Author : Category : KDP NOVELS
be saketa ba harseda yaxauna bisa gadon filet din abin cin yatura
mata gabanta yace tacinyeahi yancunnan karta rage ko kadan..kinci tayi dayaga haka sai ya tura hannusa Cikin rigarta yakama brs din da dan karfi kara tasaki
tareda rikemai hannu Ayyy Yusip kayi hakuri xanci wllh.
baisaketa ba yace cito filet din abin cin ta janto ta fara ci tana xubada hawaye. Ga bata san cin abincin gashi yasaka hannunsa arigarta saiyawo yakeyi dashi.
Ajikinta.
Mmn hibbat Ce..
Joystick Hausa Novel!!!
Page (38/39)
Saida ta gama cinye abincin tas sannan yasaketa.tashi tayi da nufin shiga toilet sabida aman da yake ko karin kwace mata’ kafinta karasa tini aman ya antayo
dola ta tsuguna anan taringa shika shi saida ta amayar da dik abin cin da taci sannan tasamu salama. sai sannu yake jero mata, bata iya amsawa sabida aman ya
fara galanaitar da ita.
Cak yadauke ta ya shigar da ita toilet din yawanke mata jikinta ya kuma dakkota ya kwantar akan gadon sannan yata shi ya gayra inda ta ta bata saida ya gyra ko
ina sannan yadawo yaxauna kusa da ita” yana kallan yanda take sauke numfashi. waidama bakida lpy ko kuma yanxu abin yasame ki? Ya jehomata tambayar
shiru tayi kafin ta fara mgn ahankali. Nidai lafiyata kalau.
“yanxuma xaxxabine xai rufeni’ xaxxabi kuma? Kaita dagamai alamun Eyy. ina xuwa bara na kawo miki magani saikisha ki kwanta ko?kaita gir gixa sannan
tace dan allah karka bani magani wllh bana sonshi”
kuma tunta ya shafa sannan yace to tunda ba kya shan magani sai ayimiki allura ko?. Xabira tayi xata tashi yayisaurin riketa yace bakida hankali ne bakiga
bakida lpy ba Amma kike neman tashi”itadai sai rarraba idanu take tana xubda hawaye..
Sai yanxu yaga ashe kuka take da sauri yace Ummu me kuma nayi miki kike kuka?. Cikin muryar kuka tace ba kai bane kace xakasa amin allura ba. Dariya ce ta
kusa kwacemai Amma yadake yace yanxu danna ce xa amiki allura shine kike kuka?. To ki kwantar da hankalinki ba wanda xai miki allura” kinji yar mata ta.
Hannu yasa yana share mata hawaye da ke xubowa daga fuskarta. Lifes dinta na kasa yakama ya dan tsotsa sannan yata shi yace ina xuwa dakin mommy ya
shiga ya karbo mata magani yadawo agurin shan maganin ma saida aksha daru. Sosai dan kinsha tayi saida yace xaikira Dr. Yayimata allura sannan ta karba
tasha tana yamutsa fuska shi kuwa sai dariya yake kunshewa. Kankaceme tafara gyan gyadi .hartana neman faduwa da sauri ya taro ta ya rungume ta ajikinsa
kamar wata Beby..
Saiwani kara matseta yake ajikinsa” kiran sunantayi har sau biyu sai ana ukunne ta amsa cikin mayan bacci. Ganin bacci yaci idonta saiya kwantar da ita akan
gadon..
Tashi yayi domin ya wuce gida sabida yamma tayi yajuya xaitafi yaji anrike mai hannu. Da mamaki yake kallanta bacci take amma tarikeshi gam. Dola yadawo
ya xauna yana kare mata kallo” dik da bacci take hakan bai hanshi kiran sunanta ba” UMMU ga mamakinsa saigashi ta amsa’ mene ne ko bakya son natafi? Kai
ta dagamai alamun Eyy sannan tace karka tafi ka” bata karasa ba bacci ya kuma dibarta.
Amma taki sakarmai hannu dola ya dawo ya kwata agefenta” yaxuba mara ido yanda take baccinta cikin kwanciyar hanakali.Ummu tana da nauyin bacci dan
intana bacci kome xakayi mata saikayi a kuwa” YUSIF. yasamu yanda yakeso.
Yadinga mur xarta. Ta ko ina
Tuni yakara bir kicewa sai gurnani yake itadai Ummu sai kara shigewa jikinsa take kamar wacca xata shige jikinsa baiyi mamakin yanda ta keyiba. Sabida
maganin yana saka bacci ga shi. Ya haduda mai nauyin bacci. Ranar Yusip yasha bidirin”sa shigar tane kawai baiyi ba. Sabida ya riga da yayi alkwarin baxe
kusance. Ta ako. Inaba sai agidansa.
Da kyar yasamu ya lallaba ya tafi.
Biki yana kara karatowa yayinda Jamila da yar ta suka kara ahiri sosai dan ganin hakarsu ta cimma ruwa tun lokacinda suka samu labarin bikin” suka fara
nemana hanyar daxasu cimma burinsu.
Abinda yabawa kowa mamaki shine yanda Ubaida take shish shigema Ummu kullin tana kan hanyar xuwa gidan.Abin yadaure musu kai matuka’basu saki jiki
da itaba amma takide na xuwa ganin haka yasa mommy ta fara sakar mata fuska atuna ninta ko tadena halayanta ta dena biye uwar ta. Itama Ummu saita fara
sakin jiki da ita har sukan dan taba hira” Nan fa Ubaida taita bugun cikin UMMU amma dayake Ummu ba irin yan matannan ne masu shegen suru tuba. Saitayi
shiru bata cemata komai ta karaci su badadinta tayi gaba.
Su Ubaida fa ansamu sake babu inda bata shiga na gidan ko ina shiga take kanta tsaye Amma banda ban garan Aliyu shikadaine baya sakar mata fuska. Inma
yana gidan to bata xama data ganshi xata tashi ta tafi gida. Sabida yanda yake nuna mata kyama kiri kiri da kallan xargi indai suka hada ido to sai gabata yafadi
sabida gani take Aliyu ya gama gano shirinsu. na tarwa tsa rayuwar Ummu gaba daya..
More. Comment more type
Mmn hibbat ce.
07025432778
Joystick Hausa Novel
page (40/41)
Amma dik da haka tana like acikin gidan dik da k irin abinda aliyu yakeyi mata. Ya saura kwana uku biki. Hanakalin UMMU yakara tashi da gaskefa sai sun
kaita gidan yaron nan wanda ta gama rainawa wayo tome akayi akai Yusip ita gani take baisan komai ba. Hawayene suka shiga sintiri a Kuma tun ta.
Bata dena kuka ba harseda kanta yafara ciwo ga rashin cin abin ci dan rabanta da abinci tun randa YUSIF. Ya tsareta taci. Tanan xaune taji anturo kofar anshigo
atunaninta Yusip shiyasa bata dago kanta ba. Harseda taji anyi mgn tukun. Kanwar mommy ce wato aunty jiddah.wacca take a kano tana da ya” ya biyu mace da
namij. Murna takama Ummu sai washe baki take tana mata sannu da xuwa ita kuwa Saibinta take da kallo”kafin ta magantu. UMMU maiya sameki haka kamar
ba amar yaba?
kasa tayi da kanta hawaye yaci gabada da mala lowa dama ta gama shan kukan ta kenan taji anshigo kama hannunta Aunty jiddah tayi suka xauna.tashiga jero
mata tam bayoyi. Har yaxuwa yau da kuma abu buwanda Yusip yake yimata. Dariya Aunty jiddah tayi kana tace Gaskiya Ummu kinbani mamaki Wllh. Ina
waye warki da i’linminki suke kuma da kike cewa yaro waya gaya miki namiji yana kadan to in biki sani ba kisani dik kan kantar namiji to ba a rainashi inamai
baki shawara daki sauke wannan girman kan dakika dauka domin babu inda xaikaiki sai danasani tsan tsa. Keba abin alfahari bane bama kisamu miji mai kula
da ke awannan xamanin Wllh Ummu maxan yanxu ba duka bane suke tsayawa sukula mata yansu bare su sauke hakkinsu na Auratayya. Gasunan muna gani
wata ma Inta fada miki matsalar cikin gidan ta saikiji taki kalilance Nidai inamai baki shawara da kirike mijinki da hannu bibbiyu inba haka ba kexaki sha
wuya” kinaji kingani xai Auro wacca xata kula da shi.
Gaban Ummu ne yayanke yafadi jin an ambaci kishiya gaskiya baxata xauna d Kishiya ba domin tana da kishi matuka nan tafada duniyar tunani tasaka wan can
ta kulla wan can. Wata xuciyar ce tace mata keda ba kyasanshi tomeye abin damuwa dan xai iya kara aure. Wata kuma tace ai koba soyayya a kwai hakkin yan
uwanta ka.
Aunty jiddah ce ta katse mata tunani da cewa.
kitashi domin baxama naxoyi ba ni naxone dan na gyara ki” dan haka tashi mifara”. Aunty mexamu fara harara Aunty jiddah ta banka mata kana tace gyran jiki
ko shima baxaki yi ba? Nan Idanun ta suka kawo ruwa. Aunty jiddah ce ta kuma cewa yanxu dai kafin mufara bani number wayarsa domin muna bukatar
kudade Sabida a kwai abinda babu agurina kuma dola sai dasu. Saida ta kuma matso hawaye sannan tace ni bani da number sa.
Dasauri tabi bayan ta domin ta hakuri” tana fita sukayi karo da shi hartana neman faduwa dasauri ya tarota tare da rungumeta. Ko karin kwacewa take tana fadin
Aunty jiddah Aunty jiddah dan allah kasakeni fishi takeyi nayi mata laifi” wai me kikayiwa Aunty jiddah ne daya har ya gitsamin kee? Haka. Cikin kuka tace
Aunty jiddah ce taxo. Nan ta sanarmai komai. Habarta ya tallafo ya kafeta da ido” kanta kawar gefe tace kadena yimin wannan kallon banaso.
Kinga abinda nake gaya miki ko.to gashinan kinsa tayi fishi ta tafi yanxu yakikeso ayi?.saida tayi jim sannan tace kaxo muje tare saita gayama abinda yasa tace
na bata no dinka. Ido yaxaro kamar gaske yace A’Ah babu ruwana kije kibata hakuri nikam baxani ba. Kafa ta fara bugawa tana dira dire irin na yara tana
hadashi da Allah kan yaxo yarakata. Amma yayi keme me. Yace baxa shiba” saita samai kuka tafada jikinsa ta kara kan kameshi tana ihu saiya xo sun tafi tare.
Tariga tagama kashemai jiki.bayanta yashiga bubbugawa alamun tayi shiru. kana yace kiyi shiru xan rakaki.
Tare suka jera har xuwa dakin da aka sauke Aunty jiddah da salama suka shiga suka samu guri suka xauna. Tinda suka shigo take binsu da ido harsuka xauna.
Bata cemusu kala ba” Yusip ne yagaisheta ta amsa Cikin sakin sakin fuska maimakon yataya Ummu bada hakuri ai sai suka shiga firarsu suka ma manta da
batun wata Ummu firasuke suna dariyar su.
Haushi takaici yacika Ummu lallai Yusip dama cin mutunci xaiyi mata kenan. Saita samusu kuka” Dasauri yakarasa inda take yana tambayar ta lpy me akayi
mata dan shi kwata kwata yama mance da Abinda ya kawosu.
Hannunsa da yake kokarin rukota ta bige ta tashi tabar dakin da gudu shima bin tayayi yana kwala mata kira amma taki sau rarshi” saida yayi da gaske sannan
yacimmata” Rike ta yayi gam ta yanda baxata iya kwacewa ba. Baiyi mata mgn ba sabida yanaso yaga xata iya kwatar kanta.UMMU kuwa sai kiciniya take.yi
ita ala dole saita kwaci kanta. Suna Cikin haka YUSIF yahango Ubaida tana nufo inda suke.
********
yana ganin haka ya”yi saurin xura hannunshi Cikin rigarta sannan ya dora bakin sa kannta dik wannan abunda yake yana yine sabida ya bakanta wa UBAIDA
rai, aikuwa sai karf akan idonta. Da farko bata yarda ba saida matso daf dasu ta tabbatar da gaskiya ne ba gixo, Idanunta suke mata ba.
YUSIF’ Kuwa murna ta cikashi dan yaga bacinrai kwance akan fuskarta sai yafara mgn kamar haka haba Beby naki kwantar da hankalinki kin san ke kadai
nakeso”dan haka kidena tunanin xanso wata ya” mace bayanke ke kadaice dik sauran mata maxane kinji Beby na. Ita di UMMU bata san abinda yake nufi ba
burinta tasamu ta gudu dan tafara shan wahala agurinsa. ganin bashi da niyyar denawa yasa ta gasa mai cixo adan karamin ya tsa”sa ba shiri yasaketa” yana
yarfe hannu kan kaceme tuni ta arce” murmushi yayi,
kafin yakai dubansa ga “UBAIDA Dake tsaye idanunta cike da kwallah baida mu da hawa yan ba bare yaji tausayin ta. Gurin Aunty jiddah ya koma ya tambaya
yeta mai yahadsu da UMMU nan ta gayamai akanmeye.kuma suna bukatar kayan gyran jiki da sauran Abubuwa yace bakamai su shirya gobe yakaisu”.Da kyar
UBAIDA tasamu taja kafafunta da sukayi mata nauyi Sabida bakin Cikin da ta kusa. Tana shiga farlon Ko slm babu ta dora hannu aka tana rera kuka akidime
JAMILA ta fito tana tambaya ta amma ina kamar tana kara xugata..
Saida jamila tayi kamar tai Hauka sannan UBAIDA tagaya mata abinda yake faruwa wata uwar Ashar ta lai layo ta maka” Wllh baxat sabuba wannan ai cin
fuskane yar tawa xa ayiwa haka karki damu kicigaba da abinda nasaki in sha Allahu saimunci nasara akansu”kinji kai tadaga alamun to nan suka shiga tattauna
suna taxagin bayin allah.
*********
Washegari dawuri UMMU tashirya Sabida Aunty jiddah ta gayamata gobe xasu kasu ta shirya. Shiyasa ta shirya da wuri gudin karta kuma yin laifi karfe
{{1:00}} dai dai YUSIF ya hallara a bakin get din gidan Awata arniyar mota sai sheki take da daukar ido. Sanye yake cikin wani yadi milik maraunayi Amma
kana ganinsa kasan nera tayi kuka”.wayarsa yaciro yakira Aunty jiddah ya cemata ya iso sufito sutafi.bajimawa sai gasu sun fito.
Tinda ya hangosu yakafeta da ido ko kiftawa bayayi’ askiya tayi kyua shigar ta burgeshi sosai leshine ajikinta burawun Colour din kin doguwarriga batai wata
kwalliya ba Amma tayi bala in kyau.Amma dayaga dan mayafin da ta yafa sai ya sauya fuska ta koma uwa ta shanu kishi ya bayyana afuskarshi karara”.. Suna
karasowa yagaida Aunty jiddah. Saida suka gama gasiwa
Sannan yakali UMMU dake kokarin bude mota sannan yamaida ganinsa gurin Aunty jiddah kana yace Aunty gaskiya baxata bimu kasuwa ahaka ba. Indai
tanason xuwa to saidai tasako Hijab” Mur mushi Aunty jiddah tayi domin tagane kishi ne yasa shi yin haka Gurin motar Aunty jiddah ta karasa tare da Umar tar
UMMU da taje ta cire wannan mayafin tasako hijab Dasauri UMMU ta kalleta. Kai Aunty ta daga mata sannan taci gaba da cewa wannan Umar nine daga
mijinki kuma kinsan ke ba budur wa bace ba yanxu dola kiringa rage wata shigar dan haka maxa kitashi. wasu Hawayene masu xafi suka surnano daga idanunta
xuwa kuncinta yanxu fisa bilillahi wannan yaronne yake juyata sarannshi wannan waca iriyar cutace akayi mata? Aunty jiddah ce ta katse mata tunani da cewa
makuma kika tsayayi”bata bata. Amsa ba ta shi tashige gida da gudu tana hawaye YUSIF dake tsaye yana jinsu saiya ji dik babu dadi dayasan xatayi kuka da
baiyi magana ba.
plssss kuyi maleji bansamu damar yin EDIT ba Wllh ayimin afuwa pls..
Mmn hibba ce…
Joystick Hausa Novel
Page (42/43)
Harta fara tafiya ya dakatar da ita ta hanyar kiran “suunan ta cak ta tsaya batare da wai wayo ba. Gabanta ya karasa suka fuskan ci juna”Koma mutafi basekin
canxa ba baijirayi Abinda xatace ba ya juya yatafi Bakin Ciki yahana Ummu tamatsa daga inda take harseda Aunty jiddah tayi mata magana”sannan tashiga yata
da motar waiyoo Allah kamar ta dora aka tai ta rusa Kuka” Shi kuwa yaji dadin hakan dama yafiso ta xauna agaba yanda xai ringa ganinta sosai”
A’daidai wani babban shago yayi yafakin kadakagani kasan sai wanda ya isa yake shiga Cikin sa’ Aunty jiddah ce tafara yin gaba Aiko tana fita yasawa motar
kiyy yasaki bakin gilashi”wanda baxa a gankaba saidai kai kaga mutum. Haushi ya ishi UMMU wannan wana irin cin fuskane Yusuf yake yimata. Afusace ta
juyo tace dahalla mlm kabudemin mota na fita kawani da tse mota Ubanme xanmaka ko angayama ka ni yar iskace daxaka rufe mota. kabarni A xaune” dik
abinda take yana jinta Amma ya kyaleta saima ya sauke kujerar da yake kai tayi baya kwanciya yayi yarufe idanunsa kai karantse da allah bacci yake tun
UMMU” namasifa harta hakura tayi shiru” dan yaki tan ka mata bare taga yamai magan ganun d tasaba gada mai.
Hannu tamika danufin ta bude keyy din motar caraf yarike hannun kirjinta ya gogi cin yarsa nan da nan tsikar jikinsa ta mike yayi iya dauri yarsa Amma yakasa
baisan sanda yakama xipp din rigara ta ba yaxugee. Mutsu mutsu ta shigayi tana kokarin maida xipp dinda ya xugemata” ya Kuma kawo hanunshi ta bige.mlm
kabudemin nafita kaga Aunty jiddah ta tafi” murfin motar yabude suka fito a’tare..
Suna shiga Tayi murmushi dan tagane abinda ya wakana a tsaka ninsu duba da yanda Jan bakin UMMU yagoge kaida ka gani kasan a kwai magana.Tunda
UMMU tayi ido hudu da AUNTY JIDDAH” ta suna kuyar da Kanta kasa Shi kuwa gogan ko a’jikinsa Sai wani shafa gemu yake yana Dariya kasa kasa.
UMMU’ Kuwa ta murike fuska” kamar ba ita bace tagama yimai kuaka da magiya ba. Ma’tsawa yayi Saitin kunnen ta yace yadai Hajiyata naga kina shan kunu
kodai Abinbai Isheki ba Mukoma na kara miki?.
Wata Uwar harara ta wurgamai ta kara da tsaki tayi gaba ta barshi TO gurin Xabar kayama saida akasa daru Takanin YUSIF da UMMU. Bai Tsaya daukar
shadda ko atamfa ba. Kananun kaya kawai yake jida da akaxo ban garan su brxy Saida aka nuna hali dan cewa yayi taxo ya gwada mata yaga koxata yimata.
Nanfa yaraina fata Saija da baya take tana yimai nuni da mutane ga Kuma Aunty jiddah agurin.
Bai fasa abinda yake ba harseda ya dan gane ta da haru Kana yace ki nutsu babu abinda xanmiki Rigar yamika mata yayi mata nuni da wani daki yace kije can ki
gwada ina jiranki A bakin kofa. Ba musu tashiga tana karewa dakin Kallo Brxy da yabata ta wurgar da ita akasa taja tsaki. Nifa wllh ancuceni haka kurin Anxo
an hadani da masifa” Wannan ai xalin cine. Xalinci ko?” Taji anfada daga bakin kofa Araxane ta wai ga dik da tasan kowaye Amma ta tsorata” YUSIF ne
Atsaye abakin kofa ya harde hannunshi A kirji Karasowa yayi ya dauki br. Din yanifota gadan gadan” baya tasomayi tana Xaxxare Ido’ bata dena jabaya ba
harseda taji ta ajikin bango” Magiya tasoma yimai.Amma be saurare ta ba. Hannu yasa ya janyota daga” jikin bangon “ya hada ta da kirjinsa xipp din Rigarta
yaxuge yacire mata rigar gaba daya idanunta ta rin tse ganin yayi mata tin bir jikinsa ta fada tasaki kuka” Wai ace YUSIF ne yayimata wannan cin mutincin.
Saita Kuma fashewa da kuka YUSIF” kam baifasa abinda yayi niyya ba har seda yaci re mata’ brxy yasamata sabuwar saigashi tayi mata das kamar an gwada
kai tubara kallauhu masha allah”Kinga ai wannan tayi Amma da saiki ringa sa matsiyya”birexiyya salan kita kuramusu daga yau karna kuma ganin kinsa wadda
zata matseminsu kidaiji abinda nafada miki ko” kasa yayi da kansa ya sumbace ta a tsakiyar kirjinta” ba shiba hatta ita saida taji wani irin ajikinta’ da gowa
yayi” ya kalleta yanda ta lunshe idanu kadai ya wadatar asan irin halin da take Ci” Wato UMMU” tanaso Amma tana kaiwa kasuwa.
Bata dawo hayyacin taba har”seda ya kuma shafa kirjin ta sannan ta bude idanunta” gira ya daga mata’ yadai madam. Rarau Rarau idon ta yayi alamun kiris
takejira” tace dan allah ka kyaleni haka kaga Aunty jiddah. Tana jiranmu” Rigarta yamayar mata yace taho mutafi Sanda Sukaxo har Aunty jiddah Tagama
siyayyar ta sukawai take jira dan haka suna xuwa Ybaiya kudaden kayan da suka siya aka xuba musu abut suka kama hanyar gida” tunani Aunty jiddah tashiga
na irin kudin d kashe”A iya kanan kaya banda sauran ka yayyaki da Aunty jiddah ta debowa Ummu wanda dola nan gaba ta bukacesu” gaskiya UMMU tayi da
can miji saidai allah yakara hada kawu nansu” To suna isa gida YUSIF yasa mai gadi ya shigar musu da kayan Ciki” sannan ya karawa AUNTY JIDDAH” dubu
dari yace gashi ko xasu bukaci wani abun.godiya Aunty jiddah tayimai kana sukai sallama tawuce cikin gida” bayan ta UMMU” tabi tayi taku na biyu taji
anrokota” bata juya ba dan tasan YUSIF ne’ kiss ya manna mata adokin wuyanta sannan ya xagayo gaban ta suka fuskanci juna” ido