Author : Halimatu Sadiya Abdullahi Category : Romance
da amin*
*inna lilahi wa inna ilaihi raji'un ina mika ta'aziyata gareku ""habeeba idrees da hawwa m.u(smasher)"a bisa rashi da muka yi na baba,Allah ubangiji ya jik'anshi da rahama yasa aljana fir'dausi tazam makoma agareshi,yasa can ta fiye masa nan.Allah baku hakurin rashi amin thumma amin*ππ»ππ»ππ»
*61-62*
Yau sun makara sallar asuba sabida gajiyan aikin buki haka suka tashi tare da yin sallah aka gyara gidan as usual.
Suna karya wa ne umma tace yanzu zan gagauta zuwa kasuwan gwari nasan sun fito yanzu a samu ko yan sabulai ne da zaki rik'a masu tsaraba,ah umma ai ba tafiyar safe bace tunda ba nisa yace sai zuwa karfe goma sha biu zamu wuce.
Duk daya ai gara a saya a aje in case koda ya canza shawara cewar aysha.
Baba yace shawar wari ake tsakanin uwa da d'iya ba a saka ni ciki?
Umma ttace baban su maganar tsaraba muke yi,ai hakan ma yayi kyau ni zan fita kasuwa jummai idan kun isa kya gaishe mun da su alhaji.
Tau baba a dawo lafiya.
Umma ma shirtyawa tayi ta wuce kasuwa,aysha tace yanzu kamata yayi mu amso kajin nan ayi miya dashi ko farar shinkafa ne a dafa ki wuce ma hajiya dashi zata ji dad'i,exactly sister kin kawo shawara.
Jeki amso bara na daura per boiling na shinkafa.
Da sallama ta shiga gidan nafisa,amarya ya kwanan su umma?
Lfy lau suka tashi dama kajin nan da na kawo ajiya nake bukata za muyi amfani dashi.
Tau bak'i za kuyi ne?a'a hajia zan ma abinci(white rice da stew)
Hakan yayi dai dai ga nik'a k'en tomatoe nan ki tafi dashi ku hada,mun gode fa da hidima.
Dama ina son magana dake akan batun allawiya ko zaki samu daman taimaka mata da gyaran jiki kafin ta koma?
Wanan ba matsala bane idan zata iya sayan kayayakin da zan buk'ata.
Mun gode zanyi magana da ita sai anjima,tau.
Aysha tace ke kuwa daga dauko kaji kin samu wuri kin yi zaman ki,kai sister magana na tsaya mukayi .
Hope ba sirrin mijinki kika kwashe kika fada mata ba?no maganar allawiya ne gama tomatoe ta bayar ayi miya,ok yanzu hasa wuta a murhun gawayi(chacol)ki wanke kazar ki sake soyata sai ki soya tomatoe din tunda alredy tafasashe ne.
Zuwan karfe goma har sun gama ta shiga wanka,lokacin umma ta dawo da sabulai na wanka yakai sunk'i shida,na wanki dozun uku,omo zip roal shida,sai maggi da gishiri mr chief.
Duduba kayan aysha tayi gaskiya sunyi kyau umma dai dai tsarabar yan kauye kenan,jummai ma data fito daga wanka taga kyau'n kayan.
Text ya mata cewa gashi nan zuwa sabida yau da yamma zai koma abuja,tace umma kinji ko gashi nan zuwa ma,ai anyi dai dai maza shirya da sauri kada ki tsaya nawa,aysha tace ga abinci nan ma mun dafa namu na gida na cikin kula har dare,ga na hajia dashi zata tafi.
Umma tace kunsan baban ko bai cikin shinkafa da dare sai dai na samo nashi tuwo wurin au allawiya.
super wax blue mai zanin yellow,red and white ta saka d'inkin riga da skirt,sai tar kacen yan kune,sarka,yan hanu da zobe,yadda amina ta mata make up ranar suna haka ta sake yin light make up ta shefe jikinta da turaruka ta fitar da babban mayafinta kashka yellow da takarmi half cover yellow.
Aysha da daura mata dankwali ne suka ji sallamar shi,rusunawa yayi ina kwana umma?lafiya lau ya mutanen gida,sannu da hidima fa Allah saka da aljana.
Amin thumma amin,ke fito haka nan ko wuce kada ki bata mashi lokaci.
Fitowa tayi dauke da basket inda kulolin abinci ke ciki sai babban leda na kayan tsaraba,mayafinta rik'e a hannu da purse nata
Aysha tace ina kwana uncle?lafiya lau ya amsa.
Umma mun tafi,haka da mayafi a hannu?ta aje basket din ta yafa saman kafad'a.
Kofar baya ta bude ta aje kayan,ta dawo gaba ta zauna gud morning uncle?morning yace a takaice yana mamakin hali irin na jummai.
A kofar gidan su yayi parking ta fito dauke da basket mayafi na fad'owa tana faman gyarawa suka yadda zango a paloun hajia.
Ina kwana hajia?lafiya lau ya mutanen gidan ku?
Lafiya lau suke ga abinci nan nace bara na kawo miki tace cikin jin kunya.
Ai ko kin gyauta don mijin naki yau a makare ya tashi kuma da b'akin hali ko karyawa bai tsaya yiba yace zai tafi dauko ki,dauko plate a kitchen ki zuba mashi.
Plate spoon da serving spoon ta dauko,shi dai sai dane danen waya yake yi,ta zuba mashi shinkafar kad'an sai nama kawai,dan ta lura dashi bai cikin abinci sosai sai kwalama.
Hajia yace dauki kaci,yace tau bai yi niyar ci ba amma da yaji dadin abincin bai san sanda ya cinye duka ba,ta kwashe kayan ta dauraye,hajia tace da kin barsu ai na wanke ku hanzarta rana nayi gashi ana neman ka a wurin aiki.
Tace tau sai mun dawo,ku gaishe su.
Sai da suka kama hanya sosai yace in tambaye ki mana?
Ina ji
Menene yasa bakya iya bin umurnin dana vaki?
Me nayi kuma uncle?
Wani tashen iya shege kw damun ki dazan hanaki yafa mayafi amma kin k'i hanuwa,ai da gani nayi da kike budurwa manyan hijabai kike sawa hada safa da nikaf yanzu ne da kika yi aure kike sha'awar tallar jikin ki?
Kayi hakuri naga ai babban mayafi ne kuma tare da kai zamu fita.
Oho mayafi ai mayafi ne komin girman shi,sanan idan tare zamu fita mutanen da zasu yita kallonki rufe masu idanu zanyi hadda wani make up ko?
Ya zama kai na farko kuma na k'arshe da zaki sake fita da mayafi koda vana nan ko make up,tau .
Cikin ranta tace na shiga uku wane irin mutum ne wanan mata na kwaliya mazajen su na apreciating,shi sai ruwan bala'i,yanzu yanzu zaka ga yana fara a anjima ya koma fada kamar mai aljannu.
Da ya gaji da zaman shiru ya kuna masu kira'a har suka isa kauyen kuta,a kofar wani babban gida suka yi parking,yace oya gyara mayafin nan ki aza shi saman kanki,ta gyara,sana wanan ledar fa tayi banza dashi.
Babban bishiyar mangoro ne a kofar gidan aka shimfida tabarma datijawa ke zaune suna shan iska sai yake suke faman yi,wuri ya samu ya zauna ya fara gaisawa dasu da yaren su na gwari suna amsawa cikin nisad'i,ya nuna ta tare da masu bayani da yare.
Ta shiga gaidasu,suna amsawa da fara'a duk suka mik'e zuwa qurin mota aka bude ana dudubawa da suka gama ya shiga cikin gida tana biye dashi akala part part dake cikin gidan yakai ashirin,sabida babban gida ne sosai(family house)
Haka akayita shiga da ita lungu lungu tana kai gaisuwa wasu ma ko hausa basa ji,duk inda ta shiga sai ta aje masu sunk'in sabulu na wanka guda,na wanki manya yanka uku da omo zip,haka tayi ta rabon tsaraba wasu ma kudi ta basu kasan cewar kayan basu iya va.
Anata zuwa kallon matan raji yar gayu kowa ya yaba da hankalin ta,abinci kuwa kala kala(duk wanda yasan gwara wa yasan su a noman doya)haba sakwara kwanu kwanu da miyan ganye da kaji,ko wane sai data tsakura "gata ba gwanar son doya ba"kada dai suce ta kyamace su.
An zaga da ita taga gari,shima fita yayi zuwa gidajen abokanshi na kauye sabida tun farkon rayuwar shi nan ya tashi da ya gama junior secondary schl zamanshi ya dawo hanun hajia kasan cewar kauyen babu senior secondary schl.
Sai zuwa la'asar suka ma yan kauye sallama,tsaraban doya,mango,cashuw,da kayan miya cike da buth na raji ga motar nashi karama(vibe ce)haka suka lalab'a sai da suka hau titi sosai yace nan gidan da muka fara zuwa nan ne gidan mu,inda aka haifeni kuma gidan mai unguwa da iyayen mu suka mutu ya rage k'anan iyayenmu,yanne da sauran diya da jikoki suke cikin gidan yanzu.
ina kika samu kudin yin tsaraba?umma ta sayo.
Shine baki min magana ba in baki kudi ki saya duk abinda kike b'ukata bayan nasha fada maki times without numbet idan kina da b'ukatan wani abu ki fada min,sorry kawai tace.
Abincin ki na dazu yahi dadi sosai kuma kinyi kyau yau fiye da kullum.
Cikin ranta tace sai an gama na mutum uban sababi a fara yabon shi,me kika ce?ba komi,gara ki fada kafmda ya kashe ki.
Haka suka iso gida a gajiya da tsaraba hajiya tace tun kafin ku iso sun bugu min waya suna ta yaba maki jummai a gaisheki gaskiya kinyi naminin kokari fa,yace ga tsaraba can ma cikin mota da suka bada,tace wanan ai nasu jummai na bana bukatan komi a ciki,haka sukata hira jefi jefi jummai kesa baki.
Yace karfe shida saura hajia abincin nan ya rage?eh yana kula ai
Ok ya mik'e tare da nuna jummai ki kai min d'aki zanyi wanka,idan na shirya gaba daya in ajiye ki agida daga nan zan wuce.
Suna shiga daki bayan ta gama serving nashi abincin, yace hada min ruwan wanka,ta shiga toilet ta hada mashi,yana gama ci ya shiga wanka,fitowa yayi daure da towel,ta done kanta k'asa har ya gama shiryawa ya dawo kusa da ita ya zauna tare da rungumo ta baby akwai abinda kike da b'ukata ne?
babu komi uncle,ya k'ura mata ido na baki amanar kanki ki kula min da kanki sosai kuma kiji tsoron Allah aduk inda kika kasance.
Insha Allahu zan kiyaye,ki mai da hankali wurin karatun ki,tau uncle.
Romancing nata ya fara yi cikin kware wa,tun tana d'ari d'ari har ta saki jiki tana mai da martani har ta fishi zak'ewa.
Sosai yaji d'adin yadda ta saki jiki dashi,sai daya gaji dan kanshi ya gyaleta.
Are u satisfy baby?ko aci gaba,ta gyaleshi idanunta na rumtse kamar mai bacci..open yr eyes and talk am your husban fell free..stil bata bashi amsa ba sabida jikinta yayi weak sosai,tashi mu tafi k'ara rungumeshi tayi tare da fashewa da matsanaiciyar kuka.
Haba baby na fada maki bana son kukan nan pls..ta share hawayenta tana faman sheshek'an kuka,wanke fuskar ki muje ko,ta mik'e zuwa toilet ta wanke sanan suka fita,sallama ya ma hajia tayi mashi fatan alheri suka kama hanyar gidansu jummai..a hanya hanunshi rik'e gam cikin nata yana ta kwantar mata da hankali har suka isa.
Agurguje yama umma sallama,tace gashi babansu na hnyar bai dawo ba har yanzu..a'a umma babu komi ina gaidashi sai na sake zuwa insha Allah wani sati..raka shi ta sake yi har cikin mota yace koma gida baby kada ki sani kuka yace""cikin zolaya""take care of yrself for me sai na kira ki..Uncke Allah kiyaye hanya,ya tsare min kai a duk inda kake..amin baby nagode da adu'a juyawa zayi zuwa gida yace wait baby who teach u all these thing?ignoring nashi tayi sabida kuka na k'okarin kwace mata...yan motar yayi ciki da tausayi tare da mamakin yadda yarinya k'arama kamar jummai ta iya tarairayar miji haka,gashi nan da nan ya sake da ita(kada kayi mamaki mal.raji ga hausa novel suna koyar da matan mu yadda zasu gyara zaman takewar su da mazajen su)
Har dare haka take sukuku,text ya mata ya isa lafiya kuma yayi kewar ta..reply tayi itama tayi kewarshi.
Bayan sallar ishai ita da allawiya suka shiga gidan nafisa da yake mijin nafisa yayi tafi'ya
bayan gaishe gaishe tace allawiya naji bayanin komi wurin jummai ,gyaranku akwai banbanci
Ke jummai naki daban ne kuma ba mai yawa ba tunda baki tab'a sanin namiji ba,babu ruwanki da wasu matsi,cushe cushen magunguna gaban ki..sarki ne zaki fara da ruwan dumi sabida yana hana mace samun infection kuma yana hana budewar gaban mace onlike ruwan sanyi,sai had'de had'e na k'arin ni'ima,gyaran fata,breast duk da naga breast naki baya bukatan wani dogon gyara sai kuma ana gobe za a kai ki zamuyi hadin kaza da tantabara yar shila.
Allawiya zamu fara da matsi da gyaran breast daga hobe sabida bamu da enough time sai gyaran fata daga baya saura sati guda ki koma sai ayi hadin karin ni'ima.
Sanan zan koya masu wasu abubuwa da zaku hada da kan ku cikin sauki a gidajen mazajenku.
Jummai already kayakin ta na ajiya mub saya..allawiya ki bada 5k gobe mai kayana zai kawo min na zaba wayan da zamu fara amfani dfasu mu hada da kanmu a gida ku gani sabida gaba.
Sai gobe idan Allah ya kaimu a fara..mun gode Allah bar zumunci nafisa...
*LEEMA*βπ»
*βBRILLIANT WRITER'S ASSO*..π
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*LEEMA*βπ»
*EDITOR*
ASMEENAT XEEYANπ
*DEDICATED TO*;-
*surraya muhammad(surryhm)*
*jamila musa(meelat*
*maryam muhammad(little)*
*Ramlat ar manga(real mai dambu)*
*Haseena(oganniya)*
*ummu affan*
*Rahima*
*aysal*
*ummerherney*
*asmenert*
*Balkisu(khaleesi)*
*yahayahalima20(twety)*
*fatima afirst*
*fadila lamido*
*Rukayya hassan othman*
*Leemart*
*Saleehat*
*ummu farhana*
*63-64*
Ranar monday da safe a gaggauce ta shirya zuwa makaranta kasan cewa ranar zasu fara biology practical na waec.
Allawiya a gidan nafisa tunda safe..gyaran murya nafisa tayi zamu fara da hadin matsi dana gyaran nono kamar yadda nayi maku baya ni jiya domin ana so a koda yaushe idan mijinki zai kusan ceki ya kasance yaji ki a matse,ba ason lokacin da miji ya zo zai shiga matarsa aji ya wuce zurum,anfi so ya shiga a hankali sabida wurin a matse yake...ina fatan jini ya dauke?eh tace.
Da farko ga hadin bagaruwa na hausa dauraye shi nayi sama sama na tafasa dashi zaki rinka tsarki ko wane lokaci idan ma ya yi sanyi ki mayar saman wuta kafin kiyi amfani dashi"yana matse gaban mace sosai,ga lale nan cikin bahu dana tafasa tun da safe ciki zaki shiga ki zauna tsawon minti biyar.."yana kashe infection da duk wani kwayoyin cuta dake gaban mace,idan kin gama dashi akwai hadin saiwar zogale(root)dana tafasa da tafarnuwa kina sha kina kama ruwa tashi..amfanin shi...yana maganin infection sosai koda kuwa da infection aka haife ki cmda izinin Allah kin rabu dashi har abada...sai hadin bawon ruman;gasu nan kwallon mangoro da bawon ruman na shanya da suka bushe abun nan da ke cikin kwallon mangoro shi na daka tare da bawon ruman har suka zama gari na kwaba su da zuwa matsi zaki yi dashi bayan yan mintuna ki wanke da ruwan lemon tsami gashi can na matsa cikin ruwan dumi ki wanke ko wane lungu da sak'o na farjinki..yana hana warin gaba,yana matsi shima ga kamshin gaba da yake sawa...sai hadin zuma,man zaitun da man tafarnuwa na hade su wuri guda shima matsi zakiyi dashi...shi kuma wanan sai saura kwana uku zaki koma za kiyi amfani dashi hadin lale,bagaruwa na hausa garinsu zaa matse ruwan kankana a ciki matsi na kwana uku duk kika yishi yafi kwana uku babu ruwa na domin sai kin koma budurwan da sai ranki yayi mugun baci idan kikayi amfani dashi yafi sau uku....sai hadin kanumfari da totuwar rake busashe ki zuba cikin garwashi ki tsuguna sama hayakin ya shiga farjinki sosai,yana matse gaban mace sosai ga karin kamshi..su zaki tayi kullum yanzu har lokacin koma wa,abinda yasa na zaba maki wayan nan sabida sun fi inganci da saukin yi,sha yanzu magani yanzu ne..amma akwai su da dama,shi yasa na hada dana infection kinga jdan akwai sai ya mutu,idan ma babu munyi rigakafi...sabida yanzu da wuya kiga mace bata da infection sabida lalaci irin na matan mu..kiga mace babu tsaftar under wears nata da na mijinta..babu tsaftar ban daki(toilet),cushe cushen magunguna a gaba marasa in ganci karshenta ki k'are da cancer,ko wani mugun buduwa kinga garin neman gira an rasa idanu.
Haka ne nafisa sai kiga mata nata faman kashin duban kudi wurin sayan kayan matsi na bature ko wurin mutanen da baka san dame dame suka hada kayan dashi ba...haka ne allawiya ai lalaci da son jiki ne irin namu mata ke hanamu hada abubuwan nan a gida kwata kwata ka kashe naira dubu daya ko biyu wurin sayan kayakin hadawa amma mace ta gammace ta mik'a duban kudi ta amshi kaya mara sa inganci.Allah kyauta.
Na gayaran nono zan baki wa'yanda zaki fara amfani dasu yanzu duk da dai shayarwa kike yi,da wayanda zaki yi kafin yayi da bayan kin yaye ta..
Wanan hadin farar shinkafa,garin alkama,garin habbatus sauda,garin ayaba busashe(plantain),gyada mai zabo,aya,madara da zuma..ayaba,garin alkama da garin shinkafa na hada da gyada da aya aka markada na tace ruwan,sai na daura a wuta ana barbada garin na zuba madara na gari da zuwa,da yayi kauri na sauke shi zaki rinka sha safe da yamma na lokacin yaye kenan..sai kunun alkama da madara yana gyara nono sosai duk wayan nan zaki iya amfani dasu yanzu da kuma lokacin yaye,wanan kuma kwan salwa zaki shafa saman nonuwan,sai ki fasa guda uku ki shanye.
Ki fara da su domin sunfi komi muhimmanci garan jiki tare zan fara maku da jummai..tau na gode nafisa bara na koma gida maybe yanzu ta tashi bacci..tau sai na jiki.
Zuwa karfe goma sha biyu su jummai suka fito lokacin su amina na class bata jira su ba ta dawo gida domin tana fama da ciwon mara..a gida ruwan lipton kawai ta iya sha ta kwanta sai juyi take yi har zuwa karfe biyu da ayhsa ta dawo daga schl umma ke mata bayani jummai ba lafiya ta shiga ta mata sannu.
A abuja raji na can yana fama da aiki ga kewar matarshi da ya addabe sh,yau shiru shiru bata mashi text ba..yace ya kamata ya kirata yaji yadda exams din ya kasance haka wayanta yayi ta ringing bata iya dauka sabida azabar ciwon data ke fama dashi sai aysha ta dauka take fada mashi ai matarshi babu lafiya ciwon mara...yace ma aysha a samu tsamiya,man habatus sauda a tafasa sai a zuba zuma ciki tasha insha Allahu za a dace..haka kuwa aysha ta mata nan da minti goma ta gama,shanyewa tayi duka sai taji kamar an cire ciwon ..tace sister nabar jin komi fa,ki gode ma Allah ki gode ma mijinki shiya bada maganin,murmushi tayi ta wuce toilet tayi wanka tare da canza pad..can ya kira ta dauka hello uncle cikin sanyin murna..ajiyar zuciya yayi ya jikin baby?naji sauki..ashe haka yake wahalar dake?shiru tayi..Allah sawaka tunda baki son magana dani ina nan sai missing naki nike yi amma ke ko ajikin ki...ba haka bane uncle kasan mun fara exams...ok yayi sauki ko?eh,Allah taimaka..amin,ya kashe wayan.
Da yamma ta lek'a allawiya da baby rahma..alawiya ke mata bayanin abubuwan da nafisa ta hada mata..yanzu sai ki dage da amfani dasu kafin next week a fara mana gyaran jiki...tau ai ina yi sosai ina zanyi sake na k'ara lalata aure na..atau.
Da dare abdulrahim ne zaune a zauren su jummai suna hira da aysha yake cewa honey badan na maki alkawari sai kin gama schl