General Waleed is a man everyone fears. A highly respected military officer known for his discipline, strength, and intimidating presence, he has spent years avoiding marriage, earning the nickname TUZURU, the stubborn bachelor.
Everything changes the day a lively young woman named Nabeela unexpectedly crashes into his life. Beautiful, fearless, and impossible to ignore, she awakens emotions he never believed he could feel.
But before love has a chance to blossom, a terrifying secret comes to light. A dangerous teacher targets Nabeela, leaving her traumatized and pulling Waleed into a desperate fight for justice and her safety.
Can Waleed protect the woman who has stolen his heart? Or will the darkest secret surrounding her destroy any chance they have for happiness?
Filled with unforgettable romance, emotional drama, suspense, mystery, jealousy, action, and heart-stopping twists, TUZURU is a novel that will keep you turning pages until the very end.
HAUSA DESCRIPTION
Janar Waleed mutum ne da kowa ke tsoro. Jarumin soja ne mai cike da izza, ladabi, da tsananin tsauri. Duk da shekaru da suka ja, zuciyarsa ta ƙi karɓar soyayya, har mutane suka fara masa lakabin TUZURU saboda ƙin aure.
Sai dai komai ya sauya ranar da wata yarinya mai suna Nabeela ta faɗo cikin rayuwarsa ba zato ba tsammani. Yarinya mai cike da fara'a, rigima, da rashin tsoro, wacce ta zama silar girgiza zuciyar mutumin da bai taɓa bari soyayya ta rinjaye shi ba.
Amma kafin soyayya ta samu damar fure, wani mummunan sirri ya bayyana. Wani malami yana farautar rayuwar Nabeela, kuma abin da ya faru da ita ya girgiza kowa. Shin Waleed zai iya kare ta daga wannan haɗari? Ko kuwa zuciyarsa ce za ta zama babban abin da zai rasa?
Soyayya, tausayi, sirri, kishi, tashin hankali, da jarumtaka sun haɗu a cikin wannan labari mai ɗauke da hawaye da murmushi.
ENGLISH DESCRIPTION