Kande Wutar Jarabawa by SADIKA IBRAHIM

Kande Wutar Jarabawa by SADIKA IBRAHIM
  • Author: SADIKA IBRAHIM
  • Category: KDP NOVELS
  • Compiler: None
  • Association: None
  • Book Series: None
  • Upload Date: 26 Fri 06, 2026
  • File Size: 148.3 KB
  • Total Views: 21
  • File Downloads: 7
  • Last Download: 1 day ago

Discover

  • ENGLISH DESCRIPTION

    Who is Kande?

    She is nothing like other girls. She walks like a man, talks with fearless confidence, sells awara, leads the neighborhood boys, and proudly calls herself "one of the guys."

    To everyone around her, Kande is loud, funny, stubborn, and impossible to intimidate. But behind her fearless attitude lies a heartbreaking story filled with family conflict, jealousy, betrayal, painful secrets, and a destiny that will change her life forever.

    Why is Kande hated by some members of her own family?

    Who has been plotting against her since childhood?

    Can a girl who has always fought the world ever discover the true meaning of love?

    What happens when the neighborhood's fearless tomboy falls into a life changing romance she never expected?

    From laughter to tears. From comedy to heartbreak. From hatred to love. KANDE is more than a funny story. It is an unforgettable journey packed with emotional romance, family drama, betrayal, sacrifice, suspense, and powerful life lessons.

    If you enjoy emotional Hausa romance, family drama, enemies to lovers, strong female protagonists, tomboy romance, plot twists, and stories that keep you turning pages until the very end, then KANDE is the novel you have been waiting for.

    One question remains.

    Will Kande overcome her destiny, or will destiny be the one that breaks her heart?

    HAUSA DESCRIPTION

    Wacece Kande?

    Yarinya ce da ta ƙi zama irin sauran mata. Tana tafiya kamar namiji, tana magana da ƙarfin hali, tana sayar da awara tana jagorantar samarin unguwa, kuma kowa ya santa da suna Zaa Kande, ƙanwar maza kuma soja ta ƴan Daddawa.

    A idanun mutane, Kande ba komai ba ce face yarinya mara kunya, mai rigima, mai barkwanci da rashin tsoro. Amma a bayan wannan murmushi da rashin damuwa akwai sirrin rayuwa mai cike da raɗaɗi, ƙiyayya, hassada, cin amana, da ƙaddarar da za ta sauya rayuwarta har abada.

    Me yasa ake ƙin Kande a cikin gidansu?

    Wacece take shirin rusa rayuwarta tun tana ƙarama?

    Shin zuciyar da ta saba da faɗa za ta taɓa sanin ma'anar soyayya?

    Me zai faru idan yarinyar da kowa ke kira tomboy ta tsinci kanta cikin wata soyayya mai girgiza zuciya?

    Daga dariya zuwa hawaye. Daga nishaɗi zuwa tashin hankali. Daga ƙiyayya zuwa ƙauna. Wannan ba labarin barkwanci kaɗai ba ne. Tafiya ce mai cike da darussa, soyayya mai zafi, rikicin iyali, cin amana, butulci, da yaƙin neman gaskiya.

    Idan kina son Hausa novels masu ban dariya, labarin soyayya mai ban tausayi, tomboy romance, rikicin iyali, emotional Hausa novel, da labarin da zai sa ki kasa ajiye waya har sai kin kai ƙarshe, to KANDE shi ne littafin da kike nema.

    Wata tambaya ce kawai ta rage.

    Shin Kande za ta ci nasara a kan ƙaddararta, ko kuwa ƙaddara ce za ta karya zuciyarta?