RAYUWA DA GIÆI BY BATUL MAMMAN

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   21 / 42

60K to 63K   out of 124.8K words

ba.

"Da su ka shiga Waki, dafa ta tayi cikin rarrashi ta ce ""Allah Sarki Zee. Allah Ya sanya soyayyar Baballe a"

"ranki. Na kula yana da mutumci da sanin darajar mutane."""

"Zee ta sake fashewa da kuka ""kema kin ga babu alamun auren nan zai rabu ko? Yaya zan yi?"""

"""Ki kwantar da hankalinki. Bawa bai isa ya ™etare ™addararsa ba. Wani ba ya auren matar wani. Yanayin"

"yadda aka yi auren kaWai ya ishe ki ishara."""

Kasa™e Zee tayi tana sauraron nasihar Hamdi kafin tayi magana.

"""Ke baki da matsala kenan da auren? Kodayake me zai sa ki ™i Taj? Nima ba don abin da Ummi ta yiwa"

"Abba a school Winku ba da na ha™ura."" Wayarta ta mi™awa Hamdi ""kin gani. Tun Wazu yake ta turo min message."""

Sa™onnin har guda shida duk abu guda biyu su ke Wauke da shi. Na farko ha™uri Baballe yake bata akan

rashin sanar da ita da neman yardarta. Na biyu kuma yana jaddada mata ba auren alfarma bane tsakaninsu. Sonta yake. Kuma yana fata za ta bashi dama ya koyar da ita son shi ita ma.

Murmushi sosai Hamdi tayi. Bata taSa sanin soyayya za ta burgeta ba a zahiri sai yanzu. Da alama

Baballe zai yi saurin siye zuciyar Zee ta ce a ranta. Tsarin kalaman sun taho da rarrashin da mai karatu zai ji a jikinsa. Ai dole ma ta rabu da Taj. Ko don rashin irin wannan text Win na Zee da wayar da Safwan ya yiwa Sajida Wazu yana ™ara bata ha™urin abin da ya faru.

"""Allah Zee kada ki tada hankali da yawa. Na san irin auren nan babu daWi. Amma ki godewa Allah da mai"

"sonki aka haWaki. Kuma kina ganin yadda Abba da Yaya ke ta murna. Yawan kukan zai sa su ji babu daWi."""

Sajida ce ta shiga Wakin a lokacin. Ta kalli ™annen nata tana murmushi.

"""Su Hamdi malaman aure. Irin wannan huWuba haka? Ko dai dama soyayya ku ke da Ya Taj bamu sani"

"ba?"""

Idanun Hamdi hango mata Taj su ka yi a gaban tukunya sai taji tsigar jikinta na tashi. Wannan aure ba da

ita ba. Ba dai za ta iya labartawa ´an uwanta niyyarta bane saboda kada yanzun nan su kaita gaban

iyayensu.

"""Gani nayi an riga an Waura. Gara mu ha™ura kawai. Kukan ciwo zai sa mata."""

"""Da gaskiyarki. Amma ni ke ce damuwata. Jiya da baki san da naki auren ba sam baki da damuwa sai"

"tamu. Yau kuma an Waura naga kin yi saurin ha™ura kamar ba ke ce ki ka suma ba Wazu... Don Allah mene ne tsakaninki da shi?"""

"Da Sajida da tayi tambayar, da Zee idanu su ka zuba mata. Tana son gilla musu ™arya amma ta rasa"

wadda za ta fi dacewa. Allah ne Ya taimaketa ´an matan danginsu su ka shigo Wakin ana tsokanar amare.

A dalilin Abba dukkaninsu basu da wasu ™awayen kurkusa da su ke shawara dasu. Su ne dai ™awayen

juna sai cousins Winsu.

Gabanin Magriba da ba™i su ka sarara ne Hamdi ta shige ™uryar Wakinta da wayar Sajida da tata a hannu.

Numbar Taj ta kwafa ta gama karanto addu'o'in neman nasara ta kira shi.

***

"""Happy kana ganin ka kyauta kuwa? Duk fa irin yadda Yaya ya damu da mu ita ma Salwa jininsa ce."""

Kamal ne yake yi masa wannan tambayar a yayinda yake shiryawa zai je Waukan Abba su je wurin Alhaji.

Yadi ne ya saka mara nauyi ruwan bula mai kyau. Rigar tasa kaWan ya rage ta ™arasa gwiwa. Hannunta kuma ya Wan zarce gwiwar hannu kaWan. Aikin wuyan da aljihu da aka yi ruwan madara ba mai yawa bane. Hula ya Wora a kansa lokaci guda ya zama kamar ba shi ba. Ya yi kyau sosai. Sai da ya gama fesa

turare sannan ya juya ya fuskanci Kamal.

"""Ya kake so nayi da ita? Me ma nayi mata? Banda na bi shawararka ka san Allah da ko text Win da take"

"yawan yi min ba zan kula ba."""

"""Na sani. Amma yanzu da ta shige Waki tun Wazu ya dace ka kirata ka Wan rarrasheta."""

"Taj ya ware idanu ""in yi me? So ka ke tayi zaton aurenta zan yi? Gaskiya Happiness ka rage sau™in kai. Zai"

"iya kai ka ya baro."""

"""To ko Yayan ka Wan yiwa magana mana. Sharewa kamar baka san komai ba fa ba daidai bane. Please."""

Kamal ya ce da damuwa. Baya son rigima irin wannan ta cikin gida. Su duka ™annen Ahmad ne. Amma

ana iya samun dalilin da zai sa Ahmad Win ya zaSi Sangare guda ya ™untatawa Wayan.

"""Yanzu dai bani key mu je. In na dawo zan yi masa magana in sha Allah."""

"Da murmushi Kamal ya ce ""ko kai fa."" Sai kuma ya sako wani zancen ""Goben dai za ka tafi Abuja?"""

"""In sha Allahu. In Amma ta tsine min tas za ta bini. Gara naje na daidaita da uwata."""

"""Ba ka yi fushi ba dai da na ce ba zani ba ko?"" Kamal ya faWi yana sosa ™eya."

"˜wafa Taj ya yi ""Kaf Winku na san zaman da nake da ku. In matan suna da mazaje ai ku za ku iya zuwa."

"Amma har Naja da Rukky dake Abuja duk sun zame wai babu mai zuwa rakani."""

"""Naja fa ta ce za ta turo a Waukoka daga airport."""

"""Wannan ma laifi zai zama a wajen Amma. Cewa za ta yi wato har na fara neman ´an uwana na barta."""

"""Allah Ya fito da kai lafiya. Daga nan zan taya ka addu'a. In kaje dai ka gaishe da Anisa."" Yana dariya ya yi"

maganar.

Wata kwafar Taj yayi don ya san tsokanarsa yake. Shi ya tu™a motar. Suna hanya yaji wayarsa tana ta

ringing. Idan kiran ya katse a sake binsa da wani. Bai Wauka ba sai da ya tsaya a danja kafin a bada hannu.

Ba™uwar lamba ya gani. Kira har huWu a jere dole ya bi.

Hamdi na ganin sunansa da hasken waya ko ringing bata fara ba ta Wauka.

"""Assalam alaikum wa rahmatullah"" ta faWi da ladabin da ya bawa Taj mamaki. Shi da ya sa rai da tsiwa da"

rashin kunya. Har ya gama tanadin yadda zai Sullo mata. Sai gashi tana yi masa gaisuwa irin wannan. Haka kawai zuciyarsa ta hana shi soma murna. Gara yaji da me ta zo. Hamdi ce fa. Wadda ta faWa masa

™iri ™iri bata son sana'arsa.

"Basarwa ya yi ya ce ""Wa alaikum salam. Wa ke magana?"""

"""Ya Taj ni ce. Hamdi ce. Don Allah magana nake so mu yi"" Ta wani ™ara sauke murya ita a dole mutuniyar"

kirki.

"""Ina tu™i yanzu. Idan na tsaya zan kira ki in sha Allah."" Duk da idan ya so zai iya sanya earpod Winsa ya"

"amsa wayar, jikinsa ya bashi dalilinta na nemansa. Shi yasa ya katse mata hanzari."

"""To babu komai. Nagode. Nagode. Zan jira ka don Allah."""

Jira ya yi ta kashe wayar kafin ya soma dariya. Ya labartawa Kamal rigimarsu ta ranar buWe Happy Taj da

kuma randa ya koma gidan.

"""To dai mata sai da lallaSawa. In kana son shawo kanta sai ka ajiye taka rigimar."""

"""Ashe ba za mu daidaita ba. Kallo Waya nayi mata na gane rigimammiya ce. Tana yi min zan rama don"

"gidan abin ta zo."""

"Da takaici Kamal ya kalle shi ""Kai Happy. Matarka ce fa kuma yarinya ba abokiyar faWa ba. Ko ina sai ka"

"nuna hali ne?"""

"""Take takenta kamar cewa za ta yi na saketa. Haka jikina yake bani. Ni kuma wallahi sonta nake kamar"

"babu sauran mata a duniya."" Ya ™are magana yana kanne ido."

"Shi ma Kamal da sha™iyanci ya ce ""Shege...mutumin ya fola tsundum. Allah Yasa kada Alhaji ya kawo"

"cikas dai kafin mu kwashi ´a´an love."""

"""Za ka yi bayani. Bari dai hankalina ya dawo jikina in mun shirya da Amma. Ko da duka ne sai ka faa min"

"sunan budurwarka. In kuma babu sai muje wajen Baba Malam (yayan Inna) ayi maka ru™iyya. In ma wata jinnu ce ta ™yasa ayi waje da ita."""

"""Aljana sai dai a kanka. Ni kam ™alau nake."""

"""To in ba tsoro ba ka faWa min. Idan kuma kasa ka aka yi ne gara na sani. Sai na baka tips na shawo kan"

"´an mata. Ka san mu masu auren nan komai mun sani."""

"""Daga Waurawa? Ka rufa mana asiri dai kada ´ar mutane ta tare da ciki."""

"""Sai kace wani namamajo"" Taj ya sha kunu."

"""Da meye?"""

Da irin wannan faWan nasu na wasa su ka isa gidan Abba. Idan ka kallesu sau Waya dole ka ™ara. Alhaji ya

"tara arzi™i a gidansa. Ba mazan ba, ba matan ba. Shi kan shi ya san wannan."

Waya Taj ya yiwa Abba bayan sun fito daga motar. Ba a jima ba kuwa ya fito da shirinsa harda babbar

riga.

"""Ko shigo ciki ku gaisa da mutan gidan mana. Dama can an zama Waya balle kuma yanzu. Kuma mazajen"

"´an uwanta ma sun zo. Sai ku san juna ko."" Ya nuna ™ofar yana murmushi."

Bayansa su ka bi Taj yana sunne kai shi a dole ya shiga gidan surukai. Kamal ya faki ido ya Wauke shi a

hoto ya adana domin duk ranar da ya bashi haushi ya tura group Winsu na gida.

*

Hamdi na zaune da waya a hannu tana jiran kiran Taj a Wakin Halifa ita kaWai. Falonsu kuma Safwan ne

da abokansa biyu. Sai kuma Baballe da iyayensa. Ga Yaya da amare Sajida da Zee. Tsakar gidan kuwa ´an uwa ne na kurkusa su ke ta aikin kayan miya na girkin gobe saboda sun san dole a sake zuwa kafin ´an

Waukar Sajida su zo. Musamman waWanda basu ji auren Hamdi da Zee da wuri ba.

Abba ya shiga falon da sallama aka amsa. Taj da Kamal su ma su ka yi. Yaya jan mayafi ta ™ara yi. Bakinta

har kunne. Duk yadda take son nuna kunyar surukai abu ya gagara. Allah Ya gatance mata a lokacin da bata yi zato ba.

Musabaha su ka yi da duka mazan. Sannan su ka gaisa da Iyaa da Yaya. Abba ya sake gabatar musu da

juna.

"""Safwan ai ka san Taj ko?"""

"Safwan ya yi murmushi ""sosai Abba. Tun kafin ya dawo ma ta haWa mu. Abokina ne ko in ce Wan uwa"

"ma."""

Sajida ta sunne kai tana murmushi. Safwan Win dama Wan ayi ne na gaske.

"""To ina jin duka dai Baballe ne baku sani ba. Sunansa Abubakar kuma Wan amini na ne."""

Baballe ya taso ya sake basu hannu.

"""Ni ne dai Wan autanku. Ina fata zamu yi zumunci mai Worewa."""

Iyaa taji daWin yadda Wan nata ya yi. Sai da ta yi dariya da Safwan da Taj su ka ce sun Wauki girman. Aka

Wan yi raha sannan Baba Maje ya juya dama da hagu.

"""Ina Hamdiyya ne? Mijinta ya zo ba za ta le™o su gaisa ba?"""

"""Yi maza ki kirata Zee."" Iyaa ta faWi ganin Yaya ta sunkuyar da kai."

A Wakin Halifan ta sameta. Ta rasa gane zaman me take yi ita kaWai bayan ta nuna musu ita bata da

damuwar auren.

"""Ki zo ku gaisa da Ya Taj. Amma ki yi sauri don fita za su yi da Abba."""

Kafin Zee ta gama magana ta fice da ™aton hijabin da tayi sallar magariba. Falon ta shiga da sallama.

Idanunta Taj su ke nema. Shi ma kuma ™ofar yake kallo. Su ka haWa ido ta kasa yakice nata.

"Tabbas Taj ne mafarkinta, amsar addu'arta kuma zaSin zuciyarta. A wannan Wan ta™aitaccen kallon"

makaman ya™in neman sakin su ka fara saukowa ™asa da kansu. BuWar bakin Inna Luba da shigarta falon kenan sai cewa tayi.

"""Mu dai Tajo idan mun zo Wakin amarya ba girkinta za mu ci ba. Ranar zagewa za ka yi ka girka min don"

"ni ce da gidan ba ita ba."""

Dawowa daga duniyar da taso mantar da ita waye Taj tayi. Ta kuwa tura baki tana kumbure kumbure.

Shi kuwa dariya ma ta so bashi. Yana ta lura da rikicikin yanayin dake bayyana a kyakkyawar fuskarta. Wani irin farinciki na shigarsa. Wannan yarinyar matarsa ce. Bai san lokacin da ya yi murmushi ba.

"""Ku je daga soro ku gaisa mana kafin Habibun ya fito."" Baba Maje ne ya yi maganar. Hamdi bata Sata"

lokacin bin umarninsa ba saboda son samun damar yiwa Taj magana.

Ita ta fara zuwa soron kafin ™amshin Taj ya yi masa iso. ˜asa ta dur™usa da ya shigo don so take kawai a

yita ta ™are yanzu.

"""Ina wuni Ya Taj?"" Ta furta cikin sabon salon ladabinta gare shi."

"""Lafiya ™alau. Tashi mana."""

"˜in motsawa tayi ""dama ha™uri nake son baka akan rashin kunyar da nayi maka rannan. Don Allah ka"

"yafe min. Wallahi ba hali na bane."""

"'Irin wannan ladabin na neman bu™ata ne' Taj ya ayyana a ransa. A fili kuwa cewa ya yi ""ya wuce. Nima ki"

"yi ha™urin abubuwan da na ce miki."""

"""Babu komai wallahi."" Ta ce da murmushinta."

"""Uhmmm, dama...na ce...dama...wai ko za ka...uhmmm"" ta dinga in'ina saboda kalmomin sun ™i haWuwa."

Shi yasa ta so su yi maganar a waya. A haka duk yabi ya yi mata kwarjini. Kamal ne ya fito a lokacin.

"""Happy ga Abba nan. Ya ce kada lokaci ya ™ure."""

Taj ya dubeta. Duk tayi laushi. Fuskarta kuma tayi fayau da alama tayi kuka.

"""Zan kira ki in sha Allah. Kamar ™arfe nawa ki ke kwanciya don kada na tashe ki?"""

"""Zan jira ka. Don Allah ka kira."""

"""Okay."" Har zai fita yaji ya dace ya Wan bata assignment Win da zai sa tayi tunaninsa ko bata so ""aapna"

"khayal rakhna."""

Ai kuwa a take ta Winke fuska. Taj ya kalleta ya saki murmushi. A babu yadda ta iya dole ta mayar masa

tunda tana da bu™ata a wajensa. Da ta koma ciki maimaita kalmar kawai take yi tana addu'ar kada Allah Ya kawo ranar da zai zage ya yi rawa da wa™a kuma.

***

Kamal ne ya sanar da Alhaji zuwansu. Daga nan ya yi tafiyarsa Waki. A gajiye yake sosai. Ga wata yunwa

da bai ma san yana jinta ba sai da ya shiga gida. Agogonsa ya kalla bayan ya cire. Ya san a ™alla yana da minti shabiyar kafin su gama tattaunawa. Don ba zai iya baccin ba tare da sanin me zai faru da ™aninsa

ba.

Ledar wasu magunguna ya Wauko daga ™ar™ashin gadonsa. Ya Salli iya wanda yake bu™ata ya zuba a wata

´ar roba sannan ya fita zuwa cikin gidan domin samun abin da zai ci.

A waje kusa da gate inda Taj ya yi parking Alhaji ya zaSi ganawa dasu. Gashi dare ne. Kuma lokacin zafi.

Sannan wurin akwai shuke shuke. Saboda haka sauro ya far musu. Abba ya lura Taj a takure yake.

"""Da ka sani ka barni na taho ni kaWai Taj. Yanzu haka ma Alhaji yana iya jin babu daWi in ya ganmu tare."""

"""Idan ka Sata amaryata ba za ta yafe min ba."" Salati ya kama a jejjere ""Abba tuba nake. Ba da kai nake"

"ba."""

"""Kaji nayi magana?"" Dariya su ka yi tare."

"""Abba ko mu koma mota ne? Sauron nan yanzu sai ya tayarwa mutum da maleriya."""

"""Kai Taj, maleriyar ma tashi take?"""

"Da gaskensa ya ce ""ni dai tawa tashi take. Tunda na dawo bana jimawa ban yi zazzaSin nan ba."""

"Da damuwa Abba ya ce masa ""kayi a hankali. Ba a sakaci da lafiya. Mataki za ka Wauka don shi dai sauro"

"bai san mutumci ba."""

Dariya su ka sake yi a lokacin da Alhaji ya doso inda su ke. Ya kuwa murtuke fuska saboda ba™inciki.

Yaushe rabonsa da hira da Taj wadda za ta saka su dariya haka? Ya ma rasa da wanda zai yi sai Habibu.

Du™awa Abba ya so yi tunda ya fuskanci Alhaji na ™yamar taSa shi sai Taj ya taro shi da sauri.

"""Ai kun gaisa Wazu."""

"""Yawan gaisuwa ai yafi yawan faa Taj."" Abba ya ce sannan ya dubi Alhaji ""barka da dare Yaya Hayatu."""

"""Hmm"" kawai ya ce daga ma™oshi a matsayin amsa sannan ya ce Taj ya basu wuri."

Ba don ya so ba ya tafi. Zuciyarsa tana ta fama da wasiwasin kada ya barsu Alhaji ya sake yi masa abin da

yafi na Wazu.

Gyaran murya ya yi bayan tafiyar Taj ya yiwa Abba duba na ™yama.

"""Habibu!"""

"""Na'am"" ya sadda kai yana sauraronsa."

"""Ina son Tajuddin. A cikin ´a´ana ma ban haWa ™aunarsa da ta kowa ba. Abin da ya shiga tsakaninmu har"

"na kore shi bai rage min son abuna ba."""

"Murmushin jindaWi Abba ya yi ""Alhamdulillah. Allah Ya ™ara kawo muku daidaito."""

"""Daidaito kam ana gab da samu sai ka zo ka shiga tsakani."""

Hankalin Abba tashi ya yi sosai. Taj bai Soye masa komai game da rabuwarsa da mahaifinsa ba. Da kuma

burinsa na son ya dawo gida kamar kowa.

"""Indai don ina aiki a gidan abincinsa ne wallahi zan ajiye...kai na ma ajiye. Ba zan so na zama sanadin"

"sabunta Saraka tsakaninku ba."""

"Wani irin murmushi Alhaji ya yi ""idan ka bar aikin ma zai maye gurbinka da na wani. Bani da matsala da"

"aikinka."""

Fahimta ce ta Warsu a zuciyar Abba. Ya dubi Alhaji a firgice.

"""Hamdi? ³ata ce ba ka so tare da shi?"""

"""˜warai."" Ya amsa idanunsa na kallon sararin samaniya."

Auno halin da Yaya za ta shiga ya yi. Jikinsa ya soma rawa.

""" Ka taimaka min Yaya Hayatu. Wallahi nayi musu tarbiyya bakin gwargwadon iyawata. Duk da ni na"

"haifeta amma na sani bata da wani aibu na halayya sai abin da ba a rasa ba na ajizancin Wan Adam."""

"""Ita kuwa take da aibu tunda kai ne ubanta."" Ya haWe rai ""Habibu, na baka wata uku ka kashe auren nan."

Cire zuri'arka daga jikina shi ne kaWai abin da zai sa na dawo da Taj gidana. In har da gaske ka damu da

"shi ba za ka bari rayuwarsa ta ™are a bin gidan ´an uwa idan yana son ganawa da mahaifiyarsa ba."""

Duk dauriya sai da yaji ™walla na neman zubo masa.

"""Me yasa ka yarda aka yi auren?"""

"""Saboda banga alamun idan na™i zai ha™ura ba. Ka riga kayi tasirin da maganarka tafi tawa a wajensa. Zai"

"iya yin komai domin fitar da kai kunya a yadda ya zo min."""

Gumi sosai Abba ya dinga yi. Allah Ya sani yafi jin Yaya akan Hamdi. Wannan tsananin farincikin da ta

shiga idan ya koma ba™inciki kamar ba za ta iya Wauka ba. Mutane da yawa za su yi musu dariya. Wadda

za ta fi yi mata ciwo kuwa ta ´an uwanta da su ka haWa uba ce da ta mahaifin nata da har yanzu yake

aibata halittarta da aurenta da an daudu.

Ya sake kallon Alhaji sai dai babu wata fuska ta yin magana. Magana Waya Alhajin ya ™ara yi masa kafin

ya koma ciki.

"""Ina fata za ka nuna dattako ka ri™e maganar nan tsakaninmu. Dabarar kashe auren tana hannunka. Ni"

"dai kawai nan da wata uku magana ta ™are."""

"""In sha Allahu."""

Jikinsa rawa ya dinga yi shi yasa ya kasa komawa motar har sai da Taj ya fito. Kafin ya ™araso Abba ya yi

composing kansa.

"""Yau dai na shanyaka da yawa. Muje kada dare ya ™ara

21 / 42