Author : Category : KDP NOVELS
ta xubamai dan tagaxa furta
koda harafin A’ kirjinta ya kalla yace ki kulamin da kan ki da kuma “yan biyuna kinsan saura 3days muyi babbar ganawa da’su dan haka ki kulamin dasu kiss ya
manna mata A goshi sannan yashiga motarsa yata da yafice.
Motar tabi da kallo dan tamarasa wana irin tunani xatayi dik ta inda tabiyo domin ta rabuda YUSIF to xaibille ita tsoroma yake bata baya shakkar kowa Agaban
kowa xai iya aikata mata komai yabar ta da borin kunya” shiyasa take taka tsan tsan da shi Amma dik da haka bata tsira ba” da wannan tunanin tashiga gida
Adakinta ta samu Aunty jiddah” tana dudduba kayan” da suka siyo baki ta tabe tana yatsina fuska kamar Wadda taga kashi”
Harara ta Aunty jiddah tayi tace Amma wllh UMMU kinji haushi.mijinki yana kaunar ki” Amma kinamai rashin mutunci” jibi makudan kudin da yakashe du
dan ya faranta miki bayan kayan lefenki da akayi miki Amma kika sakamai da rashin mutunci ba godi bare nagade to idan xaki dena kidena dan irin wannan
yaran ba ayimusu gar dama in’ko kin kiya kexaki sha wuya”.
Share fisa billah
MMN HIBBAT…
Joystick Hausa Novel!!!
Page (44/45)
“Baki ta tunxuro gaba tana
kun kuni kayan jikin ta tacire shiga toilet. Domin ta watsa ruwa” Da ido AUNTY JIDDAH” tabita tana mamakin hali irinna UMMU” yarin’ya sai taurin kai”
tunani kala? AUNTY JIDDAH” keyi. UMMU da tafito daga toilet tana tsane gashin kanta ta dubi” Aunty jiddah sannan tace Aunty tunanin mekikeyi haka?”
Babu komai ta bata amsa A’gajerance” tare da tashi ta fita daga dakin bata jima ba saigata da kaskon tiraran wuta” ta ajiye wasu turarur ruka taxuba acikin
gar”washin ta dubi UMMU da haryanxu’ take tsane gashin kanta. Tace kixo ki tsuguna anan.
Ido tawaro ganin Uban garwashin dake cin kaskon sannan tace AUNTY” Ai wannan saiya konani. Wata uwar harara AUNTY” JIDDAH”ta dallah mata kana
tace Idanma kasheki xatayi saide ta kasheki karewar konewa” tana kuka tana komai ta tsu guna gaban kaskon bata barta ta tashi ba harseda tiraran ya dena
hayaki”Aranar saida tai mata Kusan Ukku sannan ta kyaleta” Amma fa dik inda ta gitta saikaji tashin kamahi na tashi” na innah niha”
Xaune suke a’farlo sunyi jigum jigum ko wanne da abinda yake sakawa aranshi”Jamila ce ta dago ta dubi yanda UBAIDA” tarame ta lalace sai kasusuwa”
tadena cin abinci” kwata? in kuwa kaga UBAIDA” takai abinci bakinta to jitayi xata gan gara” ita kanta JAMILA”daureya wa kawai take Amma abin ya Isheta”
tarasa inaxata sa kanta” tsoranta daya kar UBAIDA” ta kamu da wata cutar sanadin soyayyar wan can banxan yaron da ba kaunarshi take”kawai dan UBAIDA”
ta dage shi takeso shiyasa ta boye ki yayyar da takemai.
Xama ta gyara sannan tace UBAIDA kidenasa damuwa da yawa aranki ina jin tsoro karki janyo kanki wani ciwon kinga ai xance yabaci tunda ba kida lpy bare
munemi wata hanyar” dan haka kidena damuwa ki dinga cin abinci kafin muga abin hali yayi” dik da nasan da A kwai wahala Amma kidaure” kinji ta karashe
maganar da sigar lallshi.
Kallan ta UBAIDA tayi tace yanxu mama kina nufin narasa YUSIF kenan? Waiyoo Allah nashiga uku na. Ni UBAIDA” A gigice JAMILA” ta rukota tana
lallashin ta tare da yimata Alkawarin Auran YUSIF kota halinkaka”da ira iran wa innan kalaman JAMILA ta shawo kan yar ta ta harta ci abinci” Amma dik da
haka bata saki jikinta ba kamar dah.
“Yau juma a kuma yaune ranar kamu” tinda safe Aunty jiddah take kula da UMMU”musamman wajan gyran jiki da kwalliya” misalin karfe {{5:00}} dai dai na
yamma yan uwa da abokan arxiki sun cika gidan kowa kagani fuskar sa dauke da Annuri”ban garan amarya kuwa Sai fama ake da ita kan ta tshi ta shirya ita
kadai akejira. Tana jinsu Amma tai mirsisi sai sharar hawaye takeyi da suka gaji da lallashin ta sai suka sanar da mommy abinda yake faruwa” Ran mommy
inyayi dubu yabaci”
hardakin mommy tashiga tacewa mutanan dake dakin su dan basu guri xasuyi magana.saida kowa yafita mommy tamai da fuskar ta tashanu ta dubi UMMU da
kanta ke kasa”sai shashshekar kuka take. Saida tayi taku biyu sannan ta fara magana Da cewa UMMU idan harnina haifeki na shayar dake na goyaki abayana to
ina mai baki UMAR NI da dik abinda ya shafeni komeyeshi karki sake kallansa ama tsayin kunada dan gantaka karki kuma shiga Cikin xuriyata kije na.
Bata karasa abinda takeson fade ba UMMU tayi kukan kura ta dire agaban mommy tare da dur kusawa a gabanta” tace dan allah mommy karki furta wannan
kalma agareni karkiyimin furicin da xai tarwa tsa rayuwata gaba daya” narokeki da kiji kaina kiya femin saita kuma fashe da kuka mai tsuma xuciya tare da kan
kame kafafun mommy.
Mommy na karkimin haka dan allah. Momey dake tsaye.saitaji tasayin yar ta ta” ya kamata Tabbas ranta yabaci sosai Amma ba kamata ta yake hukunci cikin
fishi ba allah sarki tsakanin da da mahaifi sai allah” wani tausayin tane ya kuma ma mayeta”
Dur kusawa tayi ta kamo ta tareda lallashin ta itama UMMU hakuri ta bawa tare da cewa baxata kuma ba “Ba karamin dadi mommy taji ba fita mommy tayi
tasanar da AUNTY JIDDAH” su shiga tare dameyi mata kwalliya” kan sushiga harta xura kayan da aka ware mata na kamu” ke kwalli ma tashiga nata aikin.
Kan kaceme saiga UMMU ta koma kamar wata bala rabiya dan kyau ga kanshi ta ko inata tashi yake” daurewa kawai Ummu take dan babu yanda xatayi gashi
taceawa mommy baxata kuma ba. Wannan dalili shi yahana UMMU yin kuka ta kuma yi al kawarin baxata kuma xubda hawaye ba harseta bar gidan.
Suna karasawa far fajiyar gidan aka dauki guda dama anan xa ayi kamun babu bata lokaci a’kafara kamu kamar dai yanda kowa yasani bayan angama akashiga
yin nasiha da yanda xaki kula da mijin ki. Karfe shida da rabi aka gama kamu kowa ya kama gabansa. Da dare yayi UMMU ta kasa bacci Sabida tunanin barin
gida tasan gobe iwar haka anfara haramar kaita gidan YUSIF ama tsayin matar sa” waiyoo allah na ni UMMU”yaxanyi da wannan auran da aka kaka bamin?
Tayiwa kanta tamabayar da bata dame vata amsa” sai wajejan Asbah baci yayi awan gaba da ita.
Sai kusan ba kwai ta farka tayi mika tare da jero addu Oi da salatin annabi Muhammad (S A W) wata matashiyar budurwa da kexaune a gefan gadon ta kalla.
Nawwara Yaushe kuka xo? Wacca aka kira da NAWWARA ta dago fukarta dauke da murmushi tace yau da safennan jirginmu ya sauka” na tambayi mommy
kina ina tacemin kina nan dana shigo kuma sai naga kina barci shiyasa banta sheki ba” Sabida nasan kingaji dayawa Amar yar ya’yanmu YUSIF” takarashe
maganar tare da sakin dariyar shakiyanci
“Wata uwar harara UMMU ta aikamata da ita tace xakifara ko kedama gaki da shegen surutu da tsokana ko yar dariya ta kumayi sannan tace allah ya huci
gimbiyar Yusif” ta fada tare da kashemata ido daya” kwafa UMMU tayi tai shigewarta toilet dan tasan halin NAWWARA” da tsokanar ba i, inta biyemata saita
sata kuka, ba karamin aikinta bane.
Share fisabilillah
Mmn hibbat ce…
Joystick Hausa Novel
Page (46/47)
“Arwala ta dauro taxo ta gabatar da sallar asbah’ tana idarwa Aunty jiddah ta nashigo” wani tsumi ta mika mata tace ta shanye shi tabata kofin ba musu ta ansa
ta fara sha” saida ta shanye tas sannan ta dago kanta. tamikawa AUNTY JIDDAH” kofin. NAWWARA” dake gefe tana mata dariya tace AUNTY kinganta ko
tundaxu rasani agaba tanamin dariya. Hararar ta AUNTY JIDDAH tayi tace kar ki Kuma yimata dari inba haka ba Ranki xaiyi mugun baci nan da nan
NAWWARA” tashiga tai tayinta dan tasan Aunty jiddah bawasa. Ke kuma kitashi kiyi wanka kafin nadawo” to tace tare da mikewa ta shige toilet.
“BARA KUMA MUYI WAI WAYE” JIYA XATA KAYA GURIN ANGO YUSIF”
Xaune yake a far fajiyar gidanu tare da abo kanansa” su Uku” kayan ciya ciyene agabansu suna sha suna danta ba” fira. Basulura da YUSIF da ya rafka ubsn
tagumi ba gaba daya han kalwnshi da tunaninshi yana ga abar ksunarsa” sahibarsa. daya daga Cikin sune ya ankare da halin da yake ciki sannan ya kyaftawa
Sauran Ido” gaba dayansu suka xubamai ido suna naxarin shi’ daya daga cikinsu maisuna faisal ne yafara mgn kasa kasa yace Kai wallahi guy dinnan baya tare
damu na tabbata hankalinshi yana gurin amar yarshi”
ANAS ne yace kwarai kuwa” ga alamanan” dikbsauran ma” suka yarda. Yanxu yakuke ganin xamuyi” jabir ne yace Abudaya xanuyi shine mukaishi gun Amar
yarsa ko hankalnshi ya kwanta” Kwarai kuwarai kuwa.Anas ne ya xun gureshi firgigit ya dawo daga dogon tunanin da yatafi’ kallan su yayi kana yace yanaga
kun tashi basai tafiya xakiyi ba?” Dariya ce take cinsu Amma suka maxe sukace Ayy tafiya xamuyi koxaka bimune kallansu yayi yace kamar ya nabiku
ANAS ne ya karbe da cewa xamuje wani gurine Sabida mukara tattaunawa akan Dinar din daxamuyi anjima kaga yanxu hudu ta kusa kuma sai goma xamu tafi
shiyasa mukace kabimu dan ayi komai a gabanka. Bai kawo komai aransa yashiga mota JABIR yaja suka fice daga gidan tun da suka fara rafiya suke
tuntsuramai dariya shidai yara dariyar me suke” da ya tam bayesu sai suka samai dariya haushi ya Ishe shi sai ya dakko wayarsa yana daddannawa” baisan
anxoba saida yadago kansa yagansa’ A kofar gidan su UMMU”
Juyawa yayi ya kallesu sannan yace kukacemin xamugurin masu shirya Dinar. Sai Kuma ku kawoni nan gira suka dagamai atare sannan sukace mlm kadena
wani waskewa munsan meya yake damunka dan haka kafitar mana daga mota tun bamuyi waja dakai ba ANAS da yake gefansan yace kaje ka ji dumin amar
yayrka ko kasamo kana Beby muma muxa iyayeee
Duka yakawai ANAS” Amma ya kauce” bai karacemusu komai ba yabude marfin motar yafita FAISAL ne yaxuro kai yace dan allah kabita ahankali karkaje ka
jiwa yar mutane ciwo danna sanka bawasa” yana gama fadin haka suka jamotar su suka tafi da ido yabisu wani mur mushi ya kwacemai.
“Gaskiya yayi dacan abokai Nagar” masa kaunar sa tsakani da Allah,
Tindaga bakin get din yake jin hayaniyar mutane juyawa yayi yashiga ta baya inda ba wanda xai ganshi kai tsaye dakin UMMU yanufa” yatura kofar tare da yin
salama babu kowa adakin saidai yaji motsin ruwa a toilet alamun a kwai wani aciki” xama yayi a bakin gadon.”
yana jiran fitowar ta. Lokacin da xata fito bata daura tawul ba saita pant da brixiyya da tashiga dasu tacire najikinta ta wanke ta shanyasu” tunda ta fito yake
kallanta babu ko kiftawa dan bai taba ganinta afili kamar yau ba. Taxbiyhi yaya ga allah da ya tsara wannan halitta” bata lura da shiba ta hau gadon hannunta
dauke da karamin tawul tana goge jikinta”
Hannu yasa ya karbe tawul din. Bakaramin raxana tayi ba ita atunanintama Aljanune suka karbe tawul din baki tabude da niyyar kurma ihu yayi saurin toshe
mara baki sannan yajanyita jikinsa” ita ko sai kokarin kwacewa take” dayaga ta firgita sosai saiya cire hannunsa da ya toshe mara baki da shi, kantayi wani yin
kuri ya dora bakin shi kannata yana kiss dinta tare da murxa duk inda yaci karo da shi ajikinta musamman kirjinta. Kan kaceme ya hautsina mata lissafi saimika
takeyi tana kara makal kaleshi”
Tuni yayi wurgi da Brxy da tasa yafara yimata tausa a kirjinta yajima yana shafasu sannan yadora lifs dinsa A’kanna shanunta yafara tsotsa idan yasha wannan
saiya koma ya sha wannan” gabadaya yaxautar da UMMU sai surutai takeyi. Tana bankarewa.
“Bakinsa yadora kan ramin cibiyar ta yana wasa da arcansa agurin.yadade yana mata susa a cibiyar ta sannan ya tura hannunsa Cikin pant dinta da yajike sharkaf
da ruwan ni ima.
Ai saya kara gigice mata yafara bata wuta sosai yana dada kunnata yakai kusan minti ashirin yana hautsina mata lissafi” sannan ya sara ra mata. Jin yadena saita
kuma sa kuka tare da turamai kirjinta tana yarfe hannu” Rukota yayi yana tambayar ta meya kemata ciwo Nononta ta nunamai” kan nipple dinta yanda sukayi
jah” sosai. Gaskiya sun tso tsu sosai dola taji xafi Arcansa yaxaro yafa yimata susa a daidai kan nipple dinta…
Mmn hibbat ce….