Chapter 6 Reading joystick hausa novel HN Novels

joystick hausa novel

Author :  Category :  KDP NOVELS

Chapter   6 / 10

15K to 18K   out of 28.9K words

shine mara lpy n datake. Cewa dan uwan ta wllh da yasan shine da baxe xoba”
Mommy yagaida ta amsa Cikin sakin fuska yayi mata yame jiki ta amsa da sauki Kana yayiwa Yusip yajiki yiya yi kamar besan yana mgn ba har seda ya kuma
mai maitawa sannan ya amsa a dakile.



ya dan jima sannan yace tafiya xeyi Ummu dake tsaye tana kip kip ta ido to kagaida gida ngd’mommy ce tace kirakashi mana waiyooo Yusip kamar yayi hauka
haka yakeji ya mommy xataimai haka bayan tasan yana gurin.har har bar asibitin taraka shi”ya tsaya xai cikata da surutu tayo gaba tabarshi”
Ciki ta koma gabanta na faduwa jara akusa wato Aliyu ga mommy a ture Yusip ma amma wa innan biyun sune matsalae ta’ mommy ce tafara jefo mata tam
baya? kamar haka Ina kisan wannan kuma meye tsakaninki da shi? Ta kadu da jin tam bayoyin da mommy ta jeho mata kuma babu alamun wasa a fuskar ta.’

Seta fara kame kame”am dama dama sai kuma tayi shiru” dama me cewar Aliyu dake kara xare mata idanu saura kadan ta saki fitsari a wando saboda firgici
“Cikin da burcewa tace w wa wllh babu abinda ya hadani da shi kawai dai yatema keni abaya lokacinda naje siyayya narasa abin hawa seshine ya temaka min”
mommy shinefa wanda nake baki lbr’harkika shimai albarka”Au dama shine yaran kirki alla ya albarkan ci rayuwarsa yasa aljanar firdaisice makomarsa”amen’
nan tashiga kwararomai addu’a iri².

Mamakine yakama Aliyu da Yusip jin yanda mommy keta xabga masa addu o’i, sai sukai mata kuri da ido kowannensu da abinda yake sakawa cikin ransa”
Ummu kuwa babu abinda take sesai sauke ajiyar xuciya me karfi tana gdy ga allah da ya ce ceta daga dukan wannan axxaumin.



“Aliyu ne yakasa danne tambayar da yakeso yayiwa mommy dan haka ya gyara xama yace’ wai mommy mey wannan ban xan yayi mikine da kike ta kwara
ramai addu’a?” Murmushi mommy tayi kana tace baka ga abinda yayi ba yatemaki yar uwarka lokavin da take bukatar temako. To kuma mommy kawai dan
yayi wannan dan abinda bekai ya kawo ba shine da kata babana” meyasa kake haka ne da bakayi min Irin wannan abubuwan”kodan kagirma shiyasa kake ganin
kanmu daya da sauri yadago yana duban mommy”karfa yaje garin gyara ya kwantowa kansa ruwa”gardai yabita a sannu” ya hakuri mommy bansan abin xaibata
mikirai ba Amma dan Allah kiyi hakuri baxan kuma aikata irin wannan ba. Babu komqi yawu ce mommy ta bashi amsa daganan dakin yayi tsait baka jin komai
sai karar fanka.
“Xaune take ita kadai sedariya take ita kadai mahaifiyar ta jamila dake sakkowa daga saman bene ce ta karaso da sauri tana mamaki yanda taga saidariya take ita
kadai dan ta manta raban data dariyar “yar ta tun kafin tafara san wancan shegen yaron Yusip. itafa bata kaunar sa kawai dai dan Ubaida da nace shi take so
shiya ba yanda ta iya saboda bata san ta ganta cikin damuwa ahiyasa kawai ta amince.



Harta karaso inda take amma batasan da xuwanta ba seda tasa hannu ta girgixata tace lpyarki kuwa tundaxu nake miki mgn Amma shuru meya faru naganki
Cikin farin ciki da anna shiwa.



“Hannunta ta kama ta xaunar da ita kana tace Mama yau ina Cikin farin ciki mara misal tuwa wanda rabanda nayi shi tun kan nafara san Yusip murmushi ta
kumsyi kana tace mama a kwai wata kwata” mesuna kubrah” tasan guraren bokaye na kauye da birni dik ta sansu na mata mgn kan ta tema kamin”tace karna
damu bata kasar Amma inta dawo xata nemeni yan xu haka xan canda nake miki ta shigo garinnan kuma tace hargidannan xata xo” xata tema kamin sosai harse
Yusuf yaxama mallakina sena juyashi kamar waina.

” Ajiyar xuciya Jamila tasauke kana tace ke kina ganin xa a dace naga bavu gurin da bamuje ba Amma amsar su duk iri bata karasa abinda take san cewa ba tace
dakata mama’ banasan mugun baki tunda ke kin kasa ciki min burina to kuma mey na mugun baki banaso ki kyaleni kawai nasamu cikon burina”magan ganun
Ubaida sunyiwa Jamila tsari’Amma daya ke yarso ce tagaxa cemata uffan ba…



BY.
(MMN HIBBAT.)

Plssss Comment Share fisa bilillah.



Joystick Hausa Novel!!!



Page (22/23)
*My fan’s ina godiya da comment din da kukeyi gaskiya ina jin dadin comment din Our’ba taku har kullin Autar farin jini



magan ganun Ubaida sunyiwa Jamila tsauri Amma da yake yar so ce tagaxa cemata Uffan. dan allah mama kikiyaye kalaman ki kinsan ba kowana Tema nake
son anyi min irin wa innan abu buwan to dan allah kirabu dani hakaKeey Ubaida kina da hankali kuwa ko kin manta meye matsa yina a gurinki’kike jifana da
wa innan kalaman mara kan gado.



Ko kinman ta ni na haifeki. A gadarance Ubaida tace kodaya ban manta ba tabbass kece ki kawoni duniya’ kuma ta hanya me kyau kuwa kinga kuwa balefina
danna fadi gaskiya taga fadin haka tamike da niyyar shigewa da kinta Caraf jamila tarike ta.Ina kuma xaki muna magana tana Maganar ne Ciki sigar lallashi’
dan bata san taga ran yar ta ta’ yaba ci.



“komawa tai taxauna tana”kada kafa’ki kwantar da han kalinki Ubaida ta’baxan yimiki dola ba duk abinda kikeso nima shinake so koda kuwa bemin ba yaxama
dola na so shi tunda kina san shi”wannan kalami na Jamila ya matu kar birge Ubaida ta kara yar da mahaifiyar ta tana tsananin santa.



To A”Bagaran Yusip da Ummu abin ba acewa komai dan Yusip yada xafi sosai ko kallan inda take besan yi sedai in a rashin sani suke hada ido”ita anata ban
garan hakan take dan taga take²sa saiwani cika yake yana ba tse. ko ajikinta tunda ita bataga abinda tayimai bata kara bi ta kansa mommy dake xaune tana laximi
taji ana kiransallar axhar mikewa tayi dominta dauro al’wala shima aliyu mikewa yayi domin gabatar da tashi sallar” sai yarage daga Ummu sai Yusip a dakin.

Taje xata ajiye kwani kan da suka bata taji an fuxgota ta karfin tsiya tayi taga²xata fadi sai yayi sarin rukota”yana huci”ko karin kwatar kanta take amma ta
kasa.saboda rukon da yayi mata bana wasa bane’saita shiga kaimai duka kota ina da ya kushi duk dan yasa keta amma yaki sakinta saima kara matseta ya keyi a
kirjin sa” tun tana kaimai bugu harta gaji ta dena’lamo tayi A’ kir jinsa tana jin yan da xuciyansa ke bugawa da sauri da sauri”beyi mata mgn ba harseda yasamu
xuciyar sa ta dena bugawa.



Kana yace tambaya nake san yimiki.kuma amsa kawai na kesan ji daga ba kinki”shin meye hadin ki da wan can mutumin?dagowa tayi tana mai kallan sama da
kasa sannan tace sannu ubana harda wani cewa na fada gaskiya to anki afada ma din kayi abinda xakayi inxaka iya. kanta rufe bakinta taji saukar hannunsa kan
dukiyar fulaninta ya damkesu da karfin gaske”saida tayi yar kara tanq tittirjewa ga waiyooo allah na kabari da xafi xaka jimin ciwo saita sa kuka.
‘Yana jin tafara kuka yayi sarauin hade bakinsu guri daya’jikake dif tayi shiru”tso tsar bakinta yake kamar yasamu alawa’saida yakusa minti goma yana tsa tsar
ta”sannan ya kyaleta”har yanxu yana yarungime da ita yana shafa bayanta
Dik”Jikin ta yamutu da alama sakonnasa yana shigar ta”amma girmana kai ya hanata’ta bada kai bori ya hau. sun kusa minti biyar ahaka”kafin taxame jikinta ta
xauna a gefan gadon.

“hannunta ya kamo’kafin yace Ummu dan Allah kidena wahalar dani pls kiji tausayi na mana ba kya ganin ba lpy gareni ba amma kika sa hankali na yata
shi”har numtashi na’ke bara xanar dauke wa”haba Ummu kki ceci rayuwata mana rayut” kiduba xumumci mana”nasan dace xakiyi na miki kan kanta Amma
ance idan mace taraina namiji to abasu gado aga wanda xaici nasara.
Wata muguwar harara ta maka mai.Aubaki daddara ba shiyasa kike hara rata yafada yana kokarin sake danko ta Da gudu tayi tana xabga mai ruwan Allah ya isa
dariya kawai yayi.



Tana fita taci karo da Abba yana kokarin shiga da kin ajiyar xuciya ta sauke ta kuma godewa Allah da Abba beshiga ya gansu a haka ba waiyooo Allah da taji
kunya” murmushi Abba yadakar mata iatma maida mai da murmushin”mamana ya akayi nagan ki ahaka kamar wadda aka koro ta?.



“Babu komai Abba kawai dai sauri nakeyi tafadi han Cikin inda².To inaxaki bako ina kawai dai nafito ne nasha iska.too too Allah yayi miki al barka yabaki lpy
me dore.ta amsa da amen. Ta kosa yawu. domin gani take kamar xaigane abinda yafaru”yana shiga ita kuma ta fara tafiya da yake housepital din mai
girmane’kawai saita fara xaga yawa bata re da tasan inda take jefa kafafunta ba.
A daidai wata gidin bishiya ta xauna tana maida numa shi lips din ta shafa jitake kamar yanxu yake tsotse mata lips dinta gashi yayi jah tsabar axaba.



Hirasuke medadi tsakanin da” da mahaifi Yusip jiyake kamar su dawwama a haka’sabida raban da suxauna suyi fira irin tayau yaman ta shekarin tsaka nin’sa
Abba nasa gaisuwa”itama wani lokacin hanawa ake ko kuma in sun hadu a hanya”to yau allah ya ba’shi damar ganawa da mahaifinn shi.



Abbane ya dubi danna shi sosai ganin irin fara ar dake shin fide akan fuskarsa”kana yace yau shara ban danga fara arka?dariya Yusip yayi yace abba yau ina
cikin farin ciki wannan rana tana daya daga ciki rana kun da baxan manta ba Abba yaushara ban da muxauna muyi fira kamar yau’ Abba ban san meyasa kacan
xamin ba kamar da ba” da muna xama muyi hira?.

Abbane “ya ya’gyra xama sannan yace”karka damu Yusip komai xaixo karshe’ in sha”Allah nima haka tsin cikaina a wannan halin Amma bakomai a kwai
Allah”baxan gajiya da kai kuka’gurin ma haliccinmu ba katayani da Addu’a dan ita kadai nake bukata”in sha allahu Abba xan cika’ dayima akan wacca nake
ma” nan sukai ta tattau”nawa.
A’nanne abba ke tambayar Yusip meke damun ka harya kaiga kwanciya”kansa a:kasa yace bakomai a’a karkimin karya saboda baka saba yimin ba Amma kuma
naga kafara canxa hali” Yusuf ni mahai finkane inaso kaga yamin gaskiyar abinda ke Cikin ranka shin meya kee’ damun”ka said yayi jim saboda maganar da’xe
fada tana da nauyi”agunsa’kayi shiru ko kuma ban kai matsa yin kaga yamin da muwar kaba?.



“A’a Abba. ba haka bane’gaski ya ina san Ummu amma takasa fahim ta ta kwata² idan nafara yimata maganar saita bar gun” ko kuma tayi banxa dani”plsssss
Abba ina santa so me tsanani Abba idan narasa Ummu to nima xaku rasa ni” ina mata sanda ban san taya xan fade shi ba.



Murmushi Abba yayi irnnasu na manya kana yace Yusip ka kwantar da hanka linka Ummu taka ce amma fa inka kwantar da hankalinka ni kuma namaka
al’kawarin nema auranta gurin dan uwana harse inda karfina yakare.amma da shara din xaka cire damuwa aranka.



Murna dadi farin Cikine suka lillibe yusif har besan sanda yaduro daga kan gadon da yake ba ya rungume mahaifinna shi b.Abba Abba Abba nagode ban san
dawana irin abu xansaka maka ba abba kayimin komai narayu.Allah yakara’ma nisan kwana ina kwaunar ka”abba na sai ya kuma rungume shi
Nima ina kwaar ka my son.



“Abinda yasa abba be sanar da Yusip andaura auransa da Ummu. ba sabida yanaso abi komai a sannu”kuma yana san yaba shi mamaki Amma ba yan xuba.se an
sallameshi daga asbiti tu kuna saiya sar masa komi.



To agefe guda kuma”bayan sungama waya da Ubaida.wayr ta ajiye tanufi dakinsa baya ciki dakin amma tajiyo motsin ruwa a toilet da”Alama wanka yake
yi”shiiga itama. Tayi suka yi wankan tare saibin ta yake. Da wani shu umin kallo”ita tana maida maida murtanin nata murmushin.yadai madam koxan samu
kari? Da sauri ta kallesa tana yimai harar wasa kana tace waikai baka gajiya ne inba sokake ka kafar min da riji yar ba..



“To””aike dince ai kwai manyan kaya bana gajiya da cinki bana gajiya da tsotsar nonuwannan naki masu laushi kamar auduga yana maganar yana kwance ta
tawul dinda ke jikinta.Man yan nonnuwanta suka fito sarari”Aiko yayi saurin cafesu yana kara murjesu da hannu tini yafara fitar d ita daga hankalinta”dayan
yasaka a bakinsa yana tso tsa ga kuma dayan yana mamma tsa mata. Shi.
“Tuni suka kuma komawa ruwa saban romance ya shiga yimata na fitar hayyaci bai dau dogon lokaci ba yashige ta nan yafa kaiwa da komawa itama tana taya
shi ihu suke Amma na dadi ko wannensu soyake ya gaji da dan uwansa. ita kama harta fara gajiya”shi kam ko alamun gajiya babu a tare da shi’yauma saida ya
gajiyar da ita matuka.jin dick din sata ke har mako garanta” xamewa ta farayi tana turesa nidai kabari nagaji wannan waca iri yar jara bace.




More comment more type

BAY.
MMN HIBBAT



Joystick Hausa Novel!!!

Page (24/25)

Nidai kabari nagaji wannan waca iri yar jarabace.
Dola yarabu da ita badan ransa yaso ba Amma kuma baxe iya xama da maca daya ba dola ya kuma samo wata.jara babbiyar wacca xasu kwana yana cinta bata
reda yaga jiba” dan yafis kanci kubrah baxata iya da shiba dik dacewa tana da ni’ima shiyasa baya gajiya da ita”tashi tayi ta koma toilet din ta kuma watsa
ruwa” tafito yanan kwance inda ta bashi”ko boxes babu a’jikinsa kuma har yanxu abarsa amike take.



Yau kwana kin Yusip goma cif aga don asbiti kuma yane Dr. Xaiba shi sallama karfe goma nasafe aka sallamesu”suka kama hanyar gida tsakanin Yusip da
Ummu sai kallo’idan suka hada ido sai ya sakar mata murmushi ita kuma saita dauke kanta a haka harsuka karaso gida”saida suka fara biyawa bitawa gidan su
Yusip
Saida Suka rakasa har Cikin daki Aliyu ne ya shigomai da kayansa aiko sunsha hara gurin Jamila da yar”ta Idonsu kamar yafado kasa dan hara’ra duk wannan
bai musuba saida suka hada musu da habaici.



wai anyi asara ana shiga da kin kato waya san abinda ake kullawa”wata kilama iskanci akeyi” hum adai fadi gaskiya dan tuni akai walkiya muka ga mutum wato
duk abinda kuke bai Isheku ba harse kuntako kumshigo mibinda kuke bai Isheku ba harse kuntako kumshigo min gida aikin banxa duk bin kun asircemin
miji’na keda xuri arki ban isa nace abuba sai anje ansamu wannan muna fikin mijina ki sabida kunri gada kun gama mallakeshi to Wllh baku isaba indai ina
numfashi saina karya asirin da kuke mai muna fukan banxa.



Ira iran wa’innan magan ganu Jamila tarin ga” ya da musu Amma mommy ta hana kowa yayi magana babu wanda yace mata ta tafass bare a sauke.

Amma fa Aliyu yacika yayi fam badan mommy ta hana suyi magana ba da yau sai ya koyawa jamila hankali saita gane bata da wayo”Da haushi ya ishe”shi sai
yafice daga gidan ya koma bakin mota ya tsaya yana jiran su sufito. Shiko Yusip babu abinda yake saibasu hakuri”mommy ce tace kar kadamu Yusip indai
abunne mun riga da munsaba batun yauba akeyin shiba kaga kuwa yaci ace mun saba dan haka karkasa damuwa a ranka kadai ji abin da Dr. Yace banda tunani
banda kincin abin ci sannan ban da yawan sa damuwa arai.



Kai yadaga mata”sannan yace mommy ngd Allah yabiya ki da gidan aljanar firdausi gaba daya suka amsa da amen”karka damu Yusip kadauka duk daya kuke
kaida su Aliyu”to mommy” nan sukaimai sallama suka tafi jiyayi kamar karsu tafi sabida yadinga kallon Ummu Amma ba yanda ya iya”

“Sanda suka fito jamila tana xaune ta dora kafa daya kan daya jiratake sutan ka mata taci musu mutunci amma se akayi rashin sa’a babu wanda ma ya kalli inda
take”aiko taji haushi sosai da sunyi wata maganar da ta yimusu fata²haka suka fice tana rakasu da hara².



Sunata fiya Aliyu yana mita meyasa mommy ta hansau suyi mgn Wllh da yau saidai ayi batacciya dan saiya saitawa jamila xama daga ita har yar tata. mommy
ce ta kseshi ta hanyar cewa.A ah Aliyu baikama ta kace haka ba kaga gidanau mukashiga baka ganin in muka biyo su rigima xa’ayi koma ko ina mukaje muxa a
bawa ra shin gaskiya sabida ciki gidansu muka shiga”dan haka karna kuma jin kata da xan can banaso dola yaja bakinsa ya tsuke daga nan babu wanda yakuma
yin mgn hasuka iso gida kowanne yashige da kinsa domin yasamu ya yi wanka sannan yayi sallah dan yanxu akekiran sallar axa har.



Tunda suKa tafi yaji babu dadi yasaba da xama dasu na dan kwana biyunnan da sukai” Suna fita saiga Ubaida kamar an wurgota tana wani taunar cungam
“kallanta yayi sama da kasa sannan yace malama lpy kika shigowa mutane daki ba sallama”bata bashi amsa ba saima xama da tayi akuje Rar dake fiskantar ta
shi tadora kafa daya kan daya ra kafa daya kan daya kana tace wani abunne danna shigo da kin mijin da xan aura kuma ai bai kamata kamin wannan tam bayar
ba sabida kasan cewa nima yar” agidan nan ce duk abinda naga dama xan iyayi..



Dakata Ubaida karki kara kus kuran kirana da mijinki dan kinsan ruwa ba sa’an kwando bane” dubarki yar kace yar kace dan ji kayan dake jikin ki waike nan
kinyi ado to bara kiji ingaya miki duk duniya babu wacca na tsana sama dake tsanar da baxan taba yin dana sanim ta ba
Kuma bariki ji bakya daka cikin jerin matar da nakeson na aura”kuma kina daga cikin su mexanyi dake ragowar wasu”



“Barikiji Ina san mata ta taka sane mai Ilimin addini dana boko sannan ta kasamce mai kunya da kamaunkai ba irinki ba da kowana kare da biri ke kiran ki kije
dan haka ina maibaki shawa ra da karki kuma tarata da wannan maganar”In kunne yaji jiki ya tsira”abuna karshe dana keso kisani shine Yusip na Ummu ne ita
kadai babu wata mace da take gabana dik kyanta dik asalinta ummu ita kaidai xan iya aura in ko narasa Ummu to xan xauna babu aure”harna koma ga ma
haliccina



Waiyooo Allah na Ubaida jitayi kamar ta dora hannu akatai ta xunduma ihu kota samu bakin cikin da yacika mata xuciya ya ragu bawai magan ganun da ya
gaya matane sukai mata cuwa ba A’ah ambatan Ummu dayayi shi yakara tunxurata
“Da gudu tafice daga dakin tana rusa ihu saikace wadda aka aikowa da sakon mutuwa”kaitsa ye dakin ba barta tayi bataji shigo warta ba kawai saijita tayi an
fado akanta ana rusa kuka”A’kidime ta dago ta”sannan tace me yafaru naga kina kuka keda kika fita kina murna?



Mama Yusip yagaya min cewa baya sona baya kaunata kuma baxe aureni ba waini saruran wasuce kuma shi bashi da matar da ta wuce Ummu”haryana cewa
indai yara sata to gara yamutu ba aure ta karashr maganar da sakin kuka mai kona xuciya”



kan uban can shi yama isa Wllh yayi kadan ko mahai finsa bai isa yayi ja yayya dani ba bare shi dan karamin ta haliki ta shi muje kuma ki kwantar da han
kalinki aure kamar anyishi wllh indai raye saikin xama matarsa kuma bai isa ya

6 / 10