Chapter 37 Reading ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE M SHAKUR .pdf HN Novels

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE M SHAKUR .pdf

Author :  M Shakur Category :  Taskar Novels

Chapter   37 / 37

108K to 109K   out of 109K words

yana ciremata wani kalan sweet makeup sex sukai having kaman
basuba yabata hakuri yafi sau dari wajajen 11 yabarta wani kalan lafiyayyen bacci tayi ajikinshi.

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️

Ahankali yay kissing forehead nata yana gyara gashinta daya hargitsa, yanason Khairy tana
sonshi but yarasa maisa masifaffen kishin shi ke neman ruguzasu, baisan mesa ba he couldn’t
help it dayaganta da Zayn, Allah ya yayemai wanan kishin da zafin zuciya, murmushi yayi
yasake manna mata kiss yanaji duk wani zazzabi dayakeji na tafiya.

Bayan 3 months.



Kofan dakinta yabude ahankali tana zaune kan gado tana linke wasu kaya ganinshi yasa
tadauke kai tamike tsaye ta kwashe kayan daya gama linkewa sanan tawuce wardrobe tabude
tana saka kayan ciki ahankali ya ijiye tray akan side drawer sanan yataho inda take gaban
wardrobe gently yakai guiwowinshi duka biyun kasa, maida kofan wardrobe din tayi tarufe
tajuyo chak ta tsaya ganinshi kneeling agabanta ahankali yakai hannayenshi duka biyun yahada
yana kallonta murya chan kasa yace “I am sorry Ummulkhair, I am so sorry baby” wani irin
kallonshi take sai kawai tajuya zata fice daga dakin ya chapke hannunta, cikin fushi kaman
abinda take jira kenan tace “sakenmini hannu Ya Aliyu, and stop kneeling kana cemin sorry, ur
sorry won’t change anything, kanka zakacema sorry tunda kaine mai matsalan not me, Ya
Aliyu!” Tai maganan tana juyowa ta kalleshi right in the eye sanan asanyaye tace “Ya Aliyu we
just got married but look at problem damuke facing, I don’t know why but sainakeji kaman
wanan fushin da mugun kishin naka zaisa auren mu bazaikai ko’i…………” wani irin mikewa
tsaye yayi yakai hannunshi yadaura kan bakinta jikinshi nawani irin bari yana girgiza mata kai

idanunshi nacika da kwalla sosai, all she could see a udanunshi was fear na abinda zata fadi,
hawaye ne masu dumi taga sun gangaromai ahankali cikeda bala’in tsoro yace “what happened
yesterday will never happen again I promise, Ummulkhairy I can’t live without you, dan Allah
karki tsaneni koki barni kinji, dan Allah, please baby help me kinji” yanda yay maganan saida taji
har cikin ranta yabata tausayi, hawaye ne suka gangaromata dasauri tajuyar da kanta zata
goge da dayan hannunta dabai rikeba gently taji yarike hannunta hakan yasa takalleshi,
ahankali yatako zuwa gabanta sanan yasauke hannayenta biyun kasa kafin ahankali yakai duka
hannayenshi yakama habanta yana kallon fuskanta dawani irin shaukin so kafin ahankali yasa
tongue dinshi yashiga lashe hawayen dake zubomata sanan ahankali yadaura goshin shi kan
nata hancinshi na gogan nata murya chan kasa yace “I am sorry Pickle, I will never hurt you
again, I will never, namiki alkawari kinji” gyadamai kai tayi ahankali sanan gently yadaura
bakinshi kan lips dinta ahankali yabude bakinta yashiga kissing nata tana maidamai martani
sanan yawani irin daukanta yayi gado da ita, abincin daya kawomusu a tray yadauka ya ijiye
akasa sanan sukahau gadon yana ciremata wani kalan sweet makeup sex sukai having kaman
basuba yabata hakuri yafi sau dari wajajen 11 yabarta wani kalan lafiyayyen bacci tayi ajikinshi.



Ahankali yay kissing forehead nata yana gyara gashinta daya hargitsa, yanason Khairy tana
sonshi but yarasa maisa masifaffen kishin shi ke neman ruguzasu, baisan mesa ba he couldn’t
help it dayaganta da Zayn, Allah ya yayemai wanan kishin da zafin zuciya, murmushi yayi
yasake manna mata kiss yanaji duk wani zazzabi dayakeji na tafiya.

Bayan 3 months.
Sosai take wani irin mugun laulayi, itada Aliyu batamasan wayafi wani laulayin ba, ko ciwon kai
yaga tanayi kaman zai ihu yakeji, ita abinma mamaki yake bata yanda Aliyu ke sonta yana binta
kaman jeka zaka dauka magani tamai, Aliyu extremely loves her, kishine matsalan shi saisa
itama tadage da addu’a takuma kiyaye bata iyawa da wanan manyan mayafin hakan yasa
tasashi ya dinka mata manyan hijabi sutake sawa duk inda zata and she’s extremely happy,
babu abinda yakai Auren soyaya she’s happy with aurenta da Aliyu, tanason mijinta shima yana
sonta, suna building rayuwa na gaskiya dakuma girmamawa suna rainon dan cikinsu tare, once
in a while yana kaita gidansu taje tawuni yadawo yadauketa dan yahanata tuki tunda tai ciki,
kowa na family su yasan yanda Aliyu kesonta hakan kuma nama kowa dadi.


9month daidai tahaifi danta namiji mai kama da Baban shi a clinic dinsu Dad, daga Dad har
Aliyun dawowa sukai kaman yara sabida murna, kafin kace me asibitin yashiga da Yan uwa
harda su Zayn da matanshi Ayshu da itama kedauke da karamin ciki, mantawa da duk wani
kishi Aliyu yayi yakawomai Baby, Zayn yama baby addu’a. 3days tayi a asibiti aka sallameta suka wuce gida bayan 7days yaro yaci suna Hilal.

Rayuwa kenan, ance inhar akwai soyayya koyaya wanda kikeso yake zaki iya zama dashi, Aliyu

baida matsala kodaya sai zafin kishi da fushi and Ummulkhairy learn to live dashi like that, and
they cherish each other har karshen rayuwa.

END!!!!


This novel is one novel dana raba kan fans dina akai, wasu nayin Aliyu wasu nayin Zayn!!!!
I promise you next novel dina will be epic, team Zayn I will make it up to you all.


Kuskuren danayi cikin Wanan novel din Allah ya yafemin.

M shakur loves you and thanks for supporting me❤️


Love concur everythingZ❤️
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️

37 / 37