Author : Oum Hairan Category : Taskar Novels
a fili bance komai ba sai
shigewa da nayi daki.
Ya hadiyi wani yawu tare da takowa ya zauna ta kalleshi tayi murmushi tace “Alh Jafaru me kala
kala" shafa sanqonsa yayi yace “yunwa nakeji kibani abinci Dala wannan abincin da nagani da
alamun zaiyi citta gashi da duminsa wani bai tababa ince?" Dariya tayi tace “daga ganin sarki
fawa sai miya tayi zaqi Alh wannan power sitiyari ce ba kowanne kai zan bawa ba ta
musamman ce" dariya yayi yace “wannan qaramar mgn ce nidai burina ace nine zan bude dal a
leda don gaskiya wanda baya bare budurwa bai more black market ba".......
*UMMUH HAIRAN CE...✍*
[7/24, 6:36 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
_Subscribe discount of payment_
*_22/7/2020_*
_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma
na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_
_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada
wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya
koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
_09013718241_
_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
_09013718241_
*Episode 19*
Ina shiga dakin na kwanta bansan meyene su Hajiya suka tattauna ba naji tana qwalamin kira
na fito da sauri har ina tuntube tayimin murmushinta me sanya gabana faduwa tace “Habeey ki
dauko mayafinki kizo Zaki raka Alh unguwa nasanki da gardama kamar burar tsumma to ki
nutsu Alh baison gardama" Idanuna ne ya ciko da qwallah tsoro ya kamani zuciyata ta fara hautsinawa, wata tsawa da
Hajiya ta dakamin ita ta sanyani bin Alh Jafaru sumsum har jikin motarsa ya shiga nima na
shiga Ina matsar hawayena.
Murmushi yayi yace “ Precious ki daina kuka na bawa Hajiya 500k kawai don tabani ke na jiyar
dake dadi kema Kuma zan baki masu nauyi ke har gda zan baki kinji.
Batare Dana fahimta ba na daga masa kai yace “yawwa ko kefa" jan motar yayi ya fice daga
harabar gdan ya nufi wani babban hotel a nan garin Bauchi, yana zuwa dake dan gdane a gurin
suka bashi mukullin dakinsa ya dawo wace na fito mu shiga, a haukana gdane saboda tsoro bai
bani damar qarewa sunan gurin kallo ba.
Aikuwa na fito daqyar cikina na murdawa saboda tsoro muka shiga ciki ya bude dakin ya shigar
damu ya mayar da qofar ya kulle yace na zauna a kujerar.
Nidai a dofane na zauna ya bude wata qofa ya shiga bayan kamar wuccewar mintuna goma sai
naji ya bude qofar ya fito na daga kaina na kalleshi.
Me zangani? Qato a tube dagashi sai gajeren wando tumbinsa kamar zai haihu ya nufoni na
zabura na miqe tare da fasa qara, murmushi yayi yana shafa saitin dick dinsa yana matsoni har
ya qureni ya hadani da bango ya matseni da qaton cikinsa ya dago kaina a hade bakina da
nashi.
Saboda tsorro na rashin sabo bansan sanda na sulale na fadi qasa sumamma ba nan fah
maimakon aji dadi sai aka bige da neman lfy ta.
Ina farfadowa naganni a jikinta saikuwa na zame na rushe da kuka jikina yana rawa nace
“wayyohhh Addah don Allah kada kayimin fyade Addah mutuwa zatayi idan taji lbr dariya yayi
yace “haba yarinya ba karuwanci kika fito bs har kikayi masauki a gdan dala saboda haka dole
ki bada kaya yarinya ni bazakijamin asara ba"
Magiya na shiga yi masa daqyar na samu ya qyaleni akan zamu kwana haka amma da asuba
dole na bashi nidai bance masa qalaba cikin hikima ta ubangiji da asubar sai na tashi da period.
Qwarai ransa ya baci harda dallamin mari Wai ai dama nasan zaizo shiyasa nace saida asuba
tubewa yayi tik yana mulmula yar noqaqqiyar dick dinsa yana wani lumshe ido tare da fincikoni
yace sai nasha masa yayi release.
Nikuma naqi jikina sai rawa yakeyi saboda tashin hankali bantaba ganin namiji atube b sai a
wannan ranar, ganin dai duk ta inda zai samu kaina ya kasa sai ya tashi yasa kayansa yanata
fada ya daukeni ya mayar dani gdan Hajiya dala.
_kayyy wlh wani arnen bacci nikeji_
*UMMUH HAIRAN CE...✍*
[7/24, 8:41 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
_Subscribe discount of payment_
*_21/7/2020_*
_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma
na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_
_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada
wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya
koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
_09013718241_
_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
_09013718241_
*Episode 20*
Bantaba bawa Hajiya haushi irin na ranar nan ba fada kamar ta rufeni da duka, tundaga wanna
ranar na daina samun wata kulawa a hannun hajiya.
Cikin ikon Allah bangama wannan period dinba aka gamayi mana komai na tafiya Saudi, nidai
kowa yana murna Amma bandani saboda ko mgnr akayimin ban sanin sanda hawaye ke fita a
idona, hakanan muka shirya aka kaimu Abuja mukayi fingering a daren jirginmu ya daga zuwa
qasa me tsarki inda nidai nace ta zama qasar shagalallu.
____________Tundaga airport na fara ganin wasu baqin al'adu haka Hajiya ta debemu zuwa
wata unguwa sunace Mata Hausawi, muna shiga cikina ya fara ciwo saboda komai juyamin
yakeyi zuciyata na barota a gombe gurin Addahna.
Wani bangare kuma inajin tsanar Pappa saboda wannan hanyar lalacewar daya dorani akai Ina
ganin kowa da mukazo dashi Hajiya tasasu sukayi wanka suka cakare da kwalliya suka qyafe.
Maza naga sunata shigowa suna daukarsu suna tafiya dasu duk Wanda yazo sai ya nuna
interested dinsa akaina amma sai Hajiya tayi masa magana da larabcin da banajin ko sannu a
cikinsa sai naga sun tafi haka aka watse aka barni dagani sai Hajiya sai Wata yarinya wacce da
kadan tafini mai suna mansura.
Kwananmu biyar Hajiya tasa ana koya mana yan qananun kalmomi da zamuke amfani dasu
sannan akazo aka daukemu kowacce aka kaita gidan aikinta ita mansura tayi saa aka kaita
gdan wata balarabiya da mijinta da danta daya.
Nikuwa dake nazo a rashin saa sai aka kaini gdan maza, eh gdan maza mana dattijuwa ce
matar gdan bamata da isasshiyar lfy sai yaranta maza uku Muhammad me 31 year Abdullah me
29 year sai Muheed me 27.
Kuma dukkansu suna gdan, hakanan aka bani daki komai na alatun rayuwa akwai a ciki sannan
aka lissafamin ayyukana ban wani girgiza da ayyukan ba tunda dama dan talakan 9ja ya saba
da wuya.
Na kama aikina ka'in da na'in nice shara mopping nice komai na gdan, hatta kulada tsohuwar
gidan nice nakeyi Abdullah da Muheed sarakan yawo basu cika zama ba shikam Muhammad
kullum muta tare a gda abubuwa da yawa idan nayi ba daidai ba shine yake gyara min.
Inajin dadin zamansa duk da ba wata mu'amala ce tsakaninmu ba amma baya qyarata kamar
yanda Abdullah yakeyi, haka har na cinye wata guda abinka da canjin cima na qara wata
mahaukaciyar cika choco din fatata ta murje nayi wani sihirtaccen kyau amma duk da taimakon
Muhammad saboda shine yake jiqani da kayan kwalliya.
Akwai wata Mata yar Niger dana tarar a gdan tana zaune da mijinta mijinta driver ne ita kuma
wanki takeyi da wasu ayyukan, wata rana Ladi ta sameni a kitchen ina hada musu gahwa
Muhammad yana tsaye akaina yana tsaye akaina yana qaremin kallo banyi aune ba saijin
hannunsa nayi a tsakiyar kaina na dago da sauri kawai sai naji yasa hannunsa ya saqalo weast
dina ya hadani da jikinsa yana sauke wani numfashi.
Qwacewa nayi da sauri dake yanajin turanci nace masa “meye hakan?" Cikin kidima nayi mgnr,
shima a kidimen ya matso kusa dani yasa hannunsa ya riqoni yace “babu komi ki tsaya kiji wani
abu zan koya miki..."
Shigowar ladi yasashi saurin janyewa yace “ki kawomin dakina" tsayawa tayi tana kallona ashe
duk taga abinda ya faru ta matso ta dafa kaina tayi murmushi tace “kadan ma kika soma gani
cikin halayyar yaran gdan nan danma Allah bai hada jininki da Abdullah ba da tuni ya qaddamar
miki idan kinqi kuma su azabtar dake da duk wani nau'i na azaba, Habeey wannan shine dalilin
da yake korar duk wata yar aiki da zaa kawo gidannan, hatta tsohuwa basu qyale ba mayar
dake zasuyi kamar qwallo tsakaninsu wannan ya buga wancan ya buga"
Tsoro ne ya kamani jikina ya soma rawa tayi murmushi tace “a qasar nan gida daidai ne zakije
baki tarar da wannan matsalar ba garama nan mazane zasu nemeki wani gdan idan kinje matar
gdan ce zata rinqa nemanki"
Nidai dake ba ma'abociyar tambaya bace ban tambayeta kamar ya matar gda ta nemeni ina
mace tana mace ba, haka ta rinqa yimin bayanin yanda zan Kare kaina nayi mata godiya ta tayi
abinda zatayi ta tafi Ashe yanzu wasan ya fara.
Tun daga wannan rana abubuwa suka rinqa lalacewa kullum tarko Muhammad yake danamin
nikuma Ina zillewa takai ko dakinsa na daina zuwa na gyara sai naga fitarsa a mota.
Wata rana bana mantawa ina sama ina leqen waje naga tashin motarsa a tunanina shine ashe
bashi bani Muheed ne, sakkowa nayi da sauri na na shiga dakina na dauki doguwar rigata na
dora a saman qananan kayan jikina kasancewar wandon jikina three quarter ne.
Rolling nayi na fita na nufi dakin nasa na cire rigar na soma gyarawa Ina mitar qazantarsu
komai su se anyi musu hatta takardunsu sun iya hargitsawa amma basu iya gyarawa ba, ashe
yana corner yaji shigowata bai shigo ba Saida na gama gyara dakin tsaf na juya na shiga
bathroom din Ina wankewa naji an taba qofar dakin na zabura na miqe da sauri nayo waje.
Yana tsaye jikin qofa da cup a hannunsa, babu ko riga a jikinsa sai boxes gashin jikinsa lufluf
yayi mugun tsoratani jikinsa kamar na akuya ko Ina gashine.
Yayi murmushi tare da dannawa qofar pin ya fara takowa gabana yanayimin wani kallo kamar
na maita, nikuma inaja da baya bakina yana rawa, haka muka rinqa zagaya dakin dashi har ya
gaji ya cillar da cup din hanunsa ya tarwatse yakaimin wata cafka data kusa sanya numfashinsa
daukewa ya mannani da qirjinsa yana wani sauke numfashi tare da kiran sunana da wata
wahalalliyar murya.
Ban iya amsa masa ba saboda tsoron daya cikamin ciki na yanda jikinsa yake mazari kuma naji
wani abu a cikin wandonsa yana tabani, na janye da sauri gabana na tsananta faduwa nayi
qasa alamun roqo nace “kada ka ketamin haddi don Allah Muhammad..." Sunkuyawa shima
yayi ya dora hannunsa a bakina yace “zan ninka miki albashinki sau uku daga dubu dari da
hamsin zai koma dubu dari biyar zan rinqa fita dake club club kina ganin rawa sannan idan
zanje qatar zan tafi dake, ki bani dama muyi sau daya kullum zakiji dadi" girgiza kai nayi nace
“aa haram..." Bangama hade labbana ba kawai naji hannunsa saman qirjina ya damqa da qarfi
ya saki wani ihu yana fadin “Kalas Habeey kalas"............
*UMMUH HAIRAN CE...✍*
[7/25, 8:06 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
_Subscribe discount of payment_
*_25/7/2020_*
_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma
na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_
_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada
wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya
koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
_09013718241_
_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
_09013718241_
*Episode 21*
Ture hannunsa nayi jikina na bari na miqe zan gudu ya shatalo qafata na fadi timm akan tiles ya
miqe da sauri yabini ya danne ya hade bakina da nasa ya zura harshensa cikin bakina sosai.
Hakanne ya bani damar gasawa harshensa cizo ya sakeni da sauri tare da sake cafkar nonona
yana wani irin abu ya keta rigata ya fito da breast dina ya fara wasa dasu yanajan wata ajiyar
zuciya nikam banda aikin kuka babu abinda nakeyi inaji ina gani ya rabani da komai na jikina ya
dora bakinsa akan nonona naji wani azabbaben zafi ya ratsa jikina. Kuka nakeyi haqorana suna rawa Ina keta gumi shikuma yana qara susucewa, nidai ban sake
gane komai ba sai farkawa nayi naganni a dakina sharkaf da ruwa.
Nono na sunyimin nauyi dukkan jikina ciwo yakeyi na yunqura na miqe tunanina kawai
Muhammad ya rabani da faharin kowacce budurwa ya ketamin alfamata ya shigeni.
Amma sabanin hakan sai naji banajin wani ciwo a gurin, duk da yanayin da nake ciki saida nayi
tsallen murna na godewa ubangiji na, shiga nayi nayi wanka a gurin wankan ne na rinqa qarewa
gabana kallo inajin zafi kadan kadan a samansa amma ba sosai ba haka nayi sallar la'asar.
Tun daga wannan ranar Muhammad ya kafamin qahon zuqa kullum sai yasan yanda yayi yaga
mun hadu ni kuma Ina dojewa hakan saboda nasan faruwar hakan bazai haifarmin da da me
idoba.
Lkc naja zamana a gdan yana qara quntata takai tsakanin mazan gdan kowa carafke yakeyi
dani kuma duk Wanda na fada hannunsa banasha ta dadi har garama Muhammad shi zaibini a
hankali shikuwa Abdullah har dukana yakeyi saboda izzarsa ta masifa yanason ya lalatani
amma sai yace saidai na cire kayana ni nazo na hau samansa nayi masa wasa nikuma nayita
kuka shikuma ya zage qwanji ya jibgeni son ransa.
Lamari fa ya qara tsamari takai ko abinci bana iyaci ta kwanciyar hankali duk na lalace nayi
duhu duk da jin dadin da ake nunamin ga kudi kowa yanaso na fansar masa da darajata yabani
nikuma naqi.
Ladi naje Ina kuka nake fada Mata irin dukan da Abdullah da Muheed sukeyimin idan sun
nemeni baqi yarda, nan take cemin ai na godewa Allah Muntaz bayanan da shine da tuni kota
qarfi ya ketani ya shigeni kuma ya kusa dawowa daga Qatar.
Nanfah hankalina ya tashi ganin haka tacemin zata taimakeni na gudu Amma sai nabata Riyad
hamsin, ita kadai na mallaka ciki da wajen Saudi saboda kudin aikina Pappa ake aikawa ita
dinma Muhammad ne ya bani ranar da ya kusa yimin fyade shine naketa ajiyar ta.
Ita naje na dauko nakai mata tace to naje na dauke gold dina da sukayimin kyautarsa da
wayata da duk wani abu da yake me muhimmanci a gareni amma banda kaya na hada komai
nawa na tsaya a saman bene zanga me mota yazo yayi parking saina sauko na fita.
Haka kuwa akayi kasancewar duk mazan gdan basanan ban samu matsala ba naje nayi yanda
tace gold dina na dauka nasa a wuyana nasa zobban su kadai na tsira dasu a wata bakwai
dinnan.
Saman na hau na tsaya kamar yanda tace, ranar ko abinci ban iyaci ba saboda zaquwa nikam
har na fidda rai sai naga wata baqar mota tazo ta tsaya ns kuwa sauko da shara a hannu na
kamar zanje zubar da ita tsohuwar tana zaune a parlour nayi Mata sannu na wucceta na fice na
zuba sharar a mazubinta.
Fita nayi na kalli gabas yamma kudu arewa nayi wuf na fada motar tare da daure fuskata da
niqaf kamar yanda aka umarceni saida na nutsu sannan na fahimci ashe bani kadai bace a
motar wata matashiyar budurwa ce fara sai kallona takeyi nima Ina kallonta har mukaje inda
zamuje ya tsaya yace “to ku fita kada kujamin matsala" kamo hannuna tayi muks fito tana riqe
da hannu na har muka shiga wani gida dukkanmu a tsorace muke muna shiga saiga driven ya
shigo shima.
Wani Alh ne zaune saman kujera muka zauna a gabansa yace mu cire niqaf dinmu wannan da
muke tare ta cire ya jima yana kallonta yana lasar lebe ita kuma tana wata karairaya sannan
yace nima sai na cire nawa.
A tsorace na cire aikuwa dagashi har driven sai naga sun zaburo sun subamin ido nayi qasa da
idona da yake kashewa maza jiki, sun jima suna kallona suna koda kyawun halitta ta wai a
hakama don cikin doguwar riga nake me kamar hijjab, Alh ne yace “haba yarinya ai kin auna
arziqi ma da kika tsallake matakin farko da sauran darajarki Amma fah anan ba lallai ki tsallake
ba Zaku zauna anan har a samu aiki.
Turo baki wannan budurwar tayi tace “gsky Alh na gaji da yawon gidan aiki suyita qwaqule
mutum wannan gidan dana baro me gidan har ciki yayimin fah ga rashin mutunci ni kawai ka