BINTOTO BOOK COMPLETE WRITING by Maman Teddy .pdf

Author :  Aisha Maman Teddy Category :  Taskar Novels

Chapter   1 / 16

1 to 3K   out of 47.7K words

*🌹BINTOTO🌹*

*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)


*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊ï¸*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

_________________________________

```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu
aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci```

*Episode 2*



Dedicated to my teddy🧸


_____________________________


Kutsa kai suke cikin wannan gona don ko ganin gaban su basa yi, zuciyarsu ta tafi akan
mangoro. (🤩)

Dai² wata bishiyar mangoro wanda ta cika da magorori sosai gata ƙasa² yasa su dakatawa, inda
cikin hanxari bintoto ta haye saman bishiyan tana mai bamawa lami ta shimfiÉ—a hijabin ta don
anan xasu tara mangoro.

Nan ko lami ta amshe haÉ—i da cewa"don Allah bintoto nunannun fah.
Harara bintoto tayi aika mata dashi haÉ—i da cewa"tohh naji kar ada meni, don alqur'an kkja duka
xan janaki wlh.

Kama bakin ta tayi haɗi da yin shiru don tasan halin bintoto sarai, don ƙaƙanin aikin tane ta
kamata ta buga iya son ranta kuma ta hana mongoron. Don bintoto ƙarfine da ita kaman shari'a,
kowa tsoronta yake a cikin wannan ƙauye tasu.

Haka ta hau watso mata da mongoron yyn da lami itakuma take kwashewa tana xubasu a cikin
hijabin bintoto.

Mai gonan dake ƙarƙashin bishiya kuwa da farko kasa motsi yy don tunanin anyah wainnan
mutane ne kuwa, kodai ƴaƴan aljanu ne, don ganin munin bintoto ba ƙaramun furgita shine yy
ba, baƙace ita kuma mummuna don sam baxska sata a sahun kƴawawa ba, ba hanci ba ido, ga
É—an goshi duda bawani mai girma bane, don ya saje da fuskanta ys shige, sai dai abun ka ga
baƙi kuma mutumin ƙauye yasa munin nata ya kuma shaddada, musamman da take ƙaxama,
don sai sati² take wanka idan Abdurrahamanu wato yayan ta yace tayi wanka sao tace masa ya
rabu da ita ai doɗa ƙarin ƙarfi ne, shiyasa take da ƙarfi kaman shari'a lol(🤩)

Sai da mai gonar ya tabbatar da mutune ne su bintoto sannan yafara sanÉ—a yana shirin kama
su, haba dama idon bintoto wurwur yake, don haka tuni ta hango mai ganar, wanda lami kawi
taji saukarta ne dirifff a ƙasa ra ƙwasa da gudu.
Kallom tayi cike da mmKi Ta hau cewa bintoto lfy.?

Gudu bintoto take tana ambaton mai gona, gamai gona nan.

Da jin haka yasa lami rufo mats baya suka hau gudu, yyn da shima mai gonar ya rufah masu
baya.

_______________________________


*~ƘASAR JEMANY~*

Wata masarauta ce naga mutane ta ko ina kowa nadaga mazaunin sa, wanda da É—aga kaina na
hango wata farar dittijuwar mace wanda take farar fata ce, wato baturiya, zaune take gÆ´efe
guda slaves ne kowanne É—auke da wani abun firfita wanda yanayij yanda yake shaining har
kashe ido yake, wanda haka xai nuna maka a laman da gold a jikin sa. Sanye take cikin shigarta ta alkyabba ta masu mulki da sarauta, wanda jikin gaba É—aya ke
walƙiyan xinarai da ta gwallah, yanda bayi suje xube a gaban ta xai tabbatar maka da itace mai
mulkin wannan fada, tashi tayi cike da isah da mulki haÉ—i da nufahn wani wuri wanda ni kaina
ban gane ma wurin ba, don tuni na xama er ƙauye, bayime suke xube mata yyn da wasun suke
kwanciya suyi flate a ƙasa, sai Kuma manyan mutanen data tara suke aikinyi ma queen ɗin tasu
jin, wansa ban da É—aga kai bbb abun da takeyi.

A haka tashiga wannan wurij wanda tuni wainnan bayin suka tsaya daga waje dom da'alama
privacy room É—in ta ne.

Abun magana naga wata mata taiso gareta da shi haɗi da xubewa tana maƙa mata, fuska a
sake kaman na shanu ta amshe haÉ—i da kirar sunan sa my son... "

Batare da tajira jin me ɗayan ɓarayin xa ace ba tacigaba da cewa" we have since waiting for ur
arrival, whre ar you now?

Cikin wata irin murya da takasa gane masa yace"mom... "

Jin yanayin shi yasata cikin harshen tasu ta nasara tace" i you on the way or u are not?.

Shiru yy ma mintoci wansa jin shirin nasa bai sa ta datse phone É—on ba, don sarai tasan halin
miskilancin É—an nata.

Jin shirun nashi yasata cewa"prince maleek... "

Sai anan cike rashin son mgn yace"im not mom.

Datse wayan tayi yyn dashi kuma prince ya cigaba da aikin masha'ansa.
Don magana yakeyi amma hankalin shi na kan karuwar ya sa wato jennny, wanda itama
baturiya ce...
Ganin ya katse wayan yasata ƙara shige masa tana mai kissing ɗin ko inah na jikin shi, wanda a
haka har ta sauko kan nonom shi tafara aikin tsotson sa, wanda sosai prince maleek kejin daÉ—in
hakan, ya mutsata ya hauyi yana sequesing É—in ta haÉ—in da kama boost É—inta yafara sarrafasu
wamda lokaci É—aya jenny ta fara ficewa hayyaci n ta tana mai aikin summbatu, kafin kace wani
abu tuni farin ruwa yafara zubowa ta kasan ta, jikake ferrr
Nan ya kai nakin sa haɗi fa tarawa yama tsotsewa, wanda haksn yaƙara rikitata, ihun daɗi take
tana prince kacinye duka don allah, wayyo daÉ—i....

Ganin shima feelings É—in shi yafara motsowa yasa dhi É—aukanta xakkk haÉ—i da nifan kan bedd
yana mai ware kafan tasanmam ya xare belt ɗin ahi yana bai fiddo da🍌 hAɗi da xura mata ciki
jikake ushhhhhhh






Shikuwa mai gona haka yy ta bin au bintoto har cikin makarantan su, wanda dai² dalibai na
komawa aji, wanda nan sukai saur8n shige cikin su yakasa ganesu....

*#share to another groups*






Maman teddy ce🧸

Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/ECYpOBLzwnL4rGVY7dpG4m

Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/ECYpOBLzwnL4rGVY7dpG4m
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*


*🌹BINTOTO🌹*

*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)

*Episode 3*


*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊ï¸*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

_________________________________

```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu
aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci```

_____________________________________________


*~Not edited~*

Baba mai gona kuwa ganin su bintoto sun haÉ—e ma ganin sa da É—alibai yasa shi don dole
komawa, yayin da tuni su bintoto suka shige ajin su, wanda tun a aji suka fara rabon mangoro,
wanda sai shogowar malaman suce suka dawo daga duniyar shan mangoron.

Bintoto ne tayi saurin ɗaukan hijabin ta haɗi da sakawa tana mai cewa"a miƙo mata mongoron
don ta kaima innan ta, nan kuwa cike da tsoron ta lami ta miƙa mata dayawa wanda sai da
kanta tace mata ta isa sannan ta bar mata haka.

Su uwani kuwa ido kawai suke bin su dashi haÉ—i da haÉ—iye yawu, don sun san ko since bintoto
ta sammasu baxata basu ba, musamman yanda sukaƙi bin tana su su shiga wannan gona.
Haka suka dinga binsu da ido da mangoron, wanda in bintoto sun haÉ—a ido sai ta gallara masu
harara ta kauda kanta gÆ´efe.
A haka har aka tashe su xuwa gida, wanda akan hanya bb irin tsiwan da bintoto batayi shiba, ta
daki wannan ta tsokani wancan, a haka dai har Allah ya kaita gida lafy.

Bin gidan da tashiga nayi da kallo, wanda gida ne rugurgusashe don ko a ƙauyen daka gani
kasan gidan yalakawan tilis ne, don amaimakon ginin jar ƙasa kaman na sauran mutanen
ƙauyen to su nasu da kara aka xagaye.

Da shigan ta gida ta tadda innah na surfen waken aikatau, wanda inta surfe baifi abata ladan 20
ko 30 ba, a hakan kuma dashi suke samu suci abinci.

Jiyo sallaman bintoto yasa innah saurin juyowa haÉ—i da cewa" sannu da dawowa autana.
Allah dai yasa ba'ayi tsokanan faÉ—a ba.?
Jin maganan innan yasa bintoto yin murmushi handa ya bayyana dimple É—in ta wanda shine
kaÉ—ai mai kyau a fuskan ta, nan tace"a'a innah yau ba wanda na kula duk da tonona ma da su
tanimu keyi, amma sam ban kulasu ba..
Cike da jin daÉ—i innah tace"yauwa bintoto na haka makeson ji, maxa cire kayan jikin ki kixo ki
É—auki É—umen tuwon da É—axu ta sallah takawo mun.
Tohh tacw haÉ—i da fito ma innah da mangoron da ta'ajiye mata, nan tace inna ta kalla mongoron
dana kawo maki.

Kafin innah tayi mgn ne sukajiyo sallaman Abdurrahamanu wanda cike maida hankli nsu

gareshi inna ta amsa banda bintoto datasan halin shi sam baya raga mata, kullum a ƙarafi da ita
yake, gashi kullum shikenan aikin cewa'tayi tsokanan faÉ—a wata xubin in innah bata nan har
duka take sha.

Kallon ta yy haÉ—i da cewa"innah wai wanan yarinyan bata wanka ne, tunda na doso nakejiyo
tsami ya faÉ—i yana mai ya mutsa fuska, nan ya wani daka mata tsawa haÉ—o da cewa"kehhhh
wuce ga tuwa can kiyi wanka idan kuma naje na dawo bakiyi ba Allah sai na dakaki a gidannan.
Wuce ki bani wuri ƙaxamiya kawai.
Jin tsawan da yy mata yasata saurin nufan madafi haɗi da fara ƙoƙarin juyo tuwan xafin, yyin da
take ƙunƙuni tana cewa"mutum kullum a yita damun shi, ita har ga Allah in tayi wanka ciwo
takeyi, gashi ayi ta damun ta, ae dauɗa ƙarin ƙarfi ne ya Abdurrahamanu kaida baka sani ba
shiyasa kake wanka.
Da fitowamta da ruwa taji inna ta rufe Abdurrahamanu da faÉ—a akan ya rabu mata da Autan ta,
idan ba haka ba kuma xasu saka ƙafan wando ɗaya da shi.

Haka taxo saɓal² don haka jikinta yake, intana tafiya ko inah na jikinta rawa yakeyi, gakuma
garin jiki, don bintoto duk saur8 girma ce, datayi dare É—aya, don a shekaru bayafi 13 ba, amma
nonuwa sin cika ƙaiji dam dasu, wanda kace budurwace ƴar shekara 15.








Plz kuyi manage kwans biyu muna ta shagalin biki ne🤩

Amma kuyi manage nasamu kaina tukun, naji comment ɗinku gasky ina godiya sosai, 😊
Sanan naji wasu wai suna vewa bintoto saboda muninta wai ita ba mutum bace lol😂
Tohh mutum ce cikakkiya don ni Æ´ar team bintoto ne. í ½í¸í ¾í´©



*Plz Share to another group*

maman teddy ce🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*


*🌹BINTOTO🌹*

*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)

*Episode 4&5*


*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊ï¸*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

_________________________________

```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu
aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci```


*SADAUKARWA*
Wannan littafi tun daga farkon shi har ƙatshen shi na sa daukar mawa iyayena Alh. Muhammad
da kuma Hjy safiya. Allah yaƙara nisan ƙwana.

_____________________________

*In the name of Allah*


Haka bintoto ta wuce su tana turo ma Abdurrahamanu É—an mutsulun bakin ta.
Ta nufi rijiyan wajen gidan don ta É—ebo ruwan sanyi bayan ta surka ne tayo cikin gidan inda
anan ma ta tadda inna har a lokacin masifah takeyi yyn da Abdurrahamanu yy ƙasa da murya
yana ta aikin bama innah haƙuri, haka dai ta wuce su tana guntse dariya.

Koda ta shiga banÉ—akin sam batayi wankan ba, don a cewanta ita sam batason ganin ta tayi
wakan, mai ye amfanin wankan da ake takura mun ne?, ai wankan baƙi A sarar ruwa ne da
sabulu, haka ta dinga surutun ta ita kaÉ—ai, wanda takoma ta xauna dirshan a banÉ—aki wanda
sai da taɗau kusan awa guda a ciki sannan tana tashi ta sheƘa ma jikin ta ruwa batare da ta

wanke jikin nata ba.

Fitowa tayi wanda a wannan lokacin fira innah da Abdurrahamanu sukeyi akan tabarma a filin
tirɓayan gidan.

Wuce su tayi haÉ—i da nufan soron innah, wanda da dosowanta Abdurrahamanu yayi saurin
kama kai haÉ—i da toshe hanci, jin yanda da giftawan ta wani irin tsami da wari mai kaman na
guluma ya xiyarce shi.

Ganin hararan da innah ke watsa mai yasa shi saurin sauke hannun shi haÉ—i da É—an sosa
ƙƴeya.

Bayan wasu Æ´an mintoci bintoto ta fito haÉ—i da shigarta na koÉ—aÉ—É—un atamfa wanda duka tayi
haɗin gambixa, don duka riga da ban xani da ban haka ɗanƙwali da ban.

"Innah bari naje dandali na dawo.

Ta faɗi tana ƙoƙarin barin soron nasu, nan innah tace" Adawo lfy Autana akula banda tsokanan
faÉ—a fa.
Amsa ma innah tayi da tohh sannan tayi waje

Shikuwa Abdurrahamanu bin innah yy da ido yana mmkin yanda ita a kullum bintoto batayin
mata laifi koko mai tayi itah a kullum sunan ta yarinya, cike da jin haushi ya miƙe haɗi da nufan
É—akin shi.

Ita kuwa bintoto da fitan ta ba tsaya a koinah ba sai a wajen wasu yara dataga suna kokawa.
Tsayawa tayi daga baya tana kalonsu don sam faÉ—a ya rife masu ido bamasu ganta ba.

Wani ne daake kira da mahamudu ne yace"kai ne xaka bugan mun ƙanina.? Tohh yau sai nayi
maka dukan tsiya naga gatan ka anan ƙauyen.
Kafin wancan yaron yy mgn tuni mahamuidu ya hau dukanshi haɗi da turmishe shi a ƙasa,
saboda mahamudun ba sa'an yaron bane

Ganin haka nan yara suka hau ihu suna kirar sunan mahamudu.

Ae ganin irin dukan da mahamudu yake ma yaron nan yasa tsikar jikin bintoto tashi, nan jikin ta
ke tsuma kafin kace wani abu bintoto tuni ta cafka wiyan Mahamiudu tana cewa"wato kai ga ma
ƙani, shikuma bai da kowa ko, nan mahamudu ya hau zaro ido waje don yasan halin bintoto
sarai da xalinci ga ƙarfi kaman shari'a, baki na rawa ya hau cewa"bintoto mao nayi maki? Bata tsaya daka ta tashi ba, ta hau dukan shi haɗi da ɗaga shi ta nuna ma Allah ta rima da
ƙasa, wanda tana bugashi da ƙasa numfashin shi ya ɗauke don ko motso baya iyayi, ae yaran
dake gÆ´efe daganin haka suka hau gudu suna cewa Bintoto ta kashe mahamudu... Haka suke
gudu suna ƙarawa iya ƙarfin su.

Maman teddy 🧸
08081202932.
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*


*🌹BINTOTO🌹*



*Episode 6*




*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)


*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊ï¸*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

_________________________________

```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu
aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci```

Kafin kace kobo tuni kowani yaro yakama gabansa, yyn da bintoto bataji maganar sa ba sai dai
saukar marin shi jikake tassss....
Cike da firgici ta É—ago haÉ—i da tashi daga jikin mahamudu wanda ta koma ta zauna.
Wani marin xai kai Mata, sai mai gari da tuni labari ya ishe masa yy saurin dakatar da shi ta
hanyar rike masa hannu yana mai cewa"haba Abdurrahamanu wannan ae ba girman ka bane,
sam bai dace hakan ba.
Abdurrahamanu ne yake huci kaman zaki nan ya hau cema mai gari"kashe masu É—a xatayi mai
gari taja mana bala'i fitinanniyan yarinya kawai.
Cike da murmushin su ta manya mai gari yace" mal. Abdurrahamanu maxa taimaka ka É—auko
mun wannan yaron muje mu duba lfyn shi.
Sai a lokacin tasami damar buɗe baki ta hanyar sakamawa mahamudu ihu iya ƙarfin ta, inda
man ta ruga da gudu haÉ—i da nufan gidan innah.

Shikuwa Abdurrahamanu bai tsaya bin ta kanta ba, ya dauki mahamudu haÉ—i da nufan gidan
mai gari da shi, wanda bayan Æ´an a wanni kaÉ—an suka samu yaron ya farfaÉ—o sakamakon
adduo'in da mai gari suka dinga yi masa suna tofeshi da shi.

Haka Abdurrahamanu yy tabama iyayen Mahamudu haƙuri akan abun da yafaru.
Da yake mutane ne masu kirki da sanin yakamata nan suka amshe da bakomai ae duka aikin
yarinta ne.

Koda Abdurrahamanu yadawo gida nan inna ta faÉ—ashi da faÉ—a, amma da yasanar mata abun
da BINTOTO ta aikata, nan ta hau sallallami haÉ—i da cewa ta gode mai dayya mata haka.

Sannan ta nufi soronta don tayima bintoto faÉ—a, amma da isan ta sai ta tarar tuni tayi bacci akan
tabarman kaban dake É—akin nasu ciki É—aya.
Ganin haka yasa innah juyowa haÉ—i da cigaba da hargagi.

Bintoto... " bintoto.....
Uwani ne mai wannan mgnan tana bin bayan bintoto.
Jiyowa bintoto tayi haÉ—i da sakar mata murmushi HaÉ—i da cewa"ae wlh kinga nace maki dole sai
tayimun wannan xanen lallin gashi kuma tayimun kinga wannan juma'an inason nayi wankane
anjima zan tafi gidan kitso wurun kuluwa.

Dariya uwani tayi haÉ—i da cewa"gasky kam kinga rana ta take muje gidan innah mu huta acan,
xuwa anjima sai na rakaki gidan kuluwan.

Kafin tace wani abune sujiyo murya mai ban tsoro kuma cike da amo tana cewa"ku Æ´aÆ´an ku
taimaka min da sadaka.

Kallonta bintoto batayi ba, illah ma cigaba da tafiyar ta datayi.
Cike da tsoron

1 / 16