Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
awanni yana ahaka don sam bacci yagagari idon shi sai kawai yaji wani irin tashin
gogawa mai ban tsoro ga wani irin tsawa da yakeji kaman na ruwan sama.
Jawo Bintoto yy jikin shi yana karanto duk abun da yaxo masa baki. Wanda lokaci guda yaji
ansaka masa wani irin yana da bai ganin komai sai duhu.. Haka wannan iskan yadinga tashi
babababa. Can kuma sai yaji tsitt iskan ta lafa masa.
Nan ganin sa yadawo wanda nan ya hau mutstsike ido haɗi da kirar sunan Bintoto da bata
kwance a wurun, ƙara kirar ta yy cikin ƙaraji wanda yasa inna dake ɗaki ta farka haɗi da buɗo
ƙofa cikin hanxari,amma sai ra tarae da Abdurrahamanu kwance baya ko fitar da numfashi.
Tohh munga ta kanmu yau
______________________________
Ware² takeyi ta rasa gane wani duniya take, saukan maganan sa ne yasata mai da kallon ta
gareshi.
Alh. Uthman ne yakuma cewa"ki kwantar da hankalin ki ki saurareni kinji baxan cutar dakw ba.
Ai nah kk kuma meye sunan ki?
Kallo kawai Bintoto ke bin shi da shi don komai nata ta manta dashi, komai jin shi take kaman
sabon a gareta.
Shiru tayi jin yace maiye sunanan ta don gaba ɗaya ta manta daita ɗin wacece...
Securities ɗin dake take masa baya ne sukace ranka yadaɗe ko xa akaita gidan sanar da
labarai ne.
Maman Teddy ce
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*BINTOTO*
*Episode 10*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy)
*ALHERI WRITERS ASSO. ️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
*Not edited*
"Shahida ce tace" Daddy wai da wannan ƴar ƙauyen yarinyan ne xamu xauna anan gidan.?
Don Allah Daddy afitar mana da ita daga gida, wlh ni ƙƴaman ta nakeji. Ni ban sonta Dad.
Sai da ta kai Aya sannan Alh. Usman yace"okay tohm naji, amma ba ƙƴaman ta kkji ba Shahida
kawai dai baki saba ganin irin su fatima bane, amma karki damu xata dawo kalan yanda kk
saba ganin mutane kinji.?
Kafin ta bashi amsa ne haj. Kubrah ta amshe da cewa " haba excellency wannan sam baiyiba.
Nidai nace a fitar mun da wannan yarinyan mai siffar Aljanu...
Batare da yakuma bi ta kansu ba ya miƙe yana mai shirin barin falon, muryan Mama Abu yaji
daga bayan shi tana mai cewa"sannu da dawo wa Alhaji.
Kallon ta yy cike da ɗan sakin fuska yace" yauwa Abu. Amm nace daƙwai yarinya na dana kawo
tana room ɗin Hanan ki kulamun da itah kafin na dawo.
Cike da girmamawa Mama Abu tace"insha'allah mai girma gomna a dawo lafiya.
Bai ƙara bin ta kansu ba yabar cikin falon.
Itako mama Abu da fitan Alhj. Usman ta kama hanyar nufan ɗakin Hanan don taga baƙuwan da
suka samu a gidan tasu, don ta lura uwar ɗakin nata bata marhaban da xuwan ta.
Ganin ta kama hanya yasa Momy tunanin dakatar da ita ga shiga ɗakin. Sai kuma tayi tunanin
tabbas xata iya karya dokan kowa amma banda na excellency... Tuno da hakan yasa momy
Kubra ƙƴaleta takoma haɗi da ƙwantar da kanta akan royals ɗin da suka xauna sukayi ma falon
wani irin masifaffen kƴau. Juya kai take tana ƙarawa haɗi da girgixa ƙafa na rashin sanin mafita.
Wanda kan daga bisani taja ƙwafah. Ganin halin da momy kubrah ke ciki ne yasa Shahida kallon ta haɗi da cewa" wai mom yanxu
xama xamuyi da wannan yarinyan.? Sai kuma cike da taɓe fuska alaman shagwaɓa ta
sangartattun ƴaƴa shahida ta taso haɗi da kama hannun Momy kubrah tana cewa" momy plx
tabar gidannan bana sonta, i don't like her any more. Plz mom push her away, let her live this
house ibeg.
(Mom don Allah Ki koreta tabar gidannan na roƙe ki.)
"Mom plzzzzzz......."
Ta ƙarshe maganan tana wani jan plz ɗin.
Khalid ne yaɗago ta haɗi da hugging ɗin ta a jikin shi yana shafa kanta wanda gashin yasha
gyara ta hanyar shiryasu da adon bit. Cikin miryan kwantar mawa da ƴar anwan sa hankli ya
fara cewa" sorry shahida, sorry hear she will live this house verry soon.
(Xata bar gidannan nan bada daɗewa ba.)
Hugging ɗin shi tayi haɗi da cewa" really..?
Murmushi yy haɗi da ɗaga mata kai alaman ehhh.
Shikuwa kamal iyayen ƴan zuciya tashi yayi haɗi da barin falon. Wanda duka da ido suka raka
shi har ya fice daga falon.
Itako mama Abu da shagan ta falon Hanan bata tsaya a ko inah ba sai a bedroom ɗin ta.wanda
niko tun da nashigo nake waywayon komai na room ɗin da yagaji da ƙayatuwa, kaman ɗakin
hamshaƙiyan mace, badadon teddyn da akayi adon su ba.
Komai na ɗakin fari ne da cofee brown.
Bayan mama ta shiga bedroom ɗin ne nan ma ta ga wayam bb su Hanan da Bintoto.
Magana tajiyo daga toilet ɗin Hanan wanda cikin sauri ta nufi ciki don ganin karambanin
dasuke yi a ciki.
Aiko riƙe baki tayi tana mamakin abun da tagani.
Ɗaure dukansu da towel sai su Hanan manya ana sa hannu ana ta wanke mawa Bintoto kai da
sabulai da ban daban. Don sunfi ƙsrfin awa ana xubama kan sabulu, wanda tuni robar sabulan
wasu sun daɗe da ƙarewa.
Cikin sauri mama Abu ta nufesu haɗi da cewa" Hanan ana ta wanka ne.?
Cike da iyayi ta kalli ta sannan tace"a'a mama kawai ina wanke mata kanta ne.
Dariya ne yakusa kuɓce ma mama Abu tana mmkin duka² itama kanta hanan ɗin naea take, ita
da kullum ake shiryata ne xata shirya wani, sai kuma cikin daurewa tace Okay tom bari na
wanke ku duka...
Haka mama Abu ta zauna ta wanke bintoto fess, sannan ta wanke hanan ma.
Naɗesu mama tayi haɗi da yowa dasu cikin bedroom sannan tafara shiryasu, wanda sam bata
sha wuyan shirya Hanan ba har ta gama mata. Da taxo Ko kan Bintoto ne ta shafa mata
mayuka sun fi ƙarfin nawa, itane na ƙafa itane na hannu, na gaɓɓai da sauransu.
Sosoi mama Abu ke ƙoƙarin ganin ts fito mawa Bintoto da kƴawunta.
Bari na barku haka, don banajin comment ɗinku a kwana biyuku gyaraku cigaba dajin posting
kullum
Toh wai shin munin xai ɓace, don kunsan dai bintoto n taku.
Toh muje fa xuwa
*#share to another groups*
*Maman teddy *
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*BINTOTO*
*Episode 11*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy)
*ALHERI WRITERS ASSO. ️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
Haka mama Abu tayi ta gyara jikin Bintoto kan daga bisani ta ciro mata wasu kaya a cikin sip
ɗin Hanan, wanda ganin ta ciro mata wa'innan kayan yasa Hanan saurin cewa"mama kalan su
guda biyu ne nima ɗayan xan saka.
Dariya mama Abu tayi kan daga bisani ta kalli Hanan tace" shikenan Hanan bari kema na ɗauko
maki naki.
Nan Hanan ta ɗaga mata kai, sai da mama Abu tagama shirya Bintoto tsaff sannan ta tufke
kanta da manyan riboms yayin da gashi ta ya sauka har gadon baya. Safata mama Abu tayi
tana mai cewa a zuciyan ta kai mashaallh, wannan yarinya nan gaba kaɗan xamusha kallo.
Haka ne tagama shirya su tsaff yayin da bayan ta kammala masu ta nufe dasu ixuwa dirning
area. Wanda da isan su kowa ya xauna amma Bintoto ta tsaya kaman gunki, don xaman ma
bata san yaxata zauna akan dirning ɗin ba.
Ɗago kai mama Abu tayi ta ganta tsaye a kansu. Cike da mmki mama Abu tace"fatimah
tsayuwan mai kkyi? xauna nayi serving ɗin ku.
Shiru tayi sai kuma cike da sarƙewan murya tace"mama bansan yanda xan zauna ba. Abun na
juyawa xai yardani.
Miƙewa Mama Abu tayi haɗi da cewa"eyyah fatima bb abun da zaiyi maki, kingama Hanan akai.
Dariya Hanan tayi haɗi da cewa" ƙawa bakiga gani akai ba, ba xaki faɗi ba, plz ki xauna.
Mama Abu ne ta kama hannun ta haɗi da xaunar da itah tana cewa" zauna bb Abun da xai
sameki.
A haka ta zauna kaman mai tsoron wani abu, sai kuma ta zauna a hankali. Da kanta mama Abu
tafara bata abincin ganin bata ci, wanda daga ƙarshe ta fahimci bintoto bata iya cin abuncin
bane.
Ganin haka yasa mama ta nufi kitchen haɗi da yomawa bintoto wani abun da xata iyah ci.
Haka rayuwa ta cigaba mawa bintoto don yanxu momy kubrah tasaki mata, duda bata mata
harka amma bata nuna mata ƙƴema.
Sai da ko dry bata taɓa yimata ba. Haka duka ƴaƴan nata don Shahida da su khalid frank suke
nuna mata ƙiyayya. Wanda duk abunka ga yarinyan ta sai da ta fahimta, amma haka take
daurewa don Hanan kaɗai takw ganin ta isheta rayuwa, kuma a haka takejin daɗin gidan ga Alh
Usman da yake nuna mata soyayya wanda abun ma ɓaci. Wanda sosai momy ke jin haushin
sonta dayakeyi amma hakanan take daurewa.
Tafiyane ya taso mawa excellency usman sakanau. Wanda nan cikin gaggawa kan ya tafi sai da
yasa bintoto a makarantan su Hanan da shahida.
Kuma bayan ƴan interview da akayi mata ne aka kai ta js 1,saboda bb turanci ko kaɗan a tare
da itah, sai dai sunga tana da saurin ɗaukan karatu shiyasa suka dakata anan js 1,yyn da
Hanan take js2 sai kuma Shahida ƴan ss 1.
Sosai take nuna mata banbanci wanda Hanan ce mai taka mata birki. Haka dai excellency
yatafi abroad.
A wata rana ne bayan su bintoto sin dawo school, Hanan na zaune a room ɗin su, dama duk
insin dawo kowa part ɗin shi yake nufah, wanda suke sakkowa sitting room wuraren ƙarfe 4 pm.
Ayi watching Ball, kan daga bisani kowa yayi nasa side ɗin.
Wuraren ƙarfe 3 bintoto ta sauko haɗi da nufo kitchen don ta ɗauki plate.
Cike da mmki khaleed ke bin ta da kallo, lumshe idon shi yy yana tuno da yanda yaga jikin ta
nawani rawa subulun² komai na jikin ta rawa yake, lokaci ɗaya tsikar jikin shi ya hau tashi. A
sanyaye ya furta ohhh god wannan yarinyan na neman kasheni da wannan albarkatun jikin ta.
Nan yakuma shewa imagine ace yarinya ƙarama batafi 14 ba amma tafi wata babban macen.. Idon shi na alumshe yana tunanin ta yadda xai fara sarrafa ta don ya mori albarka tun jikin ta
dai² wayan shi ya hau ruri. Buɗe idon yayi haɗi da Katse wayan nashi dajan dogon tsaki a
zuciyan shi yana cewa" verry soon xan daina wata halaƙa dake jamima, nasamu segxy baby girl
irin wannan yarinyan wama take..? Sai kuma yy shiru yana mai cije lips ɗin shi ta ƙasa yana
tsotsa.
Xumbur ya miƙe haɗi da bin bayan ta a ranshi yana jin sam baxai iya haƙura da wannan jikin
nata bai latsa su ba.
Itakuwa bintoto da tayi nisa tana jaro plate danata dana Hanan. Tana mai tunanin inda mom
kubra taje don tunda suka dawo bata anan.
Kaman daga sama taji an rungumeta haɗi da tura hannu cikin rigarta ana wani matsa mata
nono, wanda abun ka yanxu suke fitowa nan wani irin axaba ya xiyar ce ta, ƙwala ihu ta buɗe
baki xatayi sai kawai yasa ɗayan hannun ya toshe ya wani matseta a jikin bango. Sosai yake
shirin ganin yayi mata komai spm so yake yaga ya kauda mata da budurcin ta a wannan lokaci. Watannan matan da sukayi ma wulaƙanci ne ta bayyana mata, nan take ta fuska a murtike ta yo
garesu, wani duka khalud yaji akan fuskan shi jikk gau.. . nan cikin hanxari bintoto ta fito daga
kitchen ɗin jikin ta sai rawa yakeyi, tsoro fal xuciyan ta, cewa take tabbas tasan wannan matan
amma a inah. Mai yasa ta taimaketa by this time. Kuka ne ya ƙwace mata ganin irin yanda khalid ya lallaguda ta, ƙirjin tana mata xafi kaman xai
ɓalle.
ihun ta yasa su Hanan da Shahida kamal fitowa, cikin sauri Hanan ta nufota tana tsmbayan ta
lfy. Muryan mon sukaji da shigowan ta kenan tana cewa"mai yafaru ne?
Kasa bata amsa tayi, sai ga khalid da yafito yana jin shi a sama. Don ya maxgu.. Cike da tsoro
ta yi bayan Hanan tana cewa" wayyo Hanan wlh shine, zai ciremun riga, sai kuma tasa kuka
mai ban tausayi.
Cike dajin tdanar Bintoto mom kubrah tace"kehh rufemun baki ɗana xaki ma sharri.? Muryan
daddy sukaji da dama tare suke da mom taje airport tarban shi, yana cewa" kubrah yanxu tare
ma ƴaƴan naku har yakai haka.?
Waye bai san halin khalid ba.
Cutar da ƴar mutane zakuyi, wani wawan mari ya kaima khalid haɗi da cewa"mugun yaro allah
ya shirya ka. Kuma ki sani kubrah a yau xan kai fatima wurin uwan da ta dace ba ke ba. Wanda
xata rsinan mun ita tsakani da Allah.
Wai gawa yy haɗi da cemawa mama Abu. Abu ki shiryamun fatima yanxu ina jiran ku a mota, ki
kawo mun itah.
Toh fah da'alama yanxun ne lbrn xa'a fara.
Shin ina ne Excellency xai tafi da Bintoto for d second time.
Ya Hanan kuma xata tsinci kanta.
Tohhh nisai naji ruwan comment sai na dinga sambaɗo maku da BINTOTO .
Muje xuwa
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
*~MAMAN TEDDY ~*
08081202932.
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*BINTOTO*
*Episode 12*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy)
*ALHERI WRITERS ASSO. ️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
Yana faɗin haka yakama hanyan barin cikin falon, wanda cikin sauri Hanan ta nufe shi haɗi da
kama hannun Excellency tana faɗin Daddy don Allah kar ka rabani da fatima, Daddy na ina
sonta, wlh mom baxata ƙara mata komai ba. Plz Daddy ka barmu tare muna jin daɗin kasan
cewar mu a haka."
Cikin ɗan tausayama ɗiyar tasa ya ruƙo hannun ta yasa hannun shi yana shere ma Auntar tashi
hawaye yana cewa, kiyi haƙuri Hanan, ba wai xan rabaku ne don bansan kasancewar tare ba.
A'a asali ni nafi ƙaunar fatima tayi rayuwa anan fiye da inda xan kaita a yanxu. Amma kiyi haƙuri
Hanan barabaku xanyi har'abada ba, wata rana xaku haɗu inda rai dakuma rayuwa."
Yana faɗin haka ya juya ya fice daga falon yyn da Hanan ta xube nan tana wani irin kuka mai
tsuma zuciya.
Wanda itah kanta bintoto kukan take, wanda haka mama Abu ta tasata suka nufi room ɗin
Hanan don ta shiryata kaman yanda excellency ya umarce ta.
Da gudu Hanan tayo bayan su, yyn da itah kanta mom kubrah jitayi komai baya mata daɗi.Sai a
yanxu taji sam bata kyauta ba, amma duda hakan mulki ya hanata nuna reaction ko a jikinta.
Zama tayi a ɗaya daga cikin cushines ɗin da aka xagaye falon dasu, haɗi da bin ƴan aikin dake
safa da marwa da wani mugun kallon banxa.
Itako Hanan da shiganta room ɗin dai² mama Abu da bintoto suna fitowa, wanda mm Abu ta
shiryata tsaff cikin wata tsadaddan doguwar riga, ta ƴan mata masu ɗan tasowa.
Wanda yake da kallon milk and maroon. Sosai tayi kƴau, don ya haskakata sosai kun san
bintoton taku baƙace.
Da ganin su Hanan ta rungumeta tana kuka haɗi da cewa " plz ƙawata karki tafi ki barni, ni xan
biku muje inda daddy xai kai ki.
Kuka bintoto itama takeyi don a ƴan kwanakin sun saba sosai da Hanan. Haka mama Abu ta
sharce hawaye cike da tausayin su. Sannan tarabasu tana cewa' kuyi haƙuri Hanan, Mai gomna
nasan ko yarabaku xai dawo ya haɗaku, dan haka ku kwantar da hankalin ku ku daina damuwa
kunji.
Cike da farin cikin mgnar ta dakuma gamsuwa suka ɗaga mata kai.
Haka a tare suka fito haɗi da isowa falon mom kubrah, wanda inda take haka suka tadda ta. A
sanyaye bintoto ta nufi gareta haɗi da ruƙo hannun ta tana cewa " momy na tafi, don ki yafemun
abun dana maki.
Shiru mom kubrah tayi takasa mgn, ita dai har ga Allah tace bintoto ta ɓata mata ko da so ɗaya
ne, toh tabbas ta zalance ta kuma tayi ƙarya.
Ganin ta gaxa mgn ne yasa mm Abu jan hannun bintoto haɗi da barin falon haɗi da nufan
parcking space.
Khalid kuwa dake ɗakin shi sam yagaxa sukuni, da yarife idon sa fuskan ta kaɗai yake gani.
Miƙewa yy haɗi da nifan window inda anan idon shi ya sauka akan fuskan bintoto tana shigewa
mota tana xubar da hawaye haɗi da ɗaga ma mm Abu hannu. Ganin motocin sun bar filin
haraban wurin yasa shi jin wani iri a xuciyan shi, nan take baiyi aune bs yaji wasu xafafan
hawaye na xuba daga idon shi wanda bai son na meye ba.
Cike da mmki bintoto take bin excellency