Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 14

9K to 12K   out of 39.4K words

da azmee ta ambata yasa su kallonta da mamaki, sake maimaitawa tayi "Sehrish ki fito nace,"
Kallon juna Ayaan da jahan su kayi sannan suka kalle ta atare suka haWa baki wurin cewa "Wanene Sehrish kuma? Kanal yusif shima cike da mamaki yake kallon azmee jin sai faman kwala kira take yi, zuba ido su kayi don suga wanene wannan sehrish Win da Azmee ke faman kira, shin ba?o su kayi ne a gidan nasu ko kuwa?
buWe ?opa sehrish tayi gabanta na faWuwa ta tunkaro hanyar dining area Win, jikinta na kerma a tsorace take tafiya,
gaba Wayansu suka Wago suna kallon ta tun kafin ta idasa bayyana a area Win da suke, bin ?afafunta su kayi da kallo waWanda ke sanye da ?an silifas Winta na gado, sai faman kerma yatsun ?afarta suke yi,
Time Win da sehrish ta idasa fitowa a raxane jahan ya mi?e tsaye, ayaan kuwa baisan lokacin da ya saki cokalin dake hannunsa ba ya faWa cikin plate Win dake agabansa, kanal yusif kuwa kallon abun yake kamar a mafarki,
Bin ta suke da kallo cikin mamaki, kamar a mafarki suke kallon lamarin, ?arasowa tayi ido a zazzare jiki na kerma, riga da wandon nan ne ajikinta , ta cire gashin bakinta, ta kuma zuba da doguwar sumar kanta har gab da waist Winta, ta fito asalin macen ta Tsaleliyar budurwa ?ar matashiyya,
A rude jahan yace "Azmee who's she ? daga ina ta faWo cikin gidan nan? Da iznin wa!?
Ayaan kuwa cewa yayi "Ku kuke ganin mu bamu muke ganin ku ba ! Wannan Hurool ainin fa? daga aljanna ta gudo?
Kanal yusif sam yagaza magana bayani kawai yake jira daga wurin azmee, ita kanta azmee ta Wan razana da reaction Win da suka bayar, Sehrish kuwa a gefen azmee ta tsaya tana faman zare ido,
"Azmeee Explain !!!!' jahan ya faWi azafafe harda dakar table Win gabansa da tafin hannunsa,
Murya na rawa azmee tace " Kuyi ha?uri dan Allah...Am wannan da kuke gani ba kowa bane face Tukur mai aikin ku, nasan zakuyi mamakin hakan......
Dakatawa tayi ganin yarda Ayaan da kanal yusif suka mi?e atare, cike da ruWu Kanal yusif yace "What ! Wai wane tukur Win ake magana ! Ba dai wannan yaron mai aikin namu ba, kina nufin dama mace ce ba namiji ba ....? Ya tambaya hankali atashe ,
Daga sehrish har azmee sun tsorata,
Hannu jahan yasa yasake bugun table Win abincinsu yace "Impossible bazai ta6a yiyuwa ba ! muddin kuwa hakan ta kasance dole yarinyar nan ta fuskanci hukunci mai tsanani kuma tabar gidan nan ayau Win nan,
Fashewa da kuka sehrish tayi saboda tsorata da maganar Jahan gashi idonsa na akanta ya zare su,
"Dan Allah ku kwantar da hankalin ku, laifi ne nasan ta aikata amma kuyi mata afwa, sam bata da niyar cutar da kowa.....' dakatar da ita Ayaan yayi da cewa "Ba wannan zancen ! Saboda ?arfin hali irin na Yarinyar nan, tayo shigar maxa ta saje acikin mu tana mana aiki, babu sirrin mu da bata sani ba, babu irin firar da bama yi agabanta, har yawo muke yi da towel a ?ugunmu, muyi yawo da gajerun wanduna duk idonta na akai, kaf ta haddace ashe kallon mu kawai take yi,"
bil'ha?ki ayaan yake kora bani, gaba Wayansu ba komai suke ji mawa ba face yadda sehrish ta saje A cikinsu matsayin namiji na tsawon lokaci tana masu aiki, duk a tsammaninsu namiji ne ashe maca ce, tagama sanin sirrinsu saboda babu irin firar da basa yi agaban ta, sannan babu irin shigar da basa yi suna yawo duk a idonta,
Hannu Jahan yasa yana ?o?arin zare belt Win wandonsa da nufin ya jibgi sehrish saboda yafi kowa fusata, gashi dama su Mace bata agabansu balle suga kyanta ko wani abu haka don su tausaya mata,
A tsorace sehrish ta ?an?ame kanta ta 6oye abayan aunty azmee tana faWin "Nashiga uku ! Dan Allah aunty azmee ki basu ha?uri, kada su buge ni...zan tafi nabar musu gidan,
ture kujerar gabansa yayi gadan gadan ya tunkari sehrish zai jibge ta,
Kamar daga sama suka ji Muryar Abban su yace "Kada ka kuskura ka ta6a ta!'
Atare suka Wago suna kallonsa kowannan su na huci,
Ru?e yake da hannun junaid cikin nasa, yana sanye da jallabiya junaid kuma na sanye cikin riga fara da wando baki, ya tsorata da ganin halin da sehrish ke ciki gashi kuma yayi mamakin ganin ta ta bayyana kanta a matsayin mace, ga kuma jahan tsaye ru?e da belt wato zai jibge ta,
Idasa isowa sukayi inda suke tunkan abbansu yace wani abu Ayaan yace "Daddy dama wannan yaron tukur mai aikin gidan mu mace ne ba namiji baa !!
murmushi Abbansu yasaki yana kallon su yadda duk suka zabura,
Mayar da idonsa yayi kan Yarinyar dake 6oye abayan azmee yace "Ke zonan,"
"Sehrish ki fito Abbansu na kira,"
Azmee ce ke tunasar da ita, fitowa sehrish tayi jiki na kerma ta ?arasa inda Abbansu yake tsayawa tayi at front of him murya na rawa take faWin "dan Allah kuyi ha?uri ku yafe mun, nasan nayi laifi wlh ni banzo da niyar na cutar da kowa ba.....'
tsawa Jahan ya daka mata da cewa "Rufe ma mutane baki kona zo nan na nakaWa miki shegen duka,"
Abbansu yace "Ya isa haka Jahan, bana so kowa yasake magana," shiru su kayi gaba Wayansu suna sauraron mai abban nasu zai ce,

Shin ina haroon duk wannan abun dake faruwa yana a tsaye fitowarsa kenan, gaba Waya ransa ya gama jagulewa mamakinsa yarda akai yarinyar ta bayyana kanta A matsayin mace bayan bai idasa cimma burinsa ba, na tsoratar da ita, Amma ganin yadda su Jahan suka fusata yasa shi jin daWi aransa burinsa karsu amince su tada 6alli sai anyi mata horo sannan a koreta shi kuma zaiyi amfani da wannan damar wurin ?untata mata,

tsayawa yayi da murmushin mugunta a fuskarsa don yaga ya ?arshen bada'?alar zata kaya,
Daga shi sai gajeran wando fari ajikinsa tsaye ru?e da ?ugu, Wayan hannunsa na ru?e da Brush da alama ma daga toilet ya fito,

burinsa yaji mai Abban nasu zai ce,
gyaran murya Abbansu yayi sannan ya soma cewa "Na riga da nasan komai game da yarinyar! Domin junaid ya jima da sanarmun komai agame da ita, duk abunda junaid ya nuna yana so aduniyar nan koma menene shi zan amince dashi, Junaid ya nuna cewar yana son Zaman yarinyar nan agidan nan, don Haka Na AMINCE masa,!"
Cikin mamaki suke kallon abban nasu, Haroon kuwa tuni yayi wata irin raxana har Brush Win dake hannunsa ya faWi ?asa sbd jin abunda Abbansu yace,
Murmushi kawai junaid ke saki, kallonta Abban su yayi tare da cewa "Ya Sunan Ki"? Sehrish dake tsaye agabansa idonta cike tab da kwalla duk ta tsorata murya na rawa tace "SEHRISH"
Jinjina kai Abbansu yayi tare da sa hannun shi ya shafa gefen fuskar sehrish yace "Daga yau Ba sunanki Sehrish ba,"
cikin mamaki suke kallon Abban nasu, itama sehrish Win kallonsa take tana jira taji sunan daya canza mata, azmee kuwa Alhamdulillah kawai take faWi aranta,
"Kinsan menene sunan ki daga Yau"? abban nasu ya faWi yana kallonta,
Cikin sanyin murya Reesh tace "a'a".
murmushi Abban nasu yayi sannan yace "daga Yau sunanki *SEHRISH SALAHUDDEEN HUSSEIN ABBAN SOJOJI*"
=??=??=??

Sakin baki su kayi suna kallon Abban nasu

Duk wannan Abun dake faruwa akan idon SGR wanda ke saukowa down stairs jikinsa na sanye da t-shirt mai gajen hannu ba?a, sai dogon wando fari, sun bi shape Win jikinsa ya fito Handsome stylish Winsa, ya Waure sumar nan ta baya ba ?aramin kyau yayi ba, a hankali yake tattaka steps Win cikin tafiyar nan tasa ta majiya ?arfi, duk suka Wago suna kallon shi................
__________________________________

Ku hanzarta yin Payment don in na tashi dakatawa gaba Waya ne wanda suka shirya suyi mun magana direct = 08103884440*=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???*

*=?%?The Father Of Soldiers=?%?*

?????? ???? ???????????????? ?????? ?????????? ?????????????? ?????????? ??????????d'
=?%?=???=???=???

*Story & Written by*
*Hafsat Bature Muhammad*

~=???BOSSLADY=???~

*=???LAFAZI WRITERS ASSOCIATION =???*

*Abban Sojoji part 2*

*EPISODE 5-6*


Ida sa iso wa inda suke sgr yayi idonsa yakai kan Jahan daya zare belt ru?e a hannunsa, tunkan yayi magana jahan yayi hanxarin mayar da belt Winsa, mayar da idonsa yayi kan Abban nasu tare da cewa "Gm dad fatan an tashi lafiya," murmushi Abban su yasaki da cewa "Lafiya Lou son ina fata kaima haka,"
Sgr yace "Alhamdulillah," sannan ya samu wuri ya zauna saman Waya daga cikin dining chairs Win, kowa so ya ke yaji mai Babban yayan nasu zai ce, musamman haroon burinsa Sgr yace bai amince da zamanta ba, don yasan in dai yace hakan to Zaman sehrish ya ?are a gidan,
Ita kuwa sehrish hankalinta kwance saboda tasan yarda su kayi jiya dashi haka azmee ma, gyaran murya sgr yayi kafin yace "tsayuwar me kuke yi"? Ya tambaya yana kallon su jahan Ayaan da kanal yusif, koma wa su kayi kowa ya xauna junaid ma yasamu wuri ya zauna, sai Abban nasu dake tsaye sehrish na agabansa yaci gaba da cewa "daga yau kin zama ?anwarsu kema ?a' ce acikin gidan nan, duk wani abu da uba keyi ma ?arsa nima zan miki shi, kuma duk wani abu da junaid zaiyi acikin gidan nan kema zaki iya yin shi, kuma duk wanda yayi yun?urin 6ata miki acikinsu ki sanar mun zaki ga yarda zanyi dashi,"

Zuru su kayi suna sauraron Abban nasu, sehrish kuwa murmushi kawai take saki koba komai yau tasamu Uba wanda zatayi prouding dashi a faWin duniya,
Wago idansa yayi ya kalli Babban yayan nasu, wanda azmee taci gaba da saving Winshi breakfst ya kira sunan shi "RAFAYET" amsa wa yayi da "Na'am Abba," batare da ya juyo ba ya kalle su,
Abban yace "Ina fata kaji komai ga me da yarinyar nan ? bansan ko kana da abun cewa ba" ya tambaya yana kallonsa,

kowa ya saurara don jin ta bakinsa, haroon Allah Allah yake akan Babban yaya karya amince da zamanta,
Boss man Win sai da ya gama sipping Coffee Win dake hannunsa a natse sannan yace" Umarninka Shine abun bi" amsar da ya bayar kenan, wani irin farin cikine yaci ka Abban nasu saboda shi da yake tunanin zai ?iya gashi ya amince da duk jawabinsa kai tsaye ma yace Umarninsa shine abun bi, wato duk abunda yace game da yarinyar ya amince,
"Kufa kuna da Abin cewa"? Abban nasu ya tambaya yana kallom su, cikin sauri suka haWa baki wurin cewa "Abba ae magana ta?are kawai tunda Babban yayan mu ya amince mu su wanene da baza mu amince ba"?
Wannan maganar tasu tasa Azmee yin ?ar dariya ?asa ?asa,
Jinjina kai Abban su yayi sannan yace "hakan yayi mun, sannan ko da gigin wasa ban amince wani ya cutar mun da ?a ta ba,"
"An gama magana Abba" suka bashi amsa atare yace "Yawwa haka nake son ji, sannan ya mayar da idonsa kan Sehrish wadda ke faman sakin murmushi tayi zuru tana cizar akaifar hannunta da takai bakinta, ba kowa take tunani ba face Haroon yadda zata Zazzaga mashi rashin mutunci, dama taci alwashin hakan
Muryar Abban su ce ta katse mata tunanin nata da cewa " daughter ki zauna kiyi breakfast tare da Abban ki da kuma ?an uwanki," Wan zaro ido sehrish tayi jin yace zata zauna taci abinci acikinsu cikin mamaki tace "Abba anan," tayi maganar tana nuna dining table Winsu,
"Eh nan nake nufi" ya bata amsa sannan ya ru?o hannunta gavan ta na faWuwa suka samu wuri suka zauna tana gefen Junaid Abbansu kuma na gefenta sun sa ta tsakiya, Babban yayansu kuma Na a side Win Abban nasu, ta hannun dama yayin da suke facing Ayaan Jahaan da kanal yusif su da suke hannun haggunsu,
"Azmee ke ma ki samu wuri ki zauna A cikin mu," abban su ya faWi yana kallonta ,
da fara'a a fuskarta tace "ngde ssae Abba, amma ni nafison a barni a iya matsayi na, nafi jin daWin kasancewata haka, dama damuwa ta Sehrish ce gashi kuma ta samu ?anci ka ?anta ta, Allah ne kaWai zai iya saka maka, ha?i?a kai na musamman ne ka kasance Waya daga cikin mutanen da ake Alfahari dasu aduniya kuma ake alfahari da ?a'?ansu kowa burinsa yayi koyi da kyawawan Wabi'unka da halayanka Abba ba abunda zamu ce sai dai Allah yaci gaba da tsare mana kai, ya tsare zuri'arka, Ya kare ka daga sharrin mahassada da ma?iyan ka, Allah yaci gaba da Waukaka darajarka da ta ?a'?anka a faWin duniya, kamar yadda kake faranta ma wasu Kaima Allah ya faranta maka aranar gobe ?iyama yasa Aljanna tazama makomarka................azmee bata tsaya ba haka taci gaba da yiwa Abbansu addu'oi' dasu kansu , gaba Waya sunji daWin addu'o'inta kuma dukkansu suke amsa mata da Ameen ameen,

daga bisa ni kowa ya mayar da hankalinsa ga abincin dake agabansa zanso kuka sehrish duk ta gaza samun natsuwa ba wai don bata jin daWin kasancewarta atare dasu ba, sai don tsoran su ayaan da jahan da take yi, saboda wani irin kallo da suke mata Sam tagaza gane kallon menene wannan, dama fa su ?a'?an Alexandra wuyar sha'ani ke gare su kamar uwarsu haka suke basu cika yarda da mutane ba ko kuma sake musu, junaid ne kawai mai sau?in kai saboda kaf halayansa shigen na Abbansu ne,

shin wai ina haroon ? Ae tuni ya koma cikin bedroom Winsa cikin tsananin ?unci ransa yayi mugun 6aci sai faman yawo yake a Wakinsa cike da jin ba?in ciki aransa sai faman huci yake bakowa yafi bashi haushi ba face Abbansu da Babban yayansu saboda sune suka nuna Amincewarsu da ita, a can ?asan zuciyarshi kuma bakowa yafi ?untata masa ba fa ce*JUNAID* Saboda shine silar komai daya fara sanar da Abbansu akan maganar yarinyar, dama junaid ya jima yana ci masa tuwo a ?warya don ya lura Yaron Abbansu yafi Son shi fiye da kowa tunda har bai iya 6oye son da yake mashi agaban kowa, Kuma ya Lura cewa Babban yayansu ya mutu akansa hakan na nufin shima Yafi Son*JUNAID* bama su kaWai ba kowa na gidan in kana so kaga fusatar shi to ka ta6a junaid nan xaka ga tashin hankali, shiru yayi a lokacin ya koma gaban mirror Winsa yana kallon fuskar shi ta cikin madubi, a fili yace "saboda*Junaid* Abba da Babban yaya suka mare Ni, a gaban ?anne na, mutun Uku da suka kasance ma?iya na acikin gidan nan muddin inaso In ?untata musu dole saina Cutar da *JUNAID* =?3?

ya faWi tare da sakin wani irin shu'umin murmushi yace "Haroon kenan Mai Fuska biyu ! Wasu suna mun kallon shashasha Wan giya yayin da ni kuma nake masu kallon garori wannan Alwashi ne na Waukarwa kaina saina Tarwatsa farin cikin gidan nan kuma ba da kowa zanyi amfani ba fa ce *JUNAID* =?L?=???

"na'am " ya amsa yana Satar kallom sehrish da ta kira sunan shi ta wutsiyar idon shi, "nifa tsoro nake ji junaid nagaza cin abincin dake gaba ba," murmushi junaid yasa ki tare da cewa "CALM DOWN your mind reesh, ke fa ynx ?ar gida ce, ki saki jikinki ki ci Abincin ki a natse," murmushi tasaki yayin da ta sa hannu cikin plate Win dake gabanta mai Wauke da fried chicken taci gaba da ci, ta6e baki Jahaan yayi yana kallonta aransa yace " ?ar shisshigi da kutsu bansan daga ina aka samo wannan yarinyar ba yanzu haka bata Wuce Zariyya dama gata nan kamar Zararrriya sai faman zare ido take,' ya yi maganar yana Hura hanci kamar wanda akayiwa dole yana Cusa bugger abakinsa, Ayaan kuwa cewa yake yi aransa "?arfin hali irin na Ifritanyar nan kalli yadda ta wani shige tsakanin Abban mu da junaid tana cin abinci ita ga isasshiya mai walkin sa, ala dole ga ?anwar Sojoji zaki gane kurenki ! Jibi kunnuwanta don Allah kamar na Zomo falo falo sai faman ?an ?efce ?efcen ido take kam???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ar wadda aka aza A saman kujerar lantarki......,=??

Har cikim ranta sehrish duk ta tsargu da su Twins kamar tasan abunda suke cewa aransu, Azmee ce keyi mata alamar ta kwantar da hankalinta don itama ta lura da abunda su twins ke mata, wani irin Kallon hadarin Kaji =?>?=?
Tuni sgr ya bar dining Win dama breakfast Winsa shaf shaf yake yinsa gyaran murya Abbansu yayi ya kalli azmee yana cewa "idan mun kammala ku shirya ke da sehrish da Junaid saboda yi wa daughter siyayyar kayan sawa da abubuwan amfani na mata, hada ma Saloon da gyaran jiki duka komai nake so ayi mata,'
Atare Jahan da Ayaan suka Wago suna kallon Abban nasu, shima kanal yusif abun ya basa mamaki, Sehrish kuwa murmushi kawai take saki haka Junaid daWi kamar ya rufe sa,
Azmeee tace "To Abba Insha Allah komai za'ayi mata,"
"Ke ma hada ke, azmee siyayyar duk zakuyi," cike da farin ciki azmee tace "Mun gode sosai Abba Allah yasa ka da alkairi,"
mayar da idonsa Abban nasu yayi kansu Ayaan da jahan da kanal yusif yace "Bafa ni zan biya kuWin siyayyar ?anwarta ku ba, wannan nauyin ku ne, don haka kowa ya tattaro ya bada gudummuwa,

babu wasa a fuskar shi yayi maganar, shiru su kayi don baza suyi mashi musu ba, Abban nasu yaci gaba da cewa "Yusuf kai zaka biya kuWin siyayyar kayan sawanta, Jahan kuma shi zai Wauki nauyin kayan ado na mata da za'a siya mata, sannan Ayaan shi kuma zai Wauki nauyin na gyaran jiki hada takalma

4 / 14