Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
masa komai yanxu kawai tafiya n shi ake jira don doro digirin shi ta biyu.
Dan risinawa mm queen tayi hadi da mawa excelllency gdy tana cewa" muna daddy da
wannan kokari da kk mana Allah ya kara daukaka....
Murmushi yy yana barin wajen yana mai jin dadin yanda mm queen ke yi masa komai kaman ba
itace mai milki ba in suna tare.
Da fitan shi bintoto tayi saurin tashi ta zauna kan cinyar mm queen yyn da mm queen ta kuma
gyara mata zaman tana cewa" baby na inkin je school din ki duba in tayi maki in batayi ba sai a
canja maki wani kinji.
Dariya bintoto tayi tana cewa" mm queen ai yy min dama duk na kosa na shiga school na gaji
da xaman nan danakeyi.
Murmushi mm queen tayi hadi da cewa" kai baby wannan surutu naki tayi yawa haka rannan
naje dake taro kk dame mu da surutu .
Yauwa fatima kin tun wannan yarinyan da kk hadu da ita a wajen to itama a wannan school din
take,kin san yarinyan kanwata ce Asma'u.
Cike da murna bintoto tace mommah Nihila sunan ta ko?.
Daga mata kai mm queen tayi,wanda nan cike da jin dadi bintoto ta rungume mm queen tana
cewa" i love you so much my mommah.
Dariya mm queen tayi hadi da manna mata kiss a kumatu tana cewa" luv you too my baby.
Haka suka cigaba da firan su wanda dik yawanci haukan ne zallah bintoto ke xubowa itakuma
mm queen na biye mata tana dariya.
Bangaren maleek kuwa bai farkaba sai da rana can wuraren 11am.
Wanda da taimakon khaleed y watsa ruwa,yana cikin shiryawa ne cikin shigar shi ta suit wanda
suka amshi jikin shi yy matukar kyau abun ka ga yaro dan kwalisa dan wanka maiji da kudi
mulki saruta da kuma issah.
Daukan laptop din sa zaiyi dai ² jenny na shigowa cikin shigar kayan fitsa don dasu da bb daya.
Nufo shi tayi tayi hugging din shi tana manna mai kiss akan tattausan lips din shi tana cewa "
oyoyoo my handsome.
Kallon ta baiyi ba don yau yan mulkin nashi ya motsa . fahimtan da tijaran da yakeji ne yasa ta
fara kai hannu tana shafa ta tana wani murxata,wanda duk da sakon yafara kai masa,amma
bata ita yakeyi ba,yasa shi daka mata tsawa yana bin ta da kallon da yakara firgitata,juya wa yy
ha'di da mikewa yana barin bedroom din.
Wanda da fitan shi ya nufi parcking space don yabar cikin estate din.
*******
Itako bintoto yan school tun safe ta shirya tana xaman jirar shigowan maleek amma bb shi bb
labarin shi, wanda ganin har karfe 10 ya kara bata mata rai matuka haushi ya taru yagama cika
ta.
Mm queen kuwa sai aikin lallashin ta take akan yanxu xai shigo.
Wanda suna a haka sai gashi ya shigo fuska a murtike ya nufo inda mm queen ke a zaune
bintoto na a kwance a jikin ta.
Ture bintoto yy yana dora kansa kan cinyar mm queen ido n shi a lumshe.
Cike dajin haushi bintoto ta cuno baki tana kallon mm queen, wanda tayi mata murmushi tana
girgixa mata kai ha'di da jawota ta kwantar kan kafadan ta.
Lufff bintoto tayi a zuciya n ta tana jin haushin maleek tana cewa" ji shi kaman karamun yaro ya
wani kwanta ma mm queen a jiki katon shi da shi.
Shafa kanshi mm queen tayi tana tambayan shi abun dake da mun shi?.
Cike da dan shagwaba ya cemata bb komai.
Bude baki bintoto tayi tana gallah mashi harara sannan ta mike tana cewa" mm queen ya tashi
mu tafi.
Murmushi mm queen tayi fahimtan kishi da bintoto keyi,a hankali ta kai hannu ta jawota kusa ta
manna mata kiss a saman goshi tana cewa" okay my baby luv you so much sai kin dawo ayi
karatu da kyau.
Cike dajin dadi bintoto ta kara kankane mm queen tsaki prince maleek yy sannan ya tashi daga
kwancen ds yake a jikin mm queen.
Kallon shi mm queen tayi tana cewa maleek ka kai ta school din yanxu ma kunyi late amma
yaka mata ka kaita.
Mikewa yy batare da yace komai ba yanufi hanyar da xai sada shi da compound.
Mm queen ne tace oyyah baby maxa bishi sai kun dawo byeeee.
Daga mata hannu tayi sannan ta biyo bayanshi a ranta tana cewa" wlh duk bakin cikin ka sai ka
kaini eheee.
A mota ta sameshi yy kifah kai da sitiyari.wanda kallon shi batayi ba,ta koma taTyping.....
*BINTOTO*
Writting by:
*Maman teddy*
*EPISODE 18~19*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
____________________________
*DEDICATE TO ALHERI WRITERS,SON SO FISABILLAH❤️*
*Bismillahir~Rahamanur~Raheem*
Ina kuke masoyan littafin bintoto nvl,ina jiyo Comment din ku da addu'oin ku ina gdy mara a
dadi.
Wanda suka yimun mgn ban basu amsa ba a gafarce ni plz kwana biyu ina busy ne
____________________________
~Muje xuwa~
Koda excellency da mama queen suka sauka a nijeria gidan mahaifiyan shi mai suna hajiya
binta ya wuce da ita,don tasan komai na labarin mama queen.
Sosai hajiya ta tarbi bakuwan nata wanda take fatan tazama suruka gareta.
Wanda a lokacin da labari ya riski mom kubrah anyi bala'i don har yaji tayi akan sam baxatayi
kishi da tubabbiya ba.
Amma da yake auren hadi ne don da hajiya binta da mahaifiyan mom kubra duka uwa daya uba
daya ne.
Shiyasa lamarin yaxo da sauki don hajiya balki da fada da xagi tabi mom kubrah akan kanta ne
faron kishiya,idan takuma kara tayar da wata sansamo tsakanin su bata yafe mata ba.
Tun da mom kubrah taji wannan furucin da hajiya balki tayi,shikenan ta janye duk kan wani
fitinan da ta tanada,ta hakura ta danne kishin ta akan mm queen don mom kubrah irin
masifaffun matannan ne basa barin ta kwana bare har tayi tsami,kuma ita akwai kaunar
mahaifiyan ta da xarar ta nuna bacin rai ga abu shikenan ta rabu da wannan abun duk kuwa
son da take dashi a abun.
Wanda wannan shiyasa mom kubrah amincewa ta amshi mm queen hannun bubiyu a matsayin
abokiyan xama, wanda hakan yakuma faranta ran excellency.
Kuma ta kuma samun babban matsayi a ziciyan sa.
A ranar da mm queen ta amashi musulunci malamai suka shaida a wannan rana aka tambayeta
sunan da take so a sanya mata,sai tace fatimah .
Wanda hakan yakuma faranta ma Daddy rai,sosai yake kaunar mai sunan kodon sunan hajiya
Binta ne?.
Muje dai xuwa,kar dai ku manta mmn teddy n kuce.
Sati daya da daura aure hajiya binta tace ya kamata mm queen takoma kasar jermany don ta
cigaba da mulkin ta.wanda haka ko akayi a wannan satin mm queen ta dawo masarautar
ta.wanda amsan musuluncin ta an so adan yi tarxoma amma saboda kaunar dake tsakanin ta
da talakawan nata yasasu cewa" har a lokacin ita ce suke so tayi masu mulki ba yan ita basa
bukatan kowa.
Wanda hakan yasa bakin muna fukai mutuwa,a ka hakura mm queen ta cigaba da mulki ciki
tausayin talakawa na kasa da ita da kuma adalci tsakanun ta da kowa.
Sosai zaman lfy ke tsakanin mom kubrah da mm queen don sau tari sukan shirya xuwa nan
kasar jermany wata sain kuma mm queen da kanta ke xuwa nijeria.
A shekarar nan mm queen ta haifo Abdul maleek,wanda a wannan shekara anyi galima iya
galima,an yi bannar dukiya don tayi kuka.
Tun daga nan mm queen bata kuma kara haihuwa ba har girman maleek,shiyasa ya taso cikin
gata da mulki samm baya da kirki baya da son talakawan shi.wanda a da inxai bar masarautar
bayi ne ke shimfida masa tafikan hannun su yana takawa ko su kwanta yana taka bayansu
yana wucewa,don haka xasuyi masa gurba gurba har yakai bakin motocin da zasu tafi a
ciki,sosai ya taso da milku issah ga kuma izzah,shiyasa gaba daya fadin kasan akwe tsoransa
don ba abun ne mai wuya ya toxar ta kaba yasa gaba daya a talauta jarin uban ka.
Kowa yasan sa don ko yara ne akace masu Prince maleek to sun san shi.
Excellency shi ne yataka masa birki akan taka bayin da yakeyi yace idan yakuma ganin hakan
ranshi xai mummunar baci.tun daga nan Prince maleek ya daina taka bayin,don duk duniya
mutum guda yake tsoro shine Daddyn shi wato excellency.
Sukuwa mutanen nijeria sosai suke kaunar prince maleek musamman mom kubrah. Don son
maleek a jinin ta yake,niko nace kodon ya biyo izxah da mukin ta ne?.don ko yayan ta basu biyo
izzan ta da tsanar talakawa ba.amma shikuwa Prince maleek kaman ita ta haifeshi komai nata
ya debe don har ma ya shallake mata.
Shiyasa ba a watanni bata matsa masa yaxo ta gan shi ba.bayan ko maleek sun dade basu
kuma haihuwa ba don har sun cure ma kansu duka,sai daga baya Mom kubrah ta haifo su
Hanan.
Wannnan kenan,hmmm ko ya xata kaya,ga dai Prince maleek ga kuma bintoto,kunsan dai
yanda ya tsani talaka,gashi yasan labarin komai na buntoto.
Koda yake ai iskanci ne ke bibiyan shi da ita ba alkhairy ba_Allah dai ya shirya ka maleek.
Akafta muje xuwa gaba gaba dai zamuji ya xata kaya.
___________________________ haka Daddy ya kammala break fast din shi batare da yace
ina Prince maleek ya je ba,wanda haka ya cigaba da tsokanan bintoto tana dariya,wanda hakan
yake kara kwantar ma mm queen da hankali ganin yanda bintoto ta saki da su matuka.
A nan excelllency kecewa yau malamin da ya dauka ma bintoto da xai ringa koyar da ita islama
xai fara xuwa,kuma anan yake sanar ma mm queen idan maleek ya dawo ya kai bintoto
secondary school din da yace ya kaita kan ya koma nijeria don xuwa gobe xai koma can.
Murna bintoto ke tayi yyn da excelllency ya mike don barin wirin yana mai shafa kan bintoto da
cewa'mama na gobe xaki fara xuwa school ko na tafi kima mm queen magana idan baki gane
wani Abu ba kinji.
Daga masa kai tayi tana cewa" tomm daddy na nagode.
Murmushi ya kuma yi sannan ya kalli mm queen dake aikin sakin masu murmushi yace" idan
maleek ya iso ki sanar da shi kuma mgsnar xuwa malashia don cigabada da karatun shi na riga
nayi masa komai yanxu kawai tafiya n shi ake jira don doro digirin shi ta biyu.
Dan risinawa mm queen tayi hadi da mawa excelllency gdy tana cewa" muna daddy da
wannan kokari da kk mana Allah ya kara daukaka....
Murmushi yy yana barin wajen yana mai jin dadin yanda mm queen ke yi masa komai kaman ba
itace mai milki ba in suna tare.
Da fitan shi bintoto tayi saurin tashi ta zauna kan cinyar mm queen yyn da mm queen ta kuma
gyara mata zaman tana cewa" baby na inkin je school din ki duba in tayi maki in batayi ba sai a
canja maki wani kinji.
Dariya bintoto tayi tana cewa" mm queen ai yy min dama duk na kosa na shiga school na gaji
da xaman nan danakeyi.
Murmushi mm queen tayi hadi da cewa" kai baby wannan surutu naki tayi yawa haka rannan
naje dake taro kk dame mu da surutu .
Yauwa fatima kin tun wannan yarinyan da kk hadu da ita a wajen to itama a wannan school din
take,kin san yarinyan kanwata ce Asma'u.
Cike da murna bintoto tace mommah Nihila sunan ta ko?.
Daga mata kai mm queen tayi,wanda nan cike da jin dadi bintoto ta rungume mm queen tana
cewa" i love you so much my mommah.
Dariya mm queen tayi hadi da manna mata kiss a kumatu tana cewa" luv you too my baby.
Haka suka cigaba da firan su wanda dik yawanci haukan ne zallah bintoto ke xubowa itakuma
mm queen na biye mata tana dariya.
Bangaren maleek kuwa bai farkaba sai da rana can wuraren 11am.
Wanda da taimakon khaleed y watsa ruwa,yana cikin shiryawa ne cikin shigar shi ta suit wanda
suka amshi jikin shi yy matukar kyau abun ka ga yaro dan kwalisa dan wanka maiji da kudi
mulki saruta da kuma issah.
Daukan laptop din sa zaiyi dai ² jenny na shigowa cikin shigar kayan fitsa don dasu da bb daya.
Nufo shi tayi tayi hugging din shi tana manna mai kiss akan tattausan lips din shi tana cewa "
oyoyoo my handsome.
Kallon ta baiyi ba don yau yan mulkin nashi ya motsa . fahimtan da tijaran da yakeji ne yasa ta
fara kai hannu tana shafa ta tana wani murxata,wanda duk da sakon yafara kai masa,amma
bata ita yakeyi ba,yasa shi daka mata tsawa yana bin ta da kallon da yakara firgitata,juya wa yy
ha'di da mikewa yana barin bedroom din.
Wanda da fitan shi ya nufi parcking space don yabar cikin estate din.
*******
Itako bintoto yan school tun safe ta shirya tana xaman jirar shigowan maleek amma bb shi bb
labarin shi, wanda ganin har karfe 10 ya kara bata mata rai matuka haushi ya taru yagama cika
ta.
Mm queen kuwa sai aikin lallashin ta take akan yanxu xai shigo.
Wanda suna a haka sai gashi ya shigo fuska a murtike ya nufo inda mm queen ke a zaune
bintoto na a kwance a jikin ta.
Ture bintoto yy yana dora kansa kan cinyar mm queen ido n shi a lumshe.
Cike dajin haushi bintoto ta cuno baki tana kallon mm queen, wanda tayi mata murmushi tana
girgixa mata kai ha'di da jawota ta kwantar kan kafadan ta.
Lufff bintoto tayi a zuciya n ta tana jin haushin maleek tana cewa" ji shi kaman karamun yaro ya
wani kwanta ma mm queen a jiki katon shi da shi.
Shafa kanshi mm queen tayi tana tambayan shi abun dake da mun shi?.
Cike da dan shagwaba ya cemata bb komai.
Bude baki bintoto tayi tana gallah mashi harara sannan ta mike tana cewa" mm queen ya tashi
mu tafi.
Murmushi mm queen tayi fahimtan kishi da bintoto keyi,a hankali ta kai hannu ta jawota kusa ta
manna mata kiss a saman goshi tana cewa" okay my baby luv you so much sai kin dawo ayi
karatu da kyau.
Cike dajin dadi bintoto ta kara kankane mm queen tsaki prince maleek yy sannan ya tashi daga
kwancen ds yake a jikin mm queen.
Kallon shi mm queen tayi tana cewa maleek ka kai ta school din yanxu ma kunyi late amma
yaka mata ka kaita.
Mikewa yy batare da yace komai ba yanufi hanyar da xai sada shi da compound.
Mm queen ne tace oyyah baby maxa bishi sai kun dawo byeeee.
Daga mata hannu tayi sannan ta biyo bayanshi a ranta tana cewa" wlh duk bakin cikin ka sai ka
kaini eheee.
A mota ta sameshi yy kifah kai da sitiyari.wanda kallon shi batayi ba,ta koma tayi zaman ta
wanda duk bayan mintoci sai taja tsaki.
Sai da ya noshadu sannan yaja motan suka bar cikin masarautar don tace baya bukatan
excourt.
Sai da sulayi nisa bb wanda yace mawa wani kala tsakanin su sannan yaja parcking a gyefen
hanya yana kallon ta da lumsassun idon shi.
Cikin wani irin daklakkiyar murya ya kalleta sannan yace heeyyyt you don't now how to great?.,
Cuno bakin ta gaba tayi bata ce masa komai. Yanda take turo bakin ne yasa shi sakin baki yana
kallonbta,kankantan bakin nata yy yawa too small.ya furta a zuciya n shi.
Hannun shi ya kai cike dajin haushin yanda taki gaishe shin ya burde bakin da karfi.
Wani kara tasa saboda a zaba.
Sannan ya sakin mata bakin yana bun ta da kallo har idon shi ya sauka akam girginta wanda
nan yaga nonu wan ta a tsaitsaye son bb brs a jikinta.
Hade rai yy yana mai jin zafi a zuciyan shi wanda abun ka ga dan air kawai sai ya kai hannun
shi ya wani tabasu ya matsa wanda a zaba yasa Bintoto cewa" wayyo mmqueen kin hadano da
dan iska,xai kashe ni..
Nanata kalman dan iska yy cikin rashin fahintan ta ya cigaba sa murde mata yana sauke ajiyan
xuviya ita ki ohu take tana Allah ya isan ta.
Shikuwa dadi yasa shu kasa ranuwa da itan.sai da ya taba ya matsa mai isan ta sannan ya cire
hannun shi kafinnan tuni ta hada xufan wahala.
Lokaci daya idon shi ya kada cikin murya Wanda ganin idan sji yanda ya ka y kara birkita
bintoto, cikin wata irin yace waxakije mawaa haka kinsan yanda nake kishin ki kuwa?. Ni ban
taba ba wasu su kallamun,tohh indai bazaki saka braziya ba baxan kai school din ba wlh.sai dai
na koma dake wurin mm queen.ko kuma muje shopping mall nasiya maki kisa yanxu.
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
Maman teddyTyping.....