Chapter 20 Reading ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE M SHAKUR .pdf HN Novels

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE M SHAKUR .pdf

Author :  M Shakur Category :  Taskar Novels

Chapter   20 / 37

57K to 60K   out of 109K words

kowa na wajen yace “what are you trying to pin point
anan? Are you saying ina tsaye ina kallo aka chakamata wuka banyi komiba Policeman”? Zayn
yakira sunanshi rudely, dan murmushi Aliyu yayi more of murmushin wuta wlh da ace babu su
Baffa anan baiga abinda zai hanashi throwing punch at this arrogant stupid guy ba dayakasa
protecting Khairy har wani abu yasameta sanan yakalli Zayn yace “care to explain”? Baki Zayn
yabude zaiyi magana saiga Dr da bala’in gudu dayasa not just su Baba shi kanshi Aliyu
mantawa yayi yana magana da Zayn suka kallo Dr, dawani irin sauri Dr yace “who among you is
O Negative?” Atare daga Zayn har Aliyu sukace I, dayasa duka reception din har ma’aikatan
suka kallesu yanda sukai magana atare kaman dama jira suke ayi tambayan, da Aliyu da Zayn
din kallon juna sukayi suma sanan suka kalli Dr, arude yace “come with me nai testing naku, we
have run out of O negative blood, and bazata iya jira har blood bank sukawo jini ba cus tai
loosing so much blood, direct transmission ma za’ayi” wani lab Dr yakaisu atake aka deba jinin
su akai running test cikin 3 minute sanan matan tabama Dr result din yakalla sanan yakalli Aliyu
yace


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️


“come with me” sanan yakalli Zayn yace “u are running temperature, I will call in a Dr yazo
yadubaka bakada lafiya probably jikinka yay zafi sabida accident dinan ne” Zayn jiyayi ranshi
yabaci tashi yayi fuuu yawuce yafita su Baba dasuka ganshi sukace ya akayi Zayn, ahankali
yace “I am running temperature, suntafi da police man din theater shi zai bayar” ahankali Baffa

yadubi Baba yace “yaron nan mutumin kirki ne wlh” gyadamai kai Baba yayi har lokacin
hankalinshi yaki kwanciya sai yaji yarshi tafita daga danger.


Saida aka sashi yacire kayanshi tass sanan aka bashi wani hospital gown yasaka yawanke
hannuwanshi kaman yanda Surgeons keyi sanan yasa hula da hulan kafa aka shiga dashi
theatre, wani irin kallon wukan cikin Khairy yakeyi da aka haska da wutan theatre cus that’s d
only thing yake gani baya iya ganin fuskanta, wani lafiyayyen gado aka nunamai ya kwanta sai
a lokacin ya iya hango fuskanta anyi intubating nata tana baccin alluran anesthesia, ga hawaye
a gefen idanunta sun bushe, lumshe idanu yayi yanajin ana huda hannunshi suna kome zasuyi
ana transfusing jinin jikinshi zuwa jikinta sanan aka cigaba da surgery ana monitoring blood
level nashi incase idan yay dropping ayi disconnecting sanan ana operation nata.

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️

Ahankali yana kallon fuskanta murya chan kasa yace “stay with me Ummulkhair, kika tafi kika
barni I will not forgive you, bazan iya rayuwa babu keba, please karki tafi, Aliyu loves you
morethan yanda yake son kanshi, please fight for me, fight for the sake of our love kinji” yay
maganan yana share wani gajeren hawayen daya gangaromai ta gefen ido.

Yana kwance awurin yana kallon fuskanta dan baiso ya kalli abubuwan da doctors din keyi
acikinta yaji suna fadin is out yaji suna clapping hakan yasa yadan dago kanshi yakallesu ganin
sun ciro wukan ne yasa yasauke ijiyan zuciya ahankali, Dr yatambayi anesthesiologist din dake
monitoring vitals nata. “How far?” Yace “vitals stable, heart rate back to sinus rhythm, all good”
cikeda jin dadi Surgeon din yace “alright let’s stitch her up” ajiyan zuciya Aliyu yasauke sanan
yakalleta yace “thank you Pickle” saida aka gama operation din tass sanan Dr yajuyo yakalli
Aliyu yana ciremai abubuwan dasuka saka a hannunshi yace “weldone young man, angama
operation din she’s out of danger, but u need to rest, yanzu nurses zasu fito daku zaa baka wani
magani dakuma maltina dazaisa kasami karfi, i advice you karkai wani aikin karfi daga yanzu
har safiya just rest okay” gyadama Dr kai Aliyu yayi sanan ahankali yarike hannun yace “thank
you Dr for saving Khairy” murmushi Dr yayi sanan yajuya yafita, Nurse din dazata Iftar da Khairy
takaita ICU tazo zata gungura gadon ahankali Aliyu da baida wani karfi sosai ya yunkuro zai
tashi dasauri tazo wajenshi tace “please kakwanta katashi zaka fadi” murya chan kasa yace
“please give me one minute to see her” yanuna Khairy dake bacci, idanunshi kadai takalla taga

son Khairy a idanunshi, ahankali tace “okay” sanan takama hannunshi da taimakonta Aliyu ya
iya mikewa tsaye sanan yarike gadon da Khairy ke kai ganin haka yasa tasakeshi tawuce tafice
daga OR din ta tsaya agaban kofan ahankali.



Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️

Kallon fuskanta Aliyu yayi yana kallon yanda aka cire intubation din da aka mata tabaki aka
sakalamata small small oxygen stream yan kananu ta hanci to help her breath on her own,
ahankali yakai hannunshi yadaura kan fuskanta he’s just so short of word all he knows is he’s
so grateful to Allah dayasa operation din yazama successful, ahankali yadaura kanshi kan
goshinta batare daya daura mata any nauyi ba murya chan kasa yana kallon fuskanta yace
“thank you for fighting Pickle, I will not rest sainai brought justice to those that did this to you”
shiru yayi sanan murya chan kasa that sounds so weak yace “ba lallai nasamu naganki yanda
raina keso ba because of your family but just know that Aliyu loves you alot Pickle” yay
maganan gently kafin yakalli pink lips dinta dayaga sun bushe sosai, ahankali jikinshi harwani
rawa yake batare daya raba fuskanshi danata ba yawani irin lumshe idanu sanan gently yay
placing bakinshi kan nata, yadade ahaka without doing anything he knows this is wrong dan bai
riga ya aureta but wani irin sonta dake pulling nashi yasa yashiga kissing mouth dinta calmly
and so very very cool yana sauke ijiyan zuciya ahaEnkali wani kalan sanyi na ratsa shi.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️

Tunda yake in his life he has never ever kissed anygirl sai yau, almost 30sec yadauka yana
kissing dinta kafin ahankali yasaki lips dinta da automatically sukai looking so moist yatashi

tsaye yana kallonta daidai lokacin nurse din ta turo kofan dakin ta shigo, maidashi gado tayi
sanan yana kallon ta tafitar da ita daga dakin, bata wani jimaba tadawo tafitar da Aliyu zuwa
wani lafiyayyen daki da uniform dinshi keciki sanan takawo mai wani magani karba yayi yasha
sanan yasha malt din data bashi da some vegitable salad daya kasaci dan bai son abincin
asibiti, fita tayi hakan yasa yatashi yana tafiya ahankali yawuce yadauki kayanshi yashiga
bathroom yasa sanan yafito daidai zai bude kofa yafita Dr yashigo tareda Baba ganinshi yasa
Dr yace “ina zaka haka this is 4 nadare kabari safiya tayi please kazauna kahuta” dan murmushi
yayi ahankali yace “I am fine” dan baida karfin magana sosai, anatse Baba yakama hannunshi
yace “muje kazauna Aliyu dan Allah” ahankali Aliyu yabishi zama yayi kan gadon yadan sauke
kanshi kasa dan bala’in kunya Baba yakeji, ahankali Baba yace “this is the second time you are
saving y’ata Aliyu, without you Aliyu da hala Ummulkhair bata rayuba dan dukan munan babu
mai jinin da ake nema dan haka from the depth part of my heart Aliyu ubangiji Allah yamaka
albarka kaji, Allah ya azurtaka da farinciki duniya wa lahira, ankai Khairy dakin hutu likita yace
nan da awa biyu ko uku alluran zai saketa tahuta she’s out of danger komi lafiya lau nagode
Aliyu” gyadamai kai Aliyu yayi ahankali yakasa kallonshi, karasowa har gaban gadon Manaf
yayi sanan gently yamikama Aliyu hannu ahankali yace “Aliyu can u be my friend nima” dasauri
Mu’az yazo ahankali yace “wlh narigaka” dan dariya Baba yayi yace “mehaka kubar Aliyu
yahuta dan Allah” dan murmushi kadan Aliyu yayi sanan yamika musu hannu suka gaisa kaman
yagaya musu yanason kanwarsu bala’in so ma amman yakasa sundanyi some minutes tareda
shi sanan suka fice daga dakin dan komawa gaban dakin da Khairy take dan baaa bari kowa ya
shiga ba.


Shiryawa Baba yayi tsaf sanan yashigo dakin yana kallonta yace “Ummulkhairy” kallon Baba
tayi dasauri tamikamai hannu kaman jira take tafashe da kuka sosai dasauri Baba yayi kanta
hannunshi yakai yashare fuskanta yace “common stop crying Khairy na is a strong girl, babu
kyau kuka idan akai operation kar dinkin ya kwance, dena kuka kinji” gyadamai kai tayi
ashagwabe sanan murya chan kasa tace “Baba I thought zan mutu naje wajen Mama ne”
girgiza mata kai Baba yayi yace “kowa idan lokacin shi yayi will go, you are alive Alhamdulillah
nagode ma Allah, ya isa kinji I am here now” shiru tayi tana kallon fuskan Baba dan ji tayi
kaman taji muryan Ya Aliyu yace mata I am here now, kanta Baba yashiga shafawa da hannu
daya dayan hannunshi kuma yana rikeda nata.



Ijiyan zuciya Baffa dake kallonsu yayi sanan yajuya yakalli su Mom da Ammi batare daya kalli
Zayn ba yace “kutashi mutafi, anjima dasafe saimu dawo mukawo abinci, Manaf kai Maman ku
gida da Maheer, Mu’az saiya zauna da Baban ku anan” Matan Baba batai musu ba tashi duk
suka zo zasu wuce juyowa Baffa yayi ganin Zayn azaune yasa yace “tashi mutafi” ahankali
yatashi batare dayay musu ba duk suka wuce sanan suka shishiga mota suka wuce.


Suna kawai gida kallon Zayn Baffa yayi sanan yace “with me” faduwa gabanshi yayi rabon

dayaga Baffa yay fushi haka harya manta maybe tun yana yaro cus Baffa is a very simple father
gashi da raha da son yara, atsakiyan falon Ammi Baffa ya tsaya yajuyo yana kallon Zayn dake
shigowa dakin zuciyanshi na tafarfasa, shigowa Ammi tayi waje tasamu tazauna ganin yanda
Baffa tun a asibitin talura dayanda take takenshi yana wani share Zayn saikace shine
yachakama Yar gwal din wuka.
Ahankali Zayn yakaraso cikin falon ya zauna ahankali akasa yakasa dago kanshi, juyowa Baffa
yayi yakalleshi yahade hannunshi tabaya cikin kakkausan murya yakira sunanshi. “Zayn!”
Dagokai ahankali Zayn yayi yakalli Baffa ahankali yace “naam Abba” babu wani alamun wasa
akan idanun Effa yace “mekajeyi a Variety Pot”?

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️

Faduwa gabanshi yayi ahankali yafara kokarin saukar da kanshi kasa dan ko kadan bazai iya
ya kalli kwayan idon Abban yamai karyaba, cikin kakkausan murya Baffa yace “look at me Zayn
bance ka saukarmin da kanka kasa ba” ahankali yakalli Baffa, cikin fushi Baffa yace “Zayn
shaye shaye kakeyi”? Dawani irin sauri Ammi takalli Baffa jin kalman shaye shaye tace “wai
Alhaji sabida Yar gwal dinku da aka chakama wuka dan tana tareda d’ana shine haryakai afara
tuhuman d’ana da shaye sha…..” dagamata hannu da Baffa yayi afusace yasa takasa karasa
maganan cikin kakkausan murya yace “kimin shiru Rabia’atu, I am not ready for sakarcin ki this
morning” sanan yamaida kanshi kan Zayn yace “daya daga cikin offisoshin dayamin yan
tambayoyi yasanar dani agaban Variety Pot kai parking motanka kashiga ciki Khairy kabarta
amota anan waje, wajen babu abinda ake saidawa sai kayan shaye shaye da kayan maye
daban daban Innalillahi wa innailaihi raji’un Zayn yaushe kafara shaye shaye tarbiyan
danamaka kenan shaye shaye!” Baffa yay maganan yana kallon fuskanshi dan fuskan Zayn
bayatabamai karya, kallonshi kadai yakara tabbatarmai da yes shaye shaye yaje yayi, Baffa
jiyayi ranshi na tafarfasa yace “Zayn tayaya zaka dauko mace, Yar yarinya ka ajeta gaban
wajen da ake shaye shaye da kasan criminals nanne majalissan su, kashiga ciki kaje shaye
shayen ka kabarta inba sakarci da rashin hankali irin naka ba” Baffa yadanyi shiru yana
kallonshi kafin cikin ihu da saida gidan ya amsa yace “inda yarinyar nan tamutu tayaya kakeso
na kalli mahaifinta dabai dade da rasa matarshi ba iyye? Tayaya!” Baffa yay ihu da saida Ammi
tadaura hannunta aka, Baffa yace “kasan menene tsakanina da Baffan ka mahaifin Khairy
kuwa?? Bamuda dangantaka ta jini amman duk duniyan nan ko yan uwana basukai Baffan ka
matsayi, kima da daraja awuri naba, azuciyata ba daduka duniyan nan Zayn, duk duniyan nan
banida kaman Baban Khairy, bakuma zan taba samin kaman Baban Khairy ba, kabani kunya

Zayn kabani kunya, kayi karatun addini kasani cewa shaye shaye is haram, duk wani abu
aduniyan nan dakesa maye haramun ne annabi yahana sha, bari Khairy ta warke zaka sha
mamaki” Baffa yay stairs dasauri Zayn yatashi zai bashi hakuri amman ina harya wuce hakan
yasa yadawo yazauna yadaura hannunshi akai, saida Ammi taji rufe kofan Baffa sanan takalli
Zayn da duk yabi yadamu ahankali tace “karka damu kasan mahaifinka bazai taba iya fushi
dakaiba relax I will talk to him, kaga abinda yasa banson yarinyar nan ba banmason hadinka da
ita, nasan cewa zaka dauketa kaje gidansu da ita dana sani ai da bazan taba bari kadauketa
ba, akan me zata wani jazawa d’ana bakin jini, har ana kiran d’ana da dan shaye shaye, Zayn
dina dako hayaki bayaso, mtswww aikin banza wlh ko ganinka nasakeyi a inda take saina
cimaka mutunci Zayn nagaya maka baka ba ita dagayau” saida Ammi tagama surfafamai bala’i
sanan ta tashi tai sama yadade zaune awajen sanan ahankali yatashi yafita daga dakin zuwa
nashi dakin.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️


Baki Ammi tabude zata kara magana Baffa yadaga mata hannu cikin fushi, anatse yace “kinsan
maisa duka wanan ihun dakike yi danki tozartani bazai taba bani kunya ba”? Dan murmushi
yayi yace “sabida agaban dan uwana da yarana kike ko zaginane zaki iyayi” Baffa yasake
murmushi yace “auren nan ba marigayiya kadai tai tunanin shi ba har mu nan, duk duniyan nan
babu wanda zai rike Khairy amana kaman dan uwanta kuma Yayanta Zayn! Bata fita daga
family ba zamu riketa amana dan dan uwanta take aure, banda kwanciyan hankali daya wuce
nasan d’ana ke auren Khairy da mahaifiyarta tabani amana, nasanki karki manta na zauna dake
tsawon shekaru danmu na farko shekarun shi 36 so babu wanda zai iya bada labarin halinki
kaman ni, nariga nasan bakison mahaifiyar Khairy hakan zaisa bazaki tabaso auren shi da yarta
ba abu nafarko dayasa naji bazan taba fadamiki ba kenan sai ranan da zan hada yaran nan
nafada musu kisani kema, dan haka kome zakiyi kiyi Zayn mijin Ummulkhair ne nan da wata
daya za’ayi walima ta tare agidanshi, kutashi kutafi” cikin yaran babu wanda ya iya cewa uppan
duk mikewa tsaye sukayi banda Khairy data kasa mikewa tsaye tana kallon Baba idanunta
sunyi jazur Baba shima yana kallonta, hannunta Batool takamo zata dagata tace “tashi muje
Khairy” ahankali Baba yace “barta Batool” tashi yayi ahankali sanan yadauki wata yar jakan
dake kusada shi yabude wani littafi yaciro tana kallon littafin ta tunashi Dairy Mama ne,
karasowa gabanta Baba yayi ahankali sanan ya tsugunna agabanta yana kallonta, ahankali
cikeda so dakuma tsantsar kaunar yarshi yace “Khairy kingan mu nan we are not bad parents

idanma abinda kike tunani kenan, all abinda kikeji azuciyanki yanzu nasani, kina tunani tayaya
aka miki aure tun kina karama baa taba sanar dake ba, auren ma da Yayan ki Zayn, wanda baki
taba kallo da fuskan so ba, wanda bakisan koshi yana sonki ba” dan murmushi yayi yace
“kituna babu aure mai albarka kaman wanda iyayenka suka zaba sanan suka maka banda haka
kiyi tunanin auren nan mahaifiyarki dakikafi komi so aduniyan nan tahada ita tama miki shi
Ummulkhair, and lastly mahaifiyarki tace nabaki Wanan abin ki karanta idan rana irin tayau tazo
gashi” Baba yasamata book din a hannu, wani irin kankame book din tayi gam gam sanan
Batool tadagata bin Batool kawai take suka wuce mota suka shiga suka zauna itama ahankali
Anty Mariya tashigo taxauna tana kallona Khairy da idanunta suka bushe babu hawaye ko digi
bazama ka iya tantance metake going through ba, chan saiga Baba yafito tareda Baffa motansu
yazo yashiga yaja suka tafi sanan Baffa yawuce yakoma ciki biyoshi Ammi tayi tafara surfafa
bala’i amman tak bai cemata ba


4️⃣6️⃣




Kallo daya Anty Mariya tamai taganeshi cikeda girmamawa tace “bismillah Aliyu shigo”
hannunshi yasa ahankali yazare glasses na idanunshi sanan yakalli Anty Mariya ahankali
yamika mata ledan hannunshi yace “sauri nake daman na shigo na duba mara lafiya ne bari
naje” yajuya zai tafi dawani irin sauri Khairy data yunkuro daga gadon tana yatsine fuska sabida
zafin datakeji inda aka mata dinki tace “Ya Aliyu!” Chak ya tsaya batare daya juyoba kirjinshi na
tafarfasa dan ana bude kofan idanunshi suka sauka kan Zayn da yanda yaga yana kallon
Khairy, juyowa yayi ahankali yazubamata mayun idanunshi hawayen dayaga sun taru a
idanunta da yanda yaga tana yatsine fuska sabida tasowan datayi yasa yadago

20 / 37