Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 14

1 to 3K   out of 39.4K words

??????>?? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table????????p Data
????????????????????? P??KSKS?1? =???????rr???????t????J J J J J J J J L $??a
*r??J J ????J ?
???
J ?J ?
?J J ?? *=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???*

*=?%?The Father Of Soldiers=?%?*

?????? ???? ???????????????? ?????? ?????????? ?????????????? ?????????? ??????????d'
=?%?=???=???=???

*Story & Written by*
*Hafsat Bature Muhammad*

~=???BOSSLADY=???~

_Sabuwar Marubuciya, mai tafe da sabon salo=???_

*Abban Sojoji part 2*

*EPISODE 1*


Meaning Of Name *AMANI* means *wish* arabic name ne na mata ?


Ruwan sama ake yi sosai garin, yanayin yayi wani irin daWin gaske, ga wata irin ni'imtacciyar iska wadacciyar da ta gauraye ko'ina, wurin ?arfe 5 na marece ne amma sai kayi tunanin dare ne sosai saboda Lullumin da garin yayi, a wannan yanayin kowa na ?umshe a bedroom Winsa saman gadonsa, lullu6e da bargo, baka jin hayaniyar komai ko'ina tsit a cikin gidan =?
?

zaune suke acikin mota suna tattaunawa su biyu, Hafsat ce tare da wata Hamsha?iyar mata wadda bansanta ba, jikinta na sanye da tsadadden leshi Ash colour, fara ce kana ganinta kasan taji hutu Over ya zauna mata, ita ce a mazaunin driver yayin da hafsat Win ke gefen ta suna tattauna wa,
Hafsat ta natsu tana sauraronta " Naci sa'a da nasamu address Winki kuma na same ki cikin sau?i, kuma ina fata zaki taimaka mun wurin cimma burina,' matar ta faWi tana kallonta,
Hafsat tace "ina sauraronki me kike so inyi miki ne "?
Murmushi matar tasaki kafin tace "Kafin na faWa miki abunda nakeso, pls ina so ki fara bani acct number Winki,"
Bin ta da kallo hafsat tayi cikin mamakin jin abunda matar tace,
Amma batayi musu ba, ta shiga karanto mata numbar acct Win, ita kuma tana kwashe wa a wayarta dake hannunta,
Bata jima da gama karanta mata numbar ba sai ga Alert ya shigo a wayarta ?irrrr!
Cikin sauri hafsat tasa hannu ta Wauki ?ar purse Winta dake asaman Laps Winta ajiye, ta zugeta ta ciro wayar jiki na rawa ta duba, gabanta ne taji ya faWi rass !! Ganin Alert na 6millions abun kamar a mafarki take ganinsa
Cikin tsananin mamaki ta Wago ta kalli matar tare da cewa "Wannan fa? Na menene?
dariya matar tayi kafin tace " akwai wasu tagwayen Yara da Marshal Omar ya kawo gidan nan, Sunan su Hosana da Jahad,'
Jin sunan da ta ambata yasa hafsat kallonta cikin mamaki,.
Taci gaba da cewa "Ba wani aiki bane mai wahala, so nake subar gidan nan ! Suyi nesa da Marshal Omar..........'
Cike da mamaki hafsat ke kallonta , babban abunda ya Waure mata kai shine yadda akai tasan cewa Marshal Omar ya kawo yara acikin gidan,.
Daker ta iya cewa "Saboda Me za'ae hakan?
"Saboda basu da amfani," matar ta bata amsa a ta?aice,
Shiru hafsat tayi tana kallonta acikin zuciyarta tana Was wasi akanta,
"Wacece ke? Taya akai kikasan sunan Tagwayen tare da kuma sunan Omer?
"Ba bu?atar wannan, Kawai kiyi mun abunda nace in aikina yayi kyau nayi maki al?warin zan ninka miki abunda na baki har sau uku,

Hafsat tace "To shikenan ni zan wuce ciki sai kin jini"

Murmushi matar tasaki tare da cewa "sai mun sake haWuwa,"
fito wa hafsat tayi daga Motar ta rufe mata sannan ta wuce cikin gidan da hanzari saboda ruwan dake sauka ajikinta,

Yayin da ita kuma Matar taja motarta ta fuce daga gidan fuskarta Wauke da murmushin nasara,

tana shiga cikin babban falon ba kowa kai tsaye bedroom Winta ta wuce, cire kayan jikinta tayi shaf shaf ta canza izuwa riga da wando, ta Waure gashin kanta a baya, tana tsaye gaban Mirror tana tunanin maganar Matar nan data kawo mata ziyara sai ga Aunty Babba ta faWo Wakin tana faWin "Hafsat wacece waccan matar da tazo wurinki yanzu"?
Juyowa hafsat tayi tana kallonta tace "Nima bansanta ba address Wina aka mata shine tazo da bu?atarta,"
"Wace irin bu?ata kenan"? Aunty babba ta tambaya tana kallonta,
Hafsat tace "Tayi mun magana akan cewa tana so in raba twins Wincan da Omar ma'ana subar gidan nan gaba Waya, Suyi nesa dashi"
tsoki aunty babba taja tare da cewa "Ita kuma wacece ita isasshiya? halan Omar take so ne shiyasa ta biyo ta wurinki?.
"Bana tunanin hakan, Nafi tunanin Tasan Yaran ne shiyasa take son azubar dasu,"
"To ke kuma kin amince da bu?atarta kenan"?
Murmushi hafsar tasaki tare da cewa "eh mommy na amince da hakan, saboda anan take ta bani miliyan shida kuma tace muddin aikinta yaci ka zata ninkamin abunda tabani ynx,"
tuni aunty babba ta haWe fuska rai a6ace tace "Amma ke shashashar ina ce? Kawai daga zuwan mata sai ki amince mata da bu?atarta? matar nan fa Omar take so shiyasa takeson a salwantar mata dasu,"
"Koma dai menene Mommy ni bazan bari kuWin nan su wuce ni ba, saboda ina cikin bu?atarsu, daddy baya sakarmun kuWi yadda ya dace ke kuma tanadin ki na zuwa wurin bokane kema fa bakya bani ko sisi Burinki akan hayaam da Abrah ne," .
Matsawa Aunty babba tayi kusa da ita tana cewa "Hafsat Anya kina cikin hayyacin ki kuwa? Ni kike faWama haka"?
"Na faWi wani abune daba dai dai ba? ta tambaya tana kallon mommyn nata, Ido cikin Ido
Sassauta Murya Aunty babba tayi a ?o?arinta nata fahimtar da hafsat tace "duk wannan tanadin da nake saboda kanmu ne fa ! ?aruwar mu ce, in har naci nasara akan burina Hayaam tasamu RAFAYET ita kuma Abra tasamu MARSHAL OMAR mune zamu ji daWi, don haka am commanding u ki tattara kuWin da tabaki ki mayar mata dasu yanzun nan !!!! ta faWi a tsawace
Dariya hafsat ta kwashe da ita hada tafa hannu bayan ta tsagaita tace "Mommy kenan !! nima fa lashe Money ce kamarki, bazan bari garabasar nan ta wuce ni ba!! Akace da arzi?i a gidan wasu ?wara agidanku, kai agidan nakuma kwara a Wakinku, a Wakinku Win ma ya faWo akan ka, don haka ni baxan mayar mata da kuWinta ba!!!!!!!!!
Gaba Waya hankalin aunty babba ya tashi don alamu sun nuna cewa Hafsat fa kamar bata cikin hayyacin ta, cikin ruWi tace "Hafsat anya kina cikin Hayyacinki kuwa"?
Shu'umin murmushi hafsat tasaki sannan tace "Kwarai kuwa! nice dae ?arki Hafsat Wiyar general ishaq, jika ga Abban sojoji"
Jinjina kai aunty babba tayi tabbas an samu matsala, domin kuwa tasan Hafsat bazata ta6a fasa abunda tayi niya ba,
Huci kawai take yi tana jinjina kanta a ?arshe ta fuce daga Wakin,
Duk wannan suratan da Hafsat su kayi da aunty babba a kunnan Hosana wadda ke la6e a ?opan Wakin, jin Takon tafiyar Aunty babba yasa ta gudu izuwa cikin store Win da suke,
"Ina kika je hosana bakya jin magana ko? salon sai sun ganki? Mun samu yau sun ?yale mu basuyi mana komai ba,
Jahad ce ke wannan maganar wadda ke atsaye tana kallon hosana,
Murya na rawa hosana tace "Jahad naji abunda su Hafsat ke cewa ita da Momynta,"
"Me suke cewa ne"? Ta tambaya tare da matsawa kusa da Hosanar don taji dakyau,
Hosana ta kora mata bayani tun daga farko har ?arshe,
Jahad ta jinjina kai tare da cewa "Ashe buri yayi kama da mutun, shiyasa ta tsane mu kenan saboda tana tunanin cewa Omar zai iya son Waya daga cikinmu, ran nan tace mun batason mune saboda mun shiga tsakaninta da abun harin ta, Yanzu nagane inda ta dosa, To amma wacece matar da hafsat ta haWu da ita yau? Wadda ke son A zubar mata damu!?
"Ni inaji araina jahad so suke su rabamu da ?a'?a Omar kawai," hosana ce tayi maganar ido cike tab da kwalla don bata son duk wani abu yanzu dazai rabasu da Omar,
"Insha Allah burinsu bazai ta6a cika ba Hosana, baza su iya raba mu ba da yaya omar Winmu," tayi maganar tare da janyo hosana suka rungume junan su
__________________________________________

Tuni sun kammala aikin su na dinner, har sun kammala jerawa a dining Kowa ya bama cikinsa an ware, yanzu gidan ya ragu ba laifi kasancewar tun week Win daya wuce aka tura mutun HuWu Aiki, Irfan jabeer, khaleed da Fawan duk basa nan, yanzu wanda suka ragu Acikin gidan Haroon, twins, junaid, Sai Marshal Omar da Sgr duk da basu cika zama cikin gidan ba suma, always working saboda suna bada gudummuwa sosai shiyasa koda yaushe suna headquater Winsu don ana bu?atarsu sosai game da insecurity Win qasar tamu, kasancewarsu kwararrune a6angaren aikin soja dama sun kasance international Armies, kowace ?asa aduniya suna bada gudummuwarsu wurin kame tantirai sune maganin ?an Iska, shiyasa sunansu ya shahara a faWin duniya duk inda suka je, ansansu girmamasu ake gani kamar kamar me (Tiger da Lion) Kenan ba wasa =??=??=??

SEHRISH
Shiga bedroom Winta tayi Wurin isha prayer, duk ta rame kamar ba Reeshi ba, alwala ta Waure a toilet, ta shimfiWa sallaya, ta gabatar da salla, bayan ta kammala ta naWe hijab da sallayar ta tura a wardrobe Winta, komai nata a slow take yinshi saboda rashin kwarin jikinta da fargabar da take fama dashi na Haroon,

Haye wa tayi saman gadonta tare da janyo pillow ta rungume tunani kala kala a ranta, hawaye ne suka soma gangarowa daga idonta sbd tuna yadda haroon ke ta6a jikinta, hannu tasa tana share su, daga bisa ni tayi lamo tana tunanin duniya,
Tana cikin wannan halin taji an kwankwasa ?ofa, shiru tayi bata Yi magana ba cike da tsoron waye ke mata knocking, ji tayi an sake buga ?opar muryar na rawa tace "wanene"?
Muryar junaid taji yana cewa "Sehrish ni ne,"
Ajiyar zuciya tasaki jiki na rawa ta sauko tare da karasawa wurin kopar ta buWe,
Gabanta ne yayi mugun faWuwa ganin haroon hankali tashe tace "Kaineeee !!!!" a tsorace tayi maganar jikinta na rawa,.
Fashewe da dariya haroon yayi tare da wuce ta yashi ga ciki yana cewa "?ar shila ni ne, ae nasan bazaki buWe ba shiyasa nayi maki muryar junaid don na lura kuna good time dashi,'
juyowa tayi tana bin shi da kallo a razane,.
"Me ya kawo ka"!?
"Abunda yasa ba kawo ni, Yau nazo ne ayi ta ta?are, Ha??ina nake son ki bani,"
Cikin shesshe?ar kuka sehrish tace "Me kake nufi wai !!! Wani ha??i ka ke dashi akaina? Dan Allah kabarni nayi rayuwata cikin salama !! Ka rabu dani mana !!
ta6e baki haroon yayi tare da cewa "Na amince zan rabu dake, amma bisa sharaWi Waya"? Ya faWi yana kallonta fuska a Waure, a lokacin tadawo tsaye front of side drawer Winta tana facing Winshi,
Gabanta na faWuwa tace "Menene shi"? Cikin sanyin murya tayi maganar
Haroon yace "Your Virgin!! shine abunda nake so,and if u do so i wll be out of ur life"
Fashewa da kuka sehrish tayi cikin tsananin jin ?unci da raWaWi aranta, tuni zufa tagama wanko mata kamar wadda aka tsamo daga cikin ruwa, tsanar haroon take ji kamar kamar me, tarasa amsar da zata bashi sai faman kerma take,
A tsawace haroon yace "Ke !!! Ki amsa mun kin amince ko baki amince ba"!?
A Firgice tace "Na'amince" ita kanta batasan ta bashi amsar ba saboda tsoratar da tayi da tsawarsa,
Wani irin shu'umin murmushi haroon yasaki, bin shi da kallo tayi ganin yasa hannu yana zare belt Win wandonsa, tuni ta runtse ido ganin gashin jikin shi, bakomai ya faWo mata arai ba fa ce Sgr shine namijin da take so tafara kasancewa dashi arayuwarta bata bu?atar wani namiji in ba shi ba, shi take so ta mallakawa komai nata muddin ta mallake sa,
Jiki na rawa ta zura hannunta ta baya, taci sa'ar dam?ar fititalar Kwan dake gefen gadonta, kafin haroon ya Wago ta daddage da iya ?arfin ta na ?arshe ta Wago da fitilar dake hannunta ta kwaWa masa a tsakiyar kai !!!!! Ji kake KWASSS !!! A razane haroon ya Wago jin saukar fitilar kafin yayi wani yun?uri tuni Sehrish tabi ta gefensa ta watsa da gudu sai cikin toilet ta datse ?opa sosai, ta sulale daga jikin ?opan zu?unne tana kuka don tasan dole haroon ya Wauki matakin abunda tayi masa,
Ba ?aramin buguwa haroon yayi ba, don wurin harya fashe Ae kuwa rai a tsananin 6ace yace "Ke don ubanki ni kika fasa ma kai"?
Sehrish dake acikin toilet murya cike da kuka tace "Ba dai ubana ba sai don Uban Mai zagi !! Fasi?i Wan iska insha Allah bazaka ta6a cin nasara akaina ba, sai Allah ya nuna maka iyakarka, wula?antacce kawai ?azami mai warin baki,"
Tuni idon haroon sunyi jawur kamar garwashin wuta, ransa yayi mugun 6aci bai ta6a tunanin yarinyar zata iya mayar masa da martani ba, amma sai gashi yau ta zage shi tass,
"Bazan ?yaleki ba, sai na wula?anta rayuwarki ba dai kina acikin gidan nan ba kuma zaki fito ba, zamu haWu ne wlh," Ya faWi tare da tunkarar hanyar fita yana mayar da belt Win wandonsa daya fara cirewa,.(ba'aci nasara=??)
Sehrish batayi shiru da bakin ta ba taci gaba da cewa " Ta Allah bata ka ba wlh !! Mugu azzalumi mummuna kawai, da wasu idanuwan ka kamar na Mujiya ni ina kokwanton Cewa anya kai Jinin Abban sojoji ne !! Sbd duk ?a'?ansa ba Fasi?i irinka,"
Jinjina kai haroon yayi kawai yana huci, ya tura ?opar Wakin ya fuce,

Wani sabon kukan ta sake fashewa dashi, tana faWin "wayyo Allah na nasan haroon baxai ?yale ni ba, nashiga uku........'
Jiki na rawa ta mi?e ta nufi wurin bathroom cabinet Winta, akwai wasu Chemicals dake ajiye cikin toilet Win masu illah ga jikin mutun tamkar poison suke, ta riga ta yankewa kanta shawarar kwara ta kashe kanta ta huta da fitinar haroon,
Hannunta har kerma yake yi, wata ?aramar roba ta Wauko mai Wauke da chemical Win, buWe murfin tayi yayin da idonta ke zubar da hayawe, bakowa ya faWo mata arai ba face Hosana Jahad, junaid, Aunty azmee uwa uba Burin ranta, yanzu shikenan duk zata rasa su? Zata mutu tabarsu?
Runtse idonta tayi aranta tana faWin "bani da wata manufa face wannan, kuyi ha?uri ku yafe mun bazan Iya cigaba da rayuwa a wannan duniyar ba mai cike da tashin hankali, ban ta6a cutar da kowa ba, amma gashi wani nason cutar da rayuwata ....................."
Cikin sauri ta shiga zazzaga hodar abakinta

A dai dai lokacin Motocin Sgr da marshal Omar suka shigo cikin gidan atare jiniyarsu ta karaWe ko'ina har cikin kunnan Sehrish
Zuciyarta ce taji tayi wani irin bugu, nan take kuma zuciyarta tace "Yanzu kin amince ki mutu baki cika burinki ba!? ke fa musulma ce ! Kin kuma son hukuncin wanda ya kashe kansa da gangan!!
Runtse idonta tayi hawaye na zuba, fuskar sgr kawai take tunawa da fuskar su hosana da jahad,
"Ina son sake sashi a idona," ta furta da wani irin sound, nan take tayi wurgi da robar chemical Win dake hannunta, cikin hanzari ta shiga amayar da wanda ke bakinta agaban basin, fanfo ta kunna tashiga kuskure bakinta da hanzari ta kora aman, sannan ta wanke face Winta ta fito,
tana tafiya zuciyarta na ?ara bata ?warin guiwa da cewa "Saboda wani shashasha zaki halaka kan ki, share hawayenki sehrish kina da damar rayuwa, wani banza bai isa ya tarwatsa miki burinki ba,"
Gyara jikinta ta shiga yi saboda tana son zuwa kai mishi dinner Winshi shi da Omar don ta son da yunwa suka dawo, duk da tana tsoran kada suci karo da haroon a fitarta,
dama riga da wando ne ajikinta, gashin bakinta kawai ta manna, ta gyara hular kanta da mayafin da take naWe hular dashi, bayan ta kammala ta buWe kopan cikin fargabar ta fuce,.
Ko'ina haske fauuu gidan cikin sanWa ta wuce kitchen taji sanyi aranta ganin babu kowa,
Cikin hanzari ta shirya ma Omar nasa a tray, a palor Winsa takai masa babu kowa aciki alamar yana cikin bedroom Winsa, ajiye masa kawai tayi ta fuce, izuwa kitchen ta sake shirya wani a tray sannan ta wuce upstairs part Win BABBAN YAYA

Haryanzu jikinta kerma yake, kuma bata fasa maganar shan poison Win nan ba, burinta ta sanya Sgr a idonta 4 the last time before tabar duniyar, Baiwar Allah
Babu kowa a palor Winsa tsit kake ji sai ?amshin dake tashi, shiga ciki tayi ta ajiye masa a saman table Winsa,
Tsayawa tayi tana faman sauke ajiyar zuciya yayin da idonta ke cike taf da hawaye, kamar daga sama taji muryarsa ta cikin bedroom Winsa yana faWin "who's There"?
Runtse idonta tayi saboda jin sanyayyiyar muryarsa, daker ta dai daita natsuwarta tace "Tukur ne mai aiki,"
Voice Winsa tasake ji yace "Come In! i wanna see YOU Right now," zaro ido sehrish tayi jin abunda yace wato ta shigo ciki yana som ganinta =?3?=?3?=?3?=?3?=?3?

Dake ta dai dai ta natsuwarta, ta tafi izuwa cikin bedroom Winsa kamar yarda ya umarta ta shiga da sallama"Assalamu alaikum"
"Wa'alaikum salam" ya amsa mata,
tsaye yake agaban mirror jikinsa sanye da sleeping dress riga da wando Milk colour masu Wigon? ba?i ajikinsu ba ?aramin kyau su kayi mishi ba, turarurruka yake ta fesa ma jikinsa,
Sam tagaza janye idonta akan shi daker ta iya cewa "barka da dare" ya amsa mata da "Yawwa" sannan ta ?ara da cewa "Gani"

1 / 14