HARIJI Chapter 1 By oum aphnan.txt

Author :  Oum Aphnan Category :  Taskar Novels

Chapter   2 / 4

3K to 6K   out of 11.8K words

shigesa ,don haka a hankali ya chanja channel daga *Aljazera* zuwa *Nta* daidai ana nuna sharia'ar su ummi *life* wanda akeyi a daidai wannan lokacin...

Medicated glass ɗin idonsa me garai garai me tsananin kyau da aka yanka masa a saudi arabia,ya gyara zaman sa sosai ,yanda zai tsaida ƙwarar idonsa akan hoton yarinyar da ake ƙarar .

A take jijiyoyin ƙwalwarsa ya juya ,ya fara hasko masa hoton yarinyar cikin halin tashin hankali ,yina haɗa hoton zuciyarsa da na cikin talabijin ɗin da ake haskowa a yanzu.

*Tabbas itace wannan! her innocent and adorable face without decoration,Bazai iya mantawa ba,her activities concerns is his final considerations ...*

***
Bello yina fita daga gidan ,kasa wucewa gidan hayan da hausi take yayi kurum sai ya zarce wani masallaci da ake bari a buɗe ya kwanta yina tunanin balaƙin da ya jefa rayuwarsa a ciki...
Sambatu ya farayi yina magana a zahiri

"Oh ni bello,ina zaman zamana da matata,ni mwaɗayin zama da mata biyu naje na ƙaro wa kai na *harija* ganinan kullum cikin ciwon kwankwaso itakuwa ba abunda ya shafeta ,bata gundura ,wannan tashin hankali da me yayi kama?

Wani ɓangaren zuciyarsa ne ya fara bashi shawaran baragulbin tunani

"To ka saketa mana,tun da ba ɗa ba jika ,ku rabu salin alin ba sagi...nima na huta da kuɗin haya,ƴar jarababbiyar matata ta fiye mun harija!"

Murmushin jin daɗi yayi ,sannan ya sunkuci takalmansa ,ya kama hanyar gidan hayan shi da uwale.
_Typing ✍🏾_




*HARIJI*
(Original Romantic love story)



Free page 9 &10


*Alheri writers Asso.*


By...Oum Aphnan



A gidakam uwale tayi kwance tayi share share ,tana faman sharar barci ,batareda ko tayi wanka ba..
Cikin rashin tsammani ta jiyo sautin sa
Saida tayi wani irin tambul sannan ta miqe zaune
"Au harka dawo? Er banza ai dama ba abunda ta iya sai 6a6atun jaraban a Baki ni d'in dai, nice matar gaban goshi...

Yawun bakinta ne ya qafe sakamakon miqo mata farar takarda a kanannad'e da yayi


Washe Baki tayi " woo ni kace mu fara bishasha mijina ya had'u da mutanen arziki sun washeshi ,belloti waya baka takardan office?"


Banza yayi mata ya dad'a turo mata takardan

Zuru tayi masa da ido ba tare da ta kar6a ba Cikin mamaki a ranta tana raya to me ya canja shine?

" Amshi mana "
Ya bata umurni cikin d'aure fuska da mugun tsawa

A lalace tayi magana kamar wata doluwa
"Ha'ah to Na mene ne?"

"Ki amsa in kinje gida kya bud'e ki karanta

Wallahi kuwa ban kar6a sai ka fad'a na menene ko kuwa ka fitarmun a daki in cigaba da barcina mai dad'i

" to na sakin ki ne"

Zabura tayi ta miqe tsaye tare da dafe qirji
"Saa?.?

" saki"
Dariya ta farayi Kamar ta6a66iya "Ayyah ai tsakanin ni da kai babu saki,wasa ma kakeyi to saki da nayi maka mene ?

" kurum Na gaji da hajircinki ,kije can abi wani sarkin

"Mtswww to ai ban saku ba , ka saki banza wallahi ,kai kayi kidin ka kuma kayi rawanka...allah yaso ban karanta ba ,sai ka tafi da sattaccen gwuiwa"


"Ke jahila bari to in fad'a maki da Baki ،ni bello Na sakeki saki ...


" a'ah karka furta ,wallahi bello zamu hau sama mu fado kaji Na fad'a maka

"Nasake ki saki daya KI tsireni,Ina zan zauna mace kullum tana rarikeni a gado in qare da basir da shan tsumi,ai wallahi sai kin tafi...


Wani gigitaccen qara ya saki Wanda ya maye gurbin maganar da yikeyi
Sakamakon muciya da ta gicciya masa a Mara


A guje ya dafe wajen yina kururuwa gamida salati
Wayyo allah ba shikenan,ta dagargaza abokin aikin,allah ya isah uwale kin cutar da hausi

" badai takan wannan jijiyar bace ? To gwara in dagargaza duk mu rasa da in tafi in barwa hausin tana kwasan lagwada ni da zawarci"

Biyo ta yayi zai hankadata waje yina tsiya harda gore gore


Uwale dake riqe da kugu jin yina surutai yina nufota ya tabbatar mata da bai daku ba

Aikuwa kafin ya qarasa tai kukan kura ta damtsi abar taringa ja tana lilo
Aduniya ji yayi kamar zaa zare masa rai
Ihu ya ringa kwararawa yina Neman gudunmawa

Da gudu matan gida suka hankado d'akin,ganin hannunta kam akan mazantakarsa tana lilo, ya firgitasu lalle uwale za ta kashe rai suna Cikin gida

Duka suka rufeta dashi ,kafin da qyar suka qwaceshi
Rikicaaa ya watse can gefe yina ihu yina ,uwale Na sake ki *saki uku* Ashe dama ke makashiyace ban sani ba...allah ya isana...


Kukan kura tayi tana qoqarin cinmasa ana rirriqesa
"Kubarni da ja'iri bakinsa bai mutuba ai "


***
Matan gida Koran fata fata sukayi wa uwale ,don su Kansu sunyi murnar rabuwar bello da uwale ko sa samu suyi tarbiyyan yaransu lafiya"

Bello kam saida aka dangana shi da gadon asibiti waje ta salu6e ta kumbura tai sintsir hausi ce me jinya itama tanayi tana allah shi qara tsiyar qarin aure kenan yau wa gari ya waya?akan aurenka da uwale ba tozarcin da bakayimun ba ,yanzu kuwa da nayi haquri gayinan duk allah yayi mun maganin Ku INA kallo"


"Ke dai hausi karki since ladanki,yin jinyar nan kikeyi don allah...

***
*Tuna baya*


Tunda bello aka tsaida ranar aurensa da uwale ,hausi take ganin rawan kai nau'i da suffa ,a lokacin suna gida iyayensa mamanshi ta ware masa fili tace yaxo ya danyi ginin qasa a lilli6e da sumunti ya kintsa matansa waje guda
Haka kuwa ya tarkata jarinsa ya qera gini lokacin biki aka sha biki...ranar kuwa da ango zai shiga daki abokansa Na kawosa suka shige d'akin uwargida su gaisa kafin su shigo...shikuma ya shige d'akin amarya ,ya ajiye kazar angwancin zai dawo gurin abokansa .saidai zumbur uwale ta miqe.

" yoooo INA kuma zuwa?
..Wai zan yowa abokaina jagorancine suzo Ku gaisa,kuma a taraku ayi maku fad'a da er uwar zamankii kuma babata da safe zata kuma sasantaku..

Tsidik ta mike ta warware mayafi ta gyara zaman shi aka

"To mu tafi d'akin hausin tare.. yaudai ranana ne ban bari aci min ko minti"


**
Duk nasiha da ban Baki abokansa sunyi masu itadai hausi batace komai ba
Da zasu tafi tayi masu godiya itama ta mike zata shige uwar d'aki

Sigina da ido uwale tayiwa bellon

Saiga bello Cikin rawar murya yina kiran abokansa da hausin wai su daddawo

"Yawwa hausi kwana nawa zanyi a dakin uwale?

" kaji wani rainin aqalu...adadin kwanakin da musulunci ta tsara maka mana kwana bakwai..."


"Haba hausi bansanki da baqin ciki ba. Ke kuwa ba tun kafin auren nan ba kince zaki qara mun kwanaki ba ...don allah jama'a Ku bata Baki


Ya juya yina kallon abokansa
Sakin Baki hausi tayi cikeda mamaki
Lallai bello ko yanzu ya nuna mata yayi aure

" hummm shikenan Na qara maka sati biyu aci angwanci lafiya


A tare uwale da bello suka amsa da amin ,uwale harda godiya
Suka miqe suka tafi,itakuma ta shige uwar daki Cikin rad'ad'in 6acin rai

Yanzu shikenan Dan majalisar tarayyar birnin wandon da Nike taqama dashi ya zama mallakin mu mu biyu....


***
*Abun dariya yaro ya tsinci haqori*

Tun ranar da bello ya tare da uwale kullum bello akan network yike ,kwana hudu cur baya barci ,dare farai ana abu d'aya . tun yina Na marmari yanzu ya koma yin Na wuya
Gashi ta daina barinsa fita,ko d'akin mahaifiyarsa ya shiga saidai tsidik kiga ta banko labule ta shigo itadai karya Dade yazo a cigaba.


Bello kam ya shiga tashin hankali kullum yawo da zariyar wando kacau kacau a hannu ko daurewa baya iyawa
Hutu daya yike samu lokacin sallah..aikuwa lokacin zai gofana sujuda yina rokon wa uwale barci ko ya samu ya huta

Shedanci da karuwanci kuwa iri da kala
A baya babansa ita tasa yayiwa hausi kishiya saidai yanzu duk inda ta zauna sai tayi gulmar su
*littafin kud'i at regular 200 VIP 400 ,plz serious buyer kadai zasu biyo mu din jin yanda zaki biya plz. ,09065990265*

"Allah ya hada Dana da me farar qafa duk ya karkad'ar da komai nasa ya aurota bata tsinana masa komai sai karuwanci da suke isana dashi.. Na qwace huwaila ersa a hanun uwarta na bata kyauta amma da shike ba diyar arziki bane dare nayi zata turo mun ita su rife qyaure garamm
Bazakiji motsinsu ba sai wajen shad'aya shaura na safiya sannan zakiji qoshiyoyi suna qara a cikin faranti a dole suna karyawa
Da murya qwarqwar irin na soyayyun nan da suka tsofe a gida zakiji tana gardama dashi


_Ahh ni Wallahi na fika loma...Ah lomana yafi naki_
To wannan tsinewar yazo qarshe yanzu nan zanje inyiwa tufkar hanci"

Ta dasa aya tana kallon qawarta sala mai waina,ta zura mata ido mai ma'anar domin gyara ko shawara...
_Typing ✍🏾_




*HARIJI*
(Original Romantic love story)



Free page 11&12


*Alheri writers Asso.*


By...Oum Aphnan

*Masu zagina na barku da illalah akwai madakata ,so if u lyk ki cigaba da zagina ohum bayi tsiro 🤷‍♀️Amma ki sani Bana fada a social media ,don't allow me to start ta kanki....oh allah is it by force ehennn?so oum Aphnan ta dasa alkalaminta no going back ,so don't exhaust ur time jareee🤥*


Ana qare qarar su ummi ,en sanda suka taho da Ankwa suka umurceta da ta miqo hannu,a sagala mata a wuce da ita gidan yari zuwa lokacin zaman kotun na gaba....

hawayen bakin cikine ya fara tsatstsafo mata a kwarmin idon ta,talaka! Talaka bawan allah ,ace yau duk bautar da tayiwa likitocin asibitin nan ba Wanda zai tsaya mata? Haba wato kowa yina tare da Kaine zuwa wani lokacin gazawa.


Girgiza kai tayi kurum ta miqa masu hannun suka saqala mata ,er sandar haka ta shiga ingixa qeyarta tana tangadi ,tamkar zata kifa


A tarikhin rayuwar ummi in ance mata wani rana zaizo da za tayi abunda za a kaita koda police station to zata qaryata,to bare wai gidan yari ! Ya ilahy😥


***
Quliya ,bai cire idonsa akan talabijin ba,saida aka nuna inda aka hankada keyar ummi cikin motar en sandan

Wani kakkauran numfashi ya furzo zuwa waje mai d'umin gaske

A take ya d'auki wayar salulansa commissioner of police ya kira ,bugu biyu ya dauka ya soma gaishesa cikeda girmamawa

A gaggauce ya bashi umurnin dakatar da yaransa ga maltreating din ummi da sukeyi
Kuma a wuce da ita headquarters dinsu,yanzu nan zai turo lawyansa na musamman don a daukaka qaran zuwa federal ,inyaso sai idan sun nadi sahihan bayanai a bakin ummy a maida ita gidansu safely


***
Qarfe biyu da rabi na dare a birnin Abuja, Nigeria

Matasane kusan su biyar suka fito daga cikib wani club da naga daga sama an rubutun sunan da golding blue light kamar haka *Recreation club*


Wani matashin yaro da bazai Gaza shekaru ashirin da tara ba ,ya fara danewa Bayan wata d'irmemiyar mashin Wanda ake tseran gudu da ita ,A qiyasin kudin Babur d'in kuwa takai miliyon takwas

Sanye yike cikin gajeran wando da singlet mai roba roba da ya dace da hadadden fatar jikinsa mai dauke da lufluf din kwantaccen gashi,kai da gani ba tambaya kasan yaron inba balarabe bane to tabbas ya had'a tsatso da larabawa ,tun a yanayin layalayan gashin kansa da akayi masa askin funck ya saisaye wajen qeya ,ya tarashi cukus ta gaba
Sai gashin gemu da ya Tara cunkus har kusan saman kirjinsa tamkar jikan sheqau
Da gaske kallon farko xaka aza cikakken mutum ne da zai kai shekaru talatin da biyar haka,duba da tsuvurin gemun da ya bari ,sai yana taqadaranci ne ko kuma yina zubo wauta zaka gane yarone danya sharaf


Da fofoti suka fito club din shida abokansa, alamu ya nuna su din gayune kawai amma basa shan komai ,inma da abunda ya kaisu club din to bai wuce kallon rawa ba da rashin ji irin na yaran manya da suka saba da rayuwar qasar waje


Wata wargajejiyar mashin mai fad'i da yawan fitillu ya hau ,sannan ya maqala hulan kwanon dake sagale da hannun mashin din

Wata irin keyy ya sakarwa mashin din kurum ya fara cin taya ,kafin ya fice da gudu giyan qarshe


Ihu sauran samarin suka saki ,suka dafe mashi baya a tasu mashinan
Suna kiran sunan sa tamkar Wanda suke filin tseran gudu ba kan kwaltan filin tarayya abuja suke ba a wannan daren ,sunadab da shiga uturn din da zai dauke hanyar Asokoro yaji tayarsa na gaba ta caki wani abu a take ta fara tangal tangal

Unknown to all of them fataken darene sukayi target dinsu tun fitarsu

Yina ankarewa da hakan ,kurum ya fara daddanna wasu wurare ta gaban mashin din ,a take mashin din ta fara wani irin qara tana jajjan kacocin mashin din tamkar zasu farfashe,saida ya gama daddanna komai sannan yaja burki ya tsaya


En fashin da ada suka daddaga bindigoginsu ,gamida saitin tayoyinsa ganin ya yi saranda ya tsaya yasa suka sauke hancin bindigogin suna kallon qasa ,a gadarance suke qarasowa kamar Wanda suke falonsu


Saida sukazo dab da shi kurum sukaji sautin woyyyyyyy
Saidai sukaji mashin dinsa ta fyalla da gudu ,a take suka fara masa 6arin alburushi saidai Ina ,har tashi sama mashin din takeyi in sun saita sama ya dawo yina gudu a kwalta

Abokansa ihu sukaeyi " *Adnannnnn* ka tsaya kudi ne za a basu..."


Basu samu cafkesa ba har ya shige get d'in dake kewaye da gidajen anguwar gabad'aya Wanda manyan sojoji maras imani ke gadinsu,amma saboda kowa yasan *Adnani* baya harkan qoro yasa in har yike qasar ake barin get din shiga unguwar a bude da zaran zai fita yawon darensa kofa a bude take....

Da hannu daya yike murza hannun mashin din sakamakon hahharbinsa da sukayi a hannu da cinyar qafarsa ,gudu kuwa da tayar baya kadai tsabagen gudun tashin hankali, don haka suna ganin ya shige sukasan ya tsira
Don haka a karce suka juyo suka tasa qeyar abokan zuwa ma6oyansu dasu

***

Adnan kuwa Bai fara jin ciwoba saida suka rabu da en fashi ,ya kasa qarasawa gida saidai aka qarasa da shi

Gidane tafkeken apartment mai daukeda 6angarorin matan aure hudu ,da qawatacce daga tsakiya wanda ya kasance Na me gidan ne,sai kuma 6angaren mazan gidan su biyu Adnan da Arif dan shekaru sha takwas


Zakayi mamakin duk girman gidan yara hudu tak mai gidan ya Haifa maza biyu mata biyu ,Sai matan aure uku,d'aya bayarbiya daya banufiya d'aya Igbo


Zaman kishi
Tunda aka shigo da Adnan gidan ba mata daya da ta fito a cikin mata ukun da suke cikin gidan

Tun dare yike burgima a cikin jini yina ihu amma ba mahalukin da ya fito ,ciki kuwa harda irfan qaninsa ,kuka adnan ya ringayi yina dakacen rashin mahaifiya ga mahaifinsa ba mazauni ba ,a gaban qofar d'akin quliya ya kwana cikin halin tsananin jinya...


***
Sala kam gum tayi da bakinta don kuwa ance fadar da yafi qarfinka kamaisheshi wasa
Kowa a garin nan yasan sanda tayi tashen quntatawa hausi ,taso ya auri uwalene su had'u suyi ta ganawa er tahalika azaba ,sai tsamiya ta juyewa mujiya...don haka haquri tayita bata hardai ta mike ta tafi.

***
Yau qarfe takwas na dare duk su bello sun hallara a tsakar gida a babbar tabarma suna cin tuwon dare
Itakuwa ,uwale sai mutsu mutsu da cinya takeyi tamkar Wanda ake mintsili
Don haka sai zungurar bello takeyi da qafa a dole ya tashi su tafi daki.
Baba tana lura da ita ,don haka sai tura mata sakon harara takeyi ,amma ina aikin banza batama San tanayi ba


Shikuwa bello yina lura da haka ,gabansa ya soma bugu dum dum,kwata kwata kwanansa goma da aure uwale amma harga allah tsoronta yikeji ta gama qare masa ruwan kai


Ana cikin fira hausi tayi miqa tai masu sallama ta wuce daki,mintoci kadan bello ya mike tsidik yayi d'akin hausi ya maida bida ya kulle
A tsorace ta fito tana qwala kiran waye tana gyara daurin kirjin da tayi

"Lafiya bello? "
Tsaki yaja ,kafin yahau sababi

"Yau naji ikon Allah mutum da gidansa don ya shigo d'akin matarsa to meye ba tambaya...amma tunda kin tambaya kwana nazo yi a dakinki".


" wa??? Ai wallahi saika koma d'akin amarya ,kaifa kacemun in maka qari,kaje can a cigaba da gwangwajewa a gado,inma ka cinye kwanakin da na baka ganin dama nane in qara maka wasu kwanakin"


"To wallahi baki isah ba ,na gama lissafi yau kwananki ne a dawo kwana bibbiyyu ,haba hausina ki tausaya mun kefa tawace ,wallahi matarnan zata kasheni ne ,ni tsorona ma in batada kini da mayu? Saboda dare firrr fa bata barci saidai tayita cinyeni "


Qunshe dariya tayi tana jin dad'i "cinye ka kamar yaya?

Bai bata amsa ba sukaji bugun qofa

'" Belloti fito muje dare nayi..." Sukaji muryar uwale daga waje ,yina mata magana Cikin magiya


"Don Allah kice na samu barci"

Uwar d'akin hausi ya zunduma da gudu ,yaje ya matse a lungun gado


Bude qofa hausi tayi tana dariya "a'ah amarya ce? Bi angwan naki gayican yayi uwar dakina


Aikuwa a hasale ta shige har tana tuntu6e da qafar kujera
" haba bello amana ta zaka ci?"


Daura hannu yayi aka kamar zai zunduma ihu, itakuwa hausi sai dariya takeyi harda dafe ciki
Cikin maraitacciyar murya ya fito ta tasashi kamatr danta suka tafi

*Hmmm Naji qorafinku ,in a real sense nayiwa kaina alkawarin taqaita komai sai na gama free page ,SBD still enmata na karantawa ,amma in an gama matar auren da ta biya kudinta ,itace keda riba*


Tambaya wai meneene banbancin hausi jarababbiya da uwale harija?


_Harija itace macenda bata gajiya da gado ko kadan ,kuma zata iya raba dare kullum ana cinta kuma tana k'iba ,sannan ita sha'awar ta guntayene ko yaya aka caccaketa za ta samu gamsuwa saidai anjima kadan wata sha'awar zata bijiro mata kuma bata iya haquri sai an cita....... Jarababbiya kuwa ,duk in ta samu🍌so take ayi mata cin raga raga daganan zata iya daure shaawarta koda bata samu ba itama tanada wuyar kawowa amma in bata samu ba tanada haqurin rashinsa_



*### HARIJI🍌👅*
Sunan star din littafin mu wai waye shine? Wani rawa zai taka har ya taka matsayin wannan sunan ?
This is just an introduction bamu fara wasanba ,akwai cakwakiya gamida zubar kwalla😭don't miss ,rush and confiscate ur copy since from now
@ Affordable regular #200 VIP #400
For serious buyers
7782217014
Mohammed hassana
Fcmb
Or
Mtn card tru 09065990265
_Typing ✍🏾_




*HARIJI*
(Original Romantic love story)



Free page 13&14


*Alheri writers Asso.*


By...Oum Aphnan



Suna kaiwa bakin ƙofar ɗaki,ya saka sawinsa zai shiga ɗakin baba,dake leƙensu ta saƙon ƙyaure ta ƙwallawa bellon kira,Waigowa yayi da sauri ya buɗe bakinsa zai amsa kennan, ta saka hannunta ta damtse masa baki ta hankaɗasa gaba ɗaya,cikin ɗakin ta mayarda ƙofar bummm,ta rufe

Waigowa yayi ya kalleta "me kenan haka uwale?"
"Haaah ya

2 / 4