Sabon Salon Gidan Uncle Compelet By Oum Hairan.doc

Author :  Oum Hairan Category :  Taskar Novels

Chapter   9 / 13

24K to 27K   out of 38.4K words

*17*



*_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN
ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP
500_*




Kallon Ammi yayi da sauri tunda take tsayin rayuwarsa bata taba kai hannunta
jikinsa ba sai yau zuciyarsa na tafasa yace  na lalatata fah kikace Ammi kema
laifina kike gani akan abinda bazan iya kare kaina daga gareshi ba Ammi da qaunar
Hudah aka halicci zuciyata bazan iya cireta araina ba ki tambayeta Ammi itama
tanasona zata rayu dani tariga ta saba dani bazata iya zama da wani namijin ba idan
bani ba nifa Ammi wlh bantaba son Hudah don in cutar da itab...."
Pillow takaiwa raruma ta fara jifansa dashi tana cewa  fice Shattima ficemin daga
gdannan kona daidaita ka shegen yaro mara gudun abin kunya wannan ma bata ishemu ba
saika dauko mana wata a gidan ubanka kataba ganin anyi wannan haukan aika kwashi
iyakar rabonka dake jikinta" juyawa tayi kanta tace  kema makira kike wani qasqas
dakai kamar mimina ai duk ke kikaja komai da tun farko baki sake mass jiki
kinbarshi ya dandanaki ba aida bamu shiga wannan tashin hankalin ba shashasha"
Kuka ta saka tace  toni Ammi meye laifina lkcn da nake fada miki banson zaman gdan
Kawu aiqin bani hadin kai kikayi ganima kikeyi kamar rainaku nayi sai yanzu ku
dauki zunubin ku dora mana Kuma shima ai bashi ya dorawa kansa ba da kike cewa
zakiyi masa baki ni Ina ruwana idan ya lalac...."




Buge Mata baki tayi tace  nashiga uku ni salamatu yaushe kika fara iya mayar da
martani har kike da bakin kareshi wato ni ban iyaba ke kika iya ko?" Juya Mata baya
tayi taja blanket ta rufe jikinta tana shafa cikinta da takejin son abinta aranta,
bayan fitar Ammi ta saci wayarta tasa layinta ta kirashi yana ganin number ta ya
daga yace  huh Hudah ya akayi?" Ajiyar zuciya tayi tace  don Allah Uncle zansan
dabarar da zanyi yau Ammi tabarni na fito zaka cini Allah sha'awarka nakeyi" ji
yayi jijiyarsa tayi wata miqa shima ya miqe tare da dafeta yace  ci me kyauma kuwa
Hudah duk wanda kikeso shi zanyi Miki wayyoh dick dina zata tsinke..."  sheet!"
Tace masa tare da cewa ka shafamin kanta ka mulmulamin ita ganinan yanzu Ammi tana
sama zan sace jiki na fito aishi rai dangin goro ne"
Miqewa tayi ta maqale wayar a cikin zaninta ta fice ta qofar baya ta nufi qofar
gidan cikin saa kuwa megadi ya tafi sallah tayi zuruf ta fice ta tsari adaidaita ta
hau ya sauketa a nesa da unguwar ta sake Kiransa ta fada masa inda take ya miqe
kuwa ya fito yaja motarsa ya fice ya nufi gurin yana tsayawa ta fada suka kalli
juna yayi Mata murmushi yace  kin gamamin komai My life yau zan huta sosai dake na
dade banci duri ba"

Turo masa baki tayi yakai nasa bakin ya lasa yace  zakiyi bayani wahalar da kika
bani duk ruwan daya daskaremin saiya fito yau, batace qala ba suka isa gdan ya bude
suka shiga daukarta yayi cak ya shigar da ita har dakin ya kwantar da ita yace  me
zan siyo Miki?" Girgiza kai tayi tace  aa ni sonake kawai...." Saikuma tayi shiru
yayi murmushi ya miqe ya cire kayansa hatta boxes bai bare ba ta zaro ido tace
 kayy Uncle naga ta qara girma" hannunta ya Kama ya dora a kan dick din nasa yace
 ina cinki na tsiyayar miki sperm din zansamu relief itama zata koma normal"
Kayanta ya fara cire Mata ta Kama nononta tasa masa a bakinsa ya Kama tare da
lumshe idonsa yana shafa kansa saida yasha ya qoshi sannan ya zame daga gadon ya
fara Shan durinta ta saki yar qaramar qara tace  Uncle dadi..." Wani zuqa yayi Mata
ta gantsare tare da Kama hannunsa dake kan nononta ya damqe sosai ta hada qarfinta
ta tureshi ta cafki dick dinsa ta saita a gabanta ta danna sosai suka saki ajiyar
zuciya ta qanqameshi jikinta ya dauki rawa saboda zafin da taji ya hadu da dadin
tace  ahhhhh Uncle kaci sosai don Allah"
Daga kafarta yayi ya fara bata jela ga dukkan qarfinsa suka rinqa ihu yanashan
nononta yana cewa  saina aureki Hudah wlh ni nafi kowa sonki wayyohhhh Hudah dadi
gindinki ahhhhh uhhhhh ohhhhh"



Hudah tun tana ganewa har saida ta daina ganewa dadin yarikide Mata yazama wahala
tun tana daurewa har takai ga tafashe da kuka tana tureshi tana dukan bayansa tana
cewa  marata Uncle wani abu sukana yakeyi" idanso a bude ammaa makance yake sorry
kawai yake iya cewa da ita yanaci gaba da haqarta daya wani zungureta batasan sanda
ta kurma ihu ba take cikinta ya kama ciwo.
Duk da haka bai qyaleta ba saida ya qoshi sannan ya dagata yana binta da kallo ya
sauke idonsa a gurin daya zare dick dinsa yaga yanda jini yake bulbula yace  wai
Innanillahi badai na zungure dana ba?"
Jijjigata ya shiga yi yana kiran sunanta ta bude idonta daqyar tace  mam marata
Uncle jinina zai qare..." Da sauri ya tashi ya mayar mata da kayanta shima yasa
nasa suka fice yasata a mota suka nufi asibitin dake kusa dasu suna zuwa aka fara
taimakon ta amma cikin yaqi tsayawa da taimakonsa da komai aka cire cikin dan
watanni uku da sati uku, yaji ciwon rashin cikin kamar me baiso ya zubeba yaso a
haifeshi yaga ta tsiya,




A ranar ne Kuma tanacan gurin sharholiyarta Dangin musaddam suka kawo lefenta, sai
dare tunanin kiransa yazo musu Abba ya kirasa bugu daya ya daga yace  ina Hudah
Abdulfatah?" Shafa kansa yayi yace  muna asibiti tun dazu bari ma tayi..."  What?"
Abba ya fada tare da cewa  kuka dai zubar Shattima kayi nisa to ko awanne hali take
yanzu ka kawota gida" yana fadin haka ya kashe wayar ya dubeta tana kwance a gado
yace  Abba yace maza muje gda Amma bazamu ba gobe idan kin qara samun qwarin
jikinki maje koma meye sai suyi"
Lumshe idonta tayi ta rufe jikinta ta Kama baccinta cikin kwanciyar hankali shima a
dakin ya kwana bayan ta kashe wayoyinsa da safe saida ya nemo Mata abinda zata
karya suka karya ya taimaka mata ta gasa jikinta sannan ya kamata suka fice yasata
a mota suka fice daga asibitin suka nufi gdansu Ammin yana riqe da hannunta yanata
zuba mata sannu zubansu ido sukayi inda Amba takaiwa Hudah cafka yayi saurin
rungumeta ya daganta hannu yace  dakata malama kada ki sake ki tabata haba don
Allah kuwai meye yasa bakwa uzuri ni dakaina ko Hudah kuke tunanin zata zubar da
ciki bayan tasan inason abuna itama Kuma tanaso...."

Dafe kuncinsu sukayi a tare ba ita aka maraba Amma taji Marin a jikinta ta
qanqameshi shima ya riqeta jikinsa yace  duk ma abinda zakuyi min kuyi min Abba
nasani nasan dole akwai abinda kuke boye mana tsayin tasowarmu zuwa yanzu na
tambayi Inda tacemin na tambayeku tun tana raye na tambayeku kuncemin babu komai
Abba inason Hudah Kuma aurenta nakeson yi dole ne nasani dayan biyu zata faru inma
ni danku bane tsintoni kukayi inma Khadija mahaifiyar Hudah ta zama ba yarku ba
tabbas dayan biyu akwaita Abba kayiwa Allah ka kwace mana wannan qullin ko masamu
salama wlh barinmu a wannan chakwakiyar baqin duhun na nufin abubuwa da yawa na
rantse da Allah matuqar ban mallaki Hudah ba to tabbas akwai matsala bazan iya riqe
kaina daga gareta ba ko tana gdan mijin da kuka zaba Mata zanke binta kunga kenan
ashe kunyi aikin banza ne"
Janyeta Abba yayi daga jikin Fatah yace  duk abinda banzar zuciyarka da baka iya
mulkarta zata raya maka daidaine kai a gurinka Ita Inda din da tace ka tambayemu
meye yasa batayi maka bayani ba ni dama na dade da lura da take takenka Abdulfatah
Na rantse da Allah Hudah yar yayarka ce uwarku daya ubanku daya da Khadija ita muka
fara Haifa kafin Faruqu sannan Ubaidah saikai




Kafin Abba ya rufe bakinsa Fatah ya yanke jiki ya fadi sumamme zuciyarsa na bugawa
da sauri da gudu sukayo kansa Hudah kam cafar kansa tayi ta dora a cinyarta ta
runtuma ihu tace  nashiga uku Uncle kada ka mutu wlh bazan taba karya maka alqawari
ba bazan auri wani bakai ba..." Kuka itama Amba takeyi tace  Innanillahi wa innah
ilaihirraji'un wannan ranar na dade inajin tsoro ranar tone tone shiyasa tun farko
naso naqi amincewa da kusancin da zai kawo shaquwa tsakanin Hudah da Shattima ashe
na makara shiyasa naketa Allah Allah naga an auradda ita kafin wani abu ya ratso
Abba ku taimakeshi don Allah kada dan'uwana ya mutu akan Hudah zan warware muku
abinda baku sani ba game da ita"
Kamashi sukayi suka nufi asibiti dashi aka barta ita da Hudah tanata kuka daqyar ta
zauna a gdan da itama cewa tayi saita bisu, kuka kam tashashi har saida kanta ya
rinqa ciwo bayan sunkaisa asibiti sukayi masa hotuna Abba ya shiga tashin hankalin
jin cewa zuciyarsa ce take barazanar kamuwa da ciwo saboda damuwar daya dade yana
dannewa a cikinta.




Sai dare suka koma gda a ranar Yaya Umar yazo shine ya zauna a gurinsa saboda
Fatima jikinta yayi tsanani tana Maiduguri wannan karon tace saidai amaida ta gidan
iyayenta dagacan Shattima yayi musu Visa suka wucce German domin ganin likita,
Suna dawowa Abba ya kirasu dukkansu hatta da Ubaidah ya dubi Amba yace  meye abinda
bamu sani ba game da Huddatu iyakar saninmu cewa yarkice da marigayi Bukar Bunguri
bayan haka akwai wani abu ne?"
Cikin kukan tuna baya tace  Eh akwai Abba a zahiri kowa dake duniya ya yarda Hudah
yatace Amma a badini ba yata bace" dagowa sukayi da sauri musamman Hudah da maganar
tayi Mata dukan da babu wani abu daya tabayi Mata tace  ni...nidince ba yarki ba
Amba?"......
# *UMMUH HAIRAN*


[9/21, 6:42 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: * *18*



*_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN

ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP
500_*




*************************+**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************+ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.

Email > tophausanovels@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa

Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** + **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** + **************************



Sunkuyar dakai Amba tayi tace  hakane Huddatu yau insha Allahu zan warwarewa kowa
komai dake akwai tsakaninmu tabbas nayi nadamar boyewa iyayena da yan'uwana gskyr
alaqarmu.
Numfashi ta sauke me hade da kuka ta fara da cewa,



*_WACECE HUDAH?_*

Garin Enugu garine me girma da yawan mutane sannan garine me dadin zama duk da
kasancewar ba Hausawane mazauna garin ba akwai qabilu mabambamta a mabambamtan
l.g.a dake cikin garin, tun bayan aurena da Bukar Bunguri mun koma Enugu da zama
saboda acan yake harkar kasuwancinsa Kuma alhmdllh muna zaune cikin rufin asirin
Allah,
Shekararmu biyar da aure duk shekara sai nayi bari abinda ya daga mamu hankali
damu da masoyanmu baki daya muka tashi haiqam neman magani kasancewar wata tsohuwar
Inyamura me bada maganin gargajiya ta sanar damu cewa mayyu ne suke lashe cikin
jikina, hakan yasamu duqufa da addu'a kana da neman magani babuji babu gani, cikin
hikima ta ubangiji saiga bulluwar ciki a jikina, bamu fadawa yan'uwa da abokan

arziqi ba saida yayi qwari yakai watanni biyar sannan muka sanya rai dashi muka
fadawa duk wani makusancinmu aikuwa aka rinqa tayamu murna duk wata tarairaya da
kulawa Bukar yanayimin har zuwa lkcn da cikina ya fara tsufa takai ta kawo komai
shine yakeyi min kafin ya fita kasancewar Allah ya jarabceni da laulayi kamar
masifa.




Ranar wata lahadi data zamo baqar rana mafi muni a rayuwata 12/8/2003 fadan
qabilanci ya barke a yankin da muke tsakanin Hausawanmu yan kara masu harkar shanu,
cikin dare muna kwance nida mijina sai mukaga hayaqi ya turnuke sararin samaniya na
tashi da sauri na tureshi daga jikina nace  Abban Hudah tashi kagani yanda gari
yayi baqi" haka nake Kiransa tun lkcn da nasamu ciki saboda yanason sunan kamar me,
shima ya miqe na janyo qaton cikina na fito tsakar gidan daidai lkcn da aka buga
qofarmu na kalleshi da sauri ya matso gabana ya riqe hannuna yace.
 Ina tunanin maqotanane Amba bari naje kamar wutace ta Kama a wani gidan" Jinjina
masa kai nayi har ya fita ya dawo ya shafa cikina yace  ki kulamin da kanki" daga
haka bai sake cemin komai ba sai sanyin jiki daya fice yabarni dashi naja qafata
daqyar na shiga daki na zauna gabana yana faduwa, bayan kamar wuccewar awa daya sai
naji matan unguwarmu Hausawa sunata ihu na zabura da sauri na fita nima ashe mugun
gani zanyi Abba a gabana akayiwa mijina yankan rago Ina kuka yana miqomin hannu
nima Ina miqa masa ya har yakai ga durqushewa ya bude bakinsa jini na zuba a
maqogwaronsa yace  ki...gudu Khadija kada su cutarmin dake da dana...."




Yana fadin haka ya fadi yana ambaton kalimattusshahada take mala'ikan mutuwa ya
zare rayuwar Bukar inaji Ina gani yana kwance kamar na kirashi ya amsa yan ta'addan
nan suka fara yayyafa mana fetur matan da aka kashe mazajensu masu yaya na daukan
yayansu suna gudu nikuwa na tsaya qyam sai kallon mijina nakeyi na kasa furta ko
kalma daya, matar limamin unguwarmu ne ta riqo hanuna tajani da qarfi Ina cijewa
Ina kuka me ban tausayi ina kiran sunan mijina Ina gudu daqyar mutanen nan suna
binmu har Allah ya taimakemu muka tsallake shingen da suka gicciya.
Tsayawa sukayi suna tattaunawa tsakaninsu kafin su fara sakar mana alburusai Abba
munkai mu dari Amma daqyar tara muka tsallake muka ratsa daji me dogayen bishin
robber muna gudun wucce sa'a kwana muke muna gudu babu ruwa babu abinci idan
qarfin mutum ya qare saidai kaga ya yanke jiki ya fadi anan zamu tafi mubarshi a
haka a dajinnan Saida muka shafe sati guda ya kasance saura mu hudu ranar da muka
shiga sati na biyu ne muna tsaka da gudu qafata ta riqe na durqushe ciwo ya fara
daganan Matar liman ta dubi sauran matan tace musu  kuje mu zamu taho daga baya Ina
zaton haihuwa ce"




Kamar masu jiran tsammani suka cigaba da gudunsu mukuma muka wanzu anan tsayin dare
inata fama babu wani me taimaka mana dako paracetamol saidai matar liman tayi min
addu'a ta tofamin wajen asuba ciwo ya kamani ganga ganga cikin ikon Allah na haifo
yata mace kyakkyawa sosai saidai kash kuka daya tayi a duniya ta mutu itama miqewar
da matar liman zatayi kawai saijin saukar harsashi mukayi a bayanta ta yanke jiki
ta fadi take nima na kifa kan jaririyar cikin halin Dana kasa bambamce mutuwa nayi
ko Suma koko idona biyu,
Inaji sukazo kanmu suka rinqa turamu da qafa harda me kwanciya yana kara kunnensa a
qirjinmu yaji babu numfashi sannan suka sake harbin matar liman suka taka qirjina
suka wucce suna cewa Nonsense Hausa, da wannan azabar takanin da sukayi suka tafi
suka barni sun dauki 30 minutes da wuccewa sannan na samu na miqe daqyar na kalli
Matar liman da jikinta ya saki na kalli jaririyar yata da take kwance babu numfashi

sai na fashe da kuka na juya naci gaba da tafiya inabin sawun wadannan yan ta'addan
a gaba na ishe gawar matannan biyu da muke tafe tare dasu na tsallakesu na wucce,
Wata hanyar na yanka saboda gudun tsautsayi Ina tafe Ina rike ciki ni kadai a baya
bana samun komai saidai idan yunwa tacini na yagi ganyayen bishiya naci anan ma na
shafe kwanaki biyu nazo wuccewa ta wani guri me duhun gaske na rinqa jiyo nishin
mace tanata kiran sunan Allah, gabana ya fadi nayi kamar na tafi sai Kuma naji
bazan iyaba take na juya na nufi gurin da nake jiyo nishin,




Hankalina ya qara tashi ganin wata kyakkyawar bafulatana ce kwance cikin halin
naquda ga kan dan ya danno amma babu Wanda zai taimaka ya janyo matashi gashi
qarfinta ya qare take naji wata juriya tazomin na matsa na budata na rintse idona
na janyo Mata babynta mace kyakkyawar gaske yarinyar ta rinqa kukan neman agaji na
kama hannunta nasa mata a bakinta na kalli uwar ashe itama ni take kallo ta lumshe
idonta tare da yafitone cikin muryar galabaita tace  Adamawa Maybalwa Moddibo
Almud" daga haka bata qara furta kalma daya ba saida tayi nishinta me wahala da
firgitarwa jikina yanata rawa tace  amanarta nabarmiki ki riqeta tamkar yarki ta
cikinki Allah yasan abinda yake nufi ya aikoki cikin rayuwarta Sunana Ummuh Salma
Adamawa Maybalwa Moddibo Almud" daga haka bata qara furta komai ba sai shaquwa da
tayi idanunta suka kakkafe,




Najima Ina kuka da kallon wannan tashin hankali kafin hankalina ya dawo jikina na
cire dankwalina na nade yarinyar dashi mukaci gaba da tafiya duk yanda naso babyn
ta Kama nonona taqi saidai idan naji tana kuka na bata ruwa a haka har Allah ya
fito dani titi nayi saa motar kano ta cika saura gurin mutum daya na shige abina
inata rarrashin jaririyar, lkcn da akazo karbar kudin mutanen nayi wuqi wuqi domin
banida ko sisi drivern da kondostan suka rinqa fada har suna iqirarin zasu saukeni,
Wani mutum ne a motar da tunda na shigo yaketa kallona ya dauki kudina ya basu na
kalleshi kawai sai hawaye ya qara wankemin fuska ya dauko wani youghurt dake
gefensa yabani na karba jikina na rawa na dago kan wannan jaririyar na fara bata,
Allah sarki baiwar Allah ashe yunwa takeji itama aikuwa tasha da yawa kamar ba
jaririya ba na sabata a kafadata tayi gyatsa sannan na dauki sauran madarar nasha
kadan na rage Mata ta anjima tunda taqi Kama nonona,
Sai a lkcn naji wata nutsuwa tazomin na zubawa yata ido inata kallonta Ina murmushi
qaunarta tana ratsani inajin kamar yata data mutu minti uku bayan haihuwarta a
hankali na furta  kece madadin Hudattu na Hudah ta tafi Hudah ta dawo" nidai bansan
tsayin lkcn da muka dauka ba muka sauka a tashar unguwa uku kaina ya juye na kasa
gane komai hakan yasani neman guri na zauna,




Wannan mutumin ya matso gabana ya tsugunna yace  baiwar Allah darene Kuma alamunki
sun nuna baki cikin nutsuwa dagake har yarki idan zai yuwu kibini gidana ki kwana
da saff sai musan ya zaayi" banida zabi hakanan nabi mutumin nashiga motarsa muka
tafi Sulaiman crescent wani babban gida Alh Ibrahim yabani daki daya ya fita ya
siyomin abinci da kayan sha yace naji nayi wanka, banyi masa musu ba saboda babban
mutum ne duk da bashida yawan shekaru amma yanada kamala, na dade a bandakin Ina
gasa jikina da yayi tsami ni naga haihuwar rashin gata babu gyara ashe har qaruwa
nayi bansani ba,
Ina fitowa naga wata nurse tana duba yarinyar tabata magunguna

9 / 13