Author : Aisha Jb Category : Complete Novels
haka zata zauna da rashin sabo da yayin launin abincinsu Nisha sai dan ja baya tayi tana ya mutsa fiska domin ita sam wadanan nau'ikan girke girken nasu bai burgeta bare ya bata shaawan taci duk da batasan ya d'an d'anun zaika sance ba , ganin yanda Ajmal ya had'e gira ya bata fiskane yasa Nisha wangale masa dan small din bakinta
AJMAL
story and writing
by
Oum amreesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍
*_TAKUN KARSHE*_
book 3
page 1锔忊儯0锔忊儯3锔忊儯
_____ Nisha indai dan ta itane sai da tace d'an danun abincin nasu bayabo ba ballasa duk da bata zatun zata iya cin abincin ba ma because yanda take ganin launin abincin nasu bisa idanunta duk da wani nu'ikan abincinsu sai ka ci karo da ganyayyakin itatuwa da sauransu ita kuwa Nisha tanason abu da salad ko bata da niyancin abu indai taga ganye bisa ciki to sai ya bata shaawa ta ci .
Ba laifi ta dan taba komai dake wajan sai dai ba wani ta dad'in rai ba duba da yanda Ajmal ya tusata gaba yana bata abaki kamar wata k'aramar yariya taso yabarta taci da kanta but yaki domin yasan inyai kyaleta sai dai taita tsikaran abincin tana juya spoon cikin plate Nisha kuwa gaba daya nauyi da kuyarsa ya isheta , Ajmal sai da ya tabbatar taci sosai duk da sai wani ya mutsa take kamar yana bata magani but yasan yarashin sabone abincin Bali island ba irin wanda tasa ba ci da ta ammali da su bane da d'in da d'awa bata abaki da yake yi....
Mikewa Ajmal yayi jikin sofa yana rike da phone bisa hanunsa yana dannawa yana kuma sato kallon Nisha ta gefen wacce take ta faman fiki fiki da idanu sai wani ta kurewa take tana k'udundune jiki "
"Any problem "?
Nisha taji Ajmal ya watso mata tambaya yayin da ya kafe idanunsa bisa kanta
"zan. zan iya tafiya " Nisha ta tambaya ba tare da ta dago kai ta kalle shi ba".
"you can go
Ajmal ya bata amsa a takaice yana kallonta mikewa Nisha tayi a sukwane ta suma tafiya kamar mai koyan tafiya kasan cewar tana hankalce da kallon da Ajmal ke rakata da shi duk ta tsargo da kallon da yake binta da shi daga nan sai murda handle din door din tayi ta shige bedroom cikin hanzari domin ta fahimci halittarta Ajmal yasa agaba yana kallo.
Murmushi Ajmal kawai yayi ganin yanda ta shige cikin hanzari sai abun ya bashi dariya jinjina kai yayi kafin shima ya mike ya nufi nashi bedroom din....
Nisha ko da ta karisa shigowa bedroom din direct sofa tanufa ta shigayin d'ai d'ai da kanyan cikin ledear da Ajmal ya kawo ya ajiye mata ,. ba karamin faran ciki Nisha tayi ba ganin dogayen riguna masu kyau gamida abayoyi masu kyau da tsada tare da shoes masu kyau da daukan ido flat da high heels ga wasu kananun kayan kuma wanda zakasa ka zauna da shi ba tare da ka takura ko kaji nauyin sasu ba tare da hulunansu masu kyau dan yasan tafi ta ammali dasu , gefe ga hijabs da sallaya da take da bukatan su , daga gefe daya ledar kuma chocolates ne kayan ma kulashe abubun motsa baki makil ciki.
Daga nan Nisha bathroom tazame ta shiga ta wanko bakinta daga bisani ta nufi bed dinta ta kwanta gamida janyo blanket ta rufe jikinta ruf lumshe idanu tayi tana sauke wani sassanyan ajiyar zuciya ko rage light din bedroom din ma bata iya yi ba kasan cewar itama kanta bata gama sakewa da gamsuwar kasancewarta ita kadai bedroom din ba because akwai tsoro sosai a tare da ita dan haka sai k'udundunewa take tana kara shigewa jikin blanket ga wani sanyi Ac da ya gama ratsa dakin kai kace bedroom din fridge ne tsabar yanda bedroom din ya dau dari.
Nisha sai da d'a rintsa idanu take tana son bacci ya cinye idanunta but abun ya ci tura because babu baci idanunta dan haka sai tashi zaune tayi ta jingina bayanta da pillow ta janyo wayar ta tashiga latsawa, gallery din phone dinta ta shiga nan ta dinga cin karo da picture din k'ayataccen bikinsu ita da yan uwanta fadeelah da reeda da sauran yan uwar da kawaye .
Wani murmushi ne ya kwacewa Nisha time da ta isu kan hoton fadeelah time din da tagaji da daukan hoton sai turo baki take ta fidda idanu waje because wannan ya jasu nan wannan ya jasu can duk sunyi laushi dukansu , tana tsaka da kalle kallen nata tana murmushin sai motsin turo door taji wanda yasa ta dago idanun ta cikaro da shigowar Ajmal dake tafe cikin kyakykyawan jallabiyarsa coffee brown wanda ya sha aiki gaban jallabiyar yayi matukar kyau sosai.
Phone din Nisha ne ya subuce daga hanunta ya fad'i gefe time din da Ajmal ya karisa shigowa ya maida door ya rufe fiska sake babu alamar daurewar face kamar yanda ya saba switch light din dakin Nisha taga Ajmal ya nufa ya rage light din cikin bedroom din zuwa mara haske but ko da yarage ba ace ba aiya ganin komai ba dan haka ya zagaya dayan tsagin sai da ya zaro phones d'insa d'insa daga aljuhunsa kafin ya watsasu saman bedside kafin ya haye saman bed din ya mike jiki da k'afafu kafin ya karkatu face dinsa ga Nisha wacce ta sake baki tana binsa da kallon shekeke da kuma mamakin shigowrsa cikin bedroom din har yasamu kansa saman bed din da take kwance.
Nisha d'an zame kafa ta shigayi da niyar sauka daga saman bed din Ajmal na fahimtar haka yayi saurin janyo hand dinta ya wantsolota jikin sa yariketa gam but Nisha sai faman matsawa take daga jikinsa, wanda yasa Ajmal damko suman kanta yana jijjigawa yana fad'in ta nitsu ba shiri Nisha ta nitsu gamida saurin kifa goshinta ga saman kirjinsa kirjinta sai faman bugu yake sauri sauri Ajmal hanu ya aza bisa saman bayan Nisha cikin murya mai kama da rada yana fadin
"Listen to me carefully"
Sai da Ajmal ya tabbatar Nisha ta nitsu sannan ya cigaba da fadi'n
"By now kin kasance amana a gareni so bazanso na bata miki ko na saki cikin wani damuwa ba kasan cewarmu nan baya nufin na kyaleki ki kadaice ke kadai guri guda ba tare da kasan cewata gurin ba, because yanzu karkashin kulawata kike dole na kula da duk wani situation nake "
Nisha dai shiru tayi tana sauraren Ajmal yayinda yake maganar mai kamada wa'azi ko nasiha, tare da mamakin yanda yake maganan cikin tattausan lafazi wanda yasa zuciyar Nisha yin sanyi da karaya yau Ajmal ne ke rungume da ita yana shafa bayanta cikin kulawa gamida sanyin murya to ko mai ya kawo sauyin cikin wannan lokacin?,.shirun Nisha bata ko motsa ba ballai ta tamka batunsa yasa Ajmal dagota
"Ko ba kijin mai nake cewa "
Ajmal ya tambaya yana dan jijjigata , cikin sarkewar murya tana g'yada kai Nisha tace
"Na.. naji "
Sai jinjina kai Ajmal yayi gamida kokarin gyarawa Nisha kwance bisa jikinsa gamida janyo musu blanket yarufe su Nisha ko gaba ki d'aya ta takura kunya duk ta gama isarta yau ita ke jikin Ajmal a rungume cikin blanket suna shirin bacci tare abun kamar mafarki, shikuwa Ajmal ko ajikinsa sai lumshe idanu yayi yana fidda sassanyar ajiyar zuciya.
Jin k'aran ringing din phone d'in Ajmal ne yasa gaba ki daya ya dawo gurin, Ajmal da ya lumshe idanu sai budewa yayi ya warga yan idanunsa saman bedside inda phone d'insa keta haske yana ruri, dayan hanunsa ya kai ya janyo wayar ya kai idanunsa ga screen phone din wanda time daya ya had'e rai ganin Heelah ke kiransa wacce tun dirowarsu kasanar ta addabeshi da kira, kira kan kira yana katsewa ga kuma test massage rututu wanda baima samu halin bi ya karanta ba ballai yasan abunda take cewa yanzun ma wata yar guntuwar tsiki yaja gamida kashe wayar gaba daya ya maida ita ya ajiye gamida lumshe idanu yana rungume da Nisha jikinsa.
A wannan dare duk wani motsin Nisha jikin Ajmal zatayi shi tun tuna jin abundai wani iri haka tana takure hardai ta sake jiki bashi bacci barawo yayi awun gaba da ita bazato ba tsammanin bacci mai nauyi Nisha ta shigayi zamu iya cewa batama san wata duniyar ta lulaba because baccin yau na da banne kuma na musamman ne .
Washe gare karfe 6 Nisha ta shiga motsa yan idanunta tana neman farkawa bude idanun da zatayi saiwani kyakykyawan hasken rana ta ga ya baiyana ya hasko gari yayi haske alamar gare ya waye jiki ba kwari Nisha ta mike zaune saman bed tana ajiye wani dogon hamma gamida mika tana salati kafin ta lumshe idanu jin daddad'an kamshe tureren Ajmal da tun jiya ya hana hancinta hutawa gurin shakar k'amshin.
Jin kamshensa ne ya kara mai da ta tunanin ta ta mance yau da oganta suka kwana guri guda but koda ta juya ban garan da ya kwanta wayam yake baya nan alamar ya fice sai kamshin turaren jikinsa da ya kasa gushewa kai kace maishi yana kwance gurin ,.
Jiki ba kwari Nisha ta tazamo daga saman bed din ta mike ta nufi bathroom, Nisha sai da ta tsarkake jikinta daga bisani tayi wanka ta tsaftace jikinta kafin ta fito ta kimtsa jikinta ta daga bisani ta matsa wardrobe ta shiga janyo wata white t shirt mai gajeren hanu da wata straight skirt coffee brown mai taushi da sulbi ta sanya jikinta daga nan ta kuma janyo hijab ta shinfida sallaya ta tada sallah.
Koda ta idar ta da dai bisa saman sallayan tana tana addu'oi gamida lazumi kafin ta mike ta ninke sallayen ta kuma cire hijab din tanemi hula ta sanya bisa saman kanta ta nufi parlour, zuwanta parlourn shiru yake ba kowa sai TV da aka kunna yanataa faman aiki cikin parlourn.
.
Guri Nisha ta nema ta zauna daga gefe tana mai cigaba da karanta jaki tsawon lokaci tana zaune gurin but shiru ka keji ba Ajmal ba alamar shi, ganin haka yasa Nisha mikewa cikin sanyin jiki tanufi bedroom d'in domin dabawa taga ko lapiyar rashin fitowarsa because ta dad'ai zaune parlour but bataji motsin fitowar shi ba .
Koda ta shigo cikin bedroom din nasa still dai baya ciki sai ma shaidar da yabata nacewa baya nan ya fice saka makon jallabiyar sa da ta hango saman bed wanda ya cire, dan haka sai juyawa tayi ta koma parlour ta zauna tare da tunanin ina Ajmal ya je bai tasheta ballai ya sanar da ita ba gashi tsawon lokaci babu shi babu alamar shi, jikin knocking daga bakin door yasa ta dan mike a hankali ta isa ga door din ta murd'a handle din door din ta wangale door din Tana zazzare idanu.
Wasu kyawawan matasan yan mata ne kallo daya zaka musu kasan ma aikatan cikin hotel din ne suna sanye cikin uniform din kowacce hannayenta dauke da kyawawan bedsheet da alamun sunzo gyara musu muhallinsu ne dan haka ba shiri Nisha ta basu hanya suka shigo sai faman jijina mata kai suke alamar ban girma Nisha kuwa sai daga musu hannu tayi tana because daga ita harsu bamai jin yaren kowa daga nan Nisha sai maida door din tayi ta rufe ta koma inda take ta zauna.
AJMAL
story and writing
by
Oum amreesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍
*_TAKUN KARSHE*_
book 3
page 1锔忊儯0锔忊儯3锔忊儯
_____ Nisha indai dan ta itane sai da tace d'an danun abincin nasu bayabo ba ballasa duk da bata zatun zata iya cin abincin ba ma because yanda take ganin launin abincin nasu bisa idanunta duk da wani nu'ikan abincinsu sai ka ci karo da ganyayyakin itatuwa da sauransu ita kuwa Nisha tanason abu da salad ko bata da niyancin abu indai taga ganye bisa ciki to sai ya bata shaawa ta ci .
Ba laifi ta dan taba komai dake wajan sai dai ba wani ta dad'in rai ba duba da yanda Ajmal ya tusata gaba yana bata abaki kamar wata k'aramar yariya taso yabarta taci da kanta but yaki domin yasan inyai kyaleta sai dai taita tsikaran abincin tana juya spoon cikin plate Nisha kuwa gaba daya nauyi da kuyarsa ya isheta , Ajmal sai da ya tabbatar taci sosai duk da sai wani ya mutsa take kamar yana bata magani but yasan yarashin sabone abincin Bali island ba irin wanda tasa ba ci da ta ammali da su bane da d'in da d'awa bata abaki da yake yi....
Mikewa Ajmal yayi jikin sofa yana rike da phone bisa hanunsa yana dannawa yana kuma sato kallon Nisha ta gefen wacce take ta faman fiki fiki da idanu sai wani ta kurewa take tana k'udundune jiki "
"Any problem "?
Nisha taji Ajmal ya watso mata tambaya yayin da ya kafe idanunsa bisa kanta
"zan. zan iya tafiya " Nisha ta tambaya ba tare da ta dago kai ta kalle shi ba".
"you can go
Ajmal ya bata amsa a takaice yana kallonta mikewa Nisha tayi a sukwane ta suma tafiya kamar mai koyan tafiya kasan cewar tana hankalce da kallon da Ajmal ke rakata da shi duk ta tsargo da kallon da yake binta da shi daga nan sai murda handle din door din tayi ta shige bedroom cikin hanzari domin ta fahimci halittarta Ajmal yasa agaba yana kallo.
Murmushi Ajmal kawai yayi ganin yanda ta shige cikin hanzari sai abun ya bashi dariya jinjina kai yayi kafin shima ya mike ya nufi nashi bedroom din....
Nisha ko da ta karisa shigowa bedroom din direct sofa tanufa ta shigayin d'ai d'ai da kanyan cikin ledear da Ajmal ya kawo ya ajiye mata ,. ba karamin faran ciki Nisha tayi ba ganin dogayen riguna masu kyau gamida abayoyi masu kyau da tsada tare da shoes masu kyau da daukan ido flat da high heels ga wasu kananun kayan kuma wanda zakasa ka zauna da shi ba tare da ka takura ko kaji nauyin sasu ba tare da hulunansu masu kyau dan yasan tafi ta ammali dasu ga kuma pad da take tsananin bukata tana so ta canza na jikinta duk dama ta fahimci period din nata yaja baya , gefe ga hijabs da sallaya duk time din da take da buktan anfani da shi , daga gefe daya ledar kuma chocolates ne kayan ma kulashe abubun motsa baki makil ciki.
Daga nan Nisha bathroom tazame ta shiga ta wanko bakinta daga bisani ta nufi bed dinta ta kwanta gamida janyo blanket ta rufe jikinta ruf lumshe idanu tayi tana sauke wani sassanyan ajiyar zuciya ko rage light din bedroom din ma bata iya yi ba kasan cewar itama kanta bata gama sakewa da gamsuwar kasancewarta ita kadai bedroom din ba because akwai tsoro sosai a tare da ita dan haka sai k'udundunewa take tana kara shigewa jikin blanket ga wani sanyi Ac da ya gama ratsa dakin kai kace bedroom din fridge ne tsabar yanda bedroom din ya dau dari.
Nisha sai da d'a rintsa idanu take tana son bacci ya cinye idanunta but abun ya ci tura because babu baci idanunta dan haka sai tashi zaune tayi ta jingina bayanta da pillow ta janyo wayar ta tashiga latsawa, gallery din phone dinta ta shiga nan ta dinga cin karo da picture din k'ayataccen bikinsu ita da yan uwanta fadeelah da reeda da sauran yan uwar da kawaye .
Wani murmushi ne ya kwacewa Nisha time da ta isu kan hoton fadeelah time din da tagaji da daukan hoton sai turo baki take ta fidda idanu waje because wannan ya jasu nan wannan ya jasu can duk sunyi laushi dukansu , tana tsaka da kalle kallen nata tana murmushin sai motsin turo door taji wanda yasa ta dago idanun ta cikaro da shigowar Ajmal dake tafe cikin kyakykyawan jallabiyarsa coffee brown wanda ya sha aiki gaban jallabiyar yayi matukar kyau sosai.
Phone din Nisha ne ya subuce daga hanunta ya fad'i gefe time din da Ajmal ya karisa shigowa ya maida door ya rufe fiska sake babu alamar daurewar face kamar yanda ya saba switch light din dakin Nisha taga Ajmal ya nufa ya rage light din cikin bedroom din zuwa mara haske but ko da yarage ba ace ba aiya ganin komai ba dan haka ya zagaya dayan tsagin sai da ya zaro phones d'insa d'insa daga aljuhunsa kafin ya watsasu saman bedside kafin ya haye saman bed din ya mike jiki da k'afafu kafin ya karkatu face dinsa ga Nisha wacce ta sake baki tana binsa da kallon shekeke da kuma mamakin shigowrsa cikin bedroom din har yasamu kansa saman bed din da take kwance.
Nisha d'an zame kafa ta shigayi da niyar sauka daga saman bed din Ajmal na fahimtar haka yayi saurin janyo hand dinta ya wantsolota jikin sa yariketa gam but Nisha sai faman matsawa take daga jikinsa, wanda yasa Ajmal damko suman kanta yana