Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
ya hau Auna masa Zagi,yana tsine masa,don iro kalon
Yarannan ne yan allah shirya,Daliln Saka mawa Safiyyatu Tsama da yayi shine ranar da ya
shigo masu gida Da Daddare,aiko baba Jume ya bigesa da Gora'. Har safe bai farkaba,anan ne
asirin sa ya tonu, a cikin Unguwa. Ko ina ya dauka cewa" Iro yaje yima Safiyyatu Lalata asirin
sa ya tonu". Tun daga nan ya kullah kiyayya da Itah". Wanda Sam bata ko kallonsa,kullum
Addu'ar ta shine ranar da Allah zai kawo mata karshen wannan Mutumin".
"Zaune yake cikin shigar sa Ta Short nicker da singlets,wanda kasancewar Dare ne,Amma ko
inah Haske ta ko inah. Bin tsarin bedroom din nasa nayi da kallo,an an naga tsaruwa ya tsaru
matuka,ko inah abun kallo ne da dubawa,ga sha'awa da burgewa". Daga gani kasan lailai
Nasara kam yayi mamaye a cikin gidan". Operating din Laptop din gaban sa yakeyi,gyefe guda
kuma yana Shan lemun tsami....Don Rage Sha'awar dake damunsa". Sunan kana da mata da
itah da babu daya a rayuwar sa". Ita dai abun da ta sani Zaman Office". Bayannsn sai yawon
Fita kasashe bude ido, da kaso kudi. Don A Rana Daya ya sadu da itah sukayi mu'amalar Aure
tom sai ya biyata. Kaman Wata Matar da Ya dauko Dadiro". Tun yana damuwa da lamarin ta a
yanxu baya Damun sa". Duk da Sha'awar dake damunsa A kullum,yayita nukurkusu". Cike da
takon ta na isah da mulki ta Fara takowa hadi da shigowa bedroom din nasa". Sarai yasan
itace,amma ko dagowa baiyi ya kalleta ba,ya cigaba da Aikin sa yana Duba Halin da Company
nashi yake ciki". Bby na". Ta fadi a sanyaye cike da kissah da hilah". Bai dago ya kalleta ba
yace" Ya akayi ne,bakiyi bacci ba tsawon Daren nan?!. Shiru tayi ganin baya takanta". Sai kuma
ta Ce" Tom taya ya Zan iyah bacci banga Taurarona Omar ba". Dago idon sa yayi gami da
watsa mata lumsassun idon sa". Aiko nan take ta sakar masa Fatsan sa". Don dama abun da
take so kenan".
Kasa Dauke idon sa yayi kanta,don yanayin shigarta sai da yasasa sumar Zaune" . wasu
sleeping dress ne tasaka su.wanda komai na jikin ta awaje Suke. Domun kuwa rigar iyah cinya
ne,kuma net ne babu komai bayannan. Daga kasan cinyanta kuma....a bude. Ta gaban ta take".
Sai wani Dan Siririn pant da tasaka....wanda shima ya kyau, Tuni jikin sa ya Saki,Wanda sanin
halin Jarabar Omar din yasakata tasowa hadi da nufosa,don yau kudi take da bukata". Kawar ta
Zatayi birthday din yarinyan ta na cika shekara Bakwai,shiyasa take so tayi Asarar dukiya,ta
xubar iyah Iyawan ta". Bai ankare bayaji ta ta Zauna saman cinyar sa tana sakalo Hannun ta ta
gyefen Wuyan sa". Tuni Alkalamar nasa tafara Xillo tana cika hadi da mikewa tsaye kamm".
Murmushi ta sakar masa,hadi da kai Bakin ta ga nashi,tafara Tsotsa cike da Salon da take gab
da Zauta shi". Ai ko abun ka ga A hannu yake tuni ya anshe ta,ya fara juyata yana Wani irin
tsotsar Harshen ta".don tuni ya lashe duka Lips glow din da tasaka".
Nonuwarta da suka tokarar masa,yakai hannun sa yana wasa dasu,wanda tuni tafara fitar da
numfashi a hankali². Saka Hannun ta tayi akan. Tana aiki sarrafata hadi da kamata tana
wasa dashi hadi dabimasa ta hanyar da tasan Zai kuma birkitashi". A wannan Karon ba shine
yaji dadin kadai ba,don itah ma kanta tayi kyewar Bananan tasa,shine yasa duka suka Fara bin
Kansu kaman mayunwatan zaki". Kamin lokaci kankani tuni suka Lula jirgin Aminnu Kano. Duk
da bansani ba ko Dubai suka nufah".
Bayan yan A wanni ne sannan suka dawo hayyacin su. Hakan yasa Ya sungumeta duk kibarta
bashi ya hanashi daukar matan nashi cak ba ya nufi Bathroom da itah". Tare sukayi
wankan,sunayi cike da bamawa Junan su abin sa suke so,wanda a wannan Rana. Babu laifi
Layla tabarshi yayi suukuwa da xillo ajikin ta". Wanda Sosai yaji dadin hakan!!. Suna a manne
suka fito daga Toilet din,sannan suka nufi bed,wanda kamin lokaci kankani bacci ya dauketa!!".
Bin kyakykyawar fuskarta yake da kallo,A zahiri kam murmushi yayi yana cewa" Madam Laylah
daru kenan. Shafa boobs dinta yayi yana furta I like you my Wify". Haka yayita Wasa Dasu kan
shima baccin yayi awon Baba dashi".
******************
Da isanta Companyn ne,tajah ta tsaya,tana bin Company da Kallo,Dakuma ta yanda zata samu
shuga wanan dankareren masana'anta". Wani security ne wanda yake inyamuri ya dubeta yana
furta" Hee Madam What do you want Here?.
Cike da Zazzakar voice dinta mai sanya nishadin duk mai sauraron ta tayi duba garesa tana
cewa" I'm here For applying a job!!. kallon banxa yabita dashi,duk da yy mamakin yanda tayi
responding din Turancin NASA,in confidential motion. Don yayi mata ne don ya korata,acewar
sa duk ba haushe taxo Wuri Babu Alheri,gakuma yanda ta xuba Ubar hijab har kasa!". Job?? Ya tambaya maganar cike da Wulakantarwa!!. Yes Sir. I mean Cleaning Job. "Okay". Ya
fadi yana nuna mata wani hanya da cewa" U can go to that Section,If you go there,u will find 3
Offices there, and Then U ask Who is Mrs Andrew. If you so Him, you can Submitted your Letter
to him". Godiya ta masa a kakkauce hadi da kutsa kanta cikin masana'artan data fita dabam....
A ciki".
Nufan Section din tayi,nan taga Office guda Uku,Na farkon ta tsaya hadi da yin knocking". Yes!.
Jin hakan yasata budo Office din tana Shiga daga ciki". Nuna mata seat yayi ta xauna a dan
dadare". Gaishesa tafarayi,kan ta masa bayanin Abun dake tafe da itah,. Bin ta da kallo yayi
tabbas yarinyan tana bukatar taimaako,abin da yace kenan". Kan yace mata"Okay,allah ya
taimakeki". Ya tsaga da Rabon ki sauran Vacant daya ne ya rage Dama". Yanxu ki zauna Bari
na duba ko Mrs Omar ta fito". Gaban tane ya fadi jin an ambaci Mrs Omar". Tom tace dashi,tana
kuma Jan Addoi".
Mikewar da xaiyi ne da fitansa ya ga Sir Omar Maccido ya shigo kenan". Da sauri yabi bayan sa
yana gaishe sa,amma miskilanci ya hanasa amsawa". Itakam Hjy. Layla har wannan lokacin
bata karako ba". Domun tana can don a Daren jiya sai da tasamu abun da takeso sannan,Farin
ciki kam ba'a maganan,don sai da yayi mata kyautan naira na dukan naira dubu Dari Takwas".
Da fari Half miliyon yabata,nan tace bazai isheta ba shine ya kara mata three Hundred
Thousand...... Farin ciki ya hanata tahowa company n da Wuri,Wanda a haka ne Mr. Andrew
yasamu damar mika takardan SAfiyyatu ga Sectary nashi". Dama shine ko wacce Cleaner tazo
yace mata kazama badashi ba,hakan yasa yace mawa Sectaryn ta jirashi".
Nan ta sanar mawa Andrew wanda hakan ya dawo ya sanar mawa Da Safiyyatu".
Bayan kaman awanni biyu ne sai ga Shi
ance ta taho". A sanyaye ta mike hadi mawa Andrew godiya,sannan ta fice tana nufar Hanyar
Office din wanda taji ana kirar sa Da Sir Omar Maccido".
Kan takai ga Sectary NASA ne akan banyan ta dai² Hajiya Layla na isowa". Cire tafkeken Glass
din da ya manaye Rabin fuskan tayi,nan take ta tunata,itace yarinyar da ta wanke da Mari a
tsakiyar titi sati biyu baya". Keee Maulan ne ya kuma kawo ki nan??? Ko Ce maki akayi nan
wurin shigar kaskan tattune??. Saurin dukar dakai Safiyyatu tayi,tuni idon ta ya kawo Ruwa".
Amma sai ta dake tana girgaxa mata kai!. Karar Wayar ta yasa tayi baba tabar Safiyyah
tsaye,don kirar da yashi go mata".
Itakam Safiyyatu goge kwallan idon tayi,hadi da nufan Wurin Sectary". Wanda itace tayi mata
jagora xuwa Wurin Sir Omar Maccido".
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.
Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014
Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.
*Share to Another Groups plz*
Mmn teddy
[7/18, 8:07 AM] Maman Teddy: *Loading.....*
*YAR MAULAH*
_Written by: Mmn teddy_
Page 9-10
*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar
Mmn tah".
*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har
ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.
*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya
karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar
hankali mai Dorewa Ameen".
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*ALHERI WRITER ASSO.️*
*A.W.A*
©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©
_____________________________________
```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da
Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)
Free page na gab da karewa......don haka maxa ki hanxarta wajen biyan taki,kar abarki
abaya.....
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100.
Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number 08081202932.
Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014
Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.
[7/18, 8:47 AM] Maman Teddy: *Loading.....*
*YAR MAULAH*
_Written by: Mmn teddy_
Page 9-10
*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar
Mmn tah".
*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har
ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.
*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya
karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar
hankali mai Dorewa Ameen".
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*ALHERI WRITER ASSO.️*
*A.W.A*
©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©
_____________________________________
```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da
Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)
Free page na gab da karewa......don haka maxa ki hanxarta wajen biyan taki,kar abarki
abaya.....
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100.
Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number 08081202932.
Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014
Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.
"Tun da ta tun kari, Office din takejin Kirjin ta na bugawa,wanda itah kanta Sectary nashi,a
tsorace take dashi". Amma a haka tasa hannu hadi dayin knocking a jikin Kofan". Sai da suka
kusa minti Sha biyar a tsaye,sannan sukaji Muryan sa yana masu Umarnin su shigo daga ciki".
Jiki a salube suka shiga,sectaryn nashi a gaba. Safiyyatu na Bin ta a baya!!. Ko Umarnin Zama
bai basu ba,wanda Itakam Safiyyatu sabd tsaban kauyanci bin wurin take da kallo,tana tunanin
Abubuwa da Yawa a xuciyarta". Sai asannan ya dago hadi da xiba mawa Sectary nashi
shnyayyun idanuwan shi". Wanda yasata saurin kasa da kanta tana Fadin Good morning sir".
Bai bata amsa ba ya juya ga Safiyyatu da sai a yanxu ta dawo hanyaccinta". Hada ido sukayi
wanda sai da takara fito da dakwa²n Idon ta waje...Shima din ita yake kallo,don komai ya dawo
masa yanxu.itace yarinyar Da kan ya taho nan Ya kusakadewa". Ya mutsa baki yayi kan ya
kauda kai yana zaman jiran Jin ta gaisar dashi amma sai yaji shiru". Juyowan da zaiyi ne yaga
itama ta juya kanta gyefe tana kallon Gyefen windown Office din nasa". Mamaki ne yayi
matukar kamashi,Haushin yarinyar ya kara rufesa". Tuno da Abun da tayi masa A akan kwalta
yasa shi karajin Wani Haushi,ga kuma mulkin da take shirin nuna masa,taxo har Office din sa
wai zata juya shi". A ranshi yace" Kina kaskantacciya??? Waye ke???.sai ya dake yana cigaba
da duba takardun gaban shi". Itakam Safiyyatu Haushin sane itama anata bangaren duk ya
gama cikata". Takaici duk ya isheta,Tuno da Garirogon Oumman ta da yasa ta xubar,sai dai
Tasha mai kasa,sabd mugune shi.abun da take cewa kanan a Zuciyarta".
Hmmm Nan ya kalli sectaryn shi yana sauke ajiyar zuciya da cewa" Okay wannan Yarinyan
Ce??. Ehh Sir. Okay ki bata komai na Uniform ki kaita wurin Endrew kice basai an mata
Enterview ba". Abarta ta fara xuwa gobe. Miss Gwandu ta mata bayanin Salaryn ta Fah day,da
kuma Duk Wata". Cike da mmikn yanda Ya amince da Safiyyatu lokaci guda Sectaryn tace"
Okay sir".Anan bangaren namu Zata ring aikin Cleaning din?.... Kaman baiji mai tace ba" ya
cigaba da rubuce²n sa,kan yace,Office dina zata ringa gyraww da komai na". I dont like too
much Talk. Go Out!!. Ya fadi cike da Dan tsawa!!! Wanda yasa Sectary da Safiyyatu saurin
ficewa" A ranta Safiyyatu tana cewa" Wai Lallai masu kudi suna baxa mulki,Wannan wulakanci
haka??. Shikam da fitan sane ya tsaya yana bin Safiyyatu da kallon zaki San koni Waye. Don
yasa ma ransa cewa" Sai yayi maganin Wannan Mummunar yarinyar mai Hanci dagagge".
Itakam Safiyyatu da Fitan tane tabi bayan Sectary hadi da nufa da itah Office din Miss
Nagwandu,wanda ta kasance itace" Shugabar Masu cleaning din Company".
Bayan Isansu ne,matan cike da mutuntawa ta amshi safiyyah,hadi da bata Uniform wanda suke
farare kal,sai hijab karami iyah Wuya guntu,Mai launin Brown. Har ta kalmin su cover ne,kuma
anan NaGwandu ta bata".
Kan takoma ga Mr.Andrew ta masa godiya hadi da nufar Wajen Compyn,ranta far I kal. Don
Farin ciki yasa bakin ta yaki Rufuwa".
Napep ta Tara hadi da kaita unguwar su,sannnan ya sauketa ta gangara,layin su".
Tun da Baba Jume ya hangota ya nufota yana kirarta,tsayawa tayi tana murmushi hadi da Nina
masa Uniform din da suka bata Kala uku,Aiko nan Baba Jume yakara wangale bakinsa. Yana
aikin godiya ga Allah".
Da suka shiga daga ciki ne,Oumma taji labari haka take ta murna da Saka mawa Diyartata
Addu"a.
A washe gari kam,da Sassafe Safiyyatu ta shirya tsaf da itah, cikin Uniform din da yy mata
azabar kyau,duk da Bakace sosai ya haskata,don fatan ta irin BB colaour ne".
Tun da ta shiga Company kowa ta gani zata gayshesa cike da mutuntawa suke amsata,wanda
abunka ga mai suna Safiyyah dason mutane ga Farin jini,tini kowa yake nan nan da itah,duk da
itace Yar Talakawa,kaskantattu". Miss Ngwandu kuwa,sosai ta kara koya mata Abubuwan da
akeyi a Office din Sir Omar Maccido,wanda tun kan yaxo ta kalkale ko inah,har Privacyn shi".
Sai da ta gyara ta saka Room freshener,sannan ta rufo masa Office din".
Kusan karfe 11am ne tana,zaune hadi da Tata Miss Ngwandu wasu aiyukan,ne kirar Sir Omar
yaxo mata".
A sanyaye ta nufi bangaren sa,hadi da knocking,jin shiru yasata Tura kofan hadi da Shiga kai
tsaye Abunta". Ba tare da tunanin wani Abuba".
Zaune ta ganshi da Layla tana saman cinyar sa,suna aikin kissing din junan su,sam basu san
da shigowanta ba. Sai karar Yarda flask din da Sectary tabata tana cemata,Is part of her duty".
Don haka ta kara kiyayewa".
Babu abun da takeji sai Tsuuu....tsuuuu kaman wasu mayu.....Ganin Abun da bata taba gani ba
yasata Yarda Flask din,tana cewa'Innalillihi.....Subhanalllh".
Sai asannan Suka juyo hadi da kallonta,Itakam jikin ta sai Bari yake yana karkarwa". Cikin Xafi
Hjy. Layla ta jubeta cike dajin tsanarta a zafafe ta Ce mata" Are you mad??? See Stupid. Ta
fadi tana Nuna nata da Hannu"..................
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.
Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014
Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.
*Share to Another Groups plz*
Mmn teddy
[7/19, 7:11 AM] Maman Teddy: *Loading.....*
*YAR MAULAH*
_Written by: Mmn teddy_
Free page 11-12
*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar
Mmn tah".
*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har
ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.
*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya
karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar
hankali mai Dorewa Ameen".
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*ALHERI WRITER ASSO.️*
*A.W.A*
©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©