YAR MAULAH HAUSA NOVELS BY MAMAN TEDDY.pdf

Author :  Aisha Maman Teddy Category :  Taskar Novels

Chapter   1 / 5

1 to 3K   out of 13.2K words

*Y'AR MAULAH🦯*


Na Mmn teddy🧸


*Page 1-2*


*ALHERI WRITERS ASSO.*

__________________________________________


```Wannan littafin sadaukar wace ga Y'ata ta kaina Aphnan....Allah yayi mawa Rayuwa albarka
dake da dan kanin ki Ameeen```


Bismillahir rahmanur rahim



"Oummah Don Allah ki ajiye wannan sandar kijirani daga nan,ni da kaina naje barar maulan sai
na dawo,kinga kin gaji,tun safe muke yawo".

Lalubar sandar Hannun ta ta farayi Yar dattijiwar tana fadin" Safiyyatu kina Ina?. Cikin sauri
Wanda aka Kira da Safiyyatu ta matsa kusa da Datijjiwar tana fadin gani Oumma".

"Yowa,nema mana inuwa Mu zauna,sai Mu duba Nawa ne muka samu a maular". Tom".
Safiyyatu tace,hadi da Kama hannun Oumman Nata tana nufar wani karkashin Rumfar bishiyan
dake gyefen titi". A kasan nan suka Zauna,yyn da Safiyya ta fiddo da jakar ledan maular tasu,
hadi da Kallon Oumma,cike da Karaya tace" Oummah duka Naira #30 ne aka samu". Ta fadi
maganar kaman zata sa kuka,cike da Tausayin Kanta da Oumman Nata Makauniya".

Shiru Oummah tayi kan tace"Tom Safiyyatu Allah ya samawa wanda muka samu Albarka".
Maza gifta ki tsallaka bakin hanya Kisamo mana koda Ruwa ne musha". Kwallah ne ya ciko
Idon Safiyya don sarai tasan rabon Oumman ta da Abinci yau kwana biyu kenan,tun daran
shekaran jiya". Hawayen ta tashare a fakaice,duban da Tasan Oumman Nata makauniya ce,

bata ganin ta,sannan ta mike tana fadin tom Oumma", ki jirani yanxu xan dawo". Tana fadin
hakan ta juya a fusace don sauri hadi da mufan titin gadan² .


KO Gaban ta bata gani saboda jirin dake dibar ta ga Damuwa". Tsakiyar Kwalta ta hau wanda
Allah ne ya Taimaketa ta tsalleka wannan babban titi,saura kirin mai Acha6a ya Kwasheta".


Nufan Wurin Wata mai sayar da Gasassan masara tayi,gadi da mika mata Ashirin tana
cewa"Don Allah ki taimaka mun da Masarar ta Ashirin 20.

Kallon ta matan tayi,hadi da binta da kallon uku saura kwata,kan tace" Kee ni bana sai dawa,In
banda iskanci a wannan tsadar Rayuwar ne Zaki taho kina maganar asaida maki da Masarar
Ashirin??? Tom tafi bani dashi". Ta fadi tana gallah mawa Safiyyatu Wani Matsiyancin Harara".

Narai² tayi da ido Hawaye na ciko mata kwarmin ido, kaman daga sama taji muryan wani
mutumi yana cewa"Haba mama ataimaka mata,Yar makauniya Ce,kuma maula sukeyi".

Yana maganar ne hadi da mika mata nera Dari sannan yace" Abata na hakan". Tuni mai
masara ta Fara washe baki tana cewa" Tom Rabo yaushe kafara Alheri,bai bata amsa ba ya
juya da zimmar tafiya ya bar gurun".

Cikin Sauri ta Fara masa Godiya,Wanda a haka mai Masaran ta mikomata tayi saurin Amsah
domun jikin ta har rawa yakeyi sabd yunwa".

Wani shago ta nufah hadi da sayan Ruwa sannan ta juyo da gudu,don nufan inda Oumman ta
take,don tayi gaggawar Kai mata masarar".

A tsakiyar titi ne wata moto baka wanda Glass din ta tintide ne....ya gogeta don a tsiyace
yazo,jah baya tayi hadi da fadi Da6as akan kwaltar...

Ganin masarar da Ruwar sun watse akan kwaltar ne yasa Safiyyatu saurin mikewa tana
karkade jikin ta tayi saurin bin inda masarar ta nufah tasaka hannun ta kwasa,sannan ta juya ga
Ruwar ledarn da Guda daya har ya fashe".

Juyowan da Zatayi ne taga mutane har sun taro sunyi cirko² suna kallon ta".

Barayi guda kuma na moton ne sai a sannan taga murfin moton ya bude, Santalelen kafanta ta
sauko dashi wanda yake glowing kumbanta kam sunsha ficxing,yayin da kafanta ke a cikin wani
irin hill half cover,mai tudun gaske".

Matashiya ce wanda a shekaru bazata haura 30 ba a Duniya". Sanye take cikin shigarta ta
Alfarma gami da yagewar ido, Doguwar rigar Abaya ne jikin ta mai tambarin flowers jah shikuma

rigar baki,Kyewaye fuskan ta tayi da Bakar Glass da ya rufe fuskan Nata kusan Rabi".

Tsayawa tayi tana Huro hanci hadi dabin kowa na Wurin da ya tsine". Kan cike da Tsawa
tace"Keeehhhh xonan!!!.

Jiikin Safiyyatu ne ya hau Rawar Dari,yana wani iron makyarkyata".

Baki na rawa hadi da jiki ta matsa ga wannan Hajiya,bakin ta na fadi". Hajiya don Allah kiyi
Hakuri!!!". Kan ta rufe baki ne taji saukar Mari tasss,nan ta kuma kara Wanketa da Wani a gigice
ganin ta Ya dauke".

Yayin da wata Dattijiwa da'alah Mai kulawa da lamuran ta ne ta taho tana goge hannun Hajiyan'.
Jiki na rawa matan tace" Hajiya Lailah girmanki da matsayin ki yafi ga kisaka taffan Hannun ki
ka Taba kaskantaccen fuskan wannan talakan". Ta fadi tana goge mata hannun ta da hankie fari
karr...
Ya tsina baki Wanda aka Kira da Hjy. Layla tayi wanda kan tace"Wani Abu ne sai ga Oumman
Safiyyatu ta taho da sandar ta tana lalubar kan Titin,tana fadin Safiyyatu"... Safiyyatu".

Na'am Oumma ta fadi hadi da shere hawayen dake bin kubcinta don tuni yatsun Hjy. Laylah ya
Bayyana saman fuskanta".

Cikkin sauri ta nufeta tana Kama sandar da cewa"Oumma na muje na siyo mana Abun da
Zamuci".

Dogon tsaki Laylah tayi hadi da cewa"Ashe Yar Maula ce,Yar Makauniya mtsswwww" . dole Ina
loma gida naga an dirjemun hannun na Kaman za'a fitar mun da fatan,don Kyeman Hannun ma
nakeyi".

Tana maganar hadi da yarfe hannun kaman zata cire yabar Hannun ta". Talaka ko gayyayar
fitina,balle kuma irin wa'annan naakassasu".

Maryam!!!. Ta fadi a gadarance".
Na'am Hajiya ta".

Fatan kinji mai nace maki???

Ehhh Hajiya,an gama Ranki ya Dade".

Ba tare da ta bata amsa ba ta juya hadi da nufan Moton cikin sauri maryama ta bude mata
moton,wanda a wani mugun gudu suka figi moton fiiiii!!!".

Saurin rakubewa nayi Ina Kama hannun Oumma na,muka tsallah ka gyefen Titi muka nufi

farfajiyar kasar bishiyar".

Zama mukayi na tasa mawa Oumma na Masarar a gaba". Ina rafka tagumi".


Oumma ga masarar kisha,ki zauna daga nan Yanxun xanje nayi maulah nasamo kiniji Oumma
na!!!.


Murmushi Oumma tayi kan ta kai hannun ta tana shafan gyefen fiskata dake xuba da Ruwar
hawaye". Safiyyatu Matar manyah kuka ne kkyi??".

Kaman tana gani na nayi saurin girgixah mata kaina ina fadin" A'a Oummah".

Hmm kawai Oumma na tace" kan tace" Komai tsanani Safiyyatu yana tare sa Sauki,Safiyyatu
ko bayan Raina ina maki Addu'ar Allah ya tallafi Rayuwar ki,Safiyyatu bazaki ta6e inshaallhu
har Abada!!! Ko bayan rai....". Sau saka hannu. Nayi ina Rufe bakin ta kan nace" a'a Oumma
wlh bakomai,don Allah ki daina mun mgnan mutuwa,zamu rayu tare inshaaallhu".
Mirmushi tayi mawa Diyar tata,hadi da kara nana sunan ta da cewa" Safiyyatu".

Mika mata masarar da ruwa tayi hadi da mikewa,Safiyyatu wannan basai ki Ciba".

Tom" sannan nasa hannu na amsa,ina cewa"Oumma sai na dawo...sannan na nufi cikin gari
don nayo maula na dawo mukoma mahallinmu".

Tafe nake ina waiwayon Oummana,tare da bin ta da Addu'ar Allah yasa na dawo na sameta a
inda na barta,sai mu koma gidan Baba na".

Kwance yake yana faman fitar da wani irun numfashi kaman wanda ran nashi ne gaba ki daya
Zai fice yabar gangar jikin sa". Da kyar yake iyah mgn da cewa" My Laylah,plz just ki bani dama
najini a ciki sau daya,baxan iyah samun sukuni ba,indai ban jini a cikin jikin ki ba".


Yana Fadin maganan ne yayi da Joystick nasa kya a tsaye kam". Haj. Layla kam can kuryan
lafiyayyen gadon ta,babu Abun da takeyi sai muxurai da cewa"Nifah A'a Omar". Wlh bazan
yarda ba,don ni a gsky ban shirya mawa Haihuwa ba yanxu".

Cikin wata irin murya ya kara nufota amma sai ta kara wantsalawa tana kokarin kara guduwa
daganan inda take". Layla nifah mijin ki ne,ba wani na dabam ba". Ki sani duk wani Abu da
mukayi Bakomai bane illah Sunnar,kuma duk macen da ta kaurace mawa shimfidar mijin
ta,Allah yana da mala'ikun Rahama na fushi da itah tun daga wannan daren,har wayewan
gari!!!.

Hmmm",Habawa Omar'. Wannan wa'azi sai kace wani malam ko ala ramma,ai ban san ka iyah
shi ba,da sai na kai ka Wancan Masallacin ka ringa Masu na Magriba zuwa Ishahhh". Ta fadi
cike da Wawantarwa da Rainin Hankali".

Abun ka ga Omar da Zuciya tuni Ranshi ya soma baci,Ganin Rainin Wayon da matar nasa ke
masa ne yasa shi,ba tayi tsammani ba kawai tagan shi gaban ta ya nufo ta hadi da cimmata".

Yaloluwar rigar nata ya fara kiciniyar Cirewa ta hanyar rabashi daga jikin ta". Wanda duk wani
kokarin ta na hanakan,Tuni ya Kyeta rigar gida Biyu,Komai nata Ya bayyana,Haushi ne ya
kamasa,a ransa yana tunanin ace mutum da matarsa Amma kullum idan wani Abu zai hadasu
sai dai ya zama kaman wani Ba maharramin ta ba". Hadeta tayi da jikin gadon nata". Yana aikin
ya mutsata da gangar,don yasan Abun da bataso kenan,Nonuwan ta kaman da suke har
ciki,duk kudi bata,gyara su,gashi ba shayarwa ne ta ta6a,amma duk sun wulakance,sam bai
san lokacin da ya kai hannun sa yana Jagwalgwalasu ba,yana ya mutsata da ko inah na jikin ta
yana bin da Wani irin salo,mao kashe jiki".

Tun tana matso matso har ta daina tayi lufff don sakon nashi na kaimata har tsakiyar
kwakwalwa". Tafiyar tsutsa yafara binta dashi,tun daga saman wuyan ta har bayanta,wanda sai
da yakai kasanta sannan ya Yo kasa hadi da fara wasa da Ramin cibiyar ta,yana sama har
xuwa saman breast dinta". Wani Kama da yayi masu yana Squezing nasu,sam batasan lokacin
da tafara Nushin dadii ba". Tana faman Mammatse jiki,bai lafafa ba,sai da yaji ya cafki jijiyar
wirin da xai kara rikita tan,kawai sai ta fara Sumbatu tana Fadin" Waiiiyyooo Omar ka iyah".
Washh,oushhh Daddi". Tana yi tana fidda wani irin nushin Daddi da son a cigaba'. Ganin haka
yasashi cike da Mayar mata da Martani,ya rabata da jikin sa,yana mikewa hadi da nufar Wadrop
babu kaya jikin sa,har a lokacin,Towel ya dora a saman kugunsa,wanda cike da,Rashin fahimta
da Jin Wani mugun sha'awar mijin nata,ta fara yo kirar sunan sa". Wayyo Omar,plz kar ka
hukuntani ta wannan hanyar,baxan iyah jurarsa ba". Washhh..hmmm Juyi take tana matse
kafa,wanda ganin ko ta kanta baiyi ba kuma sanin halin,zuciyar sa da bakin miskilancin sa yasa
ta". Kawai Bude kafanta tayi hanhai dashi,iskah na shigewa,tana jin wani irin Kaikayi da Feeling
na Addabar ta".

Shikam Ogan ko takan ta baiyi ba ya nufi toilet,don ya tsarkake jikin sa". Sai da ya dauki kusan
Miniti talatin sannan ya fito". Wanda a wannan lokacin Kuka Layla takeyi tana fadin Sunan tana
kirawowa". A jikin mirrow ya tsaya yana shirya kansa,hadi da goge sumar kansa da ya tsuma da
Ruwa". Ihu take mai hade da gwarnani,wanda ganun tana shirin tara masa Ma'aikatan gidan
nasa,ya sashi daka mata wata ubar tsawa,da saida hantar ciikin ta ya kada". Yimun shiru,wlh ko
da maiye zakiji baxan kara ta6a koda samab fatan jikin ki ba,gwamma kiyi mun shiru ma zaifi
maki".

Yana maganar ne a fusace,wanda don dole yasa Layla shiru,kaawai sai ta juya tana aikin xubar
da Kwallahn Azaba". Hadi da mukewa tana zama dirshaan saman gadon,tana kai hannun ta

hadi da Tura yatsunta tana lumtsumasu ciiki,tana kwakulah hadi da kuka tabayi tana karawa".


Tausayin ta yaso ya kamashi,amma,tuno da Abun da ta zaunamawa akai na Ita sam bata shirya
mawa haihuwa ba yasa shi shiryawa Abinshi tsaf cikin shigar sa ta suit yayi waje Abinsa ya
barta nan tana aikin kukan ta da ko a jikin sa".

A harabar gidan nasane tuni Ma'aikatan sa suka fara Zubewa suna gaisar dashi,amma
miskilanci ya hanasa basu amsah,Nufar Parking space yayi da Moto cin da sun Waura,mawa
Goma suke a wurun ko wanne Abun ka kallah ka karane sabd kyaun ta".


Binsa da kallo nayi ina mai kuma kare masa,wanda anan ne naga Tsayayyar matashi maiji da
aji da hutu ga,kuma kudi da Wadata,Wato Alh. Omar Sulayman Maccido". Wanda yafi sanuwa
da Alh. Omar Maccido". Kare masa kallo nayi sosai wanda tabbas Omar namiiji ne dako ba'a
fadeka ba kasan baya da wasa,a shekaru kam bazai Haura Talatin da Hudu ba a duniya".
Kyakkyawa ne ajin karshe,don dan Asalin garin Bauchi ne". Iyayen sa da kowa nasa anan suke
Rayuwar su". A takaice dai Omar irin wa'annan maxab ne da'ake kira da Segxy guy,ingarman
namiji...wanda kowata mace ta ganshi sai tayi fatan ta mallakesa". Amma sai dai kash babu
fuskan raini da hakan,domun shu irin mutanan nan ne marasa Harka,miskilini ne wanda
magana ma dukiya ce a tare dashi". Fari ne tass don hasken nasa har sheki yake,Wanda
gyefen fuskan sa kwantaccen sajene luffff wanda yakara masa Haiba da cikkar kamala".

Kanan kayane jikkn sa,wanda da,kaganshi kasan kaga Turai ne da kafarta,dan boko maji da
ilimi na bugawa a mujalllah".

Nufan moton daya daga nasa yayi wanda cikin sauri Drivern sa ya nufosa yana bude masa
moton".


***************

Itakam Safiyyatu sai da ta gama Xagaye ko inah da Nufin Ta samo Wani Abun da zasu samu ko
na Dare ne suci a,wurin Maulahn,amma a haka tayi ta kammalah bata samu ba,Har Magriba ta
karato bata komaba". Hadarin ruwa ne da ya taso kaaancewar tasan Mahaigiyar tata
Makauniya ce yasata saurin azamar nufar inda ta barta don ta dauketa sukoma mahallin su".

*Labarin Yar Maulah bana kyauta bane,Na kudi ne,wanda idan kina bukata zaki turo SPC katin
#300. VIP kuma katin #200, NORMAL kuma katin naira Dari ne kacal #100 duka ta karkashin
wannan number 08081202932.*

*Idan kuma bank account ne ki turashi karkashin wannnan a ccount din 👇

7782217014
Mohammed Hassana Fcmb.



*Mmn teddy🧸*
[7/16, 2:07 PM] Maman Teddy🧸: *🧙🏻â€â™€ï¸YAR MAULAH🧙🏻â€â™€ï¸*



Na Aysha Mmn teddy🧸




*ALHERI WRITERS ASSOCITION🖊*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/

__________________________________________


3-4
A inda ta bar Oumman Nata ta ganta,saurin nufan ta tayi,hadi da daukar Sandar Ta tana
fadin,Oumma na dawo ga sandar". Yowa Safiyyatu mu tafi gida ko?. Ehh Oumma,tace hadi da
Shiga gaban ta Oumman ta Dafata suka Fara nufar Hanyar gidan su". Tafiya ce mikakkiya
kunsan dai idan sun tafi yawon Maulan su,sai inda Allah yakai su,kuma a haka da kafaffun su
suke dawo wa, duk kuwa nisar Inda suke Da Zama". A dai dai wani gidan Jarkasa naga sun
tsaya,hadi da kutsa Kai suna shiga daga ciki,Zauren kam Na gab da Fadowa,Wannan nace
inda lokacin damuna ne ,da kam tuni ya Dade da Rushewa". Bin gidan nake da kallo,wanda
gidan dukan sa Ginin Yammine,Babu siminti bare kuma dabe". Ba wani girma ne dashi ba,don
Daku na guda biyu ne a cikin gidan,sai kuma bayi da madafi". A tsakar gidan Oumma ta Zauna
a kan tuebayan,tana Fadin Safiyyatu Kafin na shiga daga ciki,bani buta na Fara Alola,sannan

sai na shiga gaba daya". Tom Oumma". Ta fadi hadi da kitsa,kan ta cikin kunta taccen Dakin,da
ko inah Tsummoki ne,kulle,sai Wata Yar filangyen tabar mansu guda biyu,da suke kwana a Kai".
A bayan kofan Langa² ta dauko butan hadi da fitowa tana baimawa Oumma. Dafata Oumman
tayi hadi da nufan bandaki don tayi tsarki". Da takaita ne ta fito,bayan ta gama ta kuma kirar ta
sannan ta Shiga hadi da dafota sukayo waje.sai da Oumma ta kammala Alwalan sannan ta
kamata tana lalubar sandar ta sukayi cikoin soron ta". Da ta tayarda da Sallan ne,Safiyyatu ta
fito hadi da Dauro Nata Alwalan ta nufo Dakin". Idarwan Su ba wuya suna zaune suna Laximi
ne,sukajiyo muryan Malam Jume". Nan take kirjin Safiyyatu ya buga,Jikkn ta sai Rawa
yakeyi,banjo labulan Dakin yayi,yana kirar sunan da Cewa" Safiyyatu..."Safiyyatu". Na'am
Baba!!". Maza mikomun kudin Maulan naku nan,nima nasamu na cin Abinci". Shiru tayi tana
Rarraba idanuwa cike da Tsoro da Zullumin koyaya zai fahimci Zan can Nata". Wani irin tsawa
ya Daka mata". Kan yace" Ba mgn nake dake ba??!. Ehh..ehh Baba". Iskan ci ne da Rani
yasako mun shiru kenan?!. A'ah kayi hakuri Baba!!". Munafuka!!! Mai taushi da lafaxin karya,A
gida kiringayin kaman bai war Allah,nasan ma tayaya Akya samo kudin Maulan!!?. Maza bani
nan na fice kan nayi kasa-kasa dake". Cike dajin dacin maganganun sa ga Diyar Nata,Oumma
tace" Ai Malam ba kullum ne akye kwana a gado ba,mun Saba yo Maula mu kawo maka,tom
kasan da yake Allah ne mai bayarwa,yau bamu samu ba'. Cike da Hayaniya da Hargogowa
Yafara cewa" Ehhh Ramatu Dama nasan kece kk Hana yarinyan tayimun Alheri,kifah sani
badon makantanki ne yasa ake baki Sadakar Maulahn nan ba,A'a Saboda wannan Yarinyan ne
Safiyyatu'. Tom malam,na gode ma a hakan,nasan haihuwa tayimun Rana!!!". Tayi maki
Rana,ko tayimun Rana!!. Ai da ninake jidali dake da lallurar ki,yanxu ne Allah yakawomun
sauki,da har yanxu nine me dawainiyya dake". Yana kananun maganganu ya Saki labulan ya
juya". Itakam Safiyyatu banda share Hawaye babu Abun da takeyi,ace kullum mahaifin ta
tsakanin ta dashi,sai zagi kyara hantara,yayi ta zagin Oummanta,yana mawa Allah galatsi da
makantan ta". Kuka takeyi sosai,a ranta tana kuma cewa" Shi a,kulum baida aiki daga ya zauna
karkashin wannan bishi yayi bacci,sai in yagiji ya koma wata yasha Inuwa". Sune in sun nemo a
wurin Maulan suke cida Kansu da Shi ma,ranar da basu samu ba,yy masifah yacimasu mutunci
yayi ficewar sa". "Safiyyatu kuka kkyi ne??. Cikin Sauri cike da son Ta daidaita natsuwarta kar
ta daga mawa Oumman Nata hankali ta yi saurin saka taffan hannun ta tana goge hawayen
fuskar ta da cewa" A'a Oumma ba kuka nakeyi ba". Sai kawai Oumman tayi murmushi hadi da
cewa" Safiyyatu Uwar Yan Amana,Safiyyatu har ilah yau ina Kara baki hakuri,kiyi hakuri da dik
yanda Rayuwa take dake,wata Rana sai Labari...." Hmmm Oumma kibar wannan Maganar,wlh
bakomai fa'.

1 / 5