Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   53 / 60

156K to 159K   out of 178.7K words

domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[14/11, 12:31 PM] Matar Sayyadee: Yana isa ?ofar gida ya buWe mota ya shiga tare da kullewa ya haWa kai da steari yana faWin, "Ya Allah, don son da kake wa mafificin halitta, ka taimaki bawanka kasa wannan ciki dake jikin yarinyar nan ba nawa bane!" Yana gama faWin haka Hajiya ta kuma faWo masa a rai, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Bala'i, tashin hankali da masifa kiyi kwanciyarki kiyi bacci dan Allah!" Ya kuma fadi yana mai kaiwa steari duka. Wayarsa ce ta soma ?ara, firgigit ya Wauko wayar yana kallon screen Win, ganin ya Abdullahi ke kiran wayar yayi saurin picking gabansa na faWuwa. "Assalamu alaikum, ya Abdallah ina wuni?" Daga Wayan Sangaren ya Abdullah yace, "Lafiya ?alau Khalil. Yasu Hajiya?" "Suna nan lafiya." Khalil ya amsa. Gyaran murya ya Abdullahi yayi tare da faWin, "Ibrahim, naso daga Maiduguri in dawo nan Kaduna domin inyi magana da kai fuska da fuska amma sai na samu urgent call daga wajen aiki shiyasa na yanke hukunci magana da kai ta waya kawai." "Ina jinka ya Abdallah." Khalil ya faWi with soo much respect. "Khalil, dan Allah ka bi Hajiya a hankali. Na fahimci ciwon da take ji a cikin zuciyarta. Ina baka wannan shawarar ne matsayin babba wanka kuma makwafin uba. Biyayyar da za kayi mata akan wannan auren shine kawai hanyar da zaka faranta mata kuma ka dawo da ?ima da mutuncin matarka a idanun Hajiya. Ka nuna mata kana son auren with all your heart, Kar ka nunawa yarinyar ita zaSin Hajiya ce ba naka ba. Na sani, You don't have feelings for her, amma haka zaka daure, domin muddin ka soki auren, kamar kana ?ara cusa tsanar matarka ne a cikin zuciyar Hajiya. Ka nuna Hajiya you accept Habbooba with all your heart. Idan so samu ne, ka nuna mata zumuWi akan auren. Hajiya za tayi farin cikin sosai, kuma Khalil ka rage nunawa kana matu?ar ?aunar matarka a idanun Hajiya, wannan zumuWin, tashin hankali da Wimaucewa, duk ka rage. Don su mata suna da wani abu a cikin kwanyansu, idan abu nasu ne, to abun nan ya sosu su Waya kawai. Kuma duk tsufan mace ba'a rabata da wannan kishin. You should try to control your unconditional love for your wife in front of your mother, Khalil. Ina fatan ka fahimta." GyaWa kai Khalil yake yi kamar yana gaban Ya Abdullah tare da faWin, "Na fahimta yaya." "And lastly, Khalil yanzu zaka zama mijin mace biyu, You have never have the experienced before. Alai, Allah yayi masa rahama, har ya koma ga Allah Hajiya ce kawai matarsa, ni ban taSa yi ba, Abdul-Hakeem bai taSa ba, Barrister ma haka. Don haka You have to be very very carefull! Ita mace a koda yaushe so take a nuna mata ita Waya, tafi kowa a duniya, a kullum a ri?a appreciating Winta. So wannan shine aikin ka, ko waccen su ka nuna mata ita sarauniyace, amma fa bance ka soki Waya a wajen Waya ba, ko ka Wauki maganar Waya ka kaiwa Waya. Sam babu ruwana don wallahi _munafikin mata_ zaka zama. Ni dai abunda nake nuna maka shine, "You try t create peace and harmony in your house. Ko wacce ka bata ha??inta, kar ka yarda son da kakewa Waya a cikinsu ya rinjayeka har ka shiga ha??in wata. Na san dole ne akwai wacce kafi so, but you should try to hide it from the other idan kana son zaman lafiya da kwanciyar hankali. Khalil wannan shine abunda na kira in faWa maka. Allah yasa ka fahimta." Khalil wani murmushin jin daWi yayi ganin wan nasa ya saka shi a hanya tare da faWin, "In Sha Allah, zan yi duk shawarar daka bani. Nagode sosai yaya, Allah ya ?ara girma!" "Ameen. Nasan Hajiya ta faWa maka nan da kwana sha huWu za'a Waura maka aure ko?" FaWin ya Abdullahi. "Eh ta faWa min. Nima kuma yaya akwai abunda nake son faWa maka." Khalil ya faWi zuciyarsa na harbawa. "Ina jinka Ibrahim." ?an shuru Khalil yayi sannan ya soma bashi labarin cikin dake jikin Aina'u da kuma hukuncin da aka tsayar yanzu. Sai da ya Abdullahi ya gama salati sannan yayi, "Hajiya ta san da wannan maganar?" "A'a ban faWa mata ba!" FaWin Khalil. "Good! Kar ka faWa mata yanzu. Hukuncin da kuma tsayar yayi. Idan result ya fito, ina son zama mutum na farko da za'a faWawa sakamakon." "Ina sha Allah yaya." FaWin Khalil. "Allah yasa muji alkhairi. Sai ka kira nin." Wani Wan relief Khalil ya samu a cikin zuciyarsa. Zai danna number Win Sarah kenan ya hangota cikin dogon hijjab ta nufo motar. Cikin saurin tun kan ta ?ariso ya buWe mata gidan gaba. Tana shigowa ta rufe motar, ba tare da ta kallesa ba tace, "Kayi ha?uri da abunda ya faru Wazu. Hakanan naji kawai raina ya Saci sosai!" Hannunta ya ri?e tare da faWin, "Ni ya kamata na baki ha?uri Mine, bai kamata nayi maki tsawa ba. RuWewa nayi. Amma don Allah kiyi ha?uri." Murmushi tayi tare da faWin, "Ya wuce. Naji hukuncin da kuka yanke. Nima hakan yayi min. Gasu can ma sun fito." FaWin Sarah tana kallon gate Win gidan da Pastor Emmanuelle Deborah ke ?o?arin fitowa da mota. "I you going to follow us?" Ya faWi yana kallonta. GyaWa masa kai tayi tare da faWin, "Yes!" Tada motar yayi tare da yin reverse suka Wau hanya, su Pastor Emmanuelle Deborah biye dasu a baya. Ko da suka isa asibitin, ba Lukman ne ya cicciSo Aina'u kamar tsumma har cikin lab. Basu jima ba aka gama duk abinda za'a yi. Suna dawowa a kan hanya Na'ima ta kira Khalil tare da shaida masa sun gama komai. Sai da ya sauke Sarah a gida sanan ya juya kan motar zuwa gida domin Wauko su Na'imar. Lokacin da Khalil ya shiga side Winsa, ba ?aramin daWi yaji ba, domin an canza komai na gidan. Harda su kitchen utensils. Kasancewar suna da yawa masu aikin shiyasa nan da nan suka gama. Su Na'ima ko a fuska basu nunawa Khalil abunda Hajiya tayi masu ba. Sai dai basu yarda suka koma suka yi mata sallama ba. Haka bayan Khalil ya dawo dasu, basu faWa Sarah komai ba, sai ma koWa gidan da su kai ta yi. Bayan magriba Sarah ta shirya tsaf domin komawa Wakinta, yayyinta gaba Waya da Suhana suma sun shirya domin rakiyarta, haka Nnanne da Pastor Emmanuelle Deborah da Aunty Grace, aunty Delilah da Aunty Roth. Na'ima ce ta kira Khalil ta ce masa ba sai yazo ba. Pastor Emmanuelle da ?an uwanta a mota Waya, sai motar ba Lukman kuma su Na'ima da Sarah ne a ciki, kuma Na'imar ce ke jan motar don ta iya mota. Tafiyar mintuna ashirin ya kawo su ?ofar gate Win gidansu Khalil, horn suka yi mai gadi ya wangale gate su kuma suka tura hancin motar ciki. Pastor Emmanuelle na fitowa daga mota ta ?arewa gidan kallo cike da farin ciki tare da faWin, "Praise the Lord!" Da ?arfi su aunty Roth suka ce, "Hallelujah!" Sannan suka haWa baki gaba Waya suka hau wa?ar coci. Daga side Win Hajiya duk suna kallo kuma suna jin komai ta sama ita dasu Aunty Yagana. "Yagana kar a sake a bari waWannan kafuran su shigo min sashe, idan sun yo nan kuce masu ina bacci, ko parlour kar su shigo." "Bari ki gani ina sauka ?asa in faWawa wannan wawuyar don zata iya barinsu su shigo." FaWin Aunty Yaganar tare da fita daga Wakin ta nufi ?asa. "Mun dawo dake cikin gidanki da sunan Yesu Almasihu!" FaWin Aunty Roth tare da kama hannun Sarah, a kunne Na'ima tace wa Sarah, "Kiyi bismillah sannan ki shiga da ?afar dama!" Jinjina mata kai tayi tare da yin bismillah sannan ta shiga da ?afar damar tana mai sakin ajiyar zuciya. Da idanu Sarah tabi Wakin murmushi Wauke a fuskanta ganin yanda Wakin yayi masifar kyau fiye da lokacin da kawota tana amarya. Lungu da sa?on Wakunan sama da ?asa suka dunga bi suna gani. Nnanne sai faWin, "Ma sha Allah!" Take yi. Bayan sun Wan huta sai Nnanne tace, "Debora, ya kamata mu Wauki yarinyar nan muje can sashin uwar mijinta, muyi masu gaisuwa da kuma ban ha?urin aika-aikar da Aina'u tayi masu." Jinjina kai tayi tare da faWin, "Hakan na da kyau. Muje to." Gaba Waya suka fito suka nufi can Win, sai dai bugu duniya an?i zuwa a buWe masu ?ofar. Haka suka gashi suka juya suka dawo Wakin Sarah jiki a sanyaye. Nnanne da Pastor Emmanuelle Deborah suka saka Sarah a tsakiya suka yi ta mata nasiha mai ratsa zuciya, kuma cikin dabara ta jeho maganar auren Khalil, nan ma cikin hikima Nnanne tayi ta mata nasiha tare da bata tips na zama da kishiya da yanda zata kau da kai akan duk wani abun Sacin rai da Hajiya zata nuna mata, don it obvious hajiyan bata so dawowar Sarah gidan ba, Nnanne ta fahimci hakane tun sanda Khalil ya basu labarin auren da Hajiya ta ce yayi duk da shi bai faWa masu Hajiyar bata son Sarah yanzu ba. Da zasu tafi, ba ?aramin kuka Sarah tayi ba, don sallama suka yi mata gaba Waya. Pastor Emmanuelle Deborah nan da kwana uku zata koma Nasarawa, su Nnanne kuwa jira kawai suke result Win DNA ya fito su wuce amma ba Lukman zai zauna don tare zasu wuce India domin jinyar Baba. Ana idar da sallah Khalil ya shigo gidan, kai tsaye Wakin Hajiya ya fara isa. Yana shiga daga Hajiya, Aunty Yagana da Aunty Yaana harara suka jefe sa dashi. Murmushi yayi don ya riga da ya san dawan garin. Zama yayi a daidai ?afar Hajiya tare da faWin, "Hajiyata, Wazu mu kayi waya da yaya Abdallah, ya faWa min komai game da shirye-shiryen auren. Ashe sati biyu aka saka bikin!" "Oh! Da Wazu da nake faWa maka ina ka ajiye hankalin naka?" Hajiya ta faWi tana mai ?ara tsuke fuska. "Ji nayi kamar kin ce sati Uku Hajiya." FaWin Khalil. "To sati biyu ne!" Hajiya ta ?ara faWi a dake." Hannu ya kai kan hanci sannan ya ce, "Hajiya so nake na kammala duk wani abu da zanyi anan Kaduna sai na wuce Maidugurin. So nake idan naje ba zan dawo ba sai da amaryata. Kamar irin saura kwana huWu bikin haka. Shiyasa ma yanzu nazo domin in ?ara jin tsare-tsaren idan da bukatar ?ara kuWi sai in ?ara yiwa Aunty Yagana transfer." Gaba Waya a tare suka washe baki, Aunty Yaana har da kai masa duka a kafaWa tare da faWin, "Ja'iri! Ashe kana so kake kaiwa kasuwa." Shima dariyar yayi yana mai kai hannu inda Aunty Yaana ta dake shi tare da faWin, "Aunty wa zai ?i Wan uwansa. Ina sonta mana!" "Allah yayi maka albarkar Khalil. Ai na Wauka da farko dangin matsafa da arna sun lashe min kurwan Wa." FaWin Hajiya tana dariyar jin daWi. "Yauwa kana jina Khalil? Mun yi waya da Hajiya Mariya, ta faWa min list Win komai. Ka ga dangin mahaifiyar Habbooba, kowace ?ar uwarta ta kusa sai kayi masu kaya, a talauce dai ko wacce ta samu manyan zani kamar kala bakwai-bakwai haka da takalmi ?afa biyu da lafaya Waya. Sannan dangin mahaifinta ma haka. Mahaifin Habbooba za ayi masa akwati, haka mahaifiyarta da ?anwarta. Mai kitson Habbooba ma dole ayi mata nata kayan, haka ?awayenta. Sannan zaka tura kuWin turare miliyan biyu, sannan zaka aika masu da kuWin suger da flour na cin-cin Win da za'a taho mata dashi domin mutane." HaWiye miyau kawai Khalil keyi yana kallon Aunty yaana. "Amma aunty Yaana Ina ce a cikin waWannan akwatinan da kika lissafa za'a cire na uwa dana uban?" GyaWa kai Aunty Yagana tayi tare da faWin, "Eh suna cikin wannan 48 set of boxes Win." "Ya zaki ce 48? Ai nace ya cika su zama 50." FaWin Hajiya. "Haka, na tuna." FaWin Aunty Yagana. "To yanzu nawa kenan zan ciko?" Khalil ya faWi. "?aro 4million kawai, ina ga zasu isa. Sai ina turawa hajiya Mariya da miliyan biyu kuWin turaren. Kasan za ayi wushe-wushe, to a wannan ranar ne za ayi presenting kayan ?an uwan." GyaWa kai Khalil yayi, a cikin zuciyarsa kuma yana faWin, "Ku tsotsen tattalin arzikin ku huta. Tashin farko na tura maku almost 10million sai kace zan auri gwal." "Allah yayi maka albarka Ibrahim. Yanzu yaushe zaka tafi Maidugurin?" "In Sha Allah, biki ya rage saura kwana uku zan tafi." Khalil ya faWa yana fatan kar Hajiya ta ce bata yarda ba, to his surprise sai yaji tace, "To Allah ya kai mu da rai da lafiya." Mi?ewa yayi tare da faWin, "Sai da safe!" "Allah ya tashe mu lafiya!" Duk suka haWa baki suka faWi shi kuma ya mi?e ya fita. Sai da ya biya wajen motarsa ya Wauko ledan daya shigo dashi sannan ya nufi side Winsa. Hannu ya saka ya murWa ?ofar sannan ya shiga da sallama. Babu kowa a parlour Win. Sai da ya fara shiga kitchen ya Wauko plate da cup sannan ya kashe wutan ko ina ya haura sama. Yana buWe ?ofar Wakinta ballon ya fashe fass a fuskansa, wani multicolour sparkle ya fashe a sama ya watsu ko ina a Wakin. Shigowa yayi gaba Waya tare da ajiye abinda ke hannunsa yana ?arewa Wakin kallo. Gadon an lailayeshi da flowers masu kyau. A tsakiya kuma wani red-white zani ne mai shape Win heart an rubuta *_I LUV YOU_* da manyan Saki. Bangon gadon kuma an rubuta _Happy birhrday love!_ Ta bayansa yaji an rungumesa, dai-dai saitin kunnensa ta soma rera wa?a, *_Happy birhrday to You! Happy birthday to you!! Happy birthday, happy birthday, happy birthday to you!!!_* Wani irin juyo da ita yayi tare da rungume ta ya shiga kissing goshinta, kumatunta, idanunta, hancinta da kuma bakinta yana faWin, "Thank you, thank you, thank you. Thank you Soo much my endless bliss." Ya faWi hakane tare da Waukar ta cak ya kwantar a kan gado tare da hawa kan gadon ya cigaba da kissing Winta sannan ya Wagota ya haWe goshinsu waje Waya tare faWin, "What a surprise my lovely wife! Kin san kuwa yanda naji daWi! I'm very very excited wallahi. Nayi missing Win ki my dear wife." A kunne ta raWa masa, "And I'm here! And do you know what, I'll make sure duk wani lungu da sa?o da yayi missing Wina a jikinka sai ya san na dawo kusa da mijina." Ta ?arisa maganar tare da raWa masa magana a kunne. Waro idanu yayi tare da faWin, "Wayyo Hajiya, Sarah zata lalata maki Wanki!" Dariya suka kwashe dashi duka a tare. "Sauko, let me feed you. Don na san wannan cikin babu komai a cikinsa." Sai da ya tabbatar ta ?oshi da gasasshen naman da kuma fresh milk sannan ya mayar da komai ya ajiye ya dawo Wakin. Sarah har ta canza kaya zuwa wasu crazy night gown masu Waukar hankali. Gaba Waya santala-santalar cinyoyinta a waje. Wani ajiyar zuciya Khalil ya sauke tare da kashe wutar Wakin. Washa gari sai 11am suka farka tun komawar sallar asubah. Don jiya kusan raba daren suka yi suna abu Waya. Don sai da Sarah ta gogewa Khalil haddansa tsaf har yana mamakin ita ce kuwa. "Morning my prince!" FaWin Sarah tana mai hura masa iskan bakinta don ta riga shi tashi har ta haWa breakfast duk da kuwa irin nauyin da jikinta ke yi mata. Hannunta ya fizgo ta faWo jikinsa gaba Waya tare da faWin, "Shine kika gudu kika barni ko?" Tana kallon kyakkyawar fuskansa tace, "Bana so ka farka babu abunda zaka ci ne, You must be hungry. Muje in baka abinci Wan jariri na!" Waro idanu yayi tare da faWin, "Realy!" Sauka tayi sannan ta kama hannunsa tare da jawosa ta sa?alo hannayensa ta kuiSinta, shi kuma ya kwantar da kansa a kafaWanta. A haka suka fita har parlour. A can gidan Lami kuwa, a cikin daren su uncle John suka yi nasarar kama Pastor William tare da abokan cin mushensa suka mi?asa ga hukuma tare da shedu sannan suka dawo da Lukman gida wanda gaba Waya ya gama ficewa daga hayyacinsa don ko gane mutane bai yi. Aunty Rose Merry tana daga cikin manya-manyan mutanan dake kawowa Pastor William ?a?an jama'a yana lalatawa tare da turasu ?asar waje yana sayar dasu. Pastor Emmanuelle Deborah Gabriel Waga tafiyar tayi har sai an gama Shari'a an yanke hukunci tukun. Kwana biyu tsakani aka turasu kotu wanda hakan ya Wan tada ?ura domin mabiyan Pastor William basu yarda da tuhuman da ake yi masa ba, sai zanga-zanga suke yi a gari har hakan ya kusa tada faWa tsakanin Musulmai da Christian saboda suna ganin iyayen Lukman musulmai ne sun yi hakane domin kawai su lalatawa Pastor suna don ba addini Waya suke ba. Sai da hukuma suka shiga sosai sannan ?uran ta Wan lafa, shima kuma saboda hujjojin da aka ri?a bayyanarwa a kotu ne da kuma wasu mabiyansa da suka fito suma suna faWin abubuwan da ya aikata masu sannan kuma yayi masu warning idan wani yaji sai ya tsine masu sannan kuma ya kashe su. Bayan sauraran ?ara da kuma hujjoji, kotu ta yankewa Pastor William da mabiyansa hukuncin zama gidan kaso sai mutuwa ce zata raba, ma'ana _Life in prison_! Pastor Emmanuelle Deborah har wani kwarya-kwaryan shagali ta haWa na farin

53 / 60