Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   58 / 60

171K to 174K   out of 178.7K words

ko kaWan. Alhamdulillah duk gidanmu babu mai yawon ta zubar!" ?an uwan Habbooba ne ke ta wannan yada habaicin. Murmushi kawai Sarah tayi duk da maganar tayi mata Waci amma sai ta danne. Shi kuwa Khalil tunda ya fita daga Wakin wajajen ?arfe takwas bai dawo ba, yana can yana duba wajen da za ayi ginin Habbooba shi da wasu architectures. Nan suka yi ta al'adunsu. Bayan sun ?ara taimaka mata ta gyara kanta Banda wanda Khalil Win yayi mata, sai suka kai ta har gaban Hajiya. Warwaron gwal dake hannunta guda uku ta cire ta sanyawa Habbooba a hannun cike da farin ciki. Daga nan suka ?ara Waukarta suka mayar da ita Wakinta. Kwanan su uku suka bi jirgi suka koma Maiduguri wanda Khalil ne ya biya kuWin. Sarah jikinta ya?i daWi, amma duk lokacin da Khalil zai shigo sai ta danne ta?i nuna masa, kuma kullum sai tayi girka breakfast, lunch and dinner. Khalil yayi-yayi da ita ta daina amma ta?i, wai sai amarya tayi 1week tukun. Kuma a haka kullum sai taje asibiti ganin Baba, wanda jikinsa sai dai ace Alhamdulillah kawai. Ranar da Habbooba ta cika sati ?aya da aure, a ranar Lami ta baro Nassarawa ta dawo Kaduna domin hankalinta ya?i kwanciya akan halin da ta bar mijinta. Sai bayan tafiyarta tukun ta fahimci rashin hankalin da tayi daga itan har mahaifiyar tata wato Pastor Emmanuelle Deborah. Kai tsaye asibiti ta nufa. Tana ganin halin da Baba Nuhu ke ciki ta Waura hannu a ka ta rushe da kuka. Sai da taci kuka ta ?oshi sannan ta faWa masu daga Abuja take wajen Lukman, don kwanansa Waya a Nassarawa Khalil ya tura kuWi aka tafi dashi Abuja can rehabilitation center. Baba Nuhu yayi wani irin ramar da kana hango ?asusuwansa (Ribs) a waje. Lokacin da ta shiga Wakin da aka ajiye Aina'u kuwa, sai da ta suma ganin halin da take ciki, gaba Waya ta koma kamar tsumma. Zaka iya nannanWeta ka saka cikin jaka gari yai zafi. Ma?ogwaron nan nata a buWe, duk abunda taci wasu sai sun zubo waje, kaWan ne ke shiga cikin. Saboda zaizayewar da tsokar jikinta ke yi ya saka duk ta tsamure. Tsohuwa mai shekaru Wari a duniya ta fita kyan gani. Cikin jikinta kuma cikin ikon Allah yana nan lafiya ?alau. Ya shiga na wata biyu da sati Uku. Yau da daddare dai jikin Sarah ya tona mata asiri, domin jikin yayi zafi rau, kuma sai kelaye amai take yi. Yanzu haka aman ta gama ta wanko fuska ta dawo gado ta kwanta tare da lulluSewa da bargo. Khalil na shigowa ya nufi gadon da sauri tare da yaye zanin ya kai hannu jikinta yaji rau. "Mine, dama baki da lafiya shine kika ?i magana kuma kullum sai kinje asibiti amma baza ki iya zuwa in duba ki ba?" A hankali ta furta, "Wallahi ban Wauka zai kwantar dani haka ba. Na Wauka gajiya ce kawai." Janyota jikinsa yayi tare da faWin, "Mai ke damunki?" Nan tayi masa bayani. Janyeta yayi ya fita da sauri, can sai gashi ya dawo da tsinken PT da kuma ?aramin container a hannunsa. "Muje kiyi fitsari anan." Ya faWi tare da taimaka mata zuwa bayin. Yana saka tsinken ko second biyar ba'a yi ya nuna layi biyu Saro-Saro. Wani irin rungumeta yayi a cikin bayin tare da faWin, "I knew it! Alhamdulillah ya Allah." Ya faWi hakan tare da cicciSanta ya dawo da ita ya kwantar. Tun daga wannan rana da cikin ya bayyana. Sai laulayi yayi sallama. Wannan karan babu abunda take sha ya zauna a cikinta sai orange juice. Gaba Waya sai rawan kan Khalil ya ?ara ninkuwa akan wanda yakewa Sarah da. Habbooba kuwa ba ?aramin sha?a take yi ba, don idan har ba ranar girkinta bane, sau biyu take sanyasa a idanu, daga safiya sai dare idan zai yi mata sallama. Ita kuma ga shegen girman kai da ji?ima. Ko gaishesa bata yi idan ya shigo Wakinta da safe. Akwai dai aukin kwalliya da sanya turare, amma kuma girki zero, ladabi zero, iya magana zero, komai dai zero sai Wan banzan kishi da gaban tsiya. Don idan tana fushi dashi sai kowa fahimta a gidan don sai ta kulle kanta tsayin sati a Waki ko shi mijin bata buWe masa ?ofa. Hajiya kuwa ko a waya bata Waga kiranta. Idan ta gaji da kiran Habbooba ta?i Wauka, sai ta biyo tayi ta bugun ?ofa, tana ji amma sai ta?i buWewa haka hajiyan zata gaji ta tafi. Idan Khalil ya dawo Hajiya tayi kiransa tayi ta zazzaga masa bala'i, wani lokacin a maganganunta kusan kamar har da Allah ya isa take cewa. Haka Khalil Win zai saka Habbooba a gaba yayi ta lallashi tana botsarewa, kuma shi yana yi ne duk don hajiyan kada Sacin rai ya saka tayi masa kalmar da zata dawo tana nadama da kanta. Watan ta Waya itama ciki ya Sulla a jikinta. Nan wani sabon fitina da kisisina ya tashi, idan yana Wakin Sarah babu zaman lafiya, domin haka zata zo tayi ta bugun ?ofa tana kuka wai cikinta na ciwo, haka Sarah zata ha?ura tace ya koma can, tayi hakan ya kai sau biyar. Ranar da tayi na ?arshe, daga ita har Saran da tace ya tafi ya wanke tasssss da soso da sabulu sannan ya kora Habbooba tare da ja mata dogon warning akan kar ta kuskura duk lokacin da yake Wakin sarah ta kuma zuwa ta buga masu ?ofa. Haka tana kuka ta juya ta sauko ?asa. "Haba Happiness, mai yasa za kayi haka?" FaWin Sarah bayan ya shigo. Zaro mata idanu yayi tare da faWin, "Kiyi man shuru. Duk ranar girkinta ciwon cikin bai tashi sai na dawo nan? Wannan makircinta ne kawai saboda bata son in kasance tare dake." Washa gari Hajiya ta kira meeting Win gaggawa ta yanke hukunci cike da isa, "Ni uwarka nace Sarah ta baro sashenka gaba Waya ta dawo Wakinka na nan sashe na! Habbooba tace bata son sabon da ake ginawa, wannan da kuke ciki take so. Don haka a yau ba gobe ba ta kwaso kayanta ta dawo nan idan ka kammala ginin naka sai ta koma." Khalil ya buWe baki zai yi magana Sarah tayi saurin girgiza masa kai. Wasu irin ruwan hawaye ne ya taru a idanunsa. Namar jikinsa har rawa take saboda Sacin rai. "In Sha Allah hajiya zan kwashe kayan a yau. Maganarki umarni ce a Wajen mu." A fusace Hajiya ta ce, "Da Wana nake magana! Kar ki kuskura ki kuma saka min ?azamin bakinki a cikin maganata da Wana." Sunkuyar da kai Sarah tayi. Khalil kuma Wagowa yayi ya kalli Sarah tare da faWin, "Tashi kije, Mine." Kamar tana jira ta mi?e wuuf ta fita. "Hajiya!" ?aga masa hannu tayi da sauri tare da faWin, "Na gama magana." Jinjina kai yayi tare da faWin, "Na sani Hajiya, na amince Sarah zata dawo nan Win, amma wallahi, tallahi billahil azim idan na gama ginin can yarinyar nan ta nuna tana son wancan Win, to ban san mai zan iya yi ba." Yana gama faWin haka ya tashi ya fita. A parlour ya taras da Sarah, da sauri ya ?ariso tare da buWe baki zai yi magana tayi saurin Waura yatsarta a kan bakinsa tare da faWin, "Su iyaye ba'a musu dasu Happiness. A kullum ?o?ari ake yi a rabu dasu lafiya. Menene a ciki idan na koma can Win? Ni da wata rana ?asa zan koma cikin tsukukun Waki." Rufe idanu Khalil yayi sai ga hawaye shaaa sun zubo. Hannu ta saka ta rufe masa baki tare da faWin, "It's okay!" Khalil yace "Yarinyar nan so take Hajiya ta tsine min!" FaWin Khalil. "In Sha Allah haka ma baza ta faru ba." Ta faWi dai-dai lokacin da wayarsa tayi ?ara. Kallon wayar yayi tare da picking ya kara a kunne. "To shikenan yaya Allah ya kawo ka lafiya!" Bayan ya gama wayar ya kalli Sarah tare da faWin, "Ya Abdullahi ne zai zo jibi domin yin magana da Hajiya akan batun cikin dake jikin Aina'u." Shuru Sarah tayi tana jin kamar Hajiya baza ta yarda da shawarar da suka yi ba na kar a sanar da kowa. "Kin yi shiru, Mine!" Ajiyar zuciya ta sauke tare da faWin, "Allah ya kawo shi lafiya." Dafata yayi tare da faWin, "Muje in tayaki ki Wauko kayanki da nasu twins kawai." Tare suka haura sama su, shiya dunga kwaso kayan yana sauko dasu ?asa don ya hanata Waukar abu mai nauyi saboda cikin jikinta. Bayan kwana biyu Habbooba ta kuma fito da wani sabon iskancin na zuwa kullum da dare tana ihu da kuka wai ta kasa bacci ana bata tsoro kuma mararta ciwo yake. Haka Hajiya zata ruWe ta turo Laure tayi ta buga masu ?ofa har sai Khalil Win ya fito, haka zasu kwana akan ta su huWu, Hajiya, Khalil, Sarah da Laure. Safiya nayi zata warware sai ta koma Wakinta tayi ta kwasar bacci. Yau ma abunda tayi kenan. Abun kuma ya fara isar Sarah, sai ta ?udiri aniyar gyara masu zama daga Habbooban har hajiyan. Suna fitowa parlour inda Habbooban keta murWa-murWan ciki sai Sarah ta saki wani irin ihuu da ya Wauki gidan gaba Waya kuma dama gashi dare mai Waukar sauti. Ba Khalil kaWai ba hatta Hajiya sai da ta ruWe. Habbooba kuwa tashi tayi ta zauna da Wuwawunta.

*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 081287555??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????83_*

_MATAR SAYYADEE_
[19/11, 12:26 PM] Matar Sayyadee: *_FINAL EPISODE_*

Nan Sarah ta cigaba da ihun nan tana birgima a ?asa tare da yin wani irin gunjin kuka. Can kuma ta canza murya zaka rantse da Allah ?ato ne ke magana ta soma faWin, "Hajiyaaaaaaaaaa!" Idan ta faWi hakan sai tayi kamar za tayi kan hajiyan. Hajiya gaba Waya ta ruWe dama kuma gata sarkin tsoro da tashin hankali, don har guntun fitsari ya soma zubo mata. Sarah kuwa ganin yanda da gaske hajiyan ta ruWe sai ta ?ara juya idanunta ta soma tafiya da baya da baya akwancen da take tana wani abu kamar mai farfaWiya kuma wajen hajiyan ta nufa. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Mu'azzam ka taimaka min. Laure maza kunna mana radio ki saka karatun Al?ur'ani. Yau mun shiga uku." FaWin Hajiya tare da fashewa da kuka. Habbooba kuwa can tsakankanin kujera ta raSe jikinta na rawa don ba ?aramin tsoron aljanu take ba. Laure na kunna karatun Al?ur'anin sai Sarah ta fara yi kamar abun sun soma lafawa. Can kuma sai tayi tsit amma cikin zuciyarta dariya kawai take yi. "Alhamdulillah! Ke Habbooba taho Wakina mu kwana. Kai kuma Ibrahim, Wauki matarka ku wuce. Kuma ka tabbatar kun kwana da ?ira'a." Jinjina kai yayi tare da faWin, "To Hajiya." Sai ya cicciSi Sarah ya nufi Waki da ita. Sai da ya shimfiWar da ita a kan gadon sannan ya zauna a bakin gadon yana kallonta. Can kuma ya fashe da wani irin dariya tare da Waka mata duka a cinya yace, "Allah ya shirya min ke Mine. Naga wannan scene Win! Wato kema kin iya drama ko?" Sarah bata so Khalil ya fahimci ?arya take ba, amma kuma yanda yayi mata farin sani dole ya gane. Dariya tayi tare da faWin, "Ka yafe min dan girman Allah, bai kamata in tsorata mahaifiyarka haka ba. Wallahi nayi hakane don na gaji da abunda Habbooba ke min a cikin gidan nan." Janyota yayi tare da faWin, "Come on! Na fahimce ki ai. Ni kai na kin taimaka min." Dariya suka kwashe dashi dukansu tuno yanda Habbooba ta shige tsakankanin kujera kuma tuni ciwon mara yayi fatali. Washa gari ya Abdullah ya dura a gidan shi da Aysha, ya Barrister suna isowa ba jimawa shima ya iso kasancewar ya kira su duka akan za ayi meeting. Hajiya baki sake take kallonsu su duka ?a?an nata. Ya Abdullah, ya Abdul-Hakeem, ya barrister, Khalil, da kuma Aysha. "Babu sanarwa haka sai kawai in ganku kwatsam. To ina fatan dai lafiya! Don yanda na ganku tsuru-tsuru haka na san da wata a ?asa." Ya Abdullahi ne ya fara magana, "Tabbas da wata a ?asa Hajiya. Amma mun zo dukkan mu nan ?a?anki domin mu tattauna da ke, kamun nan Hajiya ina son tunatar damu wani abu, _Babu hutu da kwanciyar hankali ga bawa a wannan rayuwa ta duniya sai yayi imani da ?addarar Allah. Wato ya sakankance cewa duk abinda Allah ya ?addara mai aukuwa ne, kuma abinda bai so faruwar sa ba, to ha?i?a bazai faru ba. Haka kuma lallai al'umma da zata taru gaba daya domin ta cutar da bawa da wani abu, to ba za su iya ba sai dai da abinda Allah ya rubuta zai same shi. Hakanan da zasu hadu domin su amfanar dashi, ba zasu iya ba face da abinda Allah ya rubuta._ Maganarmu a yau ta shafi Waya daga cikin rukunan imani guda shida, wanda duk wanda bai yi imani da shi ba, ko kuma ya yi musu a kansa, to Allah ba zai karSi ayyukansa ko ?anana, ko manya ba. Shi ne bayar da gaskiya da ?addara. Rukuni ne mai girma, wanda ta hanyarsa mutum yake samun nutsuwa a rayuwarsa, ya kuma sami amsoshi game da abubuwa da yawa, da suka shige masa duhu. Allah yana cewa,
(%PFQN' CODQN 4NJR!M .NDNBRFN'GO (PBN/N149)M ['DBE1: 49]
(Mun halicci komai da ?addara). Kuma Allah yana cewa,
('DQN0PJ .NDNBN AN3NHQNI2 HN'DQN0PJ BN/QN1N ANGN/NI3) ['D#9DI: b  c]
(Shi ne wanda ya yi halitta, kuma ya daidaita ta, kuma shi ne wanda ya ?addara abubuwa, kuma ya shiryar da su). Kuma Allah yana cewa,
(HN.NDNBN CODQN 4NJR!M ANBN/QN1NGO *NBR/PJ1K'2) ['DA1B'F: 2]
 Kuma ya halicci kowane abu, kuma ya ?addara shi, ?addarawa.
Ayoyi da suke tabbatar da wannan rukuni, sun fi a qirga, kuma a cikin sunnar Manzon Allah (??) ma wuri daban-daban, ya tabbatar da wannan rukuni mai girma. Misali, a cikin hadisin da mala ika Jibrilu ya zo wajen Annabi (??), yana tambayar sa, da ya tambaye shi kan imani, sai ya ce,  Imani shi ne, ka bayar da gaskiya da Allah, da mala ikunsa, da littattafansa, da Manzanninsa, da ranar qarshe, da yarda da ?addara, mai Waci da mara da. Sai Jibrilu ya ce,  Ka yi gaskiya! Muslim ne ya ruwaito.
Ya ku  yan uwa! Abin da ake nufi da ?addara, shi ne ilimin Allah Ta ala, wanda ya rigaya tun fil-azal, da abubuwa kafin su auku, kuma Allah ya rubuta su daki-daki, kafin ya halicci sama da ?asa, da shekara dubu hamsin, kuma babu abin da zai auku, face da ganin damarsa, kuma shi ya halicce shi. Wannan shi ne bayar da gaskiya da qaddara wajen sahabbai, kuma shi ne bayar da gaskiya a wajen ahlussunnah. Don haka, tilas ne ga duk wani musulmi, ya yarda cewa babu wani abu da zai faru cikin mulkin Allah, wanda sai daga baya Allah zai san shi. A a, Allah ya rigaya, ya san komai, tun fil-azal, kuma ya rubuta shi a allon qaddara (lauhil mahfuuz), kamar yadda ya zo a hadisin, kuma kamar yadda Allah yake cewa,
(%PFQN 0NDPCN APJ CP*N'(M %PFQN 0NDPCN 9NDNI 'DDQNGP JN3PJ1L70) ['D-,: 70]
 Lallai hakan, yana cikin littafi, lallai hakan mai sau?i ne wurin Allah. Don haka, babu wani abu da zai auku, face sai Allah ya ga dama, kuma idan zai auku, zai auku ne, kamar yadda Allah ya zartar. Allah yana cewa,
(HNEN' *N4N'!OHFN %PDQN' #NFR JN4N'!N 'DDQNGO %PFQN 'DDQNGN CN'FN 9NDPJEK' -NCPJEK'30 JO/R.PDO ENFR JN4N'!O APJ 1N-REN*PGP HN'D8QN'DPEPJFN #N9N/QN DNGOER 9N0N'(K' #NDPJEK'31) ['D%F3'F: c` - ca].
(Ba kwa nufin aikata wani abu, sai Allah ya yi nufi. Lallai Allah masani ne, mai azanci, yana shigar da wanda ya yi nufi cikin rahamarsa).
Ya xan uwa! Ka sani, babu tilas ga ?an Adam kan ayyukansa, a a?ida ta musulunci. Mutum yana da dama, da kuma zaSi, na ya aikata abin da ya ga dama, kamar yadda yake cewa,
(HNGN/NJRFN'GO 'DFQN,R/NJRFP10) ['D(D/: a`].
(Kuma mun shiryar da shi hanyoyi biyu).
Wato na alheri, da na sharri. Don haka, shi Wan Adam, shi ne yake zaSar abin da ya ga dama, kuma sanin Allah, ba ya nufin Allah ya yi masa tilas ba ne. Don ba daidai ba ne, mutum ya kafa hujja da ?addara

58 / 60