BINTOTO BOOK COMPLETE WRITING by Maman Teddy .pdf

Author :  Aisha Maman Teddy Category :  Taskar Novels

Chapter   10 / 16

27K to 30K   out of 47.7K words

ma mgnan su ya bata,duk tagama kosawa sukai masarautar mm queen
ta huta. Shikuwa Maleek tun da ya lumshe ido bai bude ba har suka isa masarautar wanda da
isan su sam Bintoto bata tsaya jiran Abude mata moton ba ta bude cikin sauri ta fito. Dai² Mm
queen na isowa ta rungumeta tana shafata ha'di da dudduba jikin ta don ganin lfyn ta. Sai a
sannan takuma sa kuka hadi da kankane Mm queen. Cike da damuwa Mm queen tayi ciki da ita
yyn da su Maleek sukayo bayan su.
Direct side din Mm queen suka nufa yyn da shigan su Mm queen ta cire mata Abayar da tasa
ta rufe jikin ta da yagama kecewa. Toilet mm queen ta nufi da ita bayan ta daura mata
towel,sannan ta zauna xaman fitowan ta don ta kara shirya ta,fiye da mintoci Mm queen na gdy
ga Allah da yasa wa'annan turawan basu lalata mata Bintoto ba. Shikuma Excellency da duk a
gaban shi komai ya faru don shima a ranar ya sauka a kasar,tun fitan Bintoto bai zauna ba
banda safa da marwa bb abun da yakeyi yana addu'a Allah yasa ya raini Bintoto har Auren ta
bb wanda yy galaban tarwatsa rayuwan ta. Yana a haka yaga shigowan su ta windown side din
shi,ganin ko haka yasa shi nufan privacy ya doro Alwala hadi da mika gdyn shi ga Allah. Anan
yafara tunani Akan yanda xai kubutar da rayuwan Bintoto, saurin mikewa yy yana kuma nanata
sunan Maleek. Sai kuma ya juya ha'di da nufan side din Maleek.
Da shiganshi warin giya ya buge shi,girgixa kai yy yana cewa' zanso naga ranar daxaka shuryu
Maleek, ina burun ganin wannan rana. A hankali wata zuciyan shi tace masa a haka kuma kk
tunanin Maleek xai iya yin Abun da kk so.?. Anya baxaka cutar da yarinyan mutane ba. Kar
yaxo kai kayi don taimako amma yaxama da cutarwa. Sumbatun Maleek ne yasa shi yanke tunanin shi hadi da karasawa inda yake zaune. Cike da
damuwa Daddy ya duka kusa da shi yana kai hannun shi yadafa shi yana cewa" Maleek... "
Maleek.... Sai da ya nnta sau biyu sannan ya dago ha'di da kallon Daddy, wanda cikin ficewar
hayyaci yasha ya bugu,yafara plz Daddy Fatima, i really luv her Dad,and i want to marriy her.
Daddy kasa ta soni tace bata sona. Dadddd plz Daddd...sai kuma ya koma ya bingire a wannan
wurin. Shiru Daddy yy tsawon mintoci sannan ya gyara masa kwanciya da kansa,sannan ya bar
side din yana mai kisima wani abu a zuciyan shi.

Mm queen ya tadda a hanyan sa na xuwa part din shi,anan yake ce mata ta sanar ma Fatima
yana son Suyi mgn a gobe inshaaallh. Cike da kaunar mijin nata da tattali tace angama
Excellency,sannan ta juya don tasanar mawa BINTOTO n.



Tom mu tare a page na gaba.

Mmn teddy
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing✍


*BINTOTO*
Na Mmn teddy


*34/35*


*ALHERI WRITERS ASSO️*


*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

____________________________


Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk


******

Zaro ido waje Bintoto tayi hadi da kuma budesu akan Daddy kan daga bisani tace" Daddy
Maleek fa naji kaman kace?. Murmushi yy irin tasu ta manya,sannan cike da muryan lallashi
yace" kwarai kuwa Fatima Maleek shi nake rokon ki ki Aurah,fatima kece naga xaki iya
taimakamun ki zauna da Maleek bana da kokonto sam a zuciya ta,nasan ko mu dade komu
jima xaki shirya tarmun dashi. Don haka don Allah Fatima.... Cike da kuka Bintoto tayi saurin
katse Excellency da cewa" Don Allah Daddy kabar Roko na akan Auren Maleek, wlh kafi karfin
komai a wuri na Daddy,ni mai biyayya ce a wurin ka koda ko wuta xaka cemun na shiga xan
maka biyayya,don nasan wannan wutar dakace nashiga bana cutarwa bane. Daddy bakasan
usulina ba kadauko ni ka kawoni cikin ahalin ka,kuma a yanxu har kakeson ganin gudan jinin ka
yakasance dani, Daddy bani da abun da xan ce maka don bana fa bakin gdy,Allah yakareka
yakuma kara daukaka,sannan ni Na Amunce xan auri Maleek.

Tana fadin haka bata kuma kara cewa komai ba tayi shiru tana goge hawayen kan fuskan ta.
Cike da matsanancin tausayin ta dakuma kaunar ta Excellency yace" Allah yy maki Albarka
Fatima,kuma inshaaallh ako wani lokaci xaki iya jin daurin Auren ki da Maleek. Murmushi tayi
wanda tafi kuka ciwo sannan tace" tom Daddy. Mashaallah idan kinfita kiyomun kiran Mm
queen. Da tom ta tashi ha'di da kama hanya don takira mm queen. Shikuwa Daddy da fitan ta
yabita da kallo sosai yake jin son Bintoto kaman yanda yakejin kaunar yayan shi. Tabbas zai
mata gata fiye da yanda Uba xai mawa yar shi,don haka nan yafara yanke Ranar da xa'a daura
mata Aure da Maleek. Kuma yana mai gdy ga Allah ,don yasan Bintoto sosai xata goge Maleek,
sai ta gyarashi tsafff,don sai ya shiryu ko badon Allah ba.
Tun da ta shiga side din mm queen tasanar mata da kirar Daddy ta nufi nata barayin,don bata
son wani yasan halin da take ciki. Mm queen taso ta fahimci wani abun, amma kuma bata
ganeba,tun da Bintoto n bata tsaya sunyi dogon mgn ba,ta juya. Haka ta nufi side din
Daddy,wanda anan itama taci karo da mganar tashi da yasata kasa boye wurin cewa' Daddy
kana tunanin Fatima xata so Maleek, a iya sanin danayi masu bb jituwa tsakanin su fah. Kuma
sannan kaman Aurar da Fatima ga Maleek da cutarwa,xamu xalince ta.
Sai da tayi shiru da maganan sannan Excellency yy murmushi hadi da cewa " Fatima baxatai
nadamar Aurar Maleek ba nasan Maleek, Maleek mutum ne,kuma ko bayan raina fatima sai
tunoni kuma sai tayi farin ciki da Auren Maleek.. Don haka na yanke hukunci Ajima bayan sallan
Axafar xa'a daura Auren Maleek da Bintoto. Yana kaiwa nan ya juya hadi da barin falon, itako
Mm queen xama tayi kaman an aiko mata da sakon mutuwa,sai hasko rayuwan Bintoto da
Maleek takeyi kan daga bisani kanta ta mike jiki bb kwari ta nufi barayin ta. Shikuwa Daddy tun
fitanshi yasa aka fara hada hada n Daura auren da ko shi angon bai sani ba. Don tuni manya
suka taru da malamai kafin kace wani abu tuni masarautar ta kara dinkewa da jama'a don
Halartar Daurin Auren Maleek. Kaman yanda Daddy yace haka tafaru don karfe 2pm aka daura
Auren Maleek da Bintoto, yyn da dubbanin mutane suka shaida daurin auren,kan wasu yan
mintoci tuni labari yafara xaga ya ko ina na social media. Itako Bintoto tun shigan ta bedroom
din ta tafada kan gadon ta tana wani irin kuka kaman ranta xai fice yabar jikin ta.





Maman teddy
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing✍


*BINTOTO*
Na Mmn teddy


*32/33*

*ALHERI WRITERS ASSO️*


*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

____________________________


Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk


Bayan shigar Mm queen ne ta tadda Bintoto tana kwance kan bed din ta ta hangota tana
operating laptop din gaban ta. Zama mm queen tayi a gyefen ta tana shafo fuskan ta murmushi
kwance kan fuskan ta. Dagowa Bintoto tayi tana kallon Mm queen ha'di da sakar mata
murmushi ta dora kanta akan cinyan ta. Dora hannun ta tayi tana shafa kanta hadi da cewa"
how are you doing dear?. A sanyaye jiki bb kwari tace Mm queen kawai bana jin dadin jikin
nane, inason na dan huta ne for some hours. Nan Mm queen tace Ayyah sorry,yakamata kiyi
bacci ne ki huta tukun,idan kin tashi zuwa safe Daddy yanason mgn dake. Jan bargo takuma
Hadi da cewa" okay Gud night mom. Manna mata kiss Mm queen tayi akan goshin ta sannan
tace mata gud night dear... Tun daga nan Bintoto ta rufe idon ta yyn da Mm queen bata tashi a
wurin ba,sai da tagama yi mata adduo'i sannan ta bar bedroom din. Shikuwa Prince Maleek bai
tashi daga baccin ba,sai can tsakar dare wuraren1pm. Juyi ya dingi yi yana tunanin Lover din
nashi, mikewa yy ganin kwanciyan bazai kare masa ba. Mikewa yy ha'di da nufan toilet don ya
Dauro Alwala. Bayan yafito ne ya shimfida sallaya ha'di da kallon gabas yana kai kukan shi ga
Allah. Wanda sai da yy sallolin da bai san adadin su ba. Sannan bayan ya idar ne naga ya daga
hannun shi sama,abun da ya firgita ni shene duk jarinta irin na Maleek hawaye ne naga yana
bin kuncin sa,sai kuma naga yakoma ya zauna hadi da jin gina bayan da bed din sa. Cikin wata
irin Murya mai cike da damuwa yake ambaton sunan Bintoto wanda ya firta hakan yafi a kirga.
Sai kawai cike da damuwa ya nufi fridge din shi ha'di da kwaso kwalaban giya yafara dirka ma
cikin sa yana cigaba da kirar sunan Bintoto... Da safe kuwa Bintoto da wuri ta shirya ta nufi side
din Daddy don tunanin ta maganar school din ta zai mata. Doguwar Abaya tasaka mai launin
maroon colour wanda yakuma kara mata kyau matuka. Yafe tayi da mayafin yyn da a hanyan ta
ne ta hawa step din da zai sada ta da Daddy daga saman kaman ance ta kalli daya barayin
benen da Maleek yake, nan ko ta ganshi yy mata kurr da ido,suna hada ido ko yayi saurin sakin
mata murmushi yana kashe mata ido daya. Ai da sauri ta kauda kai a zuciyan ta tana cewa"Dan
iska kawai. Shikuwa shiru yy yafada duniyan tunanin ta. Itako sai da zata shiga Falon Daddy ne
ta juyo ha'di da galla masa harara da tayi.... Murmushi ya kumayi ne don a yanxu komai tayi
masa kyau yake masa. Da sallama ta shiga falon yyn da ta cidda Excellency zaune yana
karanta jarida. Cike da kulawa ya dago kansa yana kallon ta ha'di da cewa " Mama na har kin
tashi?. Zama tayi hadi da cewa masa ehhh Daddy barka da safiya?.

Amsa mata yy yana tambayan kwanan ta. Nan ta amsa da lfyl Daddy. Sai kuma tace " Daddy
Mm queen ne tace" wai kana son ganina.

Sao asannan ya ajiye jaridar hannun sa yana dan kurban cofee n gaban sa,sannan ya ajiye kan
table yana cewa" kwarai kuwa mama na nn nasa Fatima ta kiraki.
Bakomai ne yasani na kiraki ba Illah so nake nace maki Na yanke shawarar Aura maki Aure da
Maleek.....!!! Gaban Bintoto ne ya yanke ya fadi,cikin sauri ta dago ido tana rarraba ido hadi da
sauke su akan Daddy...bakin ta ne yafara rawa so take tace wani abu amma bakin ta yakasa.....








Mmn teddy
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing✍


*BINTOTO*
Na Mmn teddy


*36/37*


*ALHERI WRITERS ASSO️*


*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

____________________________


Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk


*****

Kuka takeyi kaman ranta xai fita, banda furta sunan Maleek da tsine masa bb abun da takeyi. A
haka har bacci ya dauketa. Itako Mm queen da jin An daura Auren ta saka aka kwaso mata
masu gyaran jiki da kwalliya don so take ta gyara Bintoto tsafff yanda xata kara rikita Maleek
sosai,don ita kanta tasan halin duniyan ci nnashi. Bacci suka tadda Bintoto nayi don haka ne
Mm queen tace su cigaba da shirye² yanda da ta tashi sai su fara aikin su.
Wanda hakan akayi don tuni suka fara aikin su kaman yanda tabasu iko. Shikuwa Maleek Yana
a zaune yana aikin abun da yasa ba kwankwada yaji kirar jenny, hannun shi ya kai ha'di da
dagawa yana fadin sweary. Cike da masifa ta ce" enough Maleek, wani sweary kacuceni ka
yaudare ni,kace zaka aureni amma ashe karya ne,tun da gashi kayi auren ka da wata bani
ba,wlh ka yaudare ni Malee...wani wawan tsawa yayi mata wanda sai da ta firgita,don tasan
masifa irin na Maleek. Kehh ni kk cema na yaudareki? Ni kk fada ma mgn? Dama ko mata sun
kaura ni xan aureki ne?....cike da raunanniyan murya wanda tuni tafara zubar da kwallah ta hau
cewa" ehhh ae gashi naji an maka Aure da wannan kanwan taka fatima. Ngd Amma kasani wlh
bazan barka ba Maleek sai ka aureni. Tana fadin haka ta kashe wayan kittt. Wanda yasa
Maleek jan dogon tsaki hadi da dauka glass cup din da ya cika da giya,ya kai bakin sa yana
cewa" kuji sauna kowaya fada mata wannan ta tsiniyan oho. Ni nasamu fatima ta Aure ni ai
bakya ba jenny matan duniyan nan ma nagama kallo baki daya. Mai xanyi dake kullum gindin ki
a bude aasake da nasaka take shigewa. D only thing i want from u shine romancing. Ke din
perfect ne anan barayin.
Muryan Khalid yaji da bai ji shigowan shi ba sam sai muryan shi yaji yana cewa" Ashe bana
lokaci yy lallai buri ya cika yau dai kaxama mijin fatima da kk buri.
Jin mgnar sa yasa Maleek cewa" kaman yah bangane ba. Bai kuma ce masa komai ba ya
kunna plasman dake gaban falon, aiko nan yaga ana aikin watsa Auren nashi da Bintoto n
shi,don har da pic din shi. Yarda glasa cup din giyan yayi yana riko Khalid da cewa" khalid Wai
da gske ne ba mafarkin danasa ba bane. Murmushi Khalid yy cike da tausayin Maleek ya
zaunar dashi yana cewa" come down Maleek ba mafarki kk ba,all is true kai yanxu mijin fatima
ne. Don ma friends din mu har najeria kirar ka suke tayi wayoyin ka a kashe,but na sanar masu
da ranar xamuyi event nan da 2 days. Kafin ranan aikin ka shine kasan yanda xaka jawo
hankalin Fatima,Don event ne xamuyi ba karami ba,event da ya amsa sunan sa,bakasar
Jermany kadai muke son su sani ba'a'a duniyan baki dayan ta.
Yana fadin haka yana kunna wayoyin Maleek, shikuwa Maleek da yake ganin abun kaman wasa
sai ya nufi toilet ha'di da dauro alwala don yy gdy ga Allah da ya mallaka masa abun da yake
kauna a rayuwan sa. Hadi da saka Daddy yana gode masa,don yasan wannan duk plnniing din
sa ne. A wannan yinun Prince Maleek bai iya ko motsawa side din Mm queen ba Saboda kirar da
Mutane ke masa akan taya sa murna da sukeyi. Wasu yasan su wasu bai san su ba,daga
karshe ma kashe wayan tashi yy baki daya.
Itako Bintoto mm queen sawa tayi aka fara mata jike² kaman yanda muke ma Amare,don sam
bata sa an mata wani abu da ya shafi kwalliya ba,don batason takuma daga mata hankali. A
wannan rana a dakin ta ta zauna duk da har lokacin bataji ta xama matan Maleek ba sai a
washe gari taji a bakin Nihila. Wanda a lokacin tasa ma kanta dky,don addu'a tayi masu da
rayuwan ta. Sannan ta cigaba da harkokin ta.

A bokan Prince Maleek kuwa tun a goben ranan suka fara halarta don tuni gida yagama
dinkewa da mutane.shikuwa Daddy a daren yasamu Maleek da maganan cewa" ba anan kasan
xasu zauna ba,a nijeria gidan shi Maleek din nacan xasu zauna, kuma shi da kanshi xai cigaba
da kula da companonin sa da yabar ma Daddy wahala dasu shiyace baxai iya rayuwan nijeria
ba. Ai ko ajikin shi tun da yanxu yasamu Bintoto to ko inah ne mazai tafi indai xata iya rayuwa a
wurin.

Tun ana gobe event Maleek yake raba ido ko xai ga Bintoto amma bb ita sam tayi ma idon sa
kaura. A haka ya yanke shawarar nufo da Babban Aminin shi da ya matsu don yaga Bintoto
suka iso part din mm queen. Wanda ana yayi masa ma sauki hadi da cewa zai kira masa
Bintoton kila tana dags ciki ne. Nufan wani coridour yy nan ya ganta xaune gaban ta cike da
kayan motsa baki.don tun shigowan su ta gansu,kawai takasa motsine tana bin fuska n wanda
suka shigo dashi da kallon a inah nasan wannan?.
Ji tayi an dago ta an waniyi hugging ha'di da sakin ta yana manna mata kiss a kan kumatu. Cike
da jin tsanar shi ta daga hannun ta hadi da kai masa mari,amma kan takai tayi saurin sadda
hannun kasa ha'di da rushewa da wani irin kukan bakin ciki. Don tasan bb yanda xa'ayi ta iyah
marin Maleek a yanxu. Kuka takeyi ha'di da karawa cike da ban tausayi. Allah sarki abun ka ga
so hana ganin laifi sai nan Take Yaji tausayin ta na ratsa shi... A hankali ya duka har kasa yasa
gwiwowin sa yana cewa " plz fatima na rokeki ki daina kukan nan yana taba mun zuciya. Da yau

10 / 16