu ya shiga bathroom din yagatan kwance riqe da ciki tanata
juyi a qasa.......
_FOR HAPPY SALLAH_
*UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:06 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*UMMUH HAIRAN*
_Please ki biya kafin ki karanta nidai bazanyi Allah ya isaba Amma ban yafeba, da masu
fitarmin da masu karantawa basu biya ba kuda Allah_
*2*
Da sauri ya fita ya dauki boxes dinsa ya sanya ya koma ya sake kamota jikinsa yace
“Hab...beey meye inane garin yayane ciwi naji miki" daga kanta tayi idanunta a lumshe yana
zubar hawaye tana qara riqe cikinta ya dagata da azama ya fita da ita ya kwantar ta ya fice.
Sama ya haura da sauri ya shiga knowking qofar da zata kaishi dakin baccin Granny, bugun taji
bana hankali ba ta miqe da sauri ta fito ta bude taganshi tsaye tace “lfy?" Hannunta ya kama
yace “bansan meye matsalar ba amma Habeey batada lfy sai riqe cikinta takeyi"
Binsa tayi suka nufi qasan suka shiga dakin suka tarar da ita a qasa cikin ysnayin azabar ciwo,
da sauri suks matsa suka kalli juna yace Granny ko asibiti zamu kaita ne tanajin jiki fah"
tsugunnawa Granny tayi tace “cikinta wata nawa ne?" Yanakai hannunsa zai dauki Habeey din
yace. “Wata bakwai..." Bai iya qarasawa ba saboda yanda yaji ta fara jijjiga a guje sukayi waje cikin
tashin hankali suka sanyata a mota Granny tayiwa security mgn suka rufa musu baya suka nufi
wani asibitin kudi dake cikin garin azare.
Suna zuwa suka dauketa suka nufi wani daki da ita suka fara kulawa da ita, sunsha wahala ta
sosai kafin susa mata ruwan naquda saboda ganin ana Shirin yin biyu babu, da taimakon
Indurcing din da sukayi mata da Kuma jajircewarsu suka ciro mata kyakkyawar qatuwar yarta
me masifar kama da Taheer suka duqufa wajen ceto tata rayuwar.
Fita sukayi da jaririyar da nufin kaita dakin da zaake kula da ita Taheer dake zaune ya hade kai
da gwiwa sai bugawa zuciyarsa takeyi ya dago da sauri ya nufosu Dr yayi masa murmushi
yace.
“Anyi nasarar ciro maka baby girl dinka tana cikin qoshin lfy saidai batakai lkcn haihuwa ba zaa
kaita dakin kulawa ita kuma uwar tana cikin halin commer sakamakon hatsarin jijjiga data samu
saidai ku tayamu da addu'a Allah ya dawo da ita cikin hayyacinta nan da qarfe biyun rana idan
ba hakaba komai zai iya faruwa. Ba Taheer ba hatta Granny saida cikinta ya kada wasu hawaye masu zafi suka zubo masa yace
“Dr kada kuyi sakaci don Allah Tanada muhimmanci a rayuwata" dafashi yayi yace “insha Allahu
komai zaizo da sauqi"
Matsawa yayi ya leqa fuskar yar tasa kyakkyawa da ita ya sauke ajiyar zuciya tare da miqa
hannu ya karbeta ya zauna ya zuba mata idanu yanajin wani tausayin kansa da Habeey da
Kuma yar tasu da yake fatan ta zame masa raba gardama ko kamar da yarinyar takeyi da Mom
dinsa ya isa yasa zuciyar Mom tayi sanyi tabarsa ya auri Habeey dinsa. Da wadannan tunane tunanen Granny ta matso ta kalli yarinyar tace “masha Allah Lele kamar
kumbo kamar katanta ga tukuicin sabawa ubangiji nan ka samu sai kayita kallonta a matsayin
yar zina..." Ji yayi qirjinsa ya buga yace “Granny don Allah kada ki qara fadamin haka nifa
banson a dangantamin yata da laifin dana aikata ba ita tayiba"
Karbarta likitan yayi yace “muna buqatar jini uwar ta zubar da jini sosai zaa daura mata" miqewa
yayi yace “zaa iya diba a jikina jininmu iri dayane"
Dakin da zaikai babyn ya shiga yayi Mata abinda ya dace sannan ya dawo suka nufi Lab suka
debi jinin nasa duk da haka saida aka nemi qarin leda daya aka siya aka sanya mata.
Ranar a asibitin dukkansu suka kwana saida asuba Granny tace yaje ya nemo musu kayan
amfani ya kawo musu, aikuwa taga hauka kaya kamar zasu bude shago ya kawo musu lkcn da
aka fito da kayan fada Granny ta farayi tace maza ya rage yakai gda aiba dawwama zasuyi a
asibitin ba.
Zama ya nemi guri yayi yace “saidai ki rabar bazasu koma ba gdanma akwai ukun wadannan"
bata qara cewa komai ba ta koma ta zauna tare da kiran wayar governor Waziri.
Tun jiya yake Kiran wayar Taheer yaqi dagawa ganin kiran mahaifiyar tasa yasashi dagawa da
sauri zuciyarsa na bugawa saboda tunanin ko meyene dalilin Kiran da safe haka.
Sallama yayi mata tace “lfy Lau Wazir ka fadawa Safinah Habeebah budurwar Taheer ta haifi ya
mace me kama da ita yanzu haka muna tare anan azare..." Wata firgita Alh Waziri yayi yace
“what Inna haihuwa kuma? Wai dama da gaske yaron nan yakeyi ciki yayiwa yarinyar nan haba
Inna ya zakiyimin haka don Allah ya zaayi ki daurewa yaron nan gindi yaci gaba da iskancinsa
kina gani fah tun jiya da mukayi masa mgnr sa ranar aurenss da Saudat ya fice bai sake
waiwayenmu ba kiran duniya yaqi dagawa qarshe ma yasa uwarsa a blacklist haba Hajiya
wannan ai zubar mana da qimane da mutunci, kamarni ace....."
Katseshi tayi da cewa “koma mene aikin gama ya gama Taheer yayiwa budurwarsa ciki ya
kawomin ita gata a hannuna kuma dama ai tarbiyyarku ce hakan abinda yaranku sukeso shi
zakuyi musu saboda haka shima ku barshi da abinda yakeso sannan qaddarar yaya tanakan
kowa itama ba haks iyayenta sukaso ba rubutun tawadar ubangijine sai ta hadu dashi sunyi
wannan abin kunyar"
Kashe wayarta tayi ta karbi babyn a hannun Taheer dake shigowa ya zauna yana kallonta tana
goge mata jikinta tana shafa Mata zaitun tare da tofa Mata addu'o'i a jikinta tasa mata Pampers
ta sanya Mata kayan sanyi tace “kayi mata huduba kuwa?" Girgiza kai yayi ta Kuma cewa
“saboda me?" Bude runannun idanunsa yayi yace “na rasa sunan da zansa Mata Granny”
murmushi tayi tace “kasa Mata Safinatul Najah" da sauri ya dago yace “sunan Mom?" Daga
masa kai tayi tace “eh akwai ma'ana a cikin hakan"
Ajiyar zuciya yayi ya karbeta yayi mata hudubar yanajin qaunar yarinyar tana mamaye duk wani
gurbi da qaunar uwarta ta rage a zuciyarsa dagowa yayi yace “tun ranar da na fara bata
rayuwar Habeeytah Allah ya jarabceni da qaunarta har inajin kamar mutuwa zanyi idan ban
aureta ba Granny nasani Habeey batasona saboda tana kallona kallon mafi munin qaddararta
don Allah ki shigemin gaba muyi aure da ita badon kaina ba saidon maslahar rayuwarmu
dukkanmu da ta Safnah"
Mamakine da tausayinsa ya cika zuciyar Granny ta dafashi ya dago kansa kawai sai taga
hawaye yana shatata a idonsa tace “subhanallahi Lele meye kuma abin kukan a cikin wannan
lamarin mutum ko yaqi Allah ai bazaice maka aa ba saidai babbar matsalar shine daidatawar
yarinyar nan da mahaifanta" Share hawayen yayi ya miqe ya matsa gaban gadon da take yace “ban damu da kowa yaso
tarayyata da Habeey ba burina kawai itan ta amince dani ta daina yimin kallon da takeyi min
Granny inason Habeeytah nini kadai na dace da zama mijinta saboda nine silar kowacce irin
lalacewa tata".......... # *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:07 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*UMMUH HAIRAN*
_Please ki biya kafin ki karanta nidai bazanyi Allah ya isaba Amma ban yafeba, da masu
fitarmin da masu karantawa basu biya ba kuda Allah_
*3*
Kansa ya dora a qirjinta yaji yanda numfashinta yake sauka so slow ya shafa fuskarta ya sauke
murmushi ya kwantar da babyn a kusa da ita ya fice, Granny miqewa tayi taje ta tsaya kan
Habeey ta zuba Mata ido gabanta na tsananta faduwa har baccinta irin na Sahabinta ne hatta
fatarta itadai wannan kama tana bata mamaki tabbas da ace sahabi yana qasar nan da zatace
wannan yarinyar akwai wani Abu da ya hadasu.
Komawa tayi ta zauna tanaci gaba da kallon fuskar Habeey a fili tace shekara goma sha tara
kenan da sahabi ya koma England da zama baitaba zuwa ba Koda ziyara, share hawayenta
tayi tace “idan na mutu qila zaizo"
A haka Dad yazo ya sameta a firgice ya shigo ta miqe da sauri ya daidaita tsaiwarshi yace
“haba Inna meye hak....." Maganarce ta maqale a bakinsa lkcn daya sauke idanunsa akan
fuskar Habeey maimakon ya qarasa abinda yake Shirin fada sai ya qarasa da fadin
“Sas...sahabi" Kallonsa Granny tayi da sauri tace kaima ka gani ko Aliyu na dauka ni kadaice nake ganin
kamar nayi tunanin qulafuci na dason ganinsa ne yasa nake ganin wannan yarinyar tanamin
kama dashi"
Zama yayi dabar a qasa yace “tunda nake bantaba ganin abinda ya tsinkamin laka irin wannan
halittar ba Inna a Ina Taheer ya samo wannan yarinyar?" Share kuncinta tayi tace “bansaba
Aliyu nidai inajin tsoron wani Abu"
Girgiza kai yayi yace “karki kawo wannan a ranki babu haka a files din rayuwar Sahabi kawai
dai kamace Kuma kinsan ita halittar ubangiji aya ce nasan shima Taheer bai taba kula ba Koda
yake baisan baffansa sahabi ba sai awaya"
Miqa hannu yayi ya dauki yarinya dake ta baccinta ya zauna yana qare Mata kallo a hankali ya
hadiyi yawu me ciwo ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur ya zubasu akan fuskar
Taheer da suke shigowa da likita, yayi saurin kawar dakai daga kallon Dad yana cewa likitan
“kazo ka dubata idan bazaku iyaba na fita da ita waje kawai"
Juyawa Dad yayi yana kallon sarautar Allah bai iya cewa dashi komai ba har saida likitan ya
gama abinda zaiyi ya fita shima ya juya zai fita sannan yayi gyaran murya tare da kiran
sunansa.
Tsayawa yayi ya juyo a sanyaye hawayen da yaketa kokawar tsayarwa suka zubo masa sosai
yake tausayin mahaifinsa saboda yasan wannan abinda yayi kamar sanya fetur ne ya qasta
ashana saman martabar Governor Waziri, yafitosa yayi yazo ya zauna yace “inayi maka murnar
samun qaruwa da kayi Taheer Allah ya raya maka ya bamu ikon tarbiyantar da Safnah bisa
sunnah"
Dagowa yayi idanunsa na digar hawaye yace “Dad..."daga masa hannu yayi yace “ya zamuyi
dakai Taheer tunda mun haifeka hakamma na godewa Allah ni kuma dakai da Dan'uwanka ya
jarrabeni Taheer Mahfuz kun zamemin jarabawa a rayuwata"
Girgiza kai yakeyi sosai yana kuka me cike da nadama yace “wlh Dad ko yanzu idan baku
amincemin na auri Habeey ba bazan iya riqe kaina daga gareta ba saboda zuciyata ita kadai
takeso"
Murmushin takaici yayi yace “zaka aureta Taheer gara nabaka abinda kakeso kafin ka jamin
abinda yafi wann...."
“Wlh tallahi bazai aureta ba Aliyu" cewar Mom da take shigowa kenan, tsayawa tayi a gabansu
tace “bazai taba yuwuwa ka cakudamin zuri'a da shegu ba sannan ka canzawa shegiyar yarka
suna baka isa ka shegantamin suna ba...." Miqewa yayi yace “don Allah ya isa Mom Habeeytah
batason hayaniya kada ki tasheta..." Wani daukakken ta sauke masa wanda yaga tartsatsin
wuta a idanunsa ya zuba mata ido tare da sauke numfashi
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:07 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*UMMUH HAIRAN*
_Please ki biya kafin ki karanta nidai bazanyi Allah ya isaba Amma ban yafeba, da masu
fitarmin da masu karantawa basu biya ba kuda Allah_
*4*
Ashar ta danna masa ta matsa ta fincike robar jinin dake