Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
yake bata sam bai
saka an mata irin shigar Arna ba , Shigar jallabiya ce da mayafin ta . Ko wani lokaci ta kalli fuskar Alexander
jin ƙiyayyar sa take kaman ta kashe sa. A haka suka isa Wani wuri da taga taron faran fata, Abun ya bata
mamaki yanda suka saje sam ba zaka ce marasa gaskiya ne su ba . A hankali ta fara lura da kowa na Wurin
sabgar gaban sa yake yi ....ina ne nan...........!
*ZAKI*
40-41
Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*
_________________________
A hankali take bin ko wurin da mutanen wurin da kallo . Inda Alexander ya fara shiga cikin su , ita kam babu
Wayo báya tayi tare da nitsa cikin mutanen a tunanin ta zata ɓace masa ”. Babban abin da bata sani ba
shine Wurin dukka mutanen Alex ne , komai da su kayi shi da nufi suka yi . Ita kam Ai'ee burinta kawai ta
bar Wurin ta gudu da ga hannun Alexander , ganin ta shige cikin fatan fatan yasa ta fara kokarin barin
wurin ,duk da bata fahimtar inda Zataje ko zata nufa a wannan lokacin . Tafi mintuna goma tana
kurkurɗawa har ta fito sarari tana Ɗan nesa dasu ,ƙaran Tsayuwar motocin Alexander yasa Gaban ta
faɗuwa da ƙarfi , Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun ta furta a zuciyar ta , A matuƙar tsorace ta ke kallon
yanda Gilashin windown moton da yake ciki ya saukewa , Zuciyar ta na tunanin wani hukunci ne Alexander
zai yi mata a wannan gaɓa .
Fuskar sa ce ta bayyana mata cikin baƙar tabarau ɗin sa na rashin mutunci, amma sai taga ya sauke Fuskar
sa babu Alamun damuwa ko ɓacin rai , come in baby”.
Turus tayi duk da bata ji me yace ba ,amma kuma yanayin Fuskar sa da ta gani ya sa ta ƙara tsirara da
Alexander . Fitowa yayi daga moton yana takowa inda take ,kamin yasa hannun sa yana rungumota jikin sa
, Taho muje . Ya furta yana nufar cikin moton da ita ”. Idanun ta taf ƙwallah a haka ta shige yana biyo bayan
ta , Yana zama suka fara tafiya . Ƙirjinta har a lokacin bugawa yake yi , Dago da Idanunta tayi tana kallon sa
ganin ya kwanto ta Jikin sa yana kai bakin sa sai tin kunnen ta , cikin murya mai kama da gargaɗi ya furta “
Don't ever do it Again, kar da sake yin ƙurun yin haka”. Ya furta yana haɗiyar wani abu da ya wuce masa da
ƙyar ”.
Hummmm Numfashin ta har Sauka yake da sauri da sauri kallon sa tayi jikin ta na ƙyarma kawai sai taga ya
lumshe mata lulun idanunsa yana sakar mata murmushi tamkar bashi ne yayi mata magana cike da gargaɗi
ba . I love You! Ina sonki Aysha, jin daɗin Rayuwar ki ki manta da komai ki zauna dani,ki kumaa yarda ba
zan cutar da matata ba ”. Wani irin abu taji ya tokare mata , jin wannan riƙaƙƙen Arnen ya kirata da matar shi. Tabbas ko da yardar
ta yayi wannan Aure to babu auren su A musulunci don ba Aure tsakanin Arne ya Auri musulma,sai dai
musulmi ya Auri Christian. Ƙasa daurewa tayi kawai sai hawaye ya fara sauka mata . Kallon ta yayi yana
mai shafa bayan ta tare da Bubbugawa alamun rarrashi , yana yi yana wasa da jikin ta yana ɗaura ɗayan
hannun sa bisa ƙirjinta tare da Murza Breast ɗin ta cikin wani irin salo yake murza Nipple ɗin ta...........!
Kuyi haƙuri yau jikin nawa sai a hankali ne , shiyasa ba kuga Update ba , ga wannan is too short kuyi haƙuri
dashi please .
*ZAKI*
42-43
Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*
_________________________
Yanda yake shafa ta hankalin sa ƙwance shike ƙara mata jin ƙiyayyar sa da tsanar sa a zuciyar ta ”. Ina Sonki
Aysha ki zauna tare dani zan baki duk wani farin ciki da kike buƙata da Wanda ma baki buƙata ba ”. Akan ki
nake jin na kammala , I'm complete now , ko a yanzu Rayuwata taxo ƙarshe Ina mai farin ciki ,cox na Auri
Macen da nake jin ta fiye da komai. Ɗago da Kyawawan idanun ta tayi tana saurin zuba su bisa lululn
idanun sa da ya zuba mata yana kora mata jawabin zuciyar sa . Yanda tayi masa kallon ne yasa shi cewa “
Yessss , Ko a yanzu na bar duniya nasan naji daɗin cikin ta , Saura dadin can . Can.....??? Ta maimaita tana
bin sa da wani irin kallo irin na anya kasan me kake faɗi kuwa? ”. Hummmm Ai Babu kafurun da zai mutu
yaji daɗin lahira babu indai yaji labarin musulunci bai bi addinin tun a duniya ba ,to a lahira Tabbas wuta
ne zai wuce shine hisabin sa . Sannan kai da A duniyar ma kake aikata sabon Allah har kake tunanin jin
dadin lahira? , Hummmm Sam ba haka ALLAH yake ba ,shi mai tausayi ne akan Wanda aka zaluntar, ka
zalunce Ni kuma ALLAH zai saka mun . Ƙarshen ba zai yi kyau ba ,indai baka tuba ba ”. Turusssss Yayi yana
kallon ta , maganar ta yana masa yawo a ka. My love , nifa mijin ki ,bai dace kina faɗa mun irin wannan
ba! Saboda Natsuwar ki yasa na Aure ki a wannan lokacin duk da ban shirya haka ba ,kawai saboda ina
Sonki,ina so mu rayu tare a matsayin Miji da mata ,mu haifa ƴaƴa ..... ALLAH ya kyauta , Wallahi ba zan
Aura arne ba ,wanda idan ya mutu ƙarshen wuta! Ta furta da ƙarfi tana mai fizge hannun ta daga Riƙon da
yayi mata na rarrashi .
You're my wife please stop saying that! Ƴaƴa fa zamu haifa? Sannan yanzu ko a ina zaki fito kice Ni mijin
kine zaman dai dai muke a yanzu ". Look baby! Ya furta yana kai hannun sa tare da Ɗago fuskar ta da duk
ya gama kacanza da Hawaye ”. I promise I'll take good care of you, Ki daina tunanin ko zan cutar dake . Ina
jin zafi , ya furta idanun sa na Kaɗawa zuwa jahhh yana mai saka hannun sa Ɗaya yana dafe ƙirjinsa , Idan
kika ce zaki barni zan mutu! Ban san ya kuma tayaya na kamu da So ba ,ya furta kalmar yana wata irin yar
dariya mai nuni da jarumta da jin zafi .
You know what baby? , Ki faɗa mun me kike so dani zan miki indai da gaske zaki zauna dani a rayuwa .
Kallon shi A'ieee tayi tana girgiza kai kana tace“ Ban taɓa jin son ka a zuciya ta ba sai tsanar ka , Ka cutar da
Rayuwata ƙila dana sauran mata iri na ma , Kana So in yafe ma kuma ALLAH ya yafe ma? Nasan ƙarya ne
duk abin da kake faɗa , baka So na wallahi ,Ni ƴar kauye ce ban da Wayewa kuma dangin talakawa me yasa
zaka So Ni? . I really love you! Ina Sonki da gaske ,zan kuma iya komai koda bada Rayuwata ce akan ki . Ya furta yana
kafe ta da idanun sa . Maganar ta ne ya sauka masa tamkar saukar Aradu wanda sai da zuciyar sa ta buga
kan sa na juyawa . “ Zaka bar Addinin ka , Saboda Ni? ,Ma'ana zaka dawo addinin mahaifiyar ka wacce ka
faɗa mun sunan ta ba zan iya maimaita sunan ba don ban taɓa ji ba ..........! Ɗagowa tayi tana kallon sa
ganin yanda gumi ke tsartsafo masa jikin sa na rawa tamkar mai shigar aljanu idanun sa sunyi jawurrrrr . Ba
tare da ta tsaya jiran mene zai ce ba ,ta ci-gaba da magana da cewa “ Na biyu ,zamu koma ƙasar mu ka
bayyana ma duniya waye kai domin......!
To Ƴan team Alexander yau da sharhi shin wannan hukuncin na A'ieee yayi dai dai ma Alexander? Shin
har zuciyar ta ta faɗi ya bayyana mugun Ayyukan sa ma duniya ? Ko kuwa tayi hakan ne don tasan wani irin
soyayya yake mata? . #mmnteddy
*ZAKI*
44-45
Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*
_________________________
Domin a yanke maka hukunci dai dai da Abin da ka aikata”. Shiru Alexander yayi na kusan mintuna biyu
kana ya numfasa tare da cewa “ Alright zan yi , A shirye nake nayi duk abin da kika ce indai hakan zai sa ki
yarda Ni ,ki kuma abince mun na zama miji a gare ki ”. Amma ƙasata ba zata iya yanke hukunci ma kaina ba
, Saboda girmana ya wuce duk wani Abu da zan aikata a iya mun wani Abu , Sai dai zan yi duk yanda zan yi
don ganin na fuskanci hukunci kamar yanda kike SO , i love you”. Yana furta kalmar dai dai suna isa Gidan
sa na Thailand , Riƙe da hannun ta suka wuce ,inda David ke bin bayan A'ieee da kallon banza ,tabbas da
zai samu faraga babu abinda zai hanasa ganin bayan Wannan yarinyar ,wanda yake ganin shigowar ta
Rayuwar Alexander matsala ce a gare su . Ɗaga wayar sa yayi yana Fara kiran numbern Madam Silvaleene .
Bugu daya biyu ta daga , don David shine idanun ta anan a tare da Alex . A nan take bai jira komai ba ya
fara labarta mata halin da ake ciki ,da yanda Alexander ya haukace akan soyayyar wannan yarinya wacce
addinin su ba ɗaya ba , karke har auren ta da yayi ba tare da izinin kowa nasa ba sai da ya faɗa masa .
Tabbas da matsala matsala kuwa babba . Ta furta tana fatan kiran kamin ta banza ma wurin matsafin ta
Wanda suke kira da Father ”.
*
Yafi awa guda hannayen sa na sama ba tare da ya sauke su ƙasa ba yana addu'a kana daga bisani ya sauke
yana juyowa tare da kallo n Hajiya Rahima da kuma Ahlaan sai mufeedah dake ɓarayi guda tana aikin latsa
Wayar ta . Ya na ganku haka? Duka a zaune da Wannan daren? . Humm Dad! Ba dole mu shigo ba , munji
Muryar ka har falo kana Addu'oi Daddy Wai meke faruwa ne? Mufeedah ta tambaya kan ta tsaye? . Ahlaan
ce ta kalli Alh Bukar Macciɗo kana tace “ Daddy munji fah kana ta ambaton ɗan ka Aliyu , bayan ɗan ka
Namiji guda ne Kuma sunan sa Fahad ko ka manta ne?........Ahlaan tayi maganan cike da basarwa tamkar
wanda bata san komai na Rayuwar ta ba . Ahlaan auhmmmm ku tashi ku tafi Ɗakin ku sai da safe . Hajiya
Rahima ta katse su ,don ita fitowan ta kenan bata san mene ya kawo su dakin mahaifin nasu ba .
hummmm numfasawa Mufeedah tayi kana tace da Ahlaan good night tana wuce ta ,ita ma miƙewa tayi
tana faɗin Daddy mummy sai da Safe . Sai a lokacin Alh Bukar ya samu bakin cewa “ Mu tashi lapiya .....ita
kuwa Hajiya Rahima ta gama cika da ƙufula . Suna fita ne ta kalli Daddy tana cewa “ Wai dama har yanzu
baka cire Wannan yaron da Uwar sa a zuciyar ka ba Yallaɓai? Tabbas iska na Wahalar da mai kayan kara ,
yaron da kila ma tuni sun kashe shi , don babu yanda za'a yi su raini musulmi a addinin su . Ai shiyasa ake
cewa a auro Uwa ta gari b.........ya Isa Rahima , Daddy ya kira sunan ta kai tsaye ,kana ya cigaba da magana
ransa a ɓace, tashi ki fice ki bani wuri bana Son ganin ki ko kaɗan......!
*
Ɓangaren Ahlaaan bedroom ɗin ta ta shiga tana watsa ruwa ,kamin ta fito tana Bin jikin ta da mayuka
masu ƙamshin gaske tare da saka sleeping dress . Jawo laptop ɗin ta tayi tana cigaba da bin cike akan king
Alexander don idan ta fara sai ta kai Dare . Har wuraren 2:AM kana ta rufe tana hamma tare da nufar
saman bed ɗin ta. Tabbas a gobe Mom zata kare mun labarin Daddy da kuma matar sa ,sannan ina son
sanin Waye wannan Aliyu da Daddy ke addu'a bisa kan sa! Hummmmm”.
*
Kallon fuskar sa take yi mai cike da kyau da haiba, ga Sajen sa da ya kwanta ya kara fito da kyawunsa . Gaba
ɗaya ya rufa mata , yana jan blanket , Tare da kallon fuskar A'ieee yana murmushin sa wanda sai da
hushiryar sa ta bayyana ”. Na fi son nayi komai da yardar ki a yanzu , Kin amince nayi , idan na.............!

*Littafin na matan Aure ne please idan kin san baki da Aure kar ki karanta*
46-47
Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*
_________________________
Danne Wani Abu tayi da yunƙuro ma zuciyar ta , a ranta tana cewa “ Saura ƙwana nawa ne na tafi na bar
Rayuwar ka , daga nan zaka fara girban duk Abin da ka shuka ”. Cike danne damuwar ta tamkar wacce ta
yarda dashi ɗari bisa Ɗari ta ɗan sassauta fuskarta tare da Gyaɗa masa kai . Da Sauri ya ƙara jan blanket
jikin sa har Rawa yake