Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
da sauran Æ´an uwa ke anan.
A kwana a tashi babu wuya ga mai nisan kwana da rai da rayuwa....ranaku watanni na tafiya
kaman almara , hango Zainabu nayi kwance saman ƙasaitacen bed ɗin ta , gyefen ta Habab ne
shima ƙawance sun tasa bby boy ɗin su a gaba suna kallo , da yaci sunan Daddy Ahmed".
Ɗaga ƙafan yaron Zainabu tayi tana cewa " Ohh yanxu nan gaba zai ƙara girma ko Sojana?".
Kallon ta yayi yana murmushi kana yariƙo hannun ta data ɗaura akan ƙafan yaron da baifi 1yr
ba yana cewa " Da ai kema haka kike! Saurin kallon shi tayi tana hura hanci xatayi masifa ,nan
yasa hannun shi yana jan hancin nata yana dariya Hushiryar sa na bayyana kana yace " Kin
haifa mun bby bai kama dani ya kamata a wannan shekarar ki haifa mana mai kama da kene!
Kallon shi tayi tana cewa " aa sai bby ya ƙara wayo nsn da 3yrs. Wani kallo ya yi mata ,wanda
yasata murmushi tana kauda kanta gyefe. Gani tayi ya miƙe yana ɗaukar Ahmad yana nufa
dashi wurin mai rainon sa...can sai gashi ya dawo , ji tayi ya kwanta yana rungumo ta jikin shi
kana yace " Yau zaki sama ma Bby boy ƙanwa ...zaro ido tayi tana fiddo dasu waje , kamin tayi
magana ne taji ya haÉ—e bakin shi da nata yana tsotsan í ¾í»¦ laɓɓan ta cike da gwanewa .....Æ™ara
shigewa jikin shi tayi tana shafa fuskar shi har zuwa faffaɗan ƙirjin shi zuwa ƙasa ƙasa
Æ™asa....í ½í¸‰ Ku komai sai an faÉ—a maku don Allah kubar su haka suyi sukuni komai nasu sai an
fallasaí ½í¸• , nidai nayi naní ½íº¶â€�♀ï¸� sai dai nace ALHMDULILLAH ZeeHabab fatan Allah yabaku
zaman lafiya mai É—orewa amin .
To kuskure n da ke cikin labarin nan Allah ka yafe mana , abun da yake mai kyau Allah kabamu
ikon aiki dashi. Idan kunga wani kuskure ko abin da na manta afuwan kunsan É—an adam ajixi ne
....Ina makowa fatan khairan ....Sai kuma mun haÉ—u a sabon littafi na inshaallh nan kusa ba
daɗewa ba mai taken TSANANTA NAYI , ngd matuƙa da nuna mun soyayya da kukayi a
wannan littafi nawa na ƙwartn mnya ,na gaba na ina roƙon anunamun wannan soyayya n ko ma
wanda yafi wanda kukayi mun a wannan....Kar ku manta sunan littafin TSANANTA NAYI sai
kunzoí ½í¸�í ½íµŠï¸�í ½íµŠï¸�
Ina masu buƙatar mallakar littafan uwar teddy duka...
1) Bafullatanan Ruga
2)Ƴar Aikina
3) Walijaam
4)Ƴar waye
5)Siyasata
6)Gidan ƙwarata
7)Ƙwaryar sama
8) Bintoto
9)Ƴar maula
10)Habibi da'iman
11)Gidan zaurawa
12) Dijama Æ´ar Fulani
13)Kawaliya
14)Ƙwartn mnya
15)Zuma da maÉ—aci
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata
2k zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299
thnkyouuuuu lovers.
*Mmn teddy*
[7/6, 15:14] Matar Doctor: *í ½íµŠï¸�ƘWRTN MNYAí ½íµŠï¸�*
*Finale page Alhmdullh*
_Mmn teddy_
*Masu buƙatar complete document ɗin wannan littafi ₦500 ne via Mohammed Aisha keystone
bank 6037312299...masu buƙatar Turo da kati kuma MTN zasu tura ta wannan number
08081202932*
_Siyan na gari...í ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒ_
_Ina kuke Æ´an uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin ne da yazo
daga hannu na mai inganci , yawancin manyan masu kuÉ—i dashi suke amfani ,don haka kar ki
sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar
ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo² duk lalacewar su sai sun koma gunin sha'awa ,
idan baki da nono ne akwai wanda zamu baki su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwanta ne
jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa
,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya
ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi
pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani
08081202932_
****
Da taimakon Mom Salma da Habab dake tsaye akanta hankalin shi a matuƙar tashe gani yake
kaman Zainabu mutuwa xatayi ta barshi ...ganin haka yasa Mom Salma cewa ya basu wuri
,amma ina sam ya kasa matsawa ko nan da falo , bai yi sukuni ba sai da yaga faÉ—owar É—an
nasa duniya". Hamdala su duka sukayi suna godiya ga Allah da ya sauke Zainabu lafiya ,
wanda cikin sauri Momy ta amshi Bbyn da tuni Habab ya riƙe shi ƙam yana manna shi da ƙirjin
shi ,don bai duba ga Ƙazantar jikin shi ba. Naɗe bby boy ɗin tayi tana goge masa dattin jikin sa
,kana ta miƙa mawa Habab ɗan zumuɗi shi , da yake duƙe gaban Zainabu yana ta aikin mata
sannu ,a tunanin shi shiknnn ta haihuwa ,don uwa bata biyo ba...ita dai Momy addu'a take don
ta lura lamarin yana Son mata gardama . Miƙa mawa Habab Bbyn tayi tana cewa " Ku jirani a
falo. Ficewa yayi cike da jin farin ciki marar misaltuwa a zuciyar shi....wanda fitan sa ne Momy ta
cigaba da fafatawa , alhmdullh shine kaÉ—ai abun da xamuce domin ko Allah yayi fitowan ta lafy.
Sosai Momy ta jinjina mawa dauriya irin na Zainabu , da anan ta gyara ta tsaff bata rage komai
ba ,sannan ta chanja mata wuri tana tsaftace wurin . Fitar Habab kuwa tuni ya fara sanar nawa
ƴan uwa da abokan an arxiƙi ,ciki harda su Adda Raliya da yaya Radiya wanda dajin haihuwar
ko minti talatin basu ƙara ba suka iso gidan...Kowa sam Barka yakeyi yana sannu ma Zainabu
,don basu ga Bbyn ba amma sunji labarin irin ƙaton da ta haifa tabarakallh".
Shikam Habab da Saif da tuni ya halirci gidan , can sai ga Sadeeq riƙe ɗa sukayi suka hana
kowa , Cewan suke akwai Æ´an kambun ido ,don sai yara kyaun Bbyn suke yi , hak Uban shi
kaman yayi kaki ya aje". Jin sunƙi kawo masu yaron yasa Adda Raliya da kanta nufar inda suke
tana amsan yaron da cewa suke " Adda Raliya ki kula fah?? Juyowa tayi tana hararar su ta
kana cike da dariya tace " in kula mana ,wayaga su Sadeeq yau anyi É—a??? Dariya su duka
suka sa tana ficewa haÉ—i da nufar bedroom É—in da Zainabu da sauran Æ´an uwa ke anan.
A kwana a tashi babu wuya ga mai nisan kwana da rai da rayuwa....ranaku watanni na tafiya
kaman almara , hango Zainabu nayi kwance saman ƙasaitacen bed ɗin ta , gyefen ta Habab ne
shima ƙawance sun tasa bby boy ɗin su a gaba suna kallo , da yaci sunan Daddy Ahmed".
Ɗaga ƙafan yaron Zainabu tayi tana cewa " Ohh yanxu nan gaba zai ƙara girma ko Sojana?".
Kallon ta yayi yana murmushi kana yariƙo hannun ta data ɗaura akan ƙafan yaron da baifi 1yr
ba yana cewa " Da ai kema haka kike! Saurin kallon shi tayi tana hura hanci xatayi masifa ,nan
yasa hannun shi yana jan hancin nata yana dariya Hushiryar sa na bayyana kana yace " Kin
haifa mun bby bai kama dani ya kamata a wannan shekarar ki haifa mana mai kama da kene!
Kallon shi tayi tana cewa " aa sai bby ya ƙara wayo nsn da 3yrs. Wani kallo ya yi mata ,wanda
yasata murmushi tana kauda kanta gyefe. Gani tayi ya miƙe yana ɗaukar Ahmad yana nufa
dashi wurin mai rainon sa...can sai gashi ya dawo , ji tayi ya kwanta yana rungumo ta jikin shi
kana yace " Yau zaki sama ma Bby boy ƙanwa ...zaro ido tayi tana fiddo dasu waje , kamin tayi
magana ne taji ya haÉ—e bakin shi da nata yana tsotsan í ¾í»¦ laɓɓan ta cike da gwanewa .....Æ™ara
shigewa jikin shi tayi tana shafa fuskar shi har zuwa faffaɗan ƙirjin shi zuwa ƙasa ƙasa
Æ™asa....í ½í¸‰ Ku komai sai an faÉ—a maku don Allah kubar su haka suyi sukuni komai nasu sai an
fallasaí ½í¸• , nidai nayi naní ½íº¶â€�♀ï¸� sai dai nace ALHMDULILLAH ZeeHabab fatan Allah yabaku
zaman lafiya mai É—orewa amin .
To kuskure n da ke cikin labarin nan Allah ka yafe mana , abun da yake mai kyau Allah kabamu
ikon aiki dashi. Idan kunga wani kuskure ko abin da na manta afuwan kunsan É—an adam ajixi ne
....Ina makowa fatan khairan ....Sai kuma mun haÉ—u a sabon littafi na inshaallh nan kusa ba
daɗewa ba mai taken TSANANTA NAYI , ngd matuƙa da nuna mun soyayya da kukayi a
wannan littafi nawa na ƙwartn mnya ,na gaba na ina roƙon anunamun wannan soyayya n ko ma
wanda yafi wanda kukayi mun a wannan....Kar ku manta sunan littafin TSANANTA NAYI sai
kunzoí ½í¸�í ½íµŠï¸�í ½íµŠï¸�
Ina masu buƙatar mallakar littafan uwar teddy duka...
1) Bafullatanan Ruga
2)Ƴar Aikina
3) Walijaam
4)Ƴar waye
5)Siyasata
6)Gidan ƙwarata
7)Ƙwaryar sama
8) Bintoto
9)Ƴar maula
10)Habibi da'iman
11)Gidan zaurawa
12) Dijama Æ´ar Fulani
13)Kawaliya
14)Ƙwartn mnya
15)Zuma da maÉ—aci
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata
2k zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299
thnkyouuuuu lovers.
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki.í ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²¯ Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwanceí ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²¯ Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/ 09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu í ½í²¯í ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²ƒí ¼í¿»*
*Mmn teddy*