Author : M Shakur Category : Taskar Novels
da kudin nan cus she lacks nothing. Tashi tayi sanan takara satan
kallonshi yanda taji yake dan dariya kadan kadan very classic kaman baisan da wata adakinba
sanan ahankali tajuya tafice idanunta sunyi jazur, dakinta tabude tashiga Jully tagani zaune
ganinta yasa Jully ta mike tsaye tana binta da kallo tundaga sama har kasa tace “how far
Ayshu” wani irin kuka Ayshu tafashe dashi dake kunshe da farinciki bakin ciki dakoma wani
kalan emotion tarungume Jully ahankali tace “Jully thank you, u are the best friend in this world”
murmushi Jully tayi tace “go and shower stop thanking me, u look terrible” dan dariya tayi
tasaketa tana goge fuskanta tawuce tana tafiya ahankali tai daki Jully tabita da kallo ganin
yanda yakusan kasheta, girgiza kai kawai tayi ance idan kaga abinda yafi karfinta and bakada
abinda zaka iyayi sai ka girgiza kai, kitchen tawuce tanada mata tea lafiyayye da chips sanan
tazuba komi tai arranging a tray, tanada paracetamol tasamata akan tray din, tai bedroom dinta,
akan gado taganta zaune tasaka wani simple english gown, karasowa Jully tayi ta ijiye tray kan
gado tana kallonta tace “are u sure u okay”? murmushi Ayshu tayi tace “kinga yakusan kasheni
ko, what can I say Zayn is a beast” tai maganan tanadan lumshe idanu sanan tabude takalli
Jully tace “wlh Jully Kabir is not a man I just wasted kaina akanshi, kinsan ko saida Zayn ya
sumar dani” zaro idanu Jully tayi tama kasa magana lumshe idanu Ayshu tayi sanan tawani
kwanta akan gado tana tunani tace “Zayn handles me like a beast, kinganshi haka baya surutu
bantaba sanin he’s such a talker ba sai last night, he was literally ranting rubbish, feeding on my
boobs, knacking me with his big gbola da omg banmasan yaya zan kwatantamiki girmanshi ba
sai jiya nagane maisa yammata ke binshi kaman zasuyi hauka dat guy ko Jully wlh God finish
work for his body, ga ilimi, ga kyau, ga kudi, ga kira, ga babbar joystick, gashi ya iya aiki da ita,
gosh I am crazy for Zayn, Jully I f**king love him” murmushi Jully tamata tace “tashi kici abinci to
kisha magani and sleep” tashi tayi ahankali sanan tashiga cin abincin kadan taci takarbi PC
tasha bata wani dade ba bacci yay awon gaba da ita na wahala Jully tai tagumi tana kallonta,
she just hope this whatever dasukai having will quench heIr thirst na wanan f**k boy din.
í ½í²« ALKAWARIN ZUCIYA í ½í²«
✍í ¼í¿»M SHAKUR
This novel is 1k enjoy ur free pages.
U can subscribe to group danake posting by sending 1k into 3107021073 aisha Muhammad first
bank saiki turo evidence of payment by clicking on this link: wa.me/+2347012181461
1️⃣2️⃣
Free page
Nigeria
Tuntuni Baba yadawo saida yagamajin maganan datama Khairy tsaf sanan ahankali ya sauke
ijiyan zuciya daya nuna tsantsan damuwa sanan yawuce yashiga dakinshi, manyan kayan
jikinshi yarage dama sabida Mama yadawo yasan fushi take, koyaya yafita bayan yasan tana
fushi to baida kwanciyan hankali, ahankali yazauna kan wata lafiyayyen kujera dake dakin nashi
na massage ya mikar da kafafunshi tareda daura hannu dayakan daya yana sauke ajiyan
zuciya mai sauti sanan ahankali ya lumshe idanunshi jin kujeran tafara massaging jikinshi sama
sama yanajin surutun Khairy datake ma Mama dake mata tsifa, yana zaune awajen yaji Mama
tace “taje ta taje kan” sanan yaji karan bude kofa wanda yasan Khairy ce.
Yadade zaune ahaka sanan yaji karan an bude kofan dakinshi hakan yasa ahankali yabude
idanunshi ganin Mama ce tana sanye da doguwan rigan atampa mai kyau ta daura kallabi tai
kyau sosai tana kallonshi cikeda so da kauna yasa cikin tausasshen look yasakin mata annurin
fuskanshi sanan yamika mata hannunshi alamun ta iso gareshi, murmushi tayi ta maida kofan
tarufe sanan takaraso ciki table din tsakiyan dakin tajawo gefen kujeran sanan tazauna
kusadashi ahankali tace “ina kwana” hannunta yabi da kallo dayasha jan lallen salatef sanan
yasaka hannunshi yakama hannunta nata yarike gam yanajin dumin hannun kafin ahankali
yadaura hannun kan kirjinshi sanan yasake sauke ijiyan zuciya yana kallon fuskanta cikin
tsantsan muryan so yace “ina sonki Maryam, karki kara fushi dani kinji” murmushi tamai sanan
takai dayan hannunta tadaura kan saman nashi tana kallon fuskanshi tace “bazan taba iya fushi
dakaiba, sabida irin karfin soyayyan danake maka Baban Manaf” murmushi yamata sanan
yazare hannunshi yakama duka hannayenta biyun yakama yakai bakinshi yamusu kiss sanan
yamaidosu kirjinshi yanabin fuskanta da kallo ganin damuwa aciki, ahankali yace “menene” dan
shiru tayi tana kallonshi tace “inaso kajanye hukunci dakama Khairy kabarta takoma school
gobe ta tafi, banson daidai dasau daya Khairy tasan inada wata mu’amala da asibiti kuma kaga
gobe zamuje muga Dr” shiru yayi yana kallonta cikin yan sakanni idanunshi taga sun koma
sunyija, murmushi tadanyi sanan ahankali tazare hannunta daga nashi sanan takai duka
hannayen tana shafa fararen gemunshi cikin wani irin kulawa tace “baka sake cemin komi kan
maganan kara Auren dana maka ba?” Hannunshi yasa ya kabar da hannayenta dake kan
gemunshi sanan yajuyar da fuskanshi yakalli gefe alamun he’s not interested in maganan,
kukan datakeji ta dage ta danne tana kallonshi kafin ahankali takai hannunta takama hannunshi
tarike ahankali tace “Baban su Manaf, nidakai we’ve been married for morethan 40yrs today,
Alhamdulillah I get to give u beautiful kids ga yan biyun mu nan Manaf da Mu’az, ga Maheer
gakuma Khairy mu, kasan dalilin dayasa na roki wanan alfarman agareka I am doing this for
yaranmu, barinma Maheer da Khairy wanda sune kanana, i want them to start learning rayuwa
da wata daban amatsayin mahaif……” “ya isheni maganan nan Maryam!”Baba yay maganan da
tsawa still batare daya juyo ya kalleta ba, yace “naji Khairy will go to school tomorrow, na janye
punishment din, but this should be the last time dazakimin maganan kara aure” murmushi tasaki
wacce babu komi cikinta sai kunci da daci, ahankali takai hannunta tajuyo da fuskanshi yana
kallonta idanunshi sunyi jajir hancinshi tadanja tana murmushi tace “why are you being stubborn
eh”? Dan runtse idanunshi yayi cikeda ciwo zuciyanshi namai zafi yanamai radadi sanan gently
yabude idanunshi yadaurasu akanta yace “Maryam you are the stubborn one here, kinki
accepting treatment, babu yanda banyi dakeba dagani harsu Manaf da Baffan su, akwai wanda
baimiki magana ba but kinki, ba kin gwammace ki…..” hannunta tadaura kan bakinshi tana
murmushi da duk idan tayi yasan sanyayamai zuciya ahankali tace “yau shekaruna 57 aduniya,
na aureka tun inada sha shida, nayi rayuwan aure dakai na shekaru arba’in da daya, and look
at me I still look 30 kaman banyi aureba” tai maganan tana dariya tanamai fari da idanu, sanan
calmly tace “I am not greedy after enjoying wayan nan shekarun idan Allah yace lokaci yayi sai
ince baiyiba? Baban Manaf kasan meke damuna sama da kowa, treatment dinan bata lokaci ne
kawai, sanan karasa cinyeka ma yake, I want kullum idan Ummulkhairy tadawo tundaga
compound tana kwalamin kiran nan nata tashigo nabata abinci tanaci tanamin surutu, I want to
use the little time daya ragemin to be with all my children, inamusu girki, ina tareda su da karfi
na ina musu murmushi, banson nazama burden kan yarana yazamto suna kallona da pity,
Khairy na final year yanzu inaso tagama school in peace tasami good grade, you know how
Umma take tun tana yarinya idan tadawo gidan nan bananan, ba treatment din da a asibiti zan
karake da zamaba nadawo kaman agwai, I rather stay here kullum tadawo taganni, kullum
yarana maza suka dawo suganni, I want to die here in this house gidan aurena, taredakai
dakuma yarana, please kabarni” wasu gajerun hawaye taga sun gangaro daga gefen idanun
Baba yana kallonta yanadan sakin huci mai zafi, dasauri takai hannunta ta sharemai sanan
ahankali tadaura kanta akan kirjinshi hannayenshi yakai kan bayanta yana shafawa murya chan
kasa yace “I hate movies tun ina yaro, amman for the first time in my life Maryam sabida ciwon
ki I wish I was a super man kokuma inada wani supernatural powers dana ciremiki Wanan
ciwon” dan dariya tayi tanakan kirjinshi tana danne kukan datakeji tace “wayace maka bakada
supernatural powers din? Soyayyan ka da kulawanka is what keep me stronger, is what keep
me going tun bayan anyi diagnosing dina da wanan ciwon har izuwa yau Baban Manaf, baka
taba bacci baka bani magunguna na, kafin kafita aiki dasafe kabani, da rana ko kana office u
call, ko katuro any of our boys suzo har gida subani na rana what more can I ask for? U are my
Superman, my superhero, my wonderman, mijina rakena” tai maganan hawaye na gangaro
mata da sauri ta share da hannunta tana murmushi.
Tana daukan hula tasaka tafito tadawo dakin Mama ganin Mama bata daki yasa tadauki wayan
Mama dakekan gado tafito da sauri tai dakinta tana shiga maida kofan tayi tarufe sanan ta shiga
bayi, zama tayi a kasan clean bayin nata sanan tashiga contact din Mama number da akai
saving da Baffa tai dailing, ringing daya biyu ana uku aka dauka cikin muryan wanda ya
manyanta sosai akace “Maryama” dasauri ashagwabe tace “Baffa nine, Khairy ce” cikeda wasa
yace “diyar arziki Khairiya kece, yau kuma mekikayi”? Kaman zatai kuka tace “Baffa wai dan
nadauki mota shine Baba yace bazan kara fitaba har tsawon sati daya kuma ba school, sanan
Baffa ya kwacemin wayata sanan yahana kawayena zuwa, Baffa kasan kai kadai Baba kejin
maganan shi, Baffa please ka kirashi kasa ya janye” anatse yace “kimin alkawari bazaki kara
daukan mota dakanki ba idan lokaci yayi koninan saina koyamiki da kaina kidinga ja” wata kalan
muguwan dariya tayi kaman tana magana da tsaranta tace “kai Baffa kaida kaima tukaka ake
chab, saidai Ya Hafiz yakoyamin wlh ni bazakaje ka maidani gurguwa ba” dan dariya Baffan
yayi yace “Matar Hafiz ta haihu munsami mace, yanzu kinzama Anty” wani kalan ihu data
tsandala da sauri Baffa yace “jama’a zata hudamin dodon kunne” taushe bakinta tayi da sauri
tana dan dariya tana kallon wayan ganin Baffa ya katse tace “su Ya Hafiz andawo Dady, finally
nazama Anty, Baba please give me my phone back nakirashi Iyye zanje naga Baby” tai
maganan tana tashi sanan tafice taje ahankali tabude kofan taleka dakin ganin Mama bata
dawo ba ta shige ciki da sauri sanan ta maida wayan tafito takoma nata dakin.
Bayan sallan isha tana zaune gaban madubi tana kallon gashinta yanda yawani kwanta kaman
tasa shamfo taji Baba ya kwalamata kira wanda tuntuni take jiran kiran, tashi tayi tadau hulanta
tasaka sanan tawuce ahankali take saukowa kowa na falon, gaban baba tazo kaman ta Allah
ahankali tace “Baba gani” wayanta yadauka yamika mata sanan yace “ki shirya gobe kije school
in Allah yakaimu” kallon fuskan Baba tayi cikeda farin ciki sanan tasa hannunta ta karba tana
murmushi sosai tama kasa magana tsabagen murna, hararanta Mama tayi tace “kagamin
yarinya bazaki godiya ba ko saini na kwace” dasauri tace “Baba nagode thank u, world best
Baba” sanan tajuya takalli Maheer gwalo tamai tareda nunamai wayan zaiyi magana Mama
tamai alamu daya shareta Manaf da wayanshi yahau kara ganin Aisha akan screen din yasa
Mu’az yace “uhum’uhm” amugun kunyace yatashi yadauki wayan su Baba sukai kaman
basusan meke faruwa ba yawuce yafita.
í ½í²« ALKAWARIN ZUCIYA í ½í²«
✍í ¼í¿» M SHAKUR
1️⃣3️⃣
WARAKA TEMPLE gidan maganin kowacce irin cuta da izinin Allah
Karin niima da dadi
Karin dandanonki da duminki
Matsewarki ki dawo yar Sha shida
Gyaran nono
Sa megida sambatu
Sa kyauta
Maganin Sanyi
Da sauran magungunan damuwar da ke addabar mata zaku samu a waraka temple ku
tuntubemu a no waya ko Instagram. Don magana dasu directly click on this link
wa.me/+2347042419516
Yau dayake Monday sunada lectures 9:00 wuraren 8:00 tasauko ta sanya wata Dubai gown sky
blue dayama skin nata bala’in, sai uban sheki fuskanta yake ka kalleta saika juyo kabata
second look, yau flat shoe tasaka baki sanan tadauki black bag shima, tana tafiya tana duba
jakanta taga ko tasaka komi dan lecturer su na safen nan shege ne ajinshi you must jot inba
hakaba yakadaka waje yace “you are not ready for school” Tundaga stairs take kallon Mama
dataga tana zaune dinning takife kanta a table which is not like normal Mama, dasauri takarasa
wajen dinning din takai hannunta ta taba bayanta tace “Mama” dasauri Mama ta tashi zaune
idanunta sunyi ja irin name mugun zazzabin nan kafinma tai magana Khairy tarigata tace
“Mama bakida lafiya ne jikinki zafi” dan zaro idanu tayi takai hannunta tana taba jikinta tace
“bawani zafi daga AC kika fito Niko dana gama da kitchen ba dole kiji jikina yay zafiba, zo zauna
kiyi break kitafi school” kujeran kusada Mama tazauna ahankali tana kallon fuskanta dan bata
yardaba, Mama ta tashi tareda daukan plate tace “kici masa sabida yarikeki” tai maganan tana
zubamata sanan ta tura gabanta tace “Oya Oya eat” fara ci tayi tana kallon fuskan Mama data
daure iya daurewa, ahankali ta hadiye masan bakinta tace “Mama nakawo miki paracetamol
kisha kinga kar zazzabin ya kwantar dake” dan shiru Mama tayi tana kallonta ganin dukta damu
yasa ahankali tace “to naji zansha amman dakaina zan dauka Nasha ke yanzu kici abinci kitafi
school yi maza ina kallonki” murmushi tayi sosai har ranta tace “yauwa Mama, world best
Mama, har hankalina yatashi, wlh Mama ko tari banso naji kinayi balle ciwo sai inji komi
bayamin dadi” dan dariya Mama tayi tanaji kaman zatai kuka amman ta daure tace “Malama eat
bance kitasani agaba da surutu ba, Ummulkhairy aku” dariya tayi bata kara cewa komibaharta
cinye kafinma tai motsi Mama tamikamata ruwa a cup, kallon fuskan Mama tayi sanan tai wani
kalan murmushin dadi tace “Mama ya akayi ki kasan ruwa zan dauka” bata kofin Mama tayi tace
“sabida ni Maman kine, angayamiki just like that naci wanan sunan world best nabakin ki” wani
kalan washe hakori Khairi tayi sanan ta shanye rawan ta tashi tazo kujeran Mama rungumeta
tayi tabaya tace “Mama natafi, I love you kinji, Mama karki je ko’ina please, koma zaki fita ki
jirani nadawo saina rakaki mutafi tare” murmushi Mama tayi tadaga hannunta tashafa kanta
tace “naji, a dawo lpy, banda rashinji, banda kula maza Umma, banda rashin kunya” sakin
Mama tayi batare data amsaba tafice daga falon da sauri ganin 8:30, Mama na zaune inda take
tana kallonta ta window harta shiga mota mai gadi yabude gate driver yafice da ita.
Ajiyan zuciya tasauke ita kadai tasan metakeji ajikinta, jin tafiyan Baba datun bayan yay
breakfast yatafi sama shiryawa dan yau ba aiki zashiba asibiti zaikaita yasa tadaga idanunta
takalleshi, hada idanu sukayi dawani kalan sauri ya shiga saukowa daga stairs din yace “wife,
ur……Han…..hancinki” yay maganan yana karasowa gabanta ganin jini na gangarowa daga
hancinta, dasauri tace “hanci na” takai hannunta ta taba jin abu na gangarowa kafin tadawo da
hannun gabanta ganin jini yasa tace “laaa banma saniba” cikeda karfin hali tamike tsaye wani
irin mahaukacin jiri yadibeta tai baya dawani irin sauri Baba yatarota tafado jikinshi a sume,
daidai lokacin Manaf da Mu’az na shigowa falon cikin shirin zuwa office, ganin Mahaifiyarsu
yasa dasauri sukai wajen kafin ma suyi magana Bana yace “Manaf daukomin mayafinta afalo
mutafi asibiti, Mu’az get the car” dasauri Mu’az haryana bigewa da centre table yafice waje
shikuma Manaf yay sama, har gaban flat din Mu’az yakawo motan sanan yadawo ciki atare
dukansu suka dauki Mama sukai mota da ita bata Baba yashiga da ita, Mu’az da Manaf suka
shiga gaba sanan suka fita gida.
Wani Babban private hospital sukaje, suna shiga aka karbe Mama sanan akasasu tsayawa
awaje, zama Baba yayi da kusan yamafi yaran nashi damuwa, ahankali su Manaf suka
zazzauna kusada shi babu iyacema wani kala idanunsu sunyi jajir, suna zaune awajen na kusan
2hrs sanan saiga Dr wanda yake abokin Baba yafito, Baba dagashi harsu Manaf na ganinshi
duk suka tashi, kallonsu Dr yayi sanan yace “Alhaji follow me” binshi Baba yayi yay tafiya kusan
biyu sanan yajuyo yakalli su Manaf dasukai zuru zuru yace “let’s go” dasauri suka biyoshi abaya
har zuwa office na Dr, zama Dr yayi sanan yanunama Baba sit ya zauna sukuma su Manaf duk
suka taaitsaya kowa kallon Dr yake with hope koma yayane abasu goodnews, lumshe ido yayi
ahankali sanan yabude yace “Alhaji ayanda kuke kallona dagaku har yaranka I wish zan iya
gayamuku abinda nasan har cikin ranku shi kukeso kuji, I am sorry I don’t have that sai akasin
haka, condition din matarka has become worse da ayanzu riketa a asibiti yama kamata muyi
muna bata yan taimakon dazamu i……” kasa jiranshi Baba yayi yakarasa sabida yasan menene
zai fadi, cikin wata kalan tsinkakkiyar murya dake cikeda sanyi jiki dakuma lack of hope yace
“how long does my wife have?” Kallonshi Dr yayi dan baiji Baba nason yaji Wanan amsan
tambayan ba amman ganin kalan kallon dayakemai na ya shirya ji yasa ahankali yace “less
than a month” hawaye Manaf yaji yazomai dasauri yajuya yafita daga office din, bayanshi Mu’az
yabi da sauri yana goge hawayen dayazubomai, shiru Baba yayi kafin ahankali cikin wata kalan
karyayyiyar murya yace “kasan dai kai ba Allah bane ba ko likita dazaka gayamin matata nada
less than a month to leave” shi kanshi Dr ya bala’in tausayama Baba cus idanunshi sunyi jajir,
cikeda lallashi yace “Alhaji listen to me, niba Allah bane, Allah shine masanin gaibu, kawai ina
maka discribing lokutan datake dashine base on science, cells dinta sun soma shutting down
daya bayan daya, I am just preparing you ne for the worst, you have to be strong ma yaranka,
sabida ayanzu they’re looking up to you, ka dake sanan ka koyamusu sudake, kanunama
matarka so da kauna sama da da, karku dinga kuka agabanta koku dinga nunamata damuwa,
hakan zai saukaka mata abubuwa da dama, ganinku cikin damuwa da rashin walwala shi zai
karamata damuwa