Author : Autar Alheri Category : Complete Novels
yayi ahankali yana tunanin wani abin aranshi kafin yajuya kawai yabar toilet ɗin, tareda nufar bedroom ɗinta. Cikin sauri Noor yace fawan rakashi bedroom ɗinshi kuma karku bari mami tagane, yana gama faɗar Hakan yamarawa yayan nasu baya..shi kuwa fawan yariƙo hannunshi suka fito zuwa nashi bedroom ɗin kuma cikin sa'a koda suka fito ba kowa a parlor se Fa'iz kawai...
Ita kuwa failusha tana kwance tsakiyar gadonta ta cilla ƙafafunta tasa tana lilo dasu kamar me motsa jiki, ranta fyess se wasarta takeyi kamar yar baby cikeda yarinya dakama sakalta irin tata...turo ƙofar ɗakin yayi yashigo tamkar mayun wacin Zaki, Hakan yasa tazabura tamiƙe tsaye tana turo baki gaba cike da yarinta tace....!
Tirƙashi.
Shin wai ya wannan kwama chalar zata ƙare? Ne ? Humm muze zuwa se mun haɗu gobe idan Allah yakaimu acikin book two.
Humm free page yaƙare ME & MY LION 🦁🌹 kabcen na musamman ne kubiyo Autar Alheri ✍️ domin samun cikakken book ɗin ME & MY LION 🦁 1500 ne kacal 👌 Zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371💃💃💃💃
Autar alheri ✍️