Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   48 / 60

141K to 144K   out of 178.7K words

Kar ki yarda ki saka maganarsa cikin zuciyarki, don ?arya yake faWa maki. Ko da wasa kar kiyi imani da abunda ya faWa maki." Ajjyar zuciya Sarah ta saki tare da faWin, "Uhm, dama wanene zai yarda da zancen mushiriki? Sai mushiriki irinsa, Allah ka tsare mana imanin mu." Da ameen Suhana ta amsa suka cigaba da tafiya, amma kuma ?irjin Sarah bai dena bugawa da sauri-sauri ba. "Ya, zamu shiga ne?" FaWin Suhana tana kallon gidan _Pastor Emanuella Debora Gabriel_. Girgiza kai Sarah tayi tare da faWin, "A'a muje gida kawai, ba yau ba. Wani lokacin mazo." ?aga kafaWa Suhana tayi suka cigaba da tafiya. "?an mata, dan Allah ji mana!" Daga Sarah har Suhana babu wanda ya kalli gefensa, cigaba da tafiya suka yi. "Baiwar Allah dan girman ubangiji ki tsaya ki saurareni!" Ya faWi bayan yasha gaban Sarah tare da haWe hannunsa biyu. "Bawan Allah gafara min a hanya ni matar aure ce, kar ka ketaha??in aure Please!" Tana gama faWin haka ta gittasa ta wuce. Da sauri ya kuma bin su ya tsaya ta gefen Sarah suna tafiya a jere, daga nesa idan ka gansu zaka rantse tafiya suke suna hira. "Malam baka da hankali ne, tace maka matar aure ce, ko baka gani ne? Duba nan waWannan da kake gani, yaranta ne!" Suhana ta faWi a kausashe. "Nima mijin aure ne Malama!" Saurayin ya faWi yana dariya. Babu wanda ya ?ara tankasa tsakanin Sarah da Suhan, shi kuma mayen sai binsu yake yi yana zuba zance, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Sarah ta faWi tare da soma rage tafiyarta ganin motar Khalil a ?ofar gida, shi kuma jingine a jikin motar yana danna waya, kamar ance ya juyo, sai suka yi idanu huWu dashi, da sauri Sauban da Sam'an suka fizge daga hannun Suhan suka nufi Khalil suna faWin, "Daddy!" Shi kuma Khalil gaba Waya hankalinsa yana kan Sarah da saurayin dake gefenta, nan da nan wani mahaukacin kishi ya turni?e masa zuciya, ransa yayi mummunar Saci kamar zai yi bindiga ya fashe, idanunsa har ?an?ancewa suka yi tsabar bala'in dake cinsa, duk farin cikin da ya taho dashi sai yaji gaba Waya yana neman rushewa. Hannu twins ya kama ya saka a jikinsa ba tare da ya cire idanunsa akan Sarah da saurayin ba. "Shine babansu twins?" FaWin Suhana a kunnan Sarah. Jinjina mata kai Sarah tayi tare da saurin yin gaba ta wuce wannan saurayin kaWan ganin irin kallon da yake binsu dashi. Da tsaurin idanu da kuma rashi hankali tare da rabon shan duka wannan saurayin ya kai hannu tare da janyo gyalen Sarah yana mai faWin, "Haba ?an mata, tun Wazu nake ta yi maki magana kin?i kulani. Wani mummanar Sarin makauniya Khalil ya sauke masa a both chics Winsa tare da kuma sauke masa naushi a karan hancinsa, nan take jini ya Salle. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Sarah ta faWi da ?arfi, yayin da Suhana ta faWa cikin gida da gudu ganin Khalil ya sha?i wuyan saurayin nan yana ta kai masa naushi a baki da hanci, don ri?o yayi masa ba ?arami ba. Sarah kuwa babu abinda take yi sai salati da kuka tana faWin, "Dan girman Allah Happiness ka sake shi kar ya mutu!" "Bar nan wajen yanzu! Zan dawo kanki idan na nagama dashi." Ya faWi a mugun tsawace sai da Sarah taja baya ganin yanda idanunsa suka canza launi, "Yau sai na koya maka hankali ta yanda ko macen Akuya ka gani baza ka mata kallo biyu ba balle kuma matar wani!" Khalil ya faWi yana ?ara kai masa duka. Da sauri Sarah ta kamo twins ta rungume a jikinta tana kuka. Ba Lukman ne cikin sauri tare da Suhana dake biye dashi a baya, ri?e hannun Khalil yayi cikin sauri tare da faWin, "Yi ha?uri ka sake shi dan girman Allah!" A hankali Khalil ya saki wuyar rigar saurayin yana mai jifansa da harara. Kallon saurayin ba lukman yayi tare da faWin, "Ya akai haka samari? Da hankalinka zaka bi matar aure bayan ta shaida maka ita matar aure ce?" Saurayin da hannu biyu a sama ya soma faWin, "Rabon shan duka ne ya kawoni layin nan Wallahi, amma ba layin bina bane, kuma wallahi tabbas ta faWa min ita matar aure ce, amma na Wauka wasa take yi don haka wasu ?an matan ke faWi." Wani naushin Khalil ya kuma kai masa, da sauri Ba Lukman ya tare tare da faWin, "Haba bawan Allah, kayi ha?uri mana." Sai ya juya ya kalli saurayin tare da faWin, "Daga yau idan halinka ne ka kuma, ko da ace ita Win ba matar aure bace, ai be kamata tunda har ta furta maka kalmar tana da miji sai ka ha?ura ka kyaleta, to ai gashi nan taurin kai ya jawo maka bugu." "Ayi man afuwa, wallahi na daku in sha Allah ba zan ?ara wannan kuskuren ba." "Kama ?ara!" Khalil ya faWi yana mai jifansa da harara. Da sauri saurayin ya bar wajen jini na Wiga daga hancinsa. Ba Lukman kuwa cikin zuciyarsa cewa yayi, "Haka ake son kowani namiji ya kasance mai kishin matarsa." Amma a zahiri sai cewa yayi, "Ko kai ne wanda aka ce yana sallama dani a waje?" Sunkuyar da kai Khalilullah yayi yana gyara zaman rigarsa tare da faWin, "Eh, nine baba." Sai kuma ya Wan rage tsayinsa tare da faWin, "Baba ina wuni?" Murmushi ba Lukman yayi tare da faWin, "lafiya ?alau, shigo daga ciki mana." FaWin ba Lukman tare da yin gaba, hanya Khalil ya nunawa Sarah alamar tayi gaba, hannun ?an biyu ta kama suka shiga gidan Suhan a bayansu sannan shima yabi bayansu. Gaba Waya Wakin Nnanne suka nufa, ba Lukman ne ya soma shiga sannan su Sarah, "Shigo mana!" Ba Lukman ya faWa yana mai Waga labule. "Wanene?" Daga ciki Nnanne ta faWi. Juyawa Ba Lukman yayi tare da faWin, "Mijinta ne." Ya faWi maganar yana nuna Sarah. Du?awa Khalil yayi tare da cire cover shoe Win ?afarsa, kyakkyawar ?afarsa cikin safa ta bayyana. Sai da yayi Sallama sannan ya kutsa kai ya shiga parlourn Nnanne. Bai zauna a kan kujera, a ?asa ya Wuka, da sauri Nnanne tace, "Tashi, maza tashi ka hau kan kujera ka zauna." Sai ta juya ta kalli ba Lukman tare da soma magana cikin yare. Da sauri ba Lukman Win ya fita bayan ya kuma nunawa Khalil wajen zama alamar ya koma kan kujera ya zauna. Khalil bai zauna ba sai da gaida Nnanne tukun ya zauna, yana zama twins suka tafi wajensa ya Waura su a jikinsa. "Sannu da zuwa, na sha hanya! Yasu wajen iyayen naka?" Kai a ?asa Khalil yace, "Alhamdulillah, duk suna gaishe ku!" "To madallah!" FaWin Nnanne dai-dai shigowar matar Ba Lukman Wauke da faranti a hannunta. A gaban Khalil ta dire faranti tare da faWin, "Barka da zuwa!" Kai a ?asa ya gaisheta. Ta jikin bango Sarah tayi ta matsawa a hankali har ta fice daga Wakin, duk Khalil na kallonta har ta fice, kuma tun da ta bar Wakin bata kuma ko le?a tsakar gida ba. "Maman twins gaskiya kin yi mugun sa'ar miji, wannan kyakkyawa haka ga gayu, sannan uwa uba irin wannan so da kishin ki da yake haka! Wallahi kice Alhamdulillah!" Murmushi Sarah tayi tare da faWin, "To Alhamdulillah!" A can Wakin Nnanne kuwa, bayan takurawa Khalil da Nnanne tayi sai da yaci kusan rabin abincin nan, sannan ta kira duka ?a?anta maza ta ri?a introducing Win su ga khalil, lokacin da Khalil yayi arba da Ba Nura, sai da mamakinsa ya bayyana a fili, Nnanne na Lure dashi, murmushi tayi tare da faWin, "Tagwainin sirikinka ne, sunansa Nura, tare da aka haife su da Nuhu, wannan kuma (Tayi nuni ga Baba kamal) ga tagwaininsa nan, Lukman." Cike da sha'awa Khalil ya kallesu tare da ?ara gaidasu. Amsa masa suka yi suma cikin sakin fuska. Nnanne tayi gyaran murya tare da faWin, "Ibrahim, mun ji labarin komai daga matarka, sai dai kuma yanzu muna son jin ta bakinka domin mu san ta yanda zamu Sullowa lamarin." Shuru Khalil yayi na wasu da?i?u kamun ya soma bada labari kamar yanda Sarah ta bada, har ma da wanda bata sani ba, lokacin da yake bada labarin abunda Aina'u tayiwa Baba Nuhu, fashewa da kuka yayi, don duk lokacin da ya tuno ?unar dake ransa na abunda Aina'u tayi masa, sai kuma Baba ya faWo masa rai, don idan har shi da yake Mijin yayarta yaji wannan ?unar, to ya baba da yake mahaifinta zai ji. Sai da ya fyeWe masu kaf amma kuma ya Soye masu ?iyayyar da Hajiya take yiwa Sarah yanzu ba da kuma zancen auren da zai yi. Gaba Waya Wakin suma kukan suka saka, Nnanne kuwa har da shashsheka. "Nannan wannan Aina'u ta tabbatar ita Win jikar matsafi Samuel ce! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, duniyar nan ina zaki damu ne!! Ace ?a tayi kwanciyar aure da mahaifinta." FaWin Nnanne tana fyatar majina. Shuru Wakin ya Wauka na wasu da?i?u. Can Nnanne tace, "Tabbas Ibrahim kun bar Allah a lamuranku, kun fifita boko akan ilimin addini shiyasa Allah ya barku da iyayenku, shi kuma Nuhu, zan iya cewa hakan yana cikin ?addararsa ce. Allah Sarki Nuhu ko gawan ubansa bai gani ba." Ta ?arisa maganar tare da fashewa da kuka. Wani irin shuru Wakin ya Wauka, can kuma Nnanne ta kalli Khalil tare da faWin, "Kai Ibrahim, ?afata ?afarka zuwa Kaduna, mutuwa ce kawai zata hanani zuwa Kaduna." "Ai Nnanne ba ke Waya ba, har da mu!" FaWin ba Lukman. Khalil kallon Nnanne yayi tare da faWin, "Nnanne dama zuwa nayi na tafi da Saratu. Dan Allah kuyi ha?uri da abunda ya faru kar ku hanani tafiya da ita, wallahi ba cika hayyacina nake ba duk abubuwan da suka faru!" Da sauri Nnanne tace, "Kaji wata magana! Kai Ibrahim ai mune zamu ro?i wannan alfarmar ba kai ba, don jininmu ce tayi maku laifi. Aina'u ita ce silan komai, kar ka manta har kashe maka ?ar uwa tayi tare mijinata da kuma jinjiranta da gama sha?ar iskar duniyar bata yi ba. Wallahi kai zamu baiwa ha?uri. Ai mu ka nuna mana so da ?auna, idan da wani namijin ne, duk soyayya da ?aunar da yake wa Sarah, kai ko da duniya suka haifa tare, ba zai ?ara zaman aure da ita ba. Mun gode Ibrahim, mun gode Allah ya saka maka da alkhairi, Allah ya dubi zuri'ar ka, ya kare ku daga sharrin ma?iya na kusa dana nesa, ya kuma shirya maka zuri'a ya ?ara buWi." Da Ameen Khalil ya amsa yana jin sanyi a ransa. "Nagode sosai Nnanne, goben sai mu tafi tare, motar zata Wauke mu duka in Sha Allah!" "Ai ko bata Wauke mu ba, akwai ta gida sai babban Wan Lukman Hamisu yaja motar." FaWin Nnanne. "Haka ma za ayi!" FaWin ba Nura. "Allah ya kai mu goben! Ku nuna masa masauki, basu gaisa da matar tasa ba" Fadin Nnanne. Mi?ewa Khalil yayi yabi bayan ba Nura tagwainin Baba Nuhu. Can farkon gidan suka nufa, ba Nura ya saka key ya buWe Wakin tare da faWin, "Shiga a share yake tass!" "Nagode baba." Khalil ya faWi yana mai kutsa kai cikin Wakin. ?atuwar katifar ?asa a Wakin an lailayeta da zanin gado sai bayi. Zama yayi a gefen katifar yana kallon Wakin. Wayarsa ce tayi ?ara, yana jin ringing Win yasan cewa Hajiya ce saboda special tone Win da ya saka mata, katse kiran yayi sannan ya kirata. Ringing biyu ta Wauka tare da faWin, "Assalamu alaikum, Ibrahim ka sauka kuwa?" FaWin Hajiya, "Ameen wa'alaikissalam, na sauka Hajiya, yanzu haka ma gani cikin gidan." Daga can Hajiya ta hau faWa, "Ka sauka shine baza ka iya kira ka faWa min ba, ni ina nan tun Wazu bisa kan darduma ina addu'a Allah ya sauke ka lafiya ya kare ka daga sharrin aljnan, mutum da kuma matsafa, ashe kai share gindi kayi ka zauna ko tunawa baka yi ba kirani ka faWa min ka sauka saboda kana cikin dangin ubanka ko?" "Kiyi ha?uri Hajiya, ban jima da sauka bane, kuma yanzu nake shirin kiranki dama!" FaWin Khalil yana murmushin rigimar da Hajiya ta Wauko yanzu. "Na dai faWa maka Li'ilafi ya kama bakin ka a cikin gidan nan da kake wall????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ahi!" Hajiya ta kuma faWi har da zuba kwafa. "Hajiya wallahi gidan malamai ne nan, ba yanda kike tunani bane." FaWin Khalil. TaSe baki Hajiya tare da kawar da maganar wajen faWin, "Kaga number Win da Maryamu ta turo maka ko?" "Eh, nagani Hajiya." Khalil ya faWi yana mai yin wani iri da fuska ganin Hajiya sai ?o?arin tura abu gaba take yi. "To Number Win Habbooba ne, ka soma kiranta tun yanzu ka fara neman soyayyarta ta cikin waya, kuma wallahi umarni nane hakan idan har baka ?aunar Sacin raina." "Zan kira in Sha Allah Hajiya!" "Allah ya yarda!" FaWin Hajiya tare da yanke wayar. Ajiye wayar yayi a gefe yana jin farin cikin kasancewarsa cikin wannan gida, don ya yaba sosai da tsari da kuma addinin gidan. Wayarsa ce ta ?ara yin ?ara, "Hajiya again!" Ya faWi tare da kai hannu ya Wauki wayar yayi picking ya kai kunnensa, "Eh, lallai! Kana gidan mushirikan dangin matarka dole ka Waga min kira ai!" "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Khalil ya faWi cikin zuciya, don har ga Allah ya mance ita ta kira wayar. "Kiyi ha?uri Hajiya bari na kira ki." FaWin Khalil. "Kar ka kuskura ka yanke min waya! Saurare ni kawai, kar ka yarda bayan na katse wayata baka Waga wayarka ka kira Habbooba ba! Ka dai ji na faWa maka!" Tana gama faWin haka ta yanke wayar. "Hajiya zata saka ni a matsala wallahi! Ni mai zan yi da wata Habbooba!!" Ya faWi yana scrolling messages Win wayarsa har yazo kan na Aunty Maryam data turo masa Number. Dialing number yayi ba tare da ajiye wayar akan katifa ya saka a handsfree sannan ya hau cire safar ?afarsa. Ringing Win ya kusa katsewa sannan Habbooba tayi picking wayar tana mai faWin, "Assalamu alaikum!" Kana jin muryan zaka san cewar either Shuwa ce ko balarabiya ke magana. Ciki-ciki Khalil ya amsa da, "Ameen wa'alaikissalam!" Sannan yayi shuru, itama daga can Sangaren tayi shuru. Sun kwashi tsayin mintuna biyar babu wanda yayi ko tari, shi Khalil kwanciya ma yayi flat yana kallon ceilin Win Wakin har ya mance ya kira wata a waya, saurin muryanta ya jiyo tana faWin, " _Manil lazhi yatakallam_? (Wa ke magana?" Khalil yana jinta yayi shuru, kuma ba wai don bai ji abunda tace ba. " _Hello, Iza lam tatakallam, Igila?il mahmulah! (Idan baza kai maganar ba, ka kashe wayar)_" Da ?arfi ta ?arisa maganar saboda haushin da taji na rashin maganar da mai kiran ya?i yi. "Igla?i mahmulatiki! (Ki kashe taki wayar)" Khalil ya bata amsa a karon farko. Wani irin shuruu ta Wauka jin yanda yayi maganar a kashe, a kuma daidai wannan lokacin Sarah tayi sallama a ?ofar Wakin, ba tare da Khalil ya kashe wayar ba ya amsa sallamar tare da bada izinin shigowa. A hankali ta buWe labulen ta shigo Wakin, sanye take da dogon hijjab navyblue har ?asa. Harara ya maka mata tare da faWin, "Menene haka zaki wani shigo min da hijjab har ?asa, sallah za kiyi?" Bata ce komai ba ta nemi gefen katifar ta zauna tare da faWin, "Ina wuni? Ka iso lafiya?" "Ba lau ba, kin fi kowa sanin haka!" Khalil ya faWi yana kallonta kamar zai cinyeta. "Haba maman twins, da wayanki zaki saka ?aramin hijjab ki fita, kin kuma san cewar Allah ya halicceki ma sha Allah! Yanzu wanene zai ganki yace kin haifi ?an biyu a cikinki?" "Kayi ha?uri hakan ba zai sake faruwa ba!" FaWin Sarah idanunta na ciccikowa da hawaye. Hannu ya kai ya jawota tare da faWin, "Cire hijab Win nan Mine, cire in ganki da kyau matata, nayi matu?ar, matu?ar kewarki! I really miss you sooo much my endless bliss!" Ya faWi hakan yana mai kwantota jikinsa bayan ya cire hijjab Win ya ajiye agefe. "Allah ya isa! Ban yafe ba shiga tsakanina da akai da farin cikina!" Wani irin kuka Sarah ta fashe dashi daman kuma jiran haka take yi, Khalil bai dakatar da ita ba, sai ma rungumetan da yayi sosai yana shafa bayanta, "Ki yafe min mine, Sarah ki yafe min duk abunda nayi maki. Ina cikin hayyacina ba zan taSa aikata abunda ya faru ba ba Sarah. Sarah a raised this hand on your face! Oh Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!! Sarah ji nake kamar na yi ta rusa ihu, addu'a nake yi tun da na dawo cikin hayyacina, Allah yasa duk abunda ya faru damu mafarki ne. Mine na slept with your sister a gaban idanunki da ?a?a......" Bata bari ya ?arisa ba ta rufe masa baki da tafin hannunta tana girgiza masa kai tare da faWin, "Let bygones be gone please, we shouldn't have to remember the past. Bana so na tuna komai da ya faru tsakanin mu mara daWi, I'm glad ka dawo cikin hayyacinka, hakan yafi min komai daWi Happiness. Let create a new life!" Hannunta ya ri?o duka biyun tare da Waurawa a kan ?irjinsa sannan ya haWe goshinsu waje Waya yana kallon cikin idanunta tare da faWin, "Smile" wani murmushi ta saki da ya ?ara fitar da kyawunta. Mi?ewa tsaye yayi sannan itama ya mi?ar da ita. Kallonta ya ri?a yi from head to toes ganin wani fitinanniyar purple crazy gown dake jikinta, gefen cikinta zuwa bayanta gaba Waya a buWe suke, wani Wan hook ne irin na bra ya ri?e rigar ta gaba, gaban rigar mai irin bra Win nanne yaji flowers manya, hatta ramin cibiyarta a buWe take, gashin kanta kuma tayi parking Winsa a can gaban kai irin yanda yake so. Ita Sarah sam bata so yin wannan shigar ba, Suhana ce ta tilasta mata sai da tayi har da yi mata simple make up. "Oh my God, zaki kashe ni da wannan kwalliyar Sarah, Kar fa ki saka inyi abun kunya a

48 / 60