Author : Autar Alheri Category : Complete Novels
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹
Special and romantic love story 💋💓🫣
Writer by Autar Alheri ✍️
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁
Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯
Book one
Chapter 11 & 12
"Suna isa tafice da gudu ko gana parking beyiba, tafaɗa parlor tana ƙwalawa Yaa shattima kira. "My lion..my lion.. Yaa lion ɗina. Where are you please? Tafaɗa tana kwaɓe fuska...gabaki ɗaya dariya mutanen dake parlor suka saka domin sam failusha bata kulada kowaba seda taji dariyarsu. Maheer, fawan, fa'iz, mami Hajiya kaka, Dady duk suna parlor. Ido tawaro data gansu sekuma tarufe fuskarta da tafukan hannunta. "Tofa kekuwa sabida tsabar ƙauyanci Zaki faɗawo mutane cikin parlor Hakan ko sallama babu balle gaisuwa kina Kiran wani lion to waye keda wannan Sunan agidan nan? Mudai bamu sanshiba. Cewer maheer yana harararta... ƙara kwaɓe fuska tayi tana matsar ƙwallar amma batace mishi komaiba domin Allah yasani bataji daɗi rashin ganin lieutenant musayyeer a parlor ba..muryar fawan ce tasa tafara ƙafafunta jin yana cewa "Feelon kaka yau agari zonan yar ƙanwata rabida maheer kinji.. Hakan taƙarasa tsakiyar parlor kafin takai gun fawan Mami tariƙo hannunta tana zaunarda ita kusanta, tace "rabu dashi ƴata zo kizauna babana baya gida amma anjima kaɗan Zaki ganshi kinji. Kai tajinjina wa mami. Cike da salɓita.
Itako Hajiya kaka yahayyaƙowa maheer tayi damasifa wai miyasa yace besan mesuna lion ɗin jikartaba. Da ƙyar dai fawan ya lallaɓata tayi shiru. Shi kuwa fa'iqa miƙewa yayi tsaye yace "yar ƙauye zomuje kiga wani abu..ai ƙarasaba ta wullo mishi filon kujera tare da miƙewa tabishi dagugu domin tuni ya arce dama Hakan sukeyi duk suka haɗu kamar sa'annan juna.."iKon Allah wai fa'iz wannan shirmen bazaka denashi bako? Mamana ba ƙanwarka bace ah'ah. Cewar mami. Rabu dashi Rukayya Indai failusha ce dede take dashi. Hum Allah ya kyauta.
Seda tagama gudane guda nenta itada fa'iz kafin tadawo bedroom ɗinta dake gidan tun da dama can tasanshi, shiga tayi taje tayi wanka tacanja kaya kana tayi kwanciyarta batareda tabi takan abinci ba domin kozata kwana bazata Nemi wani abin domin taciba sedai idan takurata akayi..
Zoom 1
Wasu matasan matane zaune su biyu acikin bedroom se wadda taɗan fisu girma kaɗan dagani yayarsu ce. Ɗaya ce ta kalli ƙaramar tana faɗar "Anty sofi wai seyoshene Zaki bawa anty mubuna haɗin Kaine koni danake ƙarama ai zan iya yimata abinda takeso Balle ke? "Humm bazaki gane bane zeemama amma wlh babban yaya nada wuyar sha'ani zan iya rantse miki kika ko ganina yayi baze ganeniba domin ko kallona betaɓayiba, sa'annan kuma shekaran jiyafa ya dawo yanzu Hakan ko gaidashi bamujeba. Balle nasamu nazuba mishi ɗin....ajiyar zuciya anty mubina ta sauke kamin tace "shikenan kibari duk ranar da kukaje gaidashin ki tabbar kinzuba please sofi sanin kankine banida burin daya wuce mallakar lieutenant musayyeer ayanzu kuma banida wata dama tayin Hakan seta hannunki idan kuwa bata samu bane tose na canja wata hanyar amma dai mufara gwada wannan domin wlh kota yayane Sena lashi zumar wannan guy ɗin. Tana gama faɗar Hakan tariƙo kan zeemama taɗora akan cinyarta kafin ta fiddo nononta ɗaya tasakawa zeemama abaki tana faɗar "shaa Aurar mom 2 days sunyi missing ɗinki.😱 Aiko zeemama kamar jira takeyi ta cabki nonon anty tata tafara zuƙa kamar tasamu na uwarta, tare da tura hannunta cikin rigar tariko ɗayan tana murza nipple ɗinta. "Washh sweet sis shamin sosai, anty mubina tafaɗa tana ƙara manna kan zeemama akan nonon nata. "Baki anty sofi taturo gaba tana faɗar "dan kuyamutsani shine se ayanzu zakuyi bayan kunsan nayi missing kwana biyu, Allah nima bazan yadda ba, taƙarasa zancen tana tura hannunta kasan duguwar rigar anty mubina tare da sanya hannu tajanye pant ɗin anty mubina wuri ɗaya ta zuwa mata yatsunta acikinta, tana fingering ɗinta. Aiko anty mubina ta banƙare tare da kwanciya plat tana ƙoƙarin cire rigarta. Cikin sauri suka tayata cirewa, suma duk suka cire kayan jikinsu, cikin mugun kwaɗayin juna su kayi kan sunansu suna less tamkar hauka sabon kamu, kumawai ahakan yaya da ƙanwa ne uwa ɗaya uba ɗaya ( rabbi ka tsare mu daga biyagun ƙaddarori muda dukkan musulmi baki ɗaya 😥)
Asokoro
Dukkansu zaune suke a parlor suna fira amma an wannan karon babu fawan kuma babu maheer kowanne yayi gidanshi. Mami ce kawai se Hajiya kaka dakuma fa'iz. Kallom Hajiya kaka mami tayi kana tace "mama nifa tun ɗazu banga mamana ba ko ina ta shiga? Ko abinci bataciba fa. "Humm ai kaɗan kika gani Rukayya indai failusha ce, kinsan halin kayarki. Cewar Hajiya kaka tana mere baki. Miƙewa mami tayi tana faɗar "bara kugani kar yunwa takama yarinya irin wannan zama haka. Kaitsaye ɗakin failusha tanufa koda ta shiga tana kwance akan bed tana bacci. Murmushi mami tayi kafin ta shiga tashinta, domin ko acikin bacci matakin lieutenant musayyeer tajeyi tana turo baki gaba cikeda taɓara tana motsa lips ɗinta wanda bakajin abinda take faɗa..... murmushi mami tayi kafin taƙarasa tadata...Tana buɗe idonta taga mami Hakan yasa tasaki murmushin daya ƙara mata kyauta, wanda yasa mami faɗar "Masha Allah watafarakallah bi'ahasanilhaliqin, tabbas Allah ya albarkaceni da kyawawan yara daga mazan har wannan macen ɗaya daya bani amana Allah ya albarkaci rayuwarku duka. "Mikikace mami? Ta tambaya cikin sansanyar muryarta. Bakomai mamana tashi kiyi brush maza kizo kici abinci kinjiko..baki tabuɗe zatayi magana kenan. Mami tace "kul karkice komai tashi kawai kiyi. Hakan yasa tamiƙe badan tasoba tanufi toilet tana turo baki.
Mami ta fito daga bedroom ɗin failusha Lieutenant shattima nashigowa gidan, yatafita kamar irin nigoginnan na masuji daƙarfi da kuzari...wurinta yaƙaraso tare da hugging ɗinka yana manna mata kiss a goshi. "Good evening Mamina, yafaɗo akan lips ɗinshi. "Murmushi mami tare da shafa kwantacciyar sajen fuskarshi kana tace. "Alhmdulillah babana kadawo lpy? "Alhmdulillah Mami. Daga Hakan yajuya zeshige Pert ɗinshi. "Yo ina ganin bakanta yanzu maisunan mlm harnayi lalacewar daga kanni kakasa zuwa kagaidani, Hakan zaka sa ƙafa kawuce kana wannan tafiyar kamar zaka tada gidan, ko wanda ko wanda ze shiga yaƙi? Cak ya tsaya daga hawan benen dayakeyi, tare da juyowa ya kalleta da gefen ido sekuma yataɓe baki, kafin yajiyo zuwa cikin parlor inda take zaune, bece mata komaiba illa zama dayayi gefenta kana yasaka duka hannayenshi ya rungumota gudun karta faɗi idan ya rungumeta daga tsaye, kana ya manna mata kiss akumatu, cikin wani ɗan iskan sexy sound yace "nina isa nace banyiwa matar oyoyoba, no.no. sam bazeyuba kawai banganki bane. Kafin yaƙarasa yaji Hajiya kaka na tabka salati tareda tafa hannu tana faɗar "nashiga aljanna da izinin uban gijin, zamani ina zaka damu ya wannan lalacewar har ina? Maisunan mlm yanzu dama Kanada lafiya har haka amma kaƙi maida hankali akan iyalinka, amma danka mayar dani gantalalliya shine zakazo kana kiramin wani nono, wannan rashin kunya har haka maisunan mlm? Ido lieutenant shattima yazaro cikeda mamakin jin abinda ke fita daga bakin tsohuwar kaitsaye tacanja mai magana. Dan Allah ni ɗagani kawani ƙwaƙumeni kamar zaka ɓallani, kawani zubomin wannan idon naka masu furgitani...gira ɗaya yaɗaga mata wani wani lalacin murmushi wanda kai baka isa kace murmushi ne yakeyiba shida yayi abinsa shine kawai yasan yayi, kafin, yajuya yana kallon gefen mami ganin batama ganinsu Balle taji abinda suke faɗa yasa yajiyo yana kallon Hajiya kaka cike da iskanci kafin ta buɗe baki tamkar wanda akayiwa dole yace "oh sorry Hajiya kaka nono nakeso karkiga lafina kozaki banine matar atina tsohuwar love? Yaƙarasa zancen yana kafeta sexy ayes ɗinshi masu matuƙar kaifi...kau shattima kwallon ɗan iskane wlh 😂..ido Hajiya kaka tawaro tare da ɗauko filon kujera ta doga masa akafaɗa yagoce, tama faɗar "sedai kaje uwarka tabaka murgujejen banza murgujejen wofi, yau harnayi lalacewar dazaka maidani abokiyar shaƙiyancinka yonaji lalatacce, taƙarasa faɗan tana haki kamar wadda tayi gasar tsere... miƙewa yayi tsaye yana ƙare mata kallon yadda duk tayi laushi cikin ƙanƙanin lokaci Hakan, kafin ya ɗauke kanshi yana taɓe baki irin ko ajikinshi ɗinnan kana ya haura zuwa Pert ɗinshi.....yana ɗagawa failusha na fitowa ganin mami bata parlor yasa tanufi Hajiya kaka tana faɗar "kakata kedawaye? Waye yataɓamin ke yanzu yaga yadda ake chaskale agidannan? "Waye kuwa inbanda ganta lallen mijinki ƙaron banza ba mutun yayima wata maganarba yaturmusheshi da wannan mirɗaɗɗen jikin nashi...kai aitun kafin tarufe bakinta failusha tamiƙe aguje tanufi Pert ɗin lieutenant musayyeer mahabub shattima, tana kiranshi da iya ƙarfin cikin sexy sound ɗinta, my lionnn....!
ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp
Autar alheri ✍️
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹
Special and romantic love story 💋💓🫣
Writer by Autar Alheri ✍️
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁
Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯
Book one
Chapter 13 & 14
"Dagudu ta isa parlor kuma bata fasa kiranshiba. Ina cikin bedroom ɗinshi yagama rage kayan jikinshi kenan yajiyo sassanyar muryarta tana Kiran my lion, baki yataɓe aranshi yana faɗar "marar kunyar ƙarya kawai, juyawa yayi zeshiga toilet yariƙe Handel ɗin ƙofar toilet ɗin kenan itako tana faɗowa bedroom ɗin cikin farin ciki da ɗaukin ganinshi. Tsayawa yayi cak yafasa shiga yana kallonta cikeda mamaki rashin hankalinta na faɗo mishi bedroom babu nocking...itako failusha duban inda zataganshi takeyi kamar ance tajiyo kawai idonta yasauka akan rikitattun idanuwanshi masu bala'in kaifi da ladabtarda mutun, ido tawaro atake wani irin tsoro yarufeta, wanda yayi sanadiyar ɗaukewar nomfashinta ba wuccin gadi cikin ƙanƙanin lokaci murnarta takoma ciki, baki narawa take nunashi da yatsa amma takasa magana se kayarma jikinta keyi cikeda tsoro. Shikam ko gizau beyiba illa wata muguwar harara da yake Banka mata taƙasan ido. Azabure tayi baya tareda koma ɗauka ƙasa da gudu tana share ƙwallah domin batasan abinda yakawo wannan mugun gudannansu kuma har bedroom ɗin lion ɗinta (tofa lallai failusha akwai wauta waye zeshiga bedroom ɗin wannan bijimin Zakin batareda izinin shi ba) tana saukowa parlor fawan nashigowa domin Hajiya kaka tuni tabar parlor. "Ke little sis lpy kuwa miyafaru ne? Yatambeta yana riƙeta ganin yadda take afirgice.. "jiyowa tayi dasauri jin Yaa fawan domin ita batama ganshi. Aiko yadda taga shine sekawai tariƙemai hannu gamtana nuna mishi saman benen inda ta fito domin tama kasa magana. Kallon inda take nunamai yayi kana yace "miyafaru ne wani abin yafaru da Yaa shattima ne? Shiru ba amsa. "Failusha kinutsu mana kigayamin abinda yafaru, yafaɗa ya girgizata. Se alokacin tabuɗe bakinta dake rawa ɗaukar tace "Y.. Yaa fawan wancan mugun sojan ne yazo dakin my lion yanciki please kakira my lion yazo yaganshi, tayi maganar tana share ƙwallah kuma daganinta kasan duk aruɗe take. Mamaki Yakama fawan sosai jin abinda take faɗa kafin yaja hannunta sukoma Pert ɗin lieutenant shattima, domin bayaso su Mami suzo suganta Hakan hankalinsu tashi zeyi..binshi tayi domin gabaki ɗaya hankalinta atashe yake sabida bata taɓajin tsoron wani mahaluki ba aduniya kamar yadda taji tsoron wannan mugun sojan acewarta. Suna shiga suka zauna tanganemen parlorn shi kana fawan yariƙo yana faɗar "wanne soja kike magana little sis? Lion ɗinki? Ko wani daban? Cikin sauri ta shiga girgiza mai kanta kafin tace "aa ba lion ɗinna ba wannan sojan wanda yakusan kasheni a suleja shine fa magani yanzu a bedroom ɗin my lion. "Tofa wanda kikayiwa rashin kunya? "Eh tafaɗa tana tura baki gaba tunda ance tayi rashin kunya. "iKon Allah tomizekawoshi gidannan kuwa? Amma barana kira Yaa shattima yaƙarasa zancen yana zaro wayarshi daga cikin aljihu kana ya shiga Kiran lieutenant musayyeer. Sedai harta hanya ba'a ɗaga ba., beƙara kiraba domin yaji ƙarar wayar a cikin bedroom mamaki duk yakamashi. Tinani yakeyi waye zeshiga har bedroom ɗin babban yasu koda abokinshi ne kuwa? Domin idan Basu dasuke ƙanenshi ba babu me shiga bedroom ɗinshi suka seda lalura. To kodai Yaa shattima ne tagani ta ɗauka wancan sojan ne gizo ne yake mata? Duka shikeyiwa kanshi wannan tambayar dabame bashi amsarta.. ganin duk afirgice failusha take yasa yashiga kwantar mata da hankali haryasamu taɗan nutsu.. wayarshi ce taɗauki rurin neman ɗauki, Hakan yasa yaduba sedai ganin mekiran yasa yayi saurin ɗagawa yan faɗar "hello inawuni babbban yaya. Daga ɓangaren shattima kuma. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi yaname tsotar lips ɗinshi naƙasa kafin yabuɗe baki kamar bayaso yace "my lovely bro. "Na'am yayanmu. Gani ina parlor ka. "Okay I'm coming, yana gama faɗar Hakan ya yanke wayar.
Itako failusha ƙofar fitowa bedroom ɗin tazubawa ido, dudda maganar da Yaa fawan kemata sam bataji shi burinta kawai lion ɗinta ya fito taganshi domin yarama mata abinda wancan mugun sojan yayi mata. Buɗe ƙofar yayi ya fito sanye yakeda ƙananun kaya ajikinshi farare ƙall ga dukkan alamu fari daga cikin kalar dayakeso, wayace maƙale a kunnenshi kamar yadda taganshi wancan ranar. Ido suka suka haɗa da failusha data jima da miƙewa tsaye tana nunawa fawanshi, cikin fisgo magana tace "Yaa fawan shine wannan fa yadakeni kuma yasaceni, kakiramin my lion yazo yaganshi mugune wl...fawan bebari taƙarasaba yayi sarin riƙeta gudun kar tasha wani rabon dukan cikin zaro ido yake faɗar "kee little sis shinefa lion ɗinki, shine kike gaya masa Hakan? Sanin Yaa shattima ne bakiyiba kome? Yafaɗa cike da mamaki dakuma tsoro, kenan duk ɗauki da soyayyar datakeyi lion ɗin ita batama sanshiba? Itako failusha afirgice tajiyo tana kallon fawan cikin mugun tsoron jin abinda yake faɗa kafin taɗago kuma ta kalli lieutenant dako kallon inda suke beyiba balle yasan da abinda sukeyi. Cikin tsiwa tajoyo zata saukewa fawan tijara sekawai idonta yadauka akan wani tanganemen hoton shattima dake manne a bangon parlor wanda computer ke sarrafawa izuwa launukan yanayin shekarunshi, tun yana ɗan shekara 12, har zuwa shekarunshi na yanzu, cikin firgici tawaro ido kaninshi ɓaro ɓaro ayanayin data sanshi wato shekaru 11 da suka wuce, domin wannan lokacin beyi girman yanzuba kana be ajiye sumaba ko kaɗan su fuskarshi, bata gama kallonshi sekawai yaƙara chanjawa kafin tayi wani motsin yaƙara chanjawa izuwa yadda yake yanzu cikakken namiji kuma bijimin Zaki, yana sanye cikin kayan suna sojoji riƙeda ƙaramar binfiga, yana ɗanata tankar zeyi harbi, fuskarnan a ɗaure tamau tamkar besan minene dariyaba.... ƙafafunta ne suka fara rawa cikin firgici da tashin hankalin data shiga lokaci ɗaya. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai take maimaitawa ganin wai lion ɗinta ne yayi mata wannan muguntar yanemi kasheta duk sonda take masa. Shin miyasa yayi mata Hakan ? Yadena sonta ne yanzu kome? Ko kuma dama can basonta yakeyiba itace kawai ke haukata shi tuni yamanta da Ita? Ita kaɗai keyiwa kanta wannan tambayar daba me amsa mata ita Sheshi? Atake taji wasu irin hawaye masu zafi sun zubo mata a fuska, Hakan yasa ta runtse idonta da masifar ƙari.
Hannunta taji anriƙo, Hakan yasa taƙara runtse idonta daƙarfi..amma taji riƙon harcikin kanta sabida tsabar laushin hannun..bata buɗe idontaba taji ana janta, dudda Hakan besa tabuɗe idontaba domin gabaki ɗaya tagama karaya. Bata tashi buɗe idontaba seda taji anjefata akan bed Hakan Yasa tawaresu afirgice tana bin wanda yajefotan da kallo, gabantane yayi mummunan faɗuwa ganinshi tsaye agabanta fuska a ɗaure tamkar hadari, waigawa tayi tanani inda zata gan Yaa fawan sedai wayam bayanan. Abinda failusha bata saniba shine tunda tafara kallon hotunan shattima dake juyawa fawan yabar parlor ganin yadda yayan nasu yagame Gabas da yamma babu alamun rahama atareda shi... nomfashi taja daƙarfi tanajin yadda gabanta ke dukan tara tara, amma ƙoƙarin danne tsoronta takeyi wanda ya riga ya bayyana.
Shiko zama yayi agefen bed ɗin yana dannar wayarshi kusan minti biyar kamar bazeyi maganaba can kuma seta tsinkayo cool voice ɗinshi yana faɗar "to marar kunya mikuma yakawoki Pert ɗina? Kuma har bedroom babu nocking waye yabaki wannan damar? Yatambaya kamar bashine yayi maganarba. Shiru tayi kamar bata jinshiba kusan kusan minti biyu, Shima kuma yashareta, Hakan sukaci gaba da zama har kusan 10:30 nadare amma bekoma bi takantaba hasalima aikinshi yake yi hankali kwance akan laptop ɗinshi. Ita kuwa izuwa yanzu tagaji da zaman ɗakin fita takesonyi kodab tagayawa Dady abinda shattima yayi mata domin wani irin zafin abin takeji aranta, dan kawai batada yadda zatayi dashi ne. Ganin bayada niyyar yin magana Balle yabata damar taya yasa tamiƙe tamkar kazar da kwai yafashewa aciki, tanufi kofar fita, seda tariƙa Handel ɗin ƙofar taji cool voice ɗinshi yadaki dodon kunnenta, ta hanyar faɗar.....!
ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp
Autar alheri ✍️
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹
Special and romantic love story 💋💓🫣
Writer by Autar Alheri ✍️
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁
Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯
Book one
Chapter 15 & 16
"Ta hanyar faɗar "karki kuskura kibar ɗakin nan muddin baki bani amsar tambayanaba.. "chak tatsaya tana me zaro ido kafin kuma taja tayi tsaye domin a yadda zuciyarta kemata sam bazata iya yimishi wata maganar ba ayanzu...Hakan ta tsaya akanshi bata tafiba gudun abinda tafiyar zata haifar kana kuma bata komaba. Seta tashafe kusan minti 40 ahakan, kana tamotsa bakinta cike da ƙosawa tace "kayi haƙuri. Banza yayi mata harseda taƙara bashi haƙurin kana ya kashe laptop ɗinshi tare da miƙewa tsaye yana haɗe hannayenshi aƙirji yadubeta sheƙeƙe kana yace "lafinki yaƙaru kuma sekin amsa min duka wannan tambayar kafin kibar dakinnan wlh kona canja Miki kamanni wawuya kawai, yafaɗa cikin zare ido. Atake jints ya ɗauki rawa amma tadake bata fidda tsoronta afiliba..kana tace "nibansan kai bane Shiyasa nashigo danasan Kaine mizekawoni wurin..kasa ƙarasawa tayi sabida ɓallar datayi abakinta. Saurin kai hannu tayi zata shafa tana fashewa da kuka. "Shiii yafaɗa yana janye mata hannu tare da ɗora yatsarshi akan lips ɗinshi, kana yace "barshi yayi zafinshi ya cika tsiwane Shiyasa