Author : Autar Alheri Category : Complete Novels
yakarɓi hukunci, idan yakoma gayamin abinda bantameshiba amma seyayi jini. Yafaɗa ko ajikinshi...ai babu shiri failusha ta haɗiye kukanta, tana zare ido. 'hum bakin nibane to gun waye kikazo? "Bakowa tafaɗa atsorace. "Humm yajinjina kanshi kana yace "wato ke gani marar kunya yoshe kika watsrda tarbiyyarki har kikaga Zaki iya hawa jikin namiji kuma babba kamarni? Sabida banzan dalilinki? Kuma wai ahakan ke matar aure sabida kinrenawa auren hankali ko? Yafaɗa yana zare mata wannan rikitattun idanuwan nashi masu firgitarwa. "Cikin muryar kuka failusha ta shiga girgiza mai kanta tana faɗar "ah'ah wlh dan Allah kayi haƙuri..shiru yayi yana cigaba da danna wayarshi daya ɗauka domin tun lokacinda yafara mata tambayar ko kallonta beyiba idonshi nakan wayarshi inba lokacinda ya ɓalli bakintaba. Kusan minti 25 suka ƙara wucewa tuni kafafuwanta suka fara rawa, sabida rashin sabo... ataƙyaice sukan 12:30 shattima yakoma bakin bed ɗinshi yazauna yana faɗar "oya maza yi tsallen kwaɗo Anan kuma idan kika tsaya Sena karyaki, gobe kiƙara shigomin bedroom babu nocking., yafaɗa ko ajikinshi. Ido failusha tazaro cike da sarewa sedai ba yadda ta iya doline tayi idan tanason rayuwarta sedai ko zatayi amma zata gaya mishi yunwa takeji. Cikin kuka tace "Yaa shattima wlh Allah.."hee don't sey anything kawai kifara, karko kisoma bani haƙuri. Aiko failusha najin Hakan tafashe da kuka tana faɗar "to aiba haƙuri zanbaka ba ni yunwa nakeji, taƙarasa zancen yana fara tsallen kwaɗon. "Au dama ana girka abinci dake? "Oh to yau bazakiciba, yafaɗa ko ajikinshi....babu yadda failusha ta iya Hakan taɓata wannan daren tana tsallen kwaɗo ga yunwa ga bacci yahanata yin ko ɗaya, ƙafafunta tamkar zasubar jikinta. Gabaki ɗaya tafita hayyacinta. Bashi yabartaba se wurin ƙarfe 3 tafaɗi yafi a ƙirga amma ko ajikinshi seda yaga tana neman suma tukunnah yabarta tare da korata. Tana kuka tabar Pert ɗin nashi tana jan ƙafa, tana isa bedroom ɗinta tafaɗa kan bed tare da rushewa da matsanancin kuka, sam batayi tunanin lion ɗinta ze iya yimata wannan zaluncinba. Tayi kuka harta gode Allah daga ƙarshe tamiƙe tare da nufar toilet tayi wanka da ruwa masu bala'in zafi kanafin ta fito, aranta se saƙe saƙe takeyj, domin tayiwa kanta alƙawarin dena tsoronshi kuma bazata taɓa gayawa kowa shine wanda ya daketaba a suleja bancin Yaa fawan daya riga yaji. Kana duk abinda yayi mata wlh seta rama yadda yahanata bacci Shima baze runtsaba,,kana yadda zatayi kwana yunwa shikuwa seya gudani abinci dakanshi, tabbas doline ta ajiye soyayyar shi da tsoronshi gefe tahukuntashi abisa laifikanshi gareta, da wannan tunanin harta gama shirin bacci kana tayi sallar isha'i dabata samu tayiba tukunnah ta kwanta.
Shi kuwa koda tafita zaune tabacci akan sallaya domin duk azabar da yake gana mata shi yana kan sallaya ne yana nafilarshi. Seda tafice ne tukunnah yamiƙe ya shiga toilet yayi wanka kana ya fito, yayi shirin bacci, Hakan ya hau makeken bed ɗin shi ya kwanta kafin ayi asuba yatashi ranshi fyass. Yana kwantawa Hajiya domin ya kashe bedside lite, idonshi suka sauka akan wani murgujejen macijin daya kusan cin rabin gadon yafasa kai tankar ze sareshi...ido shattima yawaro tare da miƙewa azabure yanabin majicin dallon mamakin a Ina yashigo? Ganin da gaske majine akan bed ɗin shi yasa yamiƙe cikin sauri ya kunna hasken ɗakin, yaname kallon bed ɗin sedai gamama kinshi bakomai akan bed ɗin wayam. Cikin mamaki yake kafewa ɗakin kallo tabbas yaga maciji akan gadonshi bawai gizone idonshi kemishiba to amma yana ina? Tambayar dayake yiwa kanshi kenan kuma bashida me bashi amsarta. Yanacan yana tinani yaji wani dogon abu me sanyi yanabin ƙafarshi, cikin sauri yaduba ƙafar tare da zaro ido yana bin macijin da kallo gaya sebin ƙafarshi yakeyi yana kuma lauyeshi. Wani irin bugawa zuciyar lieutenant musayyeer takeyi da azabar ƙarfi gabin wannan shinfiɗaɗɗen macijin kwance akan jikinshi yana zagayeshi, behanashiba hasali ko motsi beyiba har yazo ƙugunshi, ananne yadamƙe kanshi cikin zafin zuciya tare da murguɗe kan nantake macijin ya mutu., zareshi yayi daga jikinshi kana yayi wulgi dashi cikin zafin zuciya dakuma mamakin ta inda maciji yashigo mishi. Ƙarasawa yayi kan sopa ya zauna tare da dafe kanshi yana tinani, yajima zaune yanajin yadda idonshi ke zafi sabida bacci amma tinani yahanashi wani dogon motsi, kamar mafarki yaƙarajin tafiya akan bayanshi zuwa cikinshi. Amugun razane yakai dubanshi yana me ƙara zare rikitattun idanuwanshi, cikin mugun mamakin ganin wani macijin, cikin zafin nama da tafasar zuciya yaƙara damƙar wuyanshi yana kallon inda gawar na ɗazu take. Tabbas bashi bane wanine? To daga ina suke shigowa? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yafaɗa bayan ya murgiɗewa wannan kai Shima ya mutu, yakoma gefen widrop yayi yatsaye tana kallonsu cike da mamaki da kuma al'ajabi, kallonsu kawai yake yi amma yakasa tabuƙa komai kuma yakasa kwanciya, Hakan yake tsaye tare da gawar macizan har akayi asuba. Se alokacin yasauke nunfashi ganin ya kasa gane komai, tare da nufar toilet domin ya ɗauro alwala yayi, sallah. Seda yayi wanka kana yau ɗauro alwalar. Koda ya fito komai beshifaba yaka short nicer ɗinshi da jallabiya, tare da nufar ƙofar zefice masallaci kuma se a sannan yadubi inda gawar macizan take sedai ga mamakisa bakomai babusu babu dalilinsu tamkar ma basu wanzu a wurinba. Mamaki yaƙara kamashi sedai betsaya wani ɓata lokaciba yanufi masallaci.
Kwance take akan kirjin mom ɗinta tankar wata jinjira suna lulluɓe acikin blanket, yaye blanket ɗin mom ɗinta tayi tanabin fiskar yar tata da kallo, ganin yadda tayi bacci da nono abakinta, mayarda idonta tayi inda takejin motsin hannun yar tata, atake tasaki murmushi, cikeda duniyanci ganin yatsun Zeemama acikin gabanta suke har bacci yaɗauketa. Lumshe ido tayi tanajin daɗin yadda takejin motsin hannun yar tata agabanta, kafin ya fara ƙoƙarin tadata. "Sweet babyn mom, zeemama na. Kitashi kinsan yau kinada lecture by 8 kitashi kinji, tafaɗa cikeda rarrashinta... miƙa zeemama tayi tana ƙara luma yatsrta acikin mom ɗin tata wanda yasaka mom ɗin gantsarewa tana faɗar"washh my zee daɗin mom. Itama zeemama ƙara maƙale mom ɗin tayi tana cewa "za tashi mom amma Sena sha sweet. "Ok my baby tashi Kisha abinki maza. Jin Hakan yasa zeemama ƙara gyara kwanciya tana zuƙar nonon mom ɗinta daga ƙasa kuma tana yamutsa gaban mom ɗin, aiko mom ta fara ihu tana buɗewa yar tata ƙafafu. Sosai zeemama tarikita mom ɗinta, daga ƙarshe mom ɗin tashiga tsotse yarta ciki da waje. Ataƙyaice ba ita ta bartaba seda tasamawa yar abinda takeso tukunnah suka miƙe daga bed ɗin sukaje sukayi wanka kana duka fito tamkar wasu ƙawaye. Koda suka fito, parlor Dadynsu ne anty mubina na zaune akan cinyarshi tana mishi rigimar seya canja mata mota, shi kuwa yana acikin rarrashinta. Ƙarasowa suka yi suka zauna tareda gaisawa cikin son juna sun kafin suka miƙe suka nufi dining domin yin breakfast ransu fyass sedai babu sallah Balle salati. Allah yakaremana imaninmu.
Asokoro
Misalin ƙarfe 9 zaune suke dukansu akan dining suna breakfast...cikin sassarfa yafara saukowa daga kan benen fuskarnan amurtuƙe kamar koyoshe, sebaza kanshi yakeyi tamkar company tirare. Yana karasowa yagaida iyayen nashi cike da girmamawa yayi da fa'iz kuwa ya gaidashi amma failusha ko kallonshi batayi hasali tamkar ma batasan da zuwanshiba, wannan abin kuwa ba ƙaramin mamaki yabawa duka wanda ke wurin sanin yadda take ɗauki akan lion ɗinta agaban kowa nuna soyayyar shi takeyi. Sedai dudda mamakin dasukeyi ba wanda ƙala harko Hajiya kaka. "Mami am hungry. Yafaɗa cikin cool voice ɗinshi tamkar wani yaro. Murmushi mami tayi kafin ta fara saving ɗinshi da farfrsun naman rago domin yana sonshi sosai. Miƙewa failusha tayi tana faɗar"aci abinci mu gani, tayi maganar ciki'ciki ta yadda ba wanda zejita, sedai abinda bata saniba shi gogan yajita sarai domin kamar me kunnen maciji Hakan yake, sedai ko kallon inda take beyiba Balle tayi tinanin yaji ɗin... farfrsunshi yajanyo tare da saka spoon ya ɗebo sedai yazo sakawa abakinshi idonshi suka sauka akan spoon ɗin. Wani irin wato ido yayi yanayi baya da mugun ƙarfi yana faɗar what....!
ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp
*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️ mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haɗin buzaye na musamman domin matan Sunnah 🫣 idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh baze taɓa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine uwar gida me capacity ❤️👇*
1, munada taƙadari haɗi na musamman daga ƙabilar kanuri.
2, munada ɗan sababi, ingan taccen haɗi daga sakkwatawan Shehu💪
3, munada ruhul khari, gagarumin haɗi daga ƙabilar buzaye.
4, munada me ƙanƙara daga ƙabilar togawa.
5, munada ɗan kuwwa maganin kurman namiji daga ƙabilar, shuwa.
Ba iya wannan ba munada ƙalalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection har zuwa hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki biƙudiratillah idan kikayi anfani da maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me buƙatar wannan maganin ze iya tuntuɓatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber 👉 07037092176. Allah yabamu lpy me amfani duniya da lafira.
Autar alheri ✍️
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹
Special and romantic love story 💋💓🫣
Writer by Autar Alheri ✍️
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁
Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯
Book one
Chapter 17 & 18
"Yana faɗar what? Arazane sakamon manyan tsutsotsin da idonshi sukayi tozali dasu acikin spoon ɗin suna yawo tamkar acikin ruwa..damamaki kowannesu ke tambayar shi lpy? Miyafaru ne? Amma ko kuma su bayiba har Mami datafi kowa ruɗewa. Shikam fa'iz ƙoƙarin riƙo bayan nashi yake yi amma yakasa sabida tsoro, Dady kuwa da ido kawai yakebinshi cikeda mamaki yayinda Hajiya kaka kemishi kallon tsoro....shiko idonshi ya maida akan bold ɗin da mami tasaka mishi farfesun ciki, seyaga gabaki ɗaya tsutsarce aciki tana yawo kamar zata cinye kwanon, ai atake wani irin amai yazo mishi, cikin hanzari yamiƙe tare da nufar toilet ɗin dake cikin parlor yana fesa amai tamkar ze amayarda yan cishi. Cikin tashi hankali duk suka biyoshi amma ba amsa, seda ya gama aman mami tazuba mishi ruwa ya wanke bakinshi tukunnah yafice daga toilet ɗin yanufi part ɗinshi sannan ya dauraye jikinshi yacanja kaya domin na jikinshi duk ya lalace. Zama yayi bakin bed ɗin tareda dafe kanshi yana tinanin abinda yakawo tsutsa, kaitsaye abinci yakoma tsutsa? Daba maminshi ce tabashi abincin ba shikenan seya fara zargin koma waye? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wanne abinne kefaruwa dashi Hakan ɗazu maciji yanzu tsutsa, abinda betaɓa ganiba tunda uwarshi takawoshi duniya. Gabaya ɗaya lieutenant musayyeer ya firgice sabida ganin tautsar nan ko ruwa yakasa sha gawani masifaffen bacci dayakeji amma ya kasa kwanciya domin gani yakeyi daya kwanta zeƙara ganin macijinne. Hakan yazo yafice daga gidan ba wanda ya sani..
Sukuwa su mami duk hankalinsu atashe yake sanin cewar shattima ko ciwoyakeyi baya amai seta ɓace Balle yanzu yana zaune qalau, sedai sunsan cewer yanada bala'in ƙyanƙyami maybe wani abin ƙazantar Yagani shine yakawo masa wannan aman. Da wannan tinanin hankalinsu ya kwanta musamman da fa'iz yaje Pert ɗinshi yasamu yafita, se hankalinsu yaƙara kwanciya...... failusha kuwa tanajin diramar da akeyi a parlor ta ƙyalƙyale da dariya seda tayi me isarta kana tace "mugun banza wlh dani kake zamcen inda kace tukunyana baze tafasaba wlh naka kuwa ko zafi bazeyi, haka kawai kawanizo kasaki gaba da sharri daka ina ƙyaleka Allah daga yau duk abinda kamin bashi kaci kuma atake zaka biya, dan ina sanka bashe zesa nafasa hukuntaka ba, sake fashe da dariya tayi kafin tace "Allah sarki my lion yau dai ba bacci kuma bacin komai💃 taƙarasa zancen tana juyi darawa tamkar wata ƴar baby.
Zaune suke a parlor jidda kwance ajikinshi, shiko se famar sarrafata yakeyi, wayarshi ce ta ɗauki ruri Hakan yasa ya ɗaga tare da ƙarawa a kunne yana faɗar "hello Yaa fawan. "Na'am maheer gobe kazo da jidda idan zakazo family house safiya tace nakaita sugaisa Yaa shattima. "Okay Yaa fawan Allah yakaimu. "Ameen Ameen y Allah, daga Hakan suka yi sallama. Kallonshi jidda tayi kafin ta ta ɗauke idonta daga kanshi, tareda komawa jikinshi talafe, Shima bece mata komaiba yacigaba da abinda yakeyi dominfa jidda koda maheer ze kwana akanta to bata wani kataɓus sedai kawai taƙyale shi yayi kiɗanshi yayi rawanshi sabida tsabar ragwanta ita komai wahalarshi takeji dudda tanajin daɗin yadda yake sarrafata amma Hakan bayasa tamaida mishi martani, kuma wai ahakan mugun muwar sonshi takeyi gakuma jarabar masifa domin kamar ma tafi anty Marwar yaa Noor sedai kawai anty Marwa tafita zama mace ne., azzakitinka kawai Shima yana sonta ahakan, da wlh takaɗe da wannan halayyar tata.
Yau dai Hakan shattima yawuni a office ko yaranshi sunkasa gane kanshi, ya kasa cin komai gakuma bacci dake ɗawai niya dashi...zaune yake akan kujerar office ɗinshi yana juyawa sosai yayi zurfi acikin duniyar tinanin dayakeyi, wani abin yatina wanda yasa yayi saurin buɗe rikitattun idanuwanshi yana faɗar what? Badai yarinyar nan bace da wannan aikin. Yatambayi kanshi, domin yatina lokacin tana ƙarama baze taɓa mantawa yaje gidan Hajiya kaka yasamu sunyi faɗa da anty fa'iqa tadaketa, ita kuwa ta tura mata kunamu duk abinda anty fa'iqa zatayi duniya kunama take gani, acikin ruwan wanka acikin abinci idan tazo kwanciya, gabaki ɗaya failusha ta firgitata, koda yaje Hajiya kaka tasakata agaba tana lallaɓata akan tarabida antyn tata tazauna lafiya, yayinda fa'iqa ke gefe tana risgar kuka tana bata haƙuri amma firtaƙi, zuwanshine yasa ya lallaɓata har haƙura...
kana ya ɗauketa sukaje gidan wani malamin addini tsoho sosai abokin kasansu ne wato Mlm shattima, inda yake tambayar shi matsalar yayinyar har take irin wannan abubuwan. Buɗar bakin malamin seyace ƙofi ne take yi kuma me haɗari, hala ita ɗin ƴan biyu ce? "A'a ba ƴan biyu bace amma yan biyu takebi kuma yan biyu kebinta, sedai duka basa Raye. (Kenan ita ɗin tsakiya twins suka sakata) jinjina kai mlm yayi kana yace gaske dai wannan shine dalilin domin kofin wanda tawaye kebi yamafi haɗari sekuma yazan ita harda binsu takeyi sun sakata tsakiya ne, kallon failusha mlm taƙarayi da kyau kana yace "bancin ƙofi akwai wani abin me girma atareda ita wanda kuma tana girma yana ƙara bayya agareta, domin akwai wasu salihan bayin Allah dasukeyi zamani da kakanku suna temaka mishi sosai akan abubuwan rayuwa, to yanzu duka sun dawo ga wannan ƙanwar taku sedai basa zama ajikinta, amma tabbas duk matakin da mlm shattima yataka arayuwarshi dasu to wannan yarinyar seta takashi....cikin rashin jin daɗi lieutenant shattima yace "kamar me kenan mlm? "Kamar irin wankin ido, sanin mugun mutun a duk lokacinda yakusan tota, dakuma ganin mugun abu ko yayane indai yazo inda take ko ita taje gare shi. Kana bazata taɓa zama da mugun mutun inuwa ɗaya ba, kuma duk wanda yataɓa ta umurni kawai zatabada ta hanyar nuna fishinta agareshi atake zasu ɗauki hukunci kuma ahakan bazasu taɓa zama ajikinta desai zasu iya sanin duk wani motsinta... ajiyar zuciya shattima yasauke bayan yahamajin bayanan mlm kafin yanisa yace "yanzu mlm ba yadda za'ayi arabata dasu domin gaskiya duk Bama buƙatar Hakan atare da Ita koba komai ita ɗin ƙaramar yarinya ce fa duka yanzu takeda shekaru 5 aduniya, yafaɗa cike da alhinin abin...."wlh ba wanda ya isa yarabata dasu se Allah shattima domin makare na gado basa taɓa barin jikin mutun se mutuwa, musamman irin nata daba masu cutarwa bane kana mlm shattima dakanshi ya gayyacesu a wancan lokacin sabida mutane dasu sako ahalinshi gaba, kaga kuwa tun da alƙawarine tsakaninsu dashi bazasu taɓa karya wannan alƙawarin ba seranar da sukabar duniya. Domin ko yau Allah yakarɓi rayuwar wannan yarinyar zasu koma zaɓar wanda zasu iya rayuwa dashi acikin ahalinku sukoma gunshi, amma inaso ka kwantarda hankalinka domin kuwa duk wannan abin bayanzu se kasance tare da itaba seta ƙara girma, tana girma ne su kuma suna ƙara bayyanar da kansu gareta.
Shiru shattima yayi yana tinanin wannan al'amarin kafin yanisa yace "shikenan mlm ngd sosai Allah yasa Hakan shine mafi alkhairi. Ameen Ameen y Allah. Daga Hakan yayi mlm sallama ya ɗauke ta suka tafi bayan yacikashi da abubuwan alkhairi...Hakan ya maidata gidan Hajiya kaka amma begaya mata komaiba gameda wannan Bin kana yayi musu sallama yatafi. Du yadda yaso yabar abin aranshi amma yakasa Hakan yasa yasamu Dady da zancen yagaya mishi duk yadda sukayi da mlm akan zancen failusha. Ajiyar zuciya Dady yasauke kana yace "nasani baba duk nasan da wannan abin hasalima shine dalilin da yasa muka yanke hukunci aura maka failusha tun mlm naraye. Sabida Hakan tinda kaji da kunnenka yanzu sekasan yadda zakayi rayuwa da matarka. "Mata kuma Dady Angel ɗince matata. Ohh wai kuna nufin nine zan aureta? Dady ayanzu ma da danayi auren wuri inada kamarta, shine kuma zan aureta bayan ta girma, Dady ina laifin kace fa'iz amma koshi ina Angel tayimai ƙarama da aure. Yafaɗa cikin mamakin kalaman Dady. Ɗaura fuska sosai Dady yayi ganin shattima nason renamai hankali kana yace "bawai ina nufin idan ta girma ka auretaba MUSAYYEER inaso na jadda dangane failusha matarkace an ɗaura aurenku tun wata 6 da suka wuce lokaci mlm na halin jinya, ina Fatar ka fahimceni ayanzu Hakan failusha matsayin matarka take, banyi niyyar gayama yanzu ba amma wannan zancen dakazomin dashi yasa doline nagayama wannan sabida Hakan ka'ajiye shirme kariƙe aurenka banason jin wata maganar....tun da Dady ya fara magana zufa ke wankewa shattima fuska tundaga cikin kanshi yana mamaki da al'ajabin wannan al'amarin na ɗaura mai aure da yarinya yar shekara biyar a duniya shi kuwa yana da shekaru ashirin da bakwai, wannan wanne irin ganganci ne su Dady sukayi,? Shin baya tinin karya cutar da yayinyar idan shi ɗin mayen matane fa yafara bibiyar