Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   8 / 14

21K to 24K   out of 39.4K words

wahalar tashin ce kawai yake ji, kusan 15 mins sannan ya ?unkura ya mi?e tare da sauko da ?afafunsa ?asa, rigar iya guiwar ?afarsa ta tsaya, saukin yasa shorts daga ciki amma chest Win shi a buWe yake fari kal,
Zuba mishi ido tayi tana kallon ikon Allah wani irin bacci ne ke fusgar shi, ga uwar yunwa yana ji, ji take tamkar ta bashi tea Win abaki yasha, cikin sauri ta haWa masa tea Win a cup ta Wan tura masa agabansa tace "gashi nan,'
buWe blue eyes Winsa yayi a hankali sannan yakai hannu daker ya Wauki cup Win yakai bakinsa yana Wan kurba da zafinsa, ya sha ba laifi kusan sau biyu tana ?ara masa yana shanye wa,
Bayan ya kammala tace "kayan dinner Win fa na mayar dasu"? Ta tambaya cike da jin tsoran amsar da zai bata,
"In akwai fruits ki haWo mun," ya faWi tare da mayar da jikinsa ya kwantar akan pillow,
Tattara kayan tea Win tayi sannan ta fuce dasu ta ajiye su a tray din dake Wauke da warmers na abincin sannan ta Wauke shi ta fita dashi kitchen ta shiga ta ajiye su, sannan ta Webo mashi fresh fruits acikin fridge,
A plate ta zuba mashi su sai da tafara yayyanka mashi su sannan, tana ?o?arin fita suka ci karo da Haroon tsaye abakin ?opar kamar aljani,
Da ?arfi ta furta "A'uzu billahi minashshaiWanin rajim,'
Haroon ya fashe da dariya tare da cewa "Ni ne shaiWan Win, ko kin ga ?aho akaina ne?
"Eh," ta bashi amsa,
Yatsina fuska yayi yana bin jikinta da kallon frm up to down kafin yace "HaWaWWiyar Sura,"
tace "Tubarkallah masha Allah,"
Murmushi yaWanyi kafin ya kuma cewa "ki dai bi ahankali naga kamar zakiyi rawar kai Kada kici ka za?ewa mana domin kuwa har yanzu fa baki da wani matsayi acikin gidan nan, duk inda za'aje adawo bakya wuce ?ar aiki, sannan na lura kina shisshige ma wancan ifritun ko? to inaso ki sani wancan dashi da dutse duk Waya suke indai agame da feelings ne, mace bata gabansa koda zai kula matan ma bana tunanin irin ki, ae ma zaren ba kalar yadin bane iska ce kawai zata wahalar da mai kayan kara.........
tun da yasoma magana idon sehrish suka soma ciccikowa da kwalla amma bata bari hawayen sun zuba ba, ganin zai bata mata lokaci yasa ta bi ta gefensa ta fuce da sauri, tana jiyo dariyarsa sam tarasa gane ma haroon, batasan mai ta tsone masa ba,
time Win da tashiga bedroom Win SGR samun shi tayi yana ta faman sharar baccinsa alamu sun nuna cewa ma tunda tasa ?afa ta fuce ya fara baccin, tsayawa tayi akansa tana kallonshi hannunta na ri?e da fruits Winsa,
Yayin da idonta Suke cike da hawaye saboda kalaman haroon ita kanta tasani tabbas SGR ba tsaran yinta bane kwata-kwata bama haWi, jinjina kanta tayi aranta tace "nasani kafi ?arfina nesa ba kusa ba, kuma nasan cewa kafin ni akwai wanda suka ruga ni faWawa wannan tarkon bila adadin, Amma inaji araina babu wadda zata soka dan Allah kamar yadda nake sonka, tun bansan ya kamannin fukarka suke Ba, da sunanka kawai nakamu da tsananin ?aunarka kuma zan cigaba da addu'a akan hakan koda bazan ci nasara ba a?arshe...Ana ahabbuk kasiran BABBAN YAYA.........d'=???
Wani irin juyi SGR yayi har sai da Sehrish ta Wan tsorata gudun karya farka ya ganta, gyara kwanciyar shi yayi, yadda yake sakin numfashi anatse yana bacci ba ?aramin tafiya yayi da ita ba,
Ajiye fruits Win tayi saman table sannan ta matsa a hankali cike da fargaba ta janyo lallausan blanket Winsa jikinta na Wan kerma ta samu ta hayo dashi jikinsa ta lullu6a masa har zuwa neck Winsa,
Murmushi ta Wan saki ganin ta kammala batare da ya farka ba, juyawa tayi ta tattaka izuwa inda makunnin hasken Wakin yake ta kashe mashi shi, nan take Wakin ya soma kyalli yana bada wani irin haske har sai da ta Wan razana, ashe furnitures Win dakine masu wannan sparkling light Win launi daban daban suke badawa, aduk time Win da aka kashe hasken Wakin Yayi dark gaba Waya su kuma sai su soma bada nasu hasken mai launuka, fuska Wauke da murmushi sehrish ke kallon wannan ikon Allan Bin su take yi da kallo tun daga Bed Winsa da bedside table Winsa, drawer Win da ke Wauke da mirrow jerin wurin Closet Winsa gaba Waya sun Wau hasken nan, sai taga ya ?ara yi mata kyau sosai,
Lalla6awa tayi ta koma inda yake kwance tana kallon fukarshi yadda eye lashes dinsa suka fito radau zira zira dogaye kasancewar idon na'a rufe, sun kwanta luf,
Addu'ar bacci tashiga yi mashi saboda tasan cewa bai samu damar yi ba ayarda ya kwanta Win nan agajiye ta jima sannan ta Wan tattofa masa ajikin bargonsa, kamar karta bar Wakin haka take ji
(Nace ba mai zai hana kawai ki kwana anan Ehen =??)
hannu tasa ta Wauki Kayan marmarin dake acikin plate Win sannan ta fuce dashi bakowa a babban falon Dama tun fitowar farko da tayi duk sun kammala dinner Winsu sun shige cike aranta tace "Allah sarki su fawan hada rashin su yasa yanzu basu cika haWuwa atare suna cin abinci ba ko zama a palor suna fira, ko yaushe zasu dawo? Duk da ina tsoran abunda zasu ce in suka ganni a
Matsayin mace, Especially fawan nasan halinsa sosai baijin magana shine ya ta6a bani horo harna galabaita," ta ?arasa zancen zucin nata , bedroom Winta ta wuce da fruits Win saboda dama itama bata ci komai ba, asaman gadonta ta zauna tsakiyar gadon ta lankwashe ?afa tana shan fruits Win tass ta shanye su sannan ta ajiye plate Win asaman side drawer Winta, dama empty yake tunda ta rotsa ma haroon fitilar saman shi akai, bata sake ajiye komai asaman wurin ba,
sauko wa tayi tashiga toilet saboda bata yi sallar isha'e ba, alwala tayi sannan ta dauko hijab ta zura bayan ta shimfiWa carpet ta gabatar da salla,
Tana gama wa ta naWe carpet Win ko addu'a bata tsaya yi ba, ta tura su cikin wardrobe sannan ta haye saman gadonta taja bargo ta kwanta daker tayi addu'a kafin bacci 6arawo yayi awon gaba da ita.................(Shin ko kun lura cewa Sehrish ta manta dasu hosana da jahad bakamar da ba? hmmmmm rayuwa kenan baka ta6a sanin asalin ya mutun yake sai yasamu wurin zama koya samu abun duniya nan zaka ga zahirinsa=?%?)

_____________________
In midnight Hosana tafarka da matsanancin Ciwo, wani sabon raWaWin ciwon ne ya taso mata agigice tafarka tana kuka tana zabga Uban ihu tana faWin "Innalallahi wa'inna ilaihiraji'un , La'ila ha illallah muharammadur rasulillah Wayyo Allah na, mutuwa xanyi, gaba Wayansu suka farka hankali atashe tun daga jahad har hafsat dake kwance saman Sofa sai da tafarka a tsorace,
taruwa su kayi akanta jahad na faman yi mata addu'a tana tofa mata cikin kuka take faWin "Hosana ki daina magana ciwon bakin ki zai ?ara raunata, dan Allah kiyi ha?uri innalallahi bansan ya zanyi ba,'tafaWi tare da fashewa da wani sabon kukan itama, dama sai da ranta yabata cewa raWaWin ciwon hosana zai iya dawo wa sai gashi ya dawo, fuskar tayi suntum la66an sun kumburo hancinta ma yayi girma, idanunta ma sun kumbura duk kwantsa ko buWe su bata iyayi saboda sun datse sosai, ita kaWae tasan azabar da take sha ga ha?oranta suma nasu Zogin daban, ko'ina ciwo hakanne yasa ta haukace taita faman zabga salati tana kiran Sunan Allah da manzon sa =?-?*=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???*

*=?%?The Father Of Soldiers=?%?*

?????? ???? ???????????????? ?????? ?????????? ?????????????? ?????????? ??????????d'
=?%?=???=???=???

*Story & Written by*
*Hafsat Bature Muhammad*

~=???BOSSLADY=???~


*EPISODE 11-12* Ita kan ta Hafsat ba ?aramin tashin hankali tashi ga ba ganin halin da yarinyar ta shiga, da alama ma raunukan nata sun Wuri ruwa dole sai an fitar da ruwan Ya Salam, Yarfa hannu kawai take yi tana zabga uban kuka, hankali atashe JAHAD ta kalli hafsat tare da cewa "Aunty dan Allah ki taimaka mu mayar da ita asibiti aduba ta.....' ta ?are maganar tana faman zubda hawaye,
Ita kanta hafsat tunanin da take yi kenan can ne kawai mafi ta, ta shi tayi jiki na rawa ta Wauko hijab ta zura sannan ta Wauki mukullin motarta da ta bari a saman mirror,
da kanta ta cuccu6i hosana daker ta Wauko ta a kafaWarta, ta fuce da ita cikin sauri itama jahad tabi bayanta a babban falon suka samu aunty babba saman Sofa hannunta Wauke da plate ta dafa taliya sai faman ci take a tsiya ce saboda yunwar da ta taso ta, duk ihun da hosana take yi a kunnanta amma batayi yun?urin tashi ba, balle taje ta dubo meke faruwa,
Ganinsu afujajen yasa ta mi?ewa tana cewa "Hafsat ina zuwa cikin daren nan? Ina zaki kai ta?
Batare da hafsat ta kalle ta ba tace "Zan mayar da ita asibiti ne," hankali atashe aunty babba tace "Saboda me !! Acikin daren nan ! Ki barta kawai inyaso gobe dr yazo ya duba ta har gida,"
tsoki hafsat taja dama a ?ule take da Mommyn nata saboda duk ita taja mata halin da suke ciki,.

Wuce ta tayi tana cewa "da yake ba jikin ki bane ae dole ki ce haka,'

Bin su kawai aunty babba tayi da kallo har suka fuce, abayan mota hafsat ta kwantar da hosana, sannan suka shiga gaba ita da jahad, taja motar da gudu ta fuce da ita a wani privet hospital takai ta, cikin sa'a suka karbi hosana kuma nan take suka shiga bata taimakon gaggawa,

Yayin da hafsat da jahad suka samu wuri suka zauna nan waje suna jira saman waiting chairs, runtse ido kawai jahad ke yi tana faman karanto addu'a, tsigar jikinta har tashi take yi saboda jin yarda ihun hosana ya cika asibitin gaba Waya baiwar Allah, ita kaWai tasan azabar da take sha,

Ita kanta hafsat dake gefenta jikinta duk ya gama mutuwa ha?i?a taji tausayin Yarinyar fiye da tunanin mai tunani,

Jim kaWan suka ji tsit babu kukan hosana babu alamar shi, jin hakan yasa jahad yin zumbur ta mi?e ta tunkari ?opan Wakin da suka kwantar da ita, tsoranta kar ace hosana ta mutu ne shiyasa suka ji shiru,
turo ?opar Nurse tayi ta fito cikin sauri jahad ta tare ta tana cewa"dan Allah sister ya jikin nata yake? ta tambaya a Wan ruWe
Nurse Win tace "Alhamdulillah, kada ki sa damuwa aranki, jikinta da sau?i sosae anyi mata dressing na raunukan nata sannan Mun taimaka mata da pain relievers yanzu haka allurar bacci mu kayi mata, addu'a kawai zaku ci gaba da yi mata,' tana faWin hakan ta wuce gaba,
Ajiyar zuciya jahad tasaki har hankalin ta ya kwanta sosai, komawa tayi ta zauna gefen hafsat wadda ke ta faman yin gyangyaWin bacci,
Rufe idonta kawai tayi tana faman ci gaba da yiwa hosana addu'a, bata jin zata iya runtsawa a daren nan,
tsawon awanni suna anan jugum time Win hafsat ta jima da yin nisa a baccin ta, jahad kuwa na nan ido buWe, kamar daga sama taji hosana na kiran sunan ta ?asa ?asa da farko tayi tunanin gizau muryarta keyi mata amma daga baya ta tabbatar da cewa ita Win ce ke kiranta,
Cikin hanzari ta mi?e ta shiga Wakin samun ta tayi ta tashi zaune saman gadon, ba ?aramin farin ciki bane ya cika jahad, ganin yadda fuskar hosana ta sa6e an matse mata ruwan anyi dressing Win wurin ga bandage nan a forehead Winta da saman hancinta, duk da fuskar ta canza sosai kamar ba ita ba, idanuwanta sun buWe sosai tana ganin jahad takama Murmurshi =?%?

FaWawa saman gadon jahad tayi ta rungumo ta sosai ajikinta tana faWin "Allah sarki hosana ashe kin farka ban sani ba kina ta kiran suna na, ya jikin naki? Akwai inda ke miki ciwo yanzu"? Tayi tambayar tana janye jikinta daga na hosanar,
Daker ta iya cewa "Naji sau?i sosai jahad ba inda ke mun ciwo yanzu, amma magana tana mun wahala,Kuma ina jin jikina kamar ba nawa ba"
hannu jahad tasa tana shafa gefen fuskarta tace "Insha Alah zaki dawo dai-dai hosana, yanzu hankali na ya kwanta tun da naga kina murmushi nasan cewa sau?i ya samu, yanzu ki faWamun wanene yayi maki wannan bugun mutuwar?'
turo baki hosana tayi tana cewa "Wannan mara imanin, saboda nazo na same ta, ta sha?e maki wuya kamar zata kashe ki, na bata ha?uri ta ?yale ki ta ?iya shine na gartsa mata Cizo a hannun, wannan ne fa kawai yasa ta kamani ta jibga ta faffasa mun fuska..........," shesshe?ar kukan da take yi ne ya hana ta cigaba da maganar
Cikin sanyin Murya jahad tace "ashe duk don saboda ni ne tayi maki wannan bugun, babu komai akwai ALLAH ! , Zai bi mana ha??in mu duk wanda ya zalunce mu Allah zai saka mana insha Allah!
Jinjina kai hosana tayi tana share hawayen ta tace "Yaya Omar bazai ?yale su ba, duk sai sun gane kurensu.....
ta faWi wit angry face can kuma ta sake cewa "Jahad komai yasa yaya Omar har yau baizo ya duba mu ba"?
Jahad tace "muyi mashi Uziri hosana, ni nasan cewa yana sane damu kuma zaizo nan very soon,'
Sun jima suna yin fira atsakanin su, ita kanta jahad tasan cewa hosana juriya kawai take yi tana yin surutu, daker tasamu hosana ta koma ta kwanta, itama a gefenta ta ra6a ta kwanta, lokaci guda bacci ya kwashe su su duka,

Ba ?aramin bacci suka sha ba, don kuwa har sai da gari ya waye rana ta fito sannan jahad tafarka, hosana kuwa nata faman sharar baccin ta, ganin yadda hosana ke bacci anatse ya ?ara tabbatarwa da jahad cewa tasamu sau?i sosai, tashi tayi ta cire hijab Win dake jikinta, ta shige toilet Win dakin Alwala tayi sannan ta fito ta Wauki hajiabin ta zura, tana faman tunanin in da zata samu tayi sallah don babu carpet,
? Fitowa tayi don ta duba hafsat samu tayi bata anan inda tabar ta jiya babu ita ba alamarta a wurin, sai taji hankalin ta ya Wan tashi tsoranta kar ace guduwa tayi tabarsu a asibitin,
? Hankali atashe ta fito harabar asibitin ga mutane nan nata wuce wa wasu na shigowa wasu na fuce wa, sai faman waige waige take yi tana neman hafsat, har wurin ajiye motoci taje taga ko zata ga motarta amma babu ita, hakan na nufin tabar asibitin kenan, da alama ma tun asubahi tabar asibitin, tuni jikin JAHAD yayi mugun sanyi,
? Koma wa tayi tasamu wurin inda taga wasu mata zazzaune suna fira, tayi musu sallama suka amsa mata da fara'a
?? Tambayarsu tashiga yi idan suna da abun sallah su ara mata, nan wata daga cikin su ta mi?a mata sallaya Winsu da suka zo da ita, anan harabar jahad tayi sallah bayan ta kammala ta mayar masu da dardumar sannan ta koma ciki a kasalance, bakowa tafi ji ba face HOSANNA, yanzu in da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? gaske hafsat tafiya tayi tabarsu yaya zasu yi? Ina zasu dosa? bakomai ma yafi damunta ba face Hosana in tafarka ta son dole akwai yunwa atattare da ita, gashi ita ba ta da ko sisi balle ta siya musu abunda zasu samu su Ci,
?? Gefen hosana tasamu ta zauna wadda ke kwance tana faman sharar bacci, tagumi ta zabga tare da zuba mata Ido tana kallonta, in ta?aice muku tsawon lokaci ba hafsat ba alamarta =?'?=?3? Gashi in sunce zasu kai kansu gidan duka ba wanda yasan hanyar da zai bi, saboda da daddare ne kawai suka fito daga gidan baza su iya shaida kwatancen gidan ba, gashi ko Sunan unguwar basu Sani ba, ajiyar zuciya jahad tasaki aranta tana jin cewa hutu ne yazo musu, zasu ci gaba da rayuwarsu ne kawai akan titi,

_____________________SEHRISH__________________

Around 8 Ta farka kai tsaye kitchen ta wuce har time Win rigar jiya ce ajikinta da rolling Winta, a kitchen ta samu Azmee harta kusan kammala breakfast din gaba Waya, bayan tayi sallama ta shiga suka gaisa da junan su, Daga bisa ni azmee tace "Ina fata jiya kin kai ma SGR dinner Winsa ko? don na shigo na taras da kayan abinci a warmers ko ta6a su ba ayi ba,'
?? Sehrish tace "Na babban yaya ne, Jiya bai samu yaci ba dana kai masa, Tea kawai yasha daga baya yace mun yana bu?atar fruits, shine kafin naje na kawo masa har bacci ya Wauke sa,'
? Jinjina kai azmee tayi tare da cewa "Allah sarki da alama jiya sun sha aiki ne that's why harya gaza cin abinci, Yanzu bari na shirya miki breakfast Winsa ki kai masa da sauri saboda nasan dole ya tashi da yunwa,'
?? Sehrish ta amsa mata da Toh, ta tsaya tana jiran ta shirya mata kayan breakfast Win nasa,
Shiru tayi tana tunano maganar da HAROON ya faWa mata jiya, akwai abunda ya tsaya mata arai take son fitar dashi
"Aunty azmee dan Allah me ake nufi da ZAREN BA KALAR YADIN bane? ta tambaya tana kallom azmee dake shirya abinci cikin warmers asaman kitchen drawers din dake jere,
? Ba tare da ta juyo ta kalle ta ba tace "idan aka ce Zaren ba kalar yadin bane, a tunani na ana nufin kamar abunda bai dace da wani ba, a misali kamar

8 / 14