YAR MAULAH HAUSA NOVELS BY MAMAN TEDDY.pdf

Author :  Aisha Maman Teddy Category :  Taskar Novels

Chapter   5 / 5

12K to 13.2K   out of 13.2K words

anan,don kawai ka samu
natsuwa da gamsuwa da nine Layla'. Don haka ka bani amsata Meye Halakar ka da wannan
YAR MAULAR??. Wani takaici ne da bakin ciki ya rufesa,Sam baie San lokacin da yace Mata
duk Abun da kkyi tunani ba,hakan take". Cike dajin Dadin maganan tasa,tace" Kana nufin Son
ta kkyi!??. Ehhhh,mai Zakiyi ne??. Ya tambayeta ransa a bace'. Kawai sai ta rushe da kuka
tana cewa" DAMA ai nasan har a yanxu Omar basona kkyi ba,Biyyayyar CE da kayimawa
Ammie". Kuma Wlh yau dinan sai na fadeta,don bazaiyiwu ba,Wlh baxaka cuceni ka yaudare ni
ba!!. Tsaki yayi yana mikewa don Barin Mata Dakin,kawai yagah tanufi Waldrop dinsa,Abun ka
ga yayan Hutu Sam Basu iyah Fitina da fada ba,Sai dai wulakancin wannan yasa ta rasa Abun
da xatayi masa kawai Sai ta bude Waldrop dinsa tafara fiddo masa da kaya Tana jifah dashi".
Da cewa kwashi kayan ka kabita gidansu,wlh yau baxaka kwana a gudannan ba!!. Sai ka,tafi
gidan YAR MAULA,ka kwana can". Kama kanshi yayi yana Jin yana wani Sara mashi,cike da
tsawa ta daka Mata shi,yana cewa" Layla ficemun Daga Daki!!!. Tsayawa tayi ta kasa motsi sai
zubar Hawaye". Wanda ganin haka yasa shi cewa" Let me Call my Dad". Sam baxan iyah da
fitinanki ba,yaxo ya Kwashe ki". Don zaki saka mun Hypotension. Kallon SA tayi,kawai sai ta
sheka da dariya kamar Mara hankali,Tana ihu da cewa" Daddy's Boy.....Oyah Call him....Tana
Kara Dariya don tasan Halin Omar da bakin miskilamci in xataci kanta bazai tanka ta ba". Sai
Kuma ta nufosa da sauri cike da almara Tana fadin" Wai Omar da gske son Wannan
mummunar Bakar yarinyar kkyi,YAR MAULA?? Yar takaka,kaskastacciya???. Wani murmushi
yayi kan yace" Idan makaskanci ya hadu da madaukaki yakk ganin Amsar da Zai bada". Ibeg
Omar Kayimun Shiru". Wani wawan Mari yakai Mata,wanda yasata kaucewa" sai Kuma ta dafa
kai,sam baisan Ganin Yana biyewa Laylah,don idan fushin SA ta tashi,baie Sanin Abun da
yakeyi". Kuka tasaka,hadi da cewa" Ehh lallai ka rabbatar mun that u Are in luv With some
one!!. Wlh baxan yarda ba Omar,xaman lafiya ta kare cikin gidan". Baie bi ta kanta ba ta juya
hadi da ficewa Daga bedroom din". Nan ta bar ta Tana hargogowar ta".

********************

Tun data saka kafarta cikin Companyn kowa kebin ta da Kallo,don magana ya gama zagawaya
da sir Omar ya sallameta". safiyyatu kam bayan gaisuwa nê Bata kalli kowa ba,ta nufi bangaren
Sir Omar don tayi aikin ta". Wanda cike da mmkin Sectaryn nashi Kebin ta da Kallo".kan tace"
Safiyyah yace" Ki dawo nê???. Murmushi tayi Mata hadi da Daga Mata Kai". Tana gaisar da itah

da Mata barka da safiya". Sosai Sectaryn taji Dadi na kurewa". Wanda cikin Sauri ta bude Mata
Office din tashiga don fara gyara". Bata dauki dogon lokaci ba ta kammala ta nufi Toilet din
SA,ta gyara tsafff,sannan ta fito. Sam bata lura da Mutum ba,sai aikin Kara goge² takeyi" .
Gyaran muryan sace ta ankarar da itah,wanda cikin sauri jikin ta har Rawa yake tafara gaishe
SA". Sai da ya dau kusan bintuna biyu sannan ya amsata yana cigaba da duba wani Abu
kaman camera". Haka ta cigaba da Aiki tana goge². Bataji shigowar Hjy. Laylah ba,sai Kawai
maganar ta kaman Daga SAMA,kehhh Yar matsiyata,kin fake da MAULAH don ki sace
mazanjen mutane". Don ubanki bana CE karki Kara xuwa Nan Company n ba??. Jikin Safiyyatu
nê ya Hau Rawa". Nufo ta Hjy. Layla tayi tajahota tana Mai kifa Mata wani gigitaccen
Mari,wanda sai da Safiyyatu ta kifah,dagowar da zatayi nê ta kata kifa Mata wani". Kawai sai ta
fashe da kuka Mai cike da ban tausayi da Tsuma xuciya".... Saurin mikewa Omar yayi Kana
yace" Kehhh Layla Ashe baki da hankali,kashe Masu ya Zakiyi?. Ashe ke mahaukaciya CE ban
Sani ba". Futa mun Daga Office Layla ko Ranki ya baci". Kallon SA tayi,gan in yanda yake
cimma Mata mutunci a gaban yarinya" . kawai sai ta yaba baki tana cewa" Wato Omar Kana
nunamun Kenan Son Yarinyar nan kkyi?? Tab dijam!!". Dajin Haka da gudu Safiyyatu ta gudu
hadi da ficewa Daga Office din tana Kuma xubda Hawaye". Kallon tayayi,Kana yace" Ehh Layla
haka kkson ji??. Tim ficemun Daga Office!!. Wani dogon tsaki tajah,kan tace" ai Omar banxata
Son Matar Naka yakai haka ba,Ace haar da YAR MAULAH???. sabd Kaga yarinya da jikin Mata
komai mashaallh??". Tom indai ka birgini,Kuma ka cika sunan ka Omar,Dan Halal,Ka Auri
Wannan Yarinyar,indai ba iskanci bane???. Fita kibani Wuri Laylah!!. Aikin Banda ashe Kai
maka cika Dan cikin Hajiya Dr. Safiya ba". Bata gama Rife baki ba,taji saukar ya tsunshi a
sanan kuncin ta tasss". Rashin kunyar ki haar takai ga mahsifiyata"?.
Zaki Gani ko layla,sai na Auri Safiyyatu ko ta halin kaka". Yana fadin Hakan ya fice Daga Office
din,yana Kuma tuno maganganun ta yanajin Wani irin Zafi da Daci".
I dan ka cika Dan cikin Dr. Safiya Ka auri wannan Yarinyar".

"Safiyyatu Mai ya dawo dake yau ma??. Baba bab komai fah!. Mantuwa nayi??. Okay na gane".
Safiyyatu kinsan Abun Dana Gani kuwa?". Cikin rashin Sani ta girgixa masa Kai Alamar a'a.
Nan take ya mika Mata wanni Kalanda Mai Dauke da Wani Hoto a jikki". Kirjij tane ya buga
dam". Ganin sunan yarinyar jikin Kalandan Safiyyah Abubukar maloniya". Zufah nê ya hau
tsatstsafo Mata". Dakyar ta itah bude baki tana cewa" Baba Wannan ai Mai kama Dani CE!!.
Ehhh hakannan Gani,yarinyar Wannan Wanda tanzu yafito Takar Xama shugaban kasa nê".
Wai ance ta mutu tsawon shekaru baya!!. Kirjin tane ya buga nan take takara nananata kalmar
Shugaban kasa a xuciyar ta". Kan takara bin sunan da aka rubuta a kasa". BUL-BUL. Amm
safiyyatu Ina xuwa naji kaman Ana magana Daga Waje". Daga masa Kai tayi,wanda nan ya fice
da sauri,itakam wuri ta nema ta zauna,tana dada xubar da kwalah tana bin Hoton da kallo,ko
wacece wannan Yarinya Allah masani,Abun da taketa nanatawa Kenan tana kuka".

Can kuma sai ga Baba jume ya dawo jiki a salube,don jikin SA sosai yayi sanyi dajin
maganganin Omar,tayaya zai bashi Safiyyatu,bayan yasan sudin ba saoin gogawar SA bane!.
Yafisu komai dukiya Arxiki da komai².Yanxu komai Kwarya tabi kwarya akyin shi,haar Aure
"Safiyyatu tashi kije daga Waje Alh.nasan Ganin ki!?. Saurin fito da idon ta waje tayi,kan tace"
Wane kanan Baba". Alh. Omar maccido".........Kirjin tane ya buga Mata". Wani Abu taji yana

Mata yawo kaman tasaka hannu ta kwallah ihu!!!".




Tom fah Hausawa nacewa laifin dadi karewa,A yau na kawo karshen free page na wannan
littafin,gamai bukatan cigaban labarin Xai biya kudin SA ta karkashin wannan Hanyoyin ta
kasa!!!.


Ga Masu biyan kudin SPC #300.
VIP #200
NORMAL #100
I dan kuma Regular Grp @ VIP ne 500.

I dan Kati xaki turo MTN CARD ta wannan Whatsapp number
08081202932.

Idan Kuma Ta Banka Account nê
7782217014
Mohammed Hassana Fcmb.

I dan VTU nê ta wannan MTN number xaki Turo 09137392680.

Sai kiyi screen shorting din Evidence Dinki ki Tura mawa Wannan number
08081202932.


Sai najiku masoya na.....

5 / 5