Author : Oum Yasmeen Category : KDP NOVELS
mata ba'in da be taɓo ba dan*
*Da fatan dai kuna lura da darasin dake cikin sa*
_*masu fatan alkhairi ina godiya haka ma masu akasin haka ina godiya daukaka bata
zuwar wa mutum ta cikin sauƙi batare da kalubale ba bana jin tsoron kowa abin da
nayi niya shi zan aikata .....*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*`Episode 4 free book`*
Jikin su na rawa suka bar makarantar ba me wa ɗan uwansa magana shatu na shiga gida
ta tarar da uwani tana gaban huta sai zabga gumi take fa sauri tata tashi tace
"Allah ya temake ni maza zo ki ɗaukar min abinci na...,
bata dubi yanayin da yarinyar tata ta shigo mata ba
Shatu tace
"Uwani bani da la... ai kafin ta ƙarsa ta rufe ta da faɗa ta inda take shiga ba ta
inda take fita ba
yaye ga shawara
akwai iyayen da basa lura da me yaransu suke ciki wannan zamani ya fi karfin wasa
karki ce mace kaɗai zaki kulada tarbiyar'ta a'a yanzu an zobo ɓata gari masu lalata
ya'ya maza da mata ki ɗin ga karantar yanayin yarinki kina lura dame suke ciki
Wanne abokin su wane malamin su makarantar da kuka saka ya'yan ku mene tarbiyar
malaman cikin ta
yanzu duniya ta lalace akan kuɗi ƙalilan sai abin alalata yara
Social media wannan kaface da take bawa Kowa damar yaɗa abin da ke zuciyarsa
malaman addini nayi haka malaman banza nayi kar ki yarda saurayi ya bawa yarinyar
ki waya
haka kar ki bawa yarinyar ki waya kasa da shekara 18 hakan babbar illa ce domin a
wannan shekaru lokacin ne take tasowa bata babban ce baƙi da fari
in ya zamo dole to ki dinga kula da ita kar ki faɗa mata ga lokacin da zaki amshi
wayar'ta kika me take aikatawa kawai tana cikin amfani da ita karɓa ki duba
WhatsApp chart ɗin'ta har na saurayin'ta
duk wani application da take amfani da ita karɓi ki duba hakan yana da amfani
iyaye domin tanan yaran na lalacewa bazaki ankara ba sai abu ya ƙore
Sannan ki dinga faɗa mata bata da sama dake damuwar'ta taki ce ku ɗinga jan yara a
jiki ta yarda ba za su ɓoye muku matsalar su ba ki zama ƙawa abokiyar shawara ga
yarinyar ki ko ga yaron ki
Kuna zaune ki ɗauko darasin me girma ki basu labari akai da kuma illar aikata haka
ga yarda karshan mutum zai zama in ya aikata haka
Sannan kice duk wanda ya ce cire wandon ka kar ka yarda ka gudu in yayi maka
barazana ka sa ihu jama'a su zo
karya yake ba abin da zai maka sai ma ya jefa ka cikin halaka rayuwar ka ta ɓaci
Ubangiji yayi fushi da kai
Ki nuna musu mahimmancin tsai da sallah
ɓagaran marubuta sau da dama ana yiwa marubuta kuɗin goro yan iska ne suna lalata
tarbiyyar yara
tabbas wasu marubutan suna lalatawa wasu na gyarawa in yarinyar ki ta
na karanta littafi karbi wayar ta ki tura duk littafin da take ji ko take karantawa
Zauna a nutsai kiji wanne darasi ke ciki domin yanzu a kwai kwartayen marubuta
wanda suna ɓata addinin mu suna lalata tarbiyar......
Ina kuɗi kika ga ɗanki ko yarki da shi tambaye shi a ina ya samo wa
ya bashi wanne aiki yayi mai ya bashi.......
Samari na taka rawar gani gurin sa miki tarbiyyar yarinyar ki haka ƙawa ko aboki na
taka rawar gani gurin rusa tarbiyyar yaran mu
Cikin shatu a sanyaye tace
"Uwani Bara nayi sallah....sai in zo in daukar miki,
a zafafe ta ɗago tace
"To ta sallah maza zoki ɗauka ana ta cini ki ba ni...,
Jakarta ta ajiye ko uniform Bara cire ba ta fita
Ci gaba tayi da aikin da take na isa huta zata ɗora a warar yamma a fitar mata da
shi bata gane komai in ba zancan kuɗi akai mata ba
Allah ya shiryi wasu iyayen
**********GIDAN SU RABI'AH
rabi tana shiga gida mahaifiyar ta tana tsaye da sauri ta iso gunta ganin yanayin
na yarinyar'ta tace
"Rabi'ah meke faruwa me yasa kika dade yau baki dawo da huri ba wallahi kin ɗagan
hankali....gabana sai waɗowa yake....,
Rungume mahaifiyarta tayi tana kuka kasa magana tayi gaban mahaifiyar Rabi'ah ne ya
waɗi kama hannun'ta tayi suka shiga ɗakin su na laka suka zauna tace
"Rabi'ah baki da sama dani baki da wacce zaki faɗawa damuwar ki inba niba.....nadau
cikin ki tsawon na wata tara da kwana tara duk halin da kike ciki nasa ni duk abin
da kike ina lura da ke ba abin da zaki ɓoye min.....,
Cikin far gaba ta kwashe komai ta faɗa mata da sauri tata ko me ta tuna tace
"Me isa kike ji tsoro duk wanda zai ce zai yanka ki karya yake ko zai miki wani abu
daga yau na cire ki daga makarantar.....,
kai kurum Rabi'ah ta gyaɗa zuciyar mahaifiyar ta kuwa wani baƙin ciki ne ya
mamaye'ta ta wanni fannin ta godewa Allah da ta farka kafin abin ya fi haka
******
Maza yar albarka haɗa kayanki kin ba son ki bishi yake ba
Zunɓoro baki DIJE tayi tace
"amma dai iya zan ɗin ga cin kayan dad'i inna je ko...?,
washe baki IYA tayi tace
"Sosai ma ai ke zuwan da zaki zuwa ne me mahimmanci dakin mijin ki fa zaki
shiga.....,
ɓasgar raken'ta tayi sai da ta tsotsai sannan ta tofar da tutuwar raken tace
"IYA amma zanje gidan kaka ɗan dashi ko in mai sallama sannan su shatu da
rabi.....,
dan jim IYA tayi ta sani sarai in ta nunawa DIJE kar taje sai taje dan haka tace
"to yarda kika ce....,
wata dariya ta sheƙe da ita harda dafa ƙasa tace
"Allah ya barni dake IYATU yau annoba zata bayyana a birni.....,
da sauri inno ta shigo tace
"DIJE annoba kika ce fa birni fa ba kamar nan bane DIJE wallahi a cajimoshan za'a
saki.....,
Zuɓuro baƙin'ta tayi da yasha jan janbaki ga wata uwar gira da ta yi yawa taɓarya
ga farar hodar da tasa yawa aljana tace
"Inno IYA na tafi kafin ya dawo shi da mamman zan dawo.....har ta fara ta fiya ta
dawo ƙasa ƙasa tace
"Inno iya hmm yau akwai badaƙala a garin nan sai dai na dawo....,
Kai inno ta girgiza iya kuwa ko a jikin'ta fita tayi tana yan wake waƙen ta cin
karo tayi da halilu da gari alamun ya dawo daga niƙa
da sauri ta koma bayan katangar wani gida ta laɓe ta ɗauki wani icce tasan dole ta
wannan kwanar zaibi ai be ankara ba yana shawo kwana ta kifar da garin murguɗa baki
ta shiga yi tace
"Wana kama....ai wallahi daman nace maka sai na sa rasa kunya ta dake ka har zata
ciza akan na dake ka wato ita ga kaza uwar son ya'ya ko....,
Kuka yaron yasa yace
"Allah ya isa wallahi sai na faɗawa mamman...,
kasa ta watsa mai baki tace
"Sanini zaka faɗawa wato uban mamman....tana faɗar haka tayi gaba abin ta bata dubi
asarar da tayi mai ba tafiya take har ta zo wajejan
makarantar su ganin kofar gate ɗin a buɗe
washe baki tayi tace
"Zan sha mangwaro....,
Salallaɓawa tayi ta shiga idi be lura da ita ba haka su malam musa da suke office
har kawo iyan zu ba su fito ba
shiga tayi sun kawo kai juya idanuwanta tayi suka koma kamar hulƙilili ga uwar
hodar da tasha dan haka basu gane'ta ba tabi ta shanye hannu da kafa dafe kirji
malam ɗan ladi yayi malam musa kuwa besan lokacin da ya saki fitsari ba domin yasan
cewa
Yau kashin su ya bushe sun hi gamo maƙe murya tayi tace....✍️
*JAKAR MAMMAN*
Wattpad @ Aminaoumyasmeen
Arewa book @ oum yasmeen
*🔞`freebook`*
*Episode 5*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*Masu tambayar complete har yanzu typing ɗin'sa nake ban gama ba...*
*`ku hakuri yau inna yi posting gobe bazan ba haka za dinga yi har in kammala
wannan littafin..........`*
Ku ka sake kuka ƙaraso nan sai na shanye muku ƙafa
Chak suka tsaya kirjinsu na lugudan tara tara wata irin dariya ce ke cin ta ganin
zata ƙwaro ta kyalkyale da dariya yadda kasan ta aljannu tace
"Wato ku bil adama Allah yayi muku kunnan ƙashi to yau zan maganin ku....,
Kuka malam ɗan ladi yasa majina shaɓe shaɓe yace
"Dan girman Allah kimin rai wallahi ko auran fari ban yi ba...,
shi kuwa malam musa idonsa ne chak ya tsaya baya ko motsi ba addu'ar da bekaranto
ba ko Allah zai dube su ya kawo musu ɗauki haɗa rai tayi tace
"Dan kunga ina dariya yi ne kuka kawo min raini to kun ƙara tabka uban laifi ni
surkutiya yar gidan sarkin aljannu yau dole in kai ku gidan yari inda ake sa
aljannu masu laifi kuje can su gasa naman ku...,
Ai ƙarasa warta ke da huya malam musa ya ɗora hannu aka ya runtu mai da ihu me yake
shirin faruwa da su
Shiiiiii yi min shiru ko sai na shafe baƙin ka yaza mo babu
tsit yayi yana zare idanu malam ɗan ladi yace
"Dan girman Allah kimin afuwa wallahi ba musan laifin da mukai miki ba....wata kila
shi musa ya sani...,
duka ya kai mai yace
"A gidan uwar....ka na sani...,
Ran JIKAR MAMMAN ne yayi fari yau zara yi maganin yan iska tace
"Au a gabana kuke wannan iskan cin lallai yau lahira za tayi baƙi....ina tsaye
kuna tsaye bako risinawa lallai yau sarkin aljannu zai yi sama da iyayenku da basu
baku tarbiyyar mutunta na gaba ba....,
zube wa sukai a ƙasa haɗa baki sukai su na bata haƙuri ɗauke kanta tayi tace
"Shi ne kuka ci mutuncin JIKAR MAMMAN har da me zagin'ta to wallahi yau zan
maganin ku baku san jikar sarkin aljannu bace ina sane na ɗauke ta na kai ta faɗar
mahaifina amma saboda ku kwakwalan dusa ne daku kuka ci gaba da neman'ta.....,
"Haɗa hannye sukai suna bata hakuri amma kamar turata suke yi....,
Ku yi shiru tsit sukai tace
"Na hakura amma da sharaɗi.....,
Mun amince wata dariya tasa tace
"A'a ai baku ji ba....,
wallahi ko bamuji ba mun amince wallahi.........,
Zaku dena dukan ya'yan al'umma sannan ku faɗawa sheɗimasta.....nasa zuwan na
musamman ne
toto zamu faɗamai ku rufe idanuwanku kar in tashi da ku
rufewa sukai salallaɓawa tayi ta fuce a guje a zaton su tashi sama tayi buɗe
idanuwa
nsu sukai suna sakin ajiyar zuciya
`**********`
tana fita daga makarantar gidan ɗan dashi ba nisa bako sallama ta shiga cikin
gidan yana zaune yana jin Radio da sauri ya tashi yace
"Yau a gari.....,
Zama tayi tace
"Ni ba gunka nazo ba ina innata take....,
jarbin dake kusa da shi ya cauɗa mata tace
"ban sani ba.....,
tashi tayi ta shiga cikin gidan samin kanwar mahaifiyar'ta tana ruɗan tuwo tace
"Inna ina huni.....,
ɗagowa tayi tace
"jikar mamman kice a gidan namu......,
ehwllh inna zuwa nayi muyi sallama saboda zan koma birni gidan wan baffana
ajiye ruɗan tuwon tayi tace
"Kardai abin nesa ne ya matso kusa....,
Cikin rashin fahimta tace
"Me kenan....,
auran da aka ɗaura miki lokacin da mahaifinki ya mutu kenan tarewa zaki ba gayya
hannu ta yarfe tace
"Owo ni dai nayi nan ta fita kai inna ta girgiza tace
"Allah ya shirye ki....,
har yanzu kahu ɗan dashi yana zaune da wata hularsa yawa an kifa kwano fita tayi ba
tare da ta shiga cikin gidan ba sun gaisa
Sai yamma liƙis ta ɗauko hanyar gida Imran har ya gaji da jiran'ta dan dai yana
ganin kimar kakansa da tuni ya tafi amma bakomai zai koya mata hankali yana kofar
gida suna hira da Salisu dan gidan adamu ƙanin mahaifinsa tun daga nesa ta hango'sa
haɗa rai tayi dan kar ya raina'ta
ta canza tafiya sai harɗe kafufuwa take tana wani lanƙwasa ita ala dole ga budurwa
kafin ta ƙarsa so Mudi saurayin'ta ya taso daga inda ya zauna yana jiran'ta washe
baki tayi tace
"Me lobi lobi ( my love)....,
da sauri Imran ya ɗago ƙansa jin wani wari ya buge shi wani yaro ƙazami ya gani da
wasu koɗadɗun gwanjo ya sa p-cap saman'ta a buɗe ya riƙe wani fure zura wayar'sa
yayi a aljihu dan shi kallon mahaukaci yake mai buɗe mota yayi ya ɗauko air
freshener ya fesa dan gudin ɗaukan ciwo'ta ƙara sowa tayi tace
"Me lobi lobi...,
Washe kuɗanɗun hakoran'sa yayi ga wani wahulu a bakinsa haƙoran'sa na gaba sun zuɓe
yace
"Na'am masoyiya....me maƙon kikirani na raki shine kika tafi ke kaɗai....,
washe baki tayi tace
"Wallahi me lobi fitar ce ta zo min ba shiri lobi.....,
uhmm nidai ki dena fita ba mayafi kinsan ai ina kishinki...
ɓata rai tayi ta murguɗa baki tace
"Bayan shekaran jiya na ganka da wata a dandali kuna zance.....,
Ran Imran in yayi dubu ya ɓaci Salisu kuwa tuni ya shige gida dan faɗawa malam
Mamman tasowa yayi ya tushe hancinsa da hannunsa yace
"Kai barnan gun....,
dadine ya kama DIJE Imran na kishin'ta tace
"Ya zaka ce ya bar nan gun bayan ba gunka ya zo ba....saurayi na ne shi zan
aura...,
ai bata karasa ba ya ɗauke'ta da wani gigitatcan mari malam ya daya fito yace
"Kara mata baki da kunya ko......yana mijin kina fadama mai haka...,
zubewa mudi yayi ya dafe zuciyarsa yace
"Na shiga uku me lobi 💕💕💕 maƙiya sun yi nasarar rabani da ki shikkenan.....,
ballet Imran ya ɗauko a motarsa ya labtawa mudi a gadon baya tuni ya miƙe a zuba a
guje dan har wani taurari ya gani dan a zaton sa ba mutunne yayi mai wannan dukan
ba
ran maza ya ɓaci fuskar Imran har ja take saboda ɓacin rai yace
"Malam wannan wane yaron ne mara tarbiya ya dube ka ya faɗa maka wannan magana ya
akai kuka barta tana kula irin su har guda nawa take.....,
Salisu yace
"Ai wallahi yaya IYA ke daure mata duk abin da kaga DIJE tayi da sahannun IYA
dafa shi malam yayi yace
"Be kamata ka dake shi ba Imran a koyo tankwara zuciya....,
To yace da gudu ta shiga gida tana kuka fitowar iya kenan daga bayi butar hannun'ta
ce ta waɗi tace
"Na shiga uku me ya faru...,
Wallahi iya ba zan yarda ba wancan dan birnin ne ya korar min saurayina mudi har da
duka na
salati IYA ta saki tace
"Dan gidan inyamurar ne ya dake ki...tun kan ki tare ya fara mayar min ke jaka....,
zaman dirsan tayi tana kuka ta girgiza kanta inno ce ta fito tace
"Ke lafiya kike wannan kukan....,
Wallahi inno bazan yarda ba dan birni ne ya korar min saurayina mudi har da dukan
mu kaniyar ki KHADIJATU tsit tayi ganin mamman ya shigo tsab zai iya naɗa mata duka
be iya fushi ba ku haɗa mata kayan'ta tazo ta barmin gida
To inno tace daman ta riga ta gama haɗa mata dan haka shi ga uwar ɗaka tayi ta fito
da su a cikin wani ganah most go cikin tsawa malam yace
"Ɗauki ki bishi ku tafi....,
ba musu ta ɗauka hajibi iya ta saka ta riƙe hannun DIJE har mota a buɗe take shiga
tayi tana kuka IYA na lallashi haushine ya kama Imran dan haka be musu magan ba
cikin faɗa IYA tace
"To me kafurar zuciya a canza hali wallahi kana ganin matar ka na kuka ko dan
rarrashin ta bazaka kai ba ɗan inyamura kawai ta juya ta shiga gida daman sun hi
sallama da su malam dan haka fitowa yayi ya rufe motar'sa ba tare da yaci mata ƙala
ba ya
ɗauki hanya karatun Alkur'ani ya saki yana bi tun tana kuka har tayi shiru hanyar
cikin garin kano ya ɗauka sun bude ƙauyuka karfe 7:30 ya iso ɗaukan hanya yayi da
zata kai shi Unguwar sani me dage tun da ya shiga DIJe ta tashi daga baccin da ya
ɗauke'ta wara idanuwa ta shiga yi ganin manya manyan gidaje yawa ba a duniyar nan
take ba
gaban wani tabkeken gida ya tsaya horn yayi me gadin ya buɗe mai buzune shiga cikin
gidan yayi tashi zaune DIJE tayi tana raba idanuwa dai-dai'ta parking ɗinsa yayi ya
fito remote ya danna kofar'ta buɗe kasa fitowa DIJE tayi ɓare baki tana kuka kallon
mamaki yake mata cikin ɗaure fuska yace
"Zaki fito ko sai nayi ƙasa ƙasa dake..,
cikin tsiwa hade da tashin hankali tace
"Wallahi bazan fito ba ina taka wannan abun (interlock) lumewa ƙasa zanyi....kana
sane kakawo nan...✍️
*Muje zuwa My fan's ga DIJE abirni ya abin zai kaya ku following ɗina arewabook
watt pad channel domin iya suka dai zan dinga ɗora jikar mamman yau in nayi anan
gobe ba anan zan yi ba zama dai ku na ko wanne shafina*
*JIKAR MAMMAN*
wattpad @ Aminaoumyasmeen
Arewa book @ oumyasmeen
*`Episode 6 🔞`*
Ransa ne ya ɓaci cikin karkausar murya yace
"Zaki fito ko sai na jawo ki a ƙasa....,
kuka ta ƙara rushewa da shi tace
"Ka dubi ƙasa ka gani har da ci yayi alamin a kwai ruwa a gun ina takawa ƙasa
zanyi....,
Fin ciko'ta yayi dai dai fitowar Ihsan sanye da riga armlees blue color da three-
quarter wando White colour da adon flower blue ganin big bro da gudu ta ƙaraso gun
kallon mamaki takewa DIJE tace
"Ị dị welu, nwanne nkem..., da Ibo
barka da dawowa babban yaya
be kalle'ta ba yace
"yauwa...,
ganin ba fuskar tambaya me ya kawo jikar Mamman gidan nasu ta jiya batare da tayi
abin da ya fito da ita ba tun daga main floor take cewa
Mamy mamy mamy tsaki taja ta isa gaban tabkekiyar plasma ɗaukan remote tayi dake
kan hadaddiyar royal TV drawer ta kashe tace
"Da magaribar nan SUHAILA ta samana kiɗa... wannan kiɗan ne ya hana mamy jina
a hankali take taka stairs case ɗin yana bada wani sauki kasancewar ta sa platshoe
a kafarta me dan tudu sanya take cikin swiss lace c-green me mayan zane onion
colour an mai sirki da dar pink kafar'ta jan kunshe ne amma mara zane (kwalta) yayi
wa farar fatar kyau ta tayi dauri maryam abacha huyanta shake yake da sarkar gold
wacce ta ƙara haskata sai zabga ƙamshi take kamar su ɗaya da Imran kabo da kabo
ƙarasa saukowa tayi tace
"Ihsan besab yau she zaki girma ba.... wannan wane irin kirane....,
ƙasa tayi da idon'ta tace
"Nyemaka mamy...,
zama tayi akan luxury royal chair ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya tace
"Me ya faru kike kira na.....?,
a kujerar dake kallon'ta ta zauna tace
"Mamy bigbro naga ni da jikar mamman....,
tunani ta shiga yi ta buɗe baki za ta yi magana sai ga nasma ta tawo da saurinta
tace
"Mamy daddy na kiranki ta mika mata waya....,
amsar wayar tayi ta danna kore ta ɗaga kiran sallama yayi mata amsa wa tayi tace
"Barka da dare.....,
daga can ɓagaran yace
"Yauwa mamyn Imran.....ya kuke ya yarana...,
gyara zama tayi tace
"Lfy qalau alhmdllh....da fatan dai kana lafiya qalau.....,
lafiya qalau mamyn Imran yau Imran ya tawo da surukar'ki
cikin rashin fahimta tace
"Daddyn Imran in-law fa kace yau she Imran yayi buɗurwa har da zai kawo min
ita...,
Ajiye coffee cup ɗin dake hannun'sa yayi ya zama dole ya faɗawa Maryam komai tunda
ita bata sani ba yana fatan Allah yasa ta ɗauki abin da sauki yarda taci buri akan
matar Imran sai gashi Allah be nufa ba yace
"Mamyn Imran.....,
Cikin ɗaguwa tace
"Na'am daddyn yara.....,
Yau shekara tara da mutuwar ɗan uwana lokacin da