Sabon Salon Gidan Uncle Compelet By Oum Hairan.doc

Author :  Oum Hairan Category :  Taskar Novels

Chapter   10 / 13

27K to 30K   out of 38.4K words

nima tace muje ta
dubani, aikuwa a daren nan Saida akayimin dinki nasha wuya Amma naji dadi, abin
mamaki muna dawowa naga Alh Ibrahim ya gwaggwafe yana yiwa Hudah wanka sai abin ya
birgeni naji qaunar mutumin ta ratsa zuciyata tunda nake bantaba gani ba kojin

labari sai akansa hatta nurse din abin yabata sha'awa ya dago yaga munata kallonsa
ya share hawayensa yace  na saba yiwa jarirai wanka Ummuh tanashan wahala wajen
haihuwa saidai yaran basa zama yanzu itama narasata ta mutu da tsohon cikina a
jikinta Ummuh mace me biyayya sun qonemin ita Allah ya Isa....."




Duk da kasancewata abar tausayi amma sai naji tausayin Alh Ibrahim yafi taba
zuciyata hatta mai shine ya shafawa Hudah yasa mata Pampers yasa mata wata
kyakkyawar riga yayi kissing nata ya miqomin ita yace  kibata abincinta" a sanyaye
nace  bata kamawa" a kidime ya dubeni yace  meye yasa?" Girgiza masa Kai nayi na
karbeta na rungume ya miqe lkcn 11:30pm ya fita saijin tashin mota nayi bansan Ina
yajeba harna fara bacci naji ya dauketa ya fita da ita na miqe nabishi sai naga
ashe madarar jarirai ya siyo ya hada da ruwan zafi yaje bata yana hawaye na rakube
ina kallonsa damuwa tace ta fito fili amma yanayin yanda yake kallon Hudah yana
hawaye har hawayensa na dig??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a akan fuskarta ya nunamin lallai yafini shiga damuwa
fitowa nayi ya dago ya kalleni ya kasa jurewa kawai saiya qanqame Hudah a qirjinsa
yace  agabana suka yima yarana biyu yankan rago sukayiwa matata fyade sannan suka
fice dani suka bamkawa gidan wuta dama ace wannan yatace da Ummuh tabbas data
zaftaremin wani kaso cikin damuwar da zan dawwama a cikinta.........
# *UMMUH HAIRAN*
[9/22, 8:28 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: * *19*



*_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN
ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP
500_*




Jikinane yayi matuqar sanyi na juya na zauna daqyar Ina Jinjina abubuwa tabbas duka
damuwarmu iri dayace saidai tashi ta ninka tawa, ya jima yana zaune a parlourn
bansan sanda ya tashi ba ya shiga wani dakin ya kwanta Ina jiyo karatun qur'anin sa
har bacci ya daukeni da asuba na tashi inaji ya tafi masallaci saida haske ya hudo
sannan ya dawo ya dauko Huddatu ya kawomin muka gaisa ya tambayeni jiki nace da
sauqi ya tsaya kamar zaiyi mgn saikuma ya fice nabisa da kallo kusan ssakanni bayan
fitarsa sannan na sauke idona akan yarinyata da taketa baccinta cikin kwanciyar
hankali na kwantar da ita nima na kwanta.
Goma mutsu?n Hud ya tasheni gashi ban iya komai na jarirai ba, da dabara na cirenta
Pampers Ina Shirin sanya Mata ruwa ya shigo yace  kakkai kada kisa Mata ruwan
sanyi" wipper ya dauko ya miqomin na karba na gogenta jikinta shikuma ya fita bai
jima ba ya dawo da madarar daya hado Mata yasa a cikin ruwan sanyi ya dauketa ya
shafeta da zaitun ya sanya Mata kaya a dakin da nake naga ya bude wani akwati ya
dauko kayan nan ma saida ya share qwalla yana sanya Mata yace  tanadin haihuwar
Ummuh ne kullum idan tasamu ciki kayan Mata take siye Allah kuma sai yake bata
maza"




Da wannan ya gama shirya Hud ya miqomin ita ya fita ashe kitchen ya shiga ya sama
mani abinda zanci ya kawo min bayan naci ya tambayeni unguwar mu na fada masa yace
to na shirya yana zuwa, fita yayi yadan jima sannan ya dawo yace na fito mu tafi na
fita Ina rungume da yata ya budemin mota na shiga ya koma duk kayannan na baby ya
daukosu akwati biyu yasamin a but muka tafi.

Daga Sulaiman crescent zuwa Zoo road da yar tafiya a hankali yake tuqin yana satar
kallon Hud har mukaje ya fita yayima megadi magana shikuma yaje yayiwa Abba magana
suka fito tare ya miqa masa hannu sukayi musabiha sun jima a tsaye naga Abba ya
nufo motar da sauri ya bude ya janyoni ya rungumeni yana gdy ga Allah yacemin
 Khadijatou Ina Bukar badai sun kasheshi ba?" Sai lkcn abin ya dawomin danye na
sake fashewa da kuka me taba zuciya. Alh Ibrahim yace.
 Ai baa bincike Alh yanayin da na ganta kadai ya Isa ya tabbatar da cewa ta rasa
bangon rayuwarta kamar yanda na rasa duk wani farin cikina tabbas sun kashe Mata
mijinta ko Khadijatu?" Daga Kai nayi Ina kuka nace  a gabana sukayi mashi yankan
rago Abba" rungumeni Abba ya sakeyi yana hawaye yace  wannan itace yar da kika
Haifa?" Shiru nayi inason fadin gsky amma qaunar da nakewa amanata yasa naji bazan
iyaba jana Abba yayi muka shiga gda yayiwa Alh Ibrahim gdy yace yau shima zai wucce
Adamawa duk ranar da Allah ya dawo dashi zaizo yaga Huddatu




Koda naji ya ambaci Adamawa saida gabana yayi kwance kwance ya fadi hakanan dai na
daure mukayi sallama nayi masa gdyr kayan babyn daya bamu muka shiga gda muna shiga
Shattima dake zaune yana karatun exams da sukeyi a lkcn ta gama secondary ya taso
ya matso gabana ya miqa hannu ya karbi Huddatu ya kalleta ya kalleni sai yayi
murmushi yace  dukkanku daga ke har Uncle Bukar bata kama daku dani take kama" kowa
dake parlourn saida yayi dariya nace  kakai me qarfin hali kuwa batayi kama damu ba
Amma tayi kama dakai" dariya aka kumayi shikuwa ya qanqame Hudah tun daga wannan
ranar shine ke rainonta komai shine yakeyi Mata duk wani tanadinsa akanta ya qare
hakan ya qaramin qaunar dan'uwannawa ganin yanda yake qaunar yata.
Abinda ya rinqa bawa kowa mamaki yanda duk wani maganin duniya da ake nema iyayena
suka tsaya suke nemansa domin Hudah ta Kama nonona amma fir taqi idan aka matsa
Mata ma sai tayita shidewa dole aka qyaleta ake siyanta madara akaci gaba da bata,
watanni uku da dawowarmu Kano Alh Ibrahim yazo gdanmu da shatara ta arzikinsa
yawanci tsarabar duk ta Huddatu ce bai wani jima ba saboda yace  German zai wucce
zai koma can da zama" ya jima yana kallon Hudah sannan mukayi sallama tare dayi
masa fatan alkhairi ya tafi har airport Abba ya rakashi tun daga wannan ranar bamu
sakejin duriyarsa ba ko yana raye ko ya mutu Allah masani, wannan shine asalin
abinda yake boye Abba bani na haifi Huddatu ba"



*_ASALIN LABARI_*



Shiru ce ta gauraye parlourn bakajin komai sai qarar A.C kowa inda hankalinsa ya
tafi daban Ammi ce ta katse shirun da cewa  amma tabbas kin munafurcemu Khadija
meye ya hana ki fadi mana gaskiya tun farko?" Hudah da tunda Amba ta fara bada
labarin take kuka ta miqe ta nufi qofa ta fice daga parlourn suka bita da kallo
babu Wanda ya iya yi mata mgn, dakinta ta shiga ta zauna a qasa ta saki sabon kuka
me sauti cikin qunar zuciya da tunanin abubuwa da yawa, babban abinda yafi damun
ranta shine son sanin wacece ita Adamawa Maybalwa Moddibo Almud  to waye Moddibo
Almud meye alaqarta dashi? Abinda taketa tambayar kanta kenan tana cigaba da rera
kukanta,
Ji tayi an bude qofar an shigo ta dago ta sauke idonta cikin nasa yana dafe da
qirjinsa idanunsa sunyi zuru? ya zauna a qasan shima kusa da ita ya dora hannunsa
daya a saman kanta yanason yin magana amma ya kasa ji yakeyi idan yayi mgn kamar
zuciyarsa zata fado, shigewa tayi jikinsa tana kuka ta qanqameshi tace  ashe ba
uwata bace Uncle meyesa kuka boyemin tun farko?" Cikin sarqewar murya yace
 wh...what?" Kukanta taci gaba dayi tana cewa  banida wani jibi da zuri'arku hasali
ma munyi hannun riga ta wasu bangarori Uncle ku kun kasance Kanuri nikuma na
kasance Bafulatanace Uncle inane Adamawa Maybalwa waye Moddibo Almud? Ina zangansa

naji waceceni.




Wani numfashi ya sauke me zafi yace  Alhmdllh ni dama na dade inajin hakan a raina
amma meyesa Aunty Khadija tayi mana haka meyasa bata bayyana mana gsky tun farko ba
saida me afkuwa ta afku?" Kukanta kawai takeyi yana shafa bayanta, shigowar Ammi ne
yasashi daga kansa ta dubesa tace  meye ya dawo dakai daga asibiti Faruqu yace
baisan ka fitoba" numfashi ya sauke yace  jikina ne ya bani Life bata cikin nutsuwa
Ammi duk abinda ya shafeta a ruhina nake jinsa don Allah kada ki koreni ki barni na
rarrasheta mu nemawa rayuwarmu mafita"
Tunda ya fara mgnr take harararsa har ya gama tace  tashi ka fita kan na saba maka
yo kai har mutumin arziqine da zakace zaka rarrasheta ka rarrasheta ko ka rarrashi
kanka" dagowa yayi zaiyi mgn ta rintse idonta tace  fice nace daqiqi mara kamun
Kai...." Kalmar ta sokeshi sosai ya miqe yana hada hanya ya fice daga dakin daqyar
yakai kansa waje ya shiga dakinsa don bazai iya driving ba zuwa gdansa, Juyawa Ammi
tayi ta kalleta tace  da kika fada masa din dadin me kikaji shashasha dake kidaici
gaba da biye masa yayita kaiki yana baroki saura kwanaki ashirin da daya bikinki
idan ya rarakeki kyasan me zaki fadawa mijinki" zaro ido tayi gabanta na faduwa
Ammi tace  koda yake mema ya rage Miki komai ya tsotse dake ke sakarya ce wannan
yaron har abin sone? Inda nice ke ko kallon tsiyama zai samu a gurina ne balle na
arziqi to ki kiyayeni insha Allahu bazai taba samun ki ba yo ubanme ma zaayi dashi"




Tunda Ammi ta fara mgnr take kuka har saida takai qarshe sannan tace  ni koma ya
yake inasonsa Ammi don Allah kada ku rabamu bansan halin dazai kasance ba idan kuka
rabamu...." Gwabe mata baki Ammi tayi tace  dacan ya yake kasancewa ko an fada miki
zai mutu saboda ke kinga ki kiyayeni Hudah zanci qaniyarki ke dan ubanki ma barin
gidannan zakiyi gara na rabaku kada ku jamana abin tur ki qyalemu ma da tunanin
yanda zamu tunkari mijinki"
Bata qara mgn ba kuma batayi Shiru da kukanba Ammi ta tashi zata fita tace  saboda
banida kowane bakisan asalina ba shiyasa bazaki barni na rayu da farin cikina ba
wlh Ammi matuqar baku barni na rayu da Abdulfatah ba nikuma saina gudu bazan taba
zama da wani namiji matsayin miji bashi ba, haba Ammi yama zakuyi haka ya zaayi
dan'uwana yana sona inasonsa kukaini inda baasan ciwona ba"




sosai kalamanta suka sanyaya jikin Ammi ta fice da sauri tana haki saboda bata
taba tunanin haka daga Hudah ba ita kullum abinda yake bata mamaki yaushe Hudah
tayi baki haka da bata iya jure magana indai akan Shattima ne saita mayar, tajima
tana jinjina kalaman nata kafin ta miqe ta tarar da Abba yanata kaiwa da komowa a
parlourn saman ya juyo yace  meye ya hadaki da Autane naga ya tafi dakin baqi yana
layi naje na tarar dashi a kwance yanata kuka na tambayesa meye yake damunsa
yacemin kece" zama tayi tace  gsky ce bayaso yaje zai sake hurewa yarinyar nan
kunne shine nace ya fita daga dakin" matsowa yayi gabanta ya tsugunna yace  ina
hango matsala fah Salamatu Hudah nason Abdulfatah shima yanasonta kada son mu
farantawa duniya yasa muyi abinda zai zame mana ciwo a gaba bazasu rabu ba sunyi
sabon da babu wanda ya Isa ya rabasu da wata kunyar gara wata".......
# *UMMUH HAIRAN*


[9/22, 7:34 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: * *20*

*_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN
ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP
500_*



Dubansa Ammi tayi tace  haba Alh ya zaka biyewa shirmensa ne don Allah yanzu ya
kakeso muyi da Musaddam bayan mun riga mun karbi kudinsa harma da kayan lefansa
gsky banason qaramar mgn dacan da bashida yaqinin samunta mutuwa yayi da yanzu
zaizo yasa mutane a gaba da iskancin ciwonsa na qarya kawai ka share wawa ka fita
harkarsa zai hqr yaci gaba da harkokinsa wlh ganin kana biye masa ne haba Alh iya
cuta ai Shattima ya cuci Hudah a qyaleta haka mana bayan hakama ai ana barin halal
ko dan kunya"
Shiru Abba yayi yana nazarin kalamanta kafin daga bisani ya shige dakinsa ya
kwanta, shikuwa Shattima yana kwance a dakin yaji ana taba qofar ya bada izinin
budewa ta bude ta shiga ta zauna kusa dashi tace  Uncle" miqewa yayi tare da duban
agogo qarfe 1:30am ya dubeta da sauri ta kwantar da kanta a qirjinsa ta fashe da
kuka tace  Ammi bata sona dakai saboda banida asal...."




Saurin rufe Mata baki yayi yace  ba haka bane Hud nine bataso dake ba kece bataso
ba inaji a jikina saima kinfini asali kawai dai bamusan dalilinta bane please kada
ki qara fadar haka kinji?" Daga Masa Kai tayi ya dago fuskarta ya saita bakinsa da
nata ya zura harshensa cikin bakinta yace  yaushe zakici gaba da bani kulawa kamar
baya koma fiye da baya Kinga fah Uncle dinki gwauro ne"
Rufe idonta tayi tana dariya sai yaji damuwarsa ta gushe shima yayi dariya yace
 meye kikewa dariya?" Yana mgnr yana janye hannunta daga fuskarta kawai sai yaga
hawaye yace  why crying?" Sake qasa tayi da kanta tace  Ammi ta fara gyarani wai
batason Musaddam ya gane wani abu ya faru yanzu fah saura kwana 21 kacal Uncle Don
Allah kayi wani abu akai, ban fahimci cewa ashe a baya bansan soba sai yanzu ban
gane cewa banason Musaddam ba sai yanzu Uncle kaine nakeso idan bansameka ba mutuwa
zanyi...."



Rufe Mata baki yayi da nasa ya turata gadon a hankali ya haura samanta ya dafe
saman kanta da hannunsa yana tsotsar bakinta da wani mayataccen salo mai mayata
mutum yana sauke ajiyar zuciya a hankali yana shafa boobs dinta dake cikin riga ita
Kuma ta riqe wearst dinsa tana lumshe ido sun jima a haka kafin yadan dagata kadan
ta zame rigarta ya cafki boobs ya riqe a hannunsa ya dago lumsassun idanunsa yace
 kullum girma suke qarawa Hud ki yarda mu rayu had abada don Allah" rufe idonta
tayi saboda bata jure kallon qwayar idonsa ya sake tallafota ya dora bakinsa saman
nipples dinta ya fara shansu da salonsa me fitar da ita daga hayyacinta ta kuwa
sakar masa jiki yanasha yana wasa da dayan ita Kuma tana murza nipples dinsa daya
dayan hannunta akan dick dinsa tana jijjigawa, sun dauki lkc a haka sannan yayi
release tasa bakinta ta lashe tsaf ta shanye ya fadi a gadon yana mayar da numfashi
ta kwanta a bayansa tana matsa masa damtsen hannunsa yana sauke numfashi da haka
bacci ya saceshi ta miqe da sanda ta da niyyar komawa dakinta ashe shuka take a
idon makwarwa duk abinda takeyi akan idon Abba.




Ya jima yana kallonta saida ta waiwaya taga babu kowa sannan tayi wuf da fada
dakinta ta kulle ta kwanta tana ajiyar numfashi zuciyarta cike da shauqin qaunar

Uncle din nata da asuba kuwa Abba ya tashi ya tashi Fatah suka tafi masallaci bayan
sun dawo Abba ya kirasa yana tambayarsa me yakai Hud dakinsa da dare,
Shafa kansa yayi gabansa na faduwa yace  ai bata zoba Abba kawai magani ta karbo
kanta na ciwo ta dawo...." Tsawa ya dakansa yace  kamai dani dan iska ko Abdulfatah
dan ubanka duk girman gidannan tarasa inda zata karbi magani sai a gurinka to kayi
sauri ka shirya kabarmin gidana banson akuyancin nan naka niwai Ina na tabajin
masifar nan kayiwa yarinyar nan ciki har biyu kana zubarwa shine ka Kuma narkewa
zaka qara cutarta ko?"
Jinjina kansa yayi cikin fargaba yace  wlh Abba ba komai nayi Mata ba nayi maka
alqawarin matuqar zaka auramin ita bazan qara yimata wani abuba Abba ku dubi Allah
ku duba halin da nake ciki kubani aurenta kona samu nutsuwa wlh Abba duk duniya
babu Wanda ya cancanci zama da Hudah bayan ni"



Murmushi Abba yayi yace  Allah ko?" Saurin dagansa Kai yayi ya sake murmushi yace
 kuma idan ban baka itaba yazakayi gabansa ne ya qara faduwa yayi qasa da kansa
hawaye suka zubo masa Abba yace  tambayarka nakeyi saime ya zakayi?" A sanyaye yace
 babu komai" dariya Abba yayi yace  to tashi kaje zan nemeka inaso cikin satinnan
ka shirya tafiya German kagano jikin matarka" qasa yayi dakansa yace dama jibi
nakeson tafiya da inaso a gama mgn ne saina wucce"
Kallonsa Abba yake cike da tausayi yace  kaje kan kadawo angama komai" farin ciki
ya mamayeshi yayi masa gdy ya miqe ya fita, ranar bai dawo gdanba sai dare da
sukayi waya da Hudah ya fada Mata yanda sukayi da Abba itama tayi farin ciki sosai
suka aje waya ta Kira Nusaiba take fada Mata sosai ta nuna murnarta tace Mata gobe
zata dawo daga Adamawa idan ta dawo zatazo gdansu,




Kwanaki biyu tsakani ya tafi yabarta cike da kewarsa Koda yaje can Koda yaushe suna
manne da juna a waya yana koyar da ita salon qaunarsa me mantar da zuciya tunanin
komai abinda yake bata mamaki yanda a gidan aketa shirye?n bikin kwata? batajin ana
sako Shattima a ciki shikuma a bangarensa sai yace Mata Ammi tace kaza ance ana
buqatar kaza,
Ana saura kwanaki uku bikin wani al'amari ya faru tsakiyar dare Fatah ya kirata
tana cikin magagin bacci ta daga cikin wata irin murya me kidima tunani yace Mata
 ki bude datarki na turo Miki hoton invitation din auranki Hudah ashe kina sane da
abinda Abba ya shirya min gadar zare kuka shiryamin keda su Abba kuka sani nabar
gari saboda ku samu damar yin shagalinku cikin nutsuwa Hudah dake zaa hada baki a
cutar dani saboda kawai nace inasonki shine laifina"
Jikintane ya dauki rawa tace  me mukayi Uncle Abba yace gobe zaka dawo ka fasane?"
Iska ya furzar me zafi yace  ban fasa ba dole gobe zamu taho da gawar ciwo biyu
yake damun zuciyata na rasa Fatima a daidai lkcn da nake buqatar kulawarki kema zan
rasaki babu komi Hud kije don kanki" kit ya kashe wayarsa ta miqe da sauri tace
 what? Wacce gawar waye ya mutu?" Fita tayi parlourn ta tarar dashi cike da yan'uwa
ta tsaya a tsakiyarsu hango Ammi da tayi a gefe tanata sharbar kuka yasa jan
qafarta a hankali ta matsa gabanta ta tsugunna tace  am... Ammi waye ya mutu..."




Amba ce ta dakanta tsawa tace  tashi ki koma ciki waye ya fito dake a daidai
wannan lkcn" rushewa tayi da kuka jikinta na bari tace  ammida gaske Aunty Fatima
ta mutu?" Kawai sai taga ammi ta Kuma rushewa da kuka ta riqota jikinta tace  haka
Allah ya tsara Hudah muyi hqr Fatima kwananta ya qare ta tadda sa'i" qanqame Ammi
tayi tana maimaita  innanillahi wa innah ilaihirraji'un" saida ta maimaita sau uku
sannan ta sake fashewa da wani marayan kuka tace  shine kuka qi fadamin yanzu da
Uncle Fatah bai fadamin ba da babu wanda zai fadamin kenan shikenan ta tafi tabarmu

na...." Rufe mata baki Ammi tayi tace  tashi ki shiga daki ki kwanta" gyara
kwanciyarta tayi jikin Ammi tana kukanta da haka bacci ya dauketa washegari da wuri
kuwa

10 / 13