Chapter 11 Reading Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel HN Novels

Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 14

30K to 33K   out of 39.4K words

bedroom Wina da kwana yadda zanfi basu kulawa,"
Aunty babba tace "hakan ma yayi, yanzu yakamata ku shiga ciki ku huta, sannan hafsat ki taimaka ma hosana tayi wanka da ruwa mai Wumi ko taji daWin jikinta,
Hafsat tace "insha Allah mommy," sannan ta mayar da idonta kansu hosana tace "mu shiga ciki," hannun su cikin na juna suka bi bayan hafsat har izuwa cikin bedroom Winta,
Da taimakon hafsat hosana tayi wanka ta canza kayan jikinta izuwa doguwar riga mara nauyi, bayan ta kammala hayewa kawai tayi saman gadon hafsat, tana jiran zuwan jahad wadda ta shiga toilet yin wanka itama, Ajiyar zuciya kawai hosana ke saki amma tana jin fargabar canjin da su ka gani wurin hafsat da Mommynta, sam bata amince dasu ba, kuma taci Alwashin muddin YA OMAR yazo ?afarta ?afarshi sai ta bishi, =? ?

**********SEHRISH**************

A gajiye ta shiga cikin bedroom Winta bayan sun kammala gyare-gyaren gidan, sai lokacin tasamu damar yin wanka tare da alwala tafito Waure da towel, agaban dressing mirror ta zauna saman kujera tana Shafa mai ajikinta, bayan ta kammala ta feshe jikinta da turare, sannan ta koma ta buWe wardrobe Win kayanta, ta Wauko dogon skirt brown color ta zura sannan ta sanya t-shirt fara, daga nan ta zura hijab tare da shimfiWa carpet tayi sallah anatse, tun kafin ta kammala azmee ta turo ?opar Wakin ta shigo, wuri ta samu gefen gadonta ta xauna,
bayan sehrish ta kammala sallar ta naWe dardumar ta mayar da ita cikin wardrobe tare da hijabin, sannan ta juya da fara'a tana gaishe da azmee "Ina yini aunty azmee,"
Azmee tace "lafiya lou sehrish, zo ki zauna,"
?arasawa tayi ta samu wuri kusa da ita ta zauna, azmeee tace "sehrish wai ina wayarki take ne? Na lura tun ranar dana baki ita, ban sake ganinta a hannunki ba, kodai baki so ne?
zuru sehrish tayi don ita tuni ta manta da zancen wata waya, kuma ba kowa bane yaja mata hakan ba face haroon, shine silar damuwar da tashiga harta manta in da ta jefe wayar
"Ina sauraron ki ina wayar"? Azmee ta ?ara nanata mata, cikin en ina sehrish tace "Aunty azmee tun....ranar...da...kika...ban...ita..na manta inda na ajiye...ta,'
ta ?arasa maganar tana Wan kallonta azmee tace "Sehrish kenan kin cika shiririta yanzu wayar mai tsada ita kika 6atar? To ina so ki nemo ta yau Win nan duk inda take, in ma saman ceilling kika turata ki hau saman ki fiddo ta, Ki kawo min Waki na ina jiranki,!" tana faWin hakan ta tashi ta fuce........
tafa hannu sehrish ta shiga yi tana tunanin ta ina zata fara neman wayar, ita kanta abu?ace take da wayar ko don ta rin?a Webe kewar zama ita kaWai aWaki,
Tashi tayi cikin ?an?anin lokaci ta hargitsa Wakin wurin neman wayarta, duk ta zabure har ?ar?ashin gado ta le?a, ta bincika cikin laundry basket Winta, gaba Waya ta zazzago kayan wankinta dake cikinsa babu komai, agajiye ta mayar da kayan, zarya tashiga yi tana tunanin ina ta wurgar da ita, ci gaba da neman wayar tayi, a ?arshe tayi deciding zuwa Wakin junaid ta ro?esa ya kira layin wayar ko tayi ringing,
cikin hanzari ta Wauki mayafinta dake ajiye saman bed Winta, ta yarfa shi a head Winsa, sannan ta fita cikin sauri babu kowa a babban falon direct upstairs ta wuce da ?arfi take tattaka stairs Win ko kallon gabanta batayi burinta kawai ta isa bedroom Win junaid,.
Kamar daga sama taji ta bugi wani abu da ?arfi nan take wani irin jiri ya kwashe ta, agigice tasaki wata irin ?ara ganin yarda ta tafi gaba Waya zata faWi amma ina tuni yayi mata wani irin kwakkwaran ru?o da hannu guda ya tallabo waist Winta,
Zazzare ido sehrish tayi cikin Jin tsananin tsoro yayin da take faman sauke ajiyar zuciya,
gabanta ne ya soma faWuwa saboda tuna hannun wa take a ru?e, sam tagaza Wago ido ta kalle sa, ae tun daga ?amshin turaren nan nasa ta shaida kowane ne,
Wago da ita yayi ta tsaya da ?afafunta sannan ya wuce abunshi, juyawa sehrish tayi cikin sauri tana kallonsa ba ?aramin wanka ya Wauka, har sai da ya fice daga babban falon sannan ta kawar da idonta sannan ta ?arasa haye wa upstair Win, har time Win jikinta wata irin kerma yake yi hannunta na dafe da ?irjinta,
A hankali tayi knocing ?opar Wakin junaid tana buga ?opar a slow saboda zuciyarta dake tariyo mata abunda yafaru yanzun nan,
kusan 3 times tana knocking sai daga bisa tajiyo muryar junaid yace "Come in,"
Ashe door Win a buWe take, tana zura ?afarta ciki karaf taci ido dashi gaban mirror daga shi sai short towel a waist Winsa sam baisan cewa sehrish bace, ta cikin mirror ya hangota, aikuwa cikin sauri yace "dakata !! Kada ki shigo! Ja baya," dariya sehrish tayi sannan taja da baya ta tsaya jikin ?opar tana cewa "Junaid yaushe ka fara jin kunyata har haka"?
daga cikin Wakin tajiyo muryarsa yana cewa "tun ranar dana gane cewa ke maca ce.....,'
Murmushi ta saki tana faman sauke ajiyar zuciya har time Win temperature Win jikinta yayi mugun zafi ba don komai ba sai don abunda yafaru da ita yanzun nan,
"Come in Sehrish," junaid ya faWi,
Shiga ciki tayi a lokacin harya zura jallabiya ash colour ajikinsa yana gyara hannun rigar,
wuri tasamu agefen gadonsa ta zauna tana cewa "Junaid dama wannan wayr tawa nake nema narasa inda na jefar da ita, shine nazo ka taimaka ka kiramin layin dake cikinta, may be in tayi ringing in gano ta,
Murmushi junaid yasaki kafin yace "shikenan zan kira maki ita, amma under one condition? Ya faWi ayayin da ya tsaya agabanta ya ru?e qugu, sehrish tace "Menene sharaWin?
Junaid yace "Tun ran nan nake ta fama dake ki nunamin gyaran gashin ki kin ?iya, to yau indai kina So na kira layin wayarki sai kin cire mun nagani" ya faWi yana murguWa mata baki,
Yamutsa fuska tayi tare da cewa "look junaid yanzu ba lokacin wannan bane, am not in mood Just ka kiramun wayar,' ta faWi tana tsuke baki,
Bin shi tayi da kallo ganin ya Wan Waure fuskar shi alamar baiji daWi ba,
Cikin lallashi tace "junaid are u angry with me? Am sorry pls ni bazan so naga king of smile ya koma king of Angry ba,' tayi maganar da Wan zolaya,
?an sakin fuskarshi yayi sannan yace "its ok, go back to ur bedroom i wanna call u righ now,"
Murmushi sehrish tasaki tare da cewa "yawwa mutumi na, Allah yabar mun kai," ta faWi tare da mi?ewa ta wuce bedroom Winta cikin sauri,
Junaid kuwa acikin ransa yace "Ameen sehrish Allah yabarmun ke till the end of my life,' sannan yasa hannu ya Wauki wayarsa dake ajiye saman mirror, contact yashi ga tare da lalubar nombar sehrish da yayi mata Saving da*FUTURE DREAM* sa'an nan ya danna mata kira,
tunkan sehrish tashiga Wakinta ta rin?a jin ringing Win wayar da ?arfin gaske, tura ?opar Wakin tayi ta shiga ciki tana bin inda sautin ke fitowa, ashe tana cikin bedside drawer Winta, duk wannan uwar wahalar da tasha, cikin hanzari ta janyo drawer chest Win gida na farko, sai ga wayar ajiye sabuwarta kusan 1 month kenan tana ajiye bata mutu ba, saboda ru?on chargyn ta, ajiyar zuciya sehrish tasaki tana shasshafa screen Win wayar da hannunta,
. .........................tuna da azmee dake jiranta yasanya ta fice da wayar cikin sauri ta isa ?opar Wakin azmee knocking tayi daga ciki taji azmee tace "in kin son bada wayar kika zo ba ki koma," wato har ta gane ce sehrish ce ta kwankwasa mata,
Gyaran murya sehrish tayi tare da cewa "Tare da wayar nazo aunty azmee,"
Azmee tace "shigo ciki,"
Tura kopar sehrish tayi ta shiga, samun ta tayi kishingiWe saman gadonta, ganin sehrish yasa ta tashi zaune tana cewa "yanzu naji magana,"
Murmushi sehrish tasaki tare da samun wuri gefen azmeen ta zauna sannan Ta mi?a mata wayar tace "Gata,"
Azmee ta kalli wayar tare da cewa "dama ba wani abu zanyi da ita ba, ke nake so ki run?a amfani da ita akai-akai takasance tare dake, saboda daga yanzu duk wani mai bu?atar wani abu ke zai kira kai tsaye a waya yasanar miki," jinjina kai sehrish tayi alamar gamsuwa da bayaninta,
Sannan azmee taci gaba da cewa "nikam inaso na tambaye ki, shin kin ta6a yin makaranta ne before?
Wagowa sehrish tayi ta kalle ta a wani irin yanayi kamar wani abu yaWan sosa mata zuciya, shiru tayi na wani lokaci kafin tace "eh nayi primary bayan nan nafara secondry karatun duk ashiriri ce ?arshe ma muna gab da zamu shiga ss3 nadaina zuwa gaba Waya......' ta ?arasa maganar asanyaye
Azmee tace "yanzu kina da burin ci gaba da karatun ne ko kuwa a'a? Ta tambaya tana kallonta,
Sehrish tace "ina so mana sosai, ina so nayi Ilmi saboda wata rana nima nazama abun alfahari, kuma wannan burin mahaifiyarmu ne, tun lokacin da ta haife mu takance Sehrish zata zama Achitecture, Hosana kuma Doctor, Jahad kuma Nurse ha?i?a inaso nacika mata wannan burin nata.......................' idonta ne suka cuko tab da kwalla sunnar da kanta tayi ?asa tana kallon wayar dake hannunta,
Cikin mamaki azmee ke kallonta ita kanta sehrish batasan me take cewa ba, ci gaba da magana tayi kawai tana cewa "Allah sarki a lokacin ni nafi kwarewa wurin yin zane, hosana ce mai ?o?ari acikin mu amma yanzu bata da cikakken hankali tun lokacin da ta duro daga saman window mai tsayin gaske ..........ban......ban.......
Kasa ?arasa maganar tayi saboda kukan da yazo mata nan take ta fashe da matsanancin kuka,
Gaba Waya hankalin azmee ya tashi sam tarasa gane ma sambatun da sehrish ke yi, cikin ruWu tace "sehrish wai meke faruwa ne? Su wanene waWannan kike magana akansu ne? ?an uwanki ne?
Waga mata kai tayi alamar "Eh" jinjina kai azmee tayi tare da cewa "share hawayenki daina kuka ya isa haka, duk da bansan Labarin ki ba amma ina da tabbacin cewa wani mummunan abu yafaru acikinsa wanda ke yawan saki cikin damuwa, don haka zanso naji labarinki sehrish amma ba yanzu ba aduk lokacin da muka samu free time sosai zamu zauna ki bani shi tun daga farko har ?arshensa,'
"Insha allah aunty azmee na yarda dake sosai baxan 6oye maki komai ba," ta faWi ayayin da take share hawayen ta,
Bayan sun samu natsuwa su duka azmee taci gaba da cewa "Zaki fara zuwa school insha Allah....'
Cikin mamaki sehrish ta Wago ta kalle ta tare da cewa "Makaranta? Ni kuma? Aunty azmee taya za'a Wauke ni a school bayan ko takardun kammala primary Win bani dasu na rasa su,'
"Kada ki damu sehrish wannan ba wata damuwa bace, komai za'a iya yi maki shi insha Allah, kuWi ne kawai ke magana, kuma ni zan tsaya maki harki samu don nasan muddin na tuntu6i koda kanal yusif ne da maganar zai iya sama maki hanya, bama shi ba junaid zai iya yi maki wannan hanyar cikin sau?i ki fara daga ss1 daga baya kin zana Jsce in time Winta yayi,'
Wani irin farin ciki ne ya lullu6e sehrish har tagaza rufe bakinta, aranta tana cewa nan bada jimawa ba nima zan fara zuwa makaranta kamar kowa ?Alhamdulillah =??
Hannu azmee tasanya ta kar6i wayar hannun sehrish tana cewa "ina fata junaid ya nuna miki komai ko?
"Eh harma ya tura mun wasu apps Win da zanyi amfani dasu,"
Azmee tace "okey, idan kina so kiyi amfani da data ko wurin yin browsing da sauransu just Wi-fi kawai zaki kunna, '
Jinjina kai sehrish tayi alamar gamsuwa, sun Wan jima suna fira kafin daga bisani ta sallame ta, komawa bedroom Winta tayi cike da murna koba komai in tafara zuwa school zata haWu da friends irinsu Hafsat Bature Domin Webe kewa =??
Sehrish first day at school =?.? Can't wait to see =???=???=???=???


Ga wanda ba suyi payment ba su hanzarta su biya before end of this week=?M? Yanzu littafi Zai fara =?%?=?%?=?%? (08103884440) ayimun magana direct
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ?_*
'?
%%%%%%%%%%%%%%EPISODE 17-18

?????? ???? ???????????????? ?????? ?????????? ?????????????? ??????????
??????????=???d'?

*Mallakin Hafsat Bature Moh'd*
~BossBature~
" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" bayan Jahad ta kammala wankan ta canza kaya ixuwa doguwar riga, hawa tayi itama saman gadon kusa da hosana suna daf da juna tace "hosana me kike tunani game da hafsat da mommynsu? Anya ba wani abu suka shirya mana ba? Kada fa ace so suke yi su kashe mu ko su zubar damu shiyasa suka tsara mana hakan,' tayi maganar cikin nuna damuwa a fuskarta,
Hosanna tace "jahad ni nasan abunda mommynsu hafsat ta shirya mana, fuska biyu tayi mana wlh, so take ta nuna mana kulawa sosai don mu saba da ita yadda in yaya Omar yazo yace zai tafi damu mu?i binsa saboda sun nuna mana kulawa.........' dakatawa tayi da maganar jin alamun tunkarowar mutun Wakin da suke ciki,
Hafsat ce ta shigo ciki fuskarta Wauke da murmushi tace "sannunku My sisters ya jikin naku"? Ta tambaya ayayin da take samun wuri saman room sofa Win tazauna,
"Alhamdulillah da sau?i" suka bata amsa atare, mayar da idonta tayi gefen kujerar da take zaune leda ce ajiye wadda taba Jahad ta ru?e mata bayan ta fito daga store, hannu tasa ta Wauki ledar tana cewa "Lahh Jahad wannan ae naku ne na siya maku, Chocolate ne da sweet ko bakwa so ne"? ta tambaya tana kallonsu,
Suka haWa baki wurin cewa "muna so," sannan jahad ta sauko daga saman gadon tasanya hannu biyu takar6a tana fadin "mungode Aunty hafsat,"
Murmushi hafsat tasaki tare da cewa "Naji daWin sunan nan da kuka kira ni dashi, amma nafison ku kira ni da Sister Hafsat akan aunty hafsat zanfi jin daWin hakan,"
Murmushi su kayi su dukan su, kafin daga bisani Jahad ta curo musu chocolate cookies Win data siya musu, guda biyu ta curo ta Wauki Waya sannan ta mi?a ma hosana suka 6are suna sha,
Har lokacin idon hafsat na akansu kallonsu takeyi gwanin burgewa, dama tun ranar farko data fara cin karo dasu sun burgeta kawai ba?in hali ne irin nata yasa bata nuna ba,
?agowa su kayi jin alamar shigowar mutun, AUNTY BABBA ce ta shigo fuskarta Wauke da murmushi tana kallonsu tace "Ya jikin naku My daughters?
haWa baki su kayi wurin cewa "da Sau?i Alhamdulillah,"
Jinjina kanta tayi kafin daga bisa ni ta kuma cewa "Yakamata ku fito mana kuzauna a palour ko kallo ne kuyi zai Webe muku kewa kuma zaku samu nishaWi,"
Amsa mata sukayi da "Toh" sannan suka sauko daga saman gadon hannun jahad ru?e da ledar choculate Winsu,
A falon suka samu wuri saman gujera mai mazaunin mutun biyu su ka zauna tare da mayar da hankalin su Wurin kallon shirin da akeyi a tashar Bollywood, tuni kallon ya Wauke musu hankali saboda daWin dramar da suke yi ta india, dama kuma ga chocolate Winsu suna sha sai abun ya?ara nutsar dasu gaba Waya,
AUNTY BABBA kuwa wuri tasamu ta zauna agefen gadon tana fuskantar hafsat tace "Sannu Madam,"
tashi hafsat tayi zaune tana cewa "Mommy dama ina son magana dake! Wannan canjin dana gani a tattare dake shin dagaske ne? Ko duk shiri ne? ta tambaya tana kallonta don jin amsar da zata bata,
Wan ?ayataccen murmushi AUNTY BABA tasaki tare da cewa "Hafsat kenan ! Ke naso ki fara faWamun gaskiyar lamarin nan shin dagaske ne yanzu kin fara jin tausayin yaran nan?
"Mommy da gaske ne, natausaya musu sosai saboda bugun rashin imanin da kika yi musu, kuma ayanzu bana son wani ya?ara ?un?urin cutar dasu daga ni har KE !
Ajiyar zuciya aunty babba tasaki tana mai jinjina kai tace "Shin ya maganar matar da kika amsar ma kuWi kusan miliyan shidda? Mayar mata su zakiyi kenan.....?
Hafsat tace "wannan ni tashafa mommy, zan san yarda zanyi da ita, in ma bazaiyiyu ba just zan mayar mata da kuWinta ne,"

Wan ta6e baki AUNTY BABBA tayi daga bisani tace "Shikenan Daughter but lemme remind u something, kin manta da uban bashin da Ake bin ki kenan u ave to think about it, how can u pay all ur debt? Dole ki bu?aci kuWi ....................tana kai ?arshen maganarta, ta tashi ta fuce tana faman sakin shu'umin murmushi aranta tana cewa "Yarinya kenan! Naki wasa ne,"
**********=???=???=???***************

misalin ?arfe 5 da rabi na marece a lokacin suna dab da kammala aikace-aikacen su na girki, sai ga OMAR ya shigo cikin gidan kai tsaye kitcen ya nufa in da suke, Hankalin sehrish ba ?aramin tashi yayi ba ganin OMAR don atsorace take dashi,
bai shiga kitchen Win ba tsayawa yayi daga waje ba tare da yace komai ba,
Sehrish ce tace "Aunty Azmee ga

11 / 14