Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Queenmerh Category :  Complete Novels

Chapter   97 / 107

288K to 291K   out of 320.4K words

taci ba itace ta dawo school ba sai wajen 4 daidai, tana suaka daga motar saiga hamad ya iso daidai nan idanunshi ya suaka kanta ta fito daga mota, parking yayi da gaggawa ya sauko agabansa motar salim ta wuce ya nufi inda take tsaye tana latsa waya, “maya!!”
Ya kira sunan ta a natse, ta juyo ta mashi kallon kaskasnci kafin tace “yess..”
“Whos that?”
“Who’s who??” Ta maida mashi tambayar rainin hankali.
“Waye kika suaka a motarshi Yanxun nan?”
“Oh thats My boyfriend, ka sanshi ne???”
“Are you insane???” Hamad yayi magana cikin bacin rai
“Heyss hold on please, ya zaka tsaya kana min ihu? Akan me? Sata nayi?”
Tama kaiwa nan ta wuce ta gabanshi daidai nan su sabewha suka fito, laila ta dubeshi tace “ya hamad meke faruwa?”
Cije lebe kawai yaui yace “muje kawai” ya hude kota duk suka shiga.
A cikin motar babu abunda ke tashi sai sautin kass kass na gum din da maya keci, hanad was so annoyed dayasashi parking motar ya sauko tare da bude kofar baya ya kalleta yace “get rid of that disgusting ting dake bakinki”
“Akan me? Bakinka ko nawa?”
Tai a bace ya kama habarta da karfi dayasa ta tofar da karfi, taji damqa sosai rai a bace ta dago ta kalleahi “meye haka?? Wannan wani irin wulaqanci ne”
“Haba maya its so disgusting wallahi”
“Dallah yimin shuru munafuka”
“Karki sake cemin munafuka,”
“An fada din munafukai”
Ran laila dayayi mugun baci ta kai hannu hamad ya dakatar da ita, “haba ya hamad munafukai fa tace mana inama laifin ya tsaya akaina amma taabar futsara hardakai fa”
Sai a lokacin sabeeha tayi magana “sabr laila please..kiyi hkuri”
“Dallah gafara chan gantalalliya yar iska munafuka, ay kece babbar munafu…”

“Mayaaaa..” hamad ya fada tare da daga hannu zai suake akan fuskanta sabeeha tayi saurin dakatar dashi “ya hamad.. dan allah kayi hkuri mu tafi please..”
Cije lebe kawai yayi tare da slamming kofar nata sannan ya shiga seat din driver yaja sukabar wajen, har suka iso idanun maya nakan sabeeha dake zaune a gaba.
Suna parking taj ya fito daga motarshi shima, maya data fara futowa a fusace ce ta fara hangosa, shima ya ganta ta mashi kallo daya kafin ta kauda idanunta ta wuce ko darajar gaisuwa bai samu ba.
Bayan wucewarta laila ta hangoshi ita ta gaishesa ya amsa sannan ta wuce part dinsu, sabeeha ko tare suka futo ita da hamad daman ba tun yanxu suke haka ba, zata taaya ya rufe kofar sannan su shiga gida a tare don shi part din anne yake fara zuwa kafin ya wuce nasu.
Tundaga nesa ta hango taj din gabanta ya bada wani dam, taga sanda ya ganta amma yayi kamar bai gansu ba ya wuce part dinsa.
Jiki a mace hamad ya rakata har main house, anan ma yayi dinner kafin ya koma part dinsu.
Sabeeha ko saida tayi wanka tayi sallah kafin ta futo wajen mummy, ta shiga suka gaisa suka danyi hira har dady ya dawo sukayi dinner tare, suna hira, gata ga iyaywnta abun gwanin ban sha’awa,duk yanda mummy tayi da maya ta suako qi tayi tace ta koshi ba itace tabar part dinba sai wajen karfe goma saura.

Tana shugowa nannan tace mata tazo tayi dinner, dukda ta koshi haka nan ta zauna taci taci tuwonta da miyan ganye dataji protein kala kala, sukayi fira da nanna kafin ta wuce bedroom dinta donta kwanta.
The next day haka suka shirya suka tafi school, suna zuwa maya ke kama gabanta taje tayi masha’arta ta dawo sannan su wuce gida.
Laila ce ta fara lura da zuwa daukan maya da ake, koda tayi confronting dinta fada sukayi sosai, chachar baki, laila daga fada nata gaskia ta zageta tass, wanda hakan yasa ran laila baci tayi alkawarin bazata sake bi takanta ba.
Haka suka shafe weekdays dinnan.
Yau ta kasance friday, da sassafe suka fito saboda lectures din safe garesu, yauma mayar ce last din fitowa, at that point ran kowa ya soma baci da abubuwan da take, haka dai aka wuce school.
Karfe 3 daidai hamad yazo daukansu aaboda yau babu lectures da yawa, suna shiga mota kowa ya soma latsa waya, sabeeha na rike da wayarta tana kallon hotunansu na birthday gar tazo kan wanda laila ta masu da taj, tana tuna yanda ya kamo kugunta saitaji wani abu na sauka a kasanta,wannan yasa bata son tunawa, rabonta dashi tun ranar nan da suka dawo daga school, yanda ya mata wani irin kallo a lokacin yasa jiki ta yayi sanyi, gashi, basa haduwa don baya zuwa breakfast, haka zalika dinner ma late yakeyi don kullum saidai tayi dasu anne ko kuma taje part din mummyn ta.
Bayan dawowarsu bayan sallah magrib ta futo don zuwa part din mummy, tun a tsakar compound gidan taji gabanta na faduwa ga wani iska na kadawa ta ko’ina left and right, garin kamar an saukar da ni’ima ga taurari a ko’ina ga kamshin kasa hade dana bishiyu.
Daga kafafunta tayi ta shige part din nasu, tana shiga ta tadda basira tana jera dining, cikin sauri ta karasa inda take basira tayi saurin cewa “hajiyaaaa da kanta..”
“Ki daina cemin hajiyar nan dan allah”
“Ay girmanki ne hajiya,”
Dariya sabeeha tayi sannan ta shiga kitchen ta taimaka mata, girkin da mumny keyi ta karasa mata sannan suka jera a dining sabeeha ta koma sama.
Tana hawa ta wuce part din mummy nata, da sallama tayi knocking ta shiga a hankali,
Bahijja na zaune na lazimi ta hango sabeeha take wani murmushi ya kubce mata, sabeeha ta zauna gwfenta harta gama addua suka shafa a tare.
“Mummy na ina wuni”
“Lafiy lau yarinyar kirki, how was your day?”
“Alhamdulillah mummy na”
“Allah ya maki albarka” bahijja ta fada tana murmushi
“Ameen mummy na, food is ready amma mu jira dady tukunna”
“Wani girki? Nida ko miya ban gama ba”
“Na gama maki mumny”
Dariya bahijja tayi sannan tace “shiyasa naji kina kamshin kitchen, ina dan kunenki?”
Bahijja ta fada tana duban kunenta.
“Bariman ya fadi mummy amma pendent din yana nan, dan allah kiyi hkuri zan duba shi, naga dan kunne ne mai tsada kuma nayi sakaci ya fadi”
“Ba damuwa” ta karashe tana cire gold din kunenta sannan tace “ki aje wanchan din ki bar wannan a kunenki”
“Thank you mummy”
Akan ci yanta sabewha ta dora ka ta bahijja na shafa kanta, take wani hawaye ya soma silalowa sabeeha sai kuma shehseka data soma yi hankali bahijja ya tashi, “baby meke damunki? Menen?”
“Babu komi mummy, I’m just grateful, i had to experience this, ban taba tsammanin zan samu irin wannan gatan ba mummy, Allah ya sa munada tsawan kwana mummy,”
“Ina godiya ga allah daya kasance ke yata ce, kuma ina fatan ya rayamu ya bani ikon kasancewa uwa a gareki a karo na biyu dear, karkiyi kuka kinji nima karki sakani”
“Ameen mummy allah ya faranta maki”
“Ameen allah ya faranta maki kema ya baki miji na gari, anya zan iya aurar dake nan kusa kuwa?”
Dariya sabewha tayi ta share hawayenta tace “ni banma son aure yanxu, i wanto stay with my parents”

Maya data shugo dakin basuma san ta shugo ba don ko knocking batayi ba taji duk abunda suka fada, ganinsu haka datayi kam bana iya misalta yanayin da take ciki ta banko kofar inda hankalinsu ya koma ga wajen bahijja tace “baki rufe kofan ba?”
“No mummy na rufeshi”
“To ko daddy ne ya dawo?”
Suka miqe a tare suka fita.
Maya na futa ta soma safa da marwa a dakin kamar tasohuwar mahaukaciya, ta bude jakarta ta soma zazzage abubuwan dake ciki, take idanunta ya sauka kan bull aphrodisiac dunan, ta dago tablet din sai kawai tayi smirking.

Sai wajen 9 dadsy ya dawo, yana ganin sabeeha yanayinsa ya sauya zuwa ga farin ciki, ta karbi jakarsa sannan ta kawoma mummy, mummy ta rakashi sama yayi wanka sannan ya sauko, lokacin har sabewha tayi sallah suka zauna a dining don yin breakfast, da bahijja ta fada ma dady sabeeha tayi girkin nan saida yayi mamaki sosai don sak hannunta kanar na mahaifiyarta wajen iya sarrafa abunci.
Saida suka gama cinye wa saiga maya da aka kira tace batajin yunwa sai anjima.
Ganin hankalinsu yayi nisa soaai wajen hirar da suke basuma lura da ita ba ta fuce daga part din zuwa main house.
Lokacin wajen karfe goma saura yan mintuna kadan, babu kowa kasan sai tv dake danyin aiki, zaman ta tayi a parlor, kamar mai jira,

By 10:30 daidai sabeeha tabar bangaren su mummy, tana futowa wannan sanyi ya sake kadata ta kowanne sako, ta lumshe idanunta, take tunanin taj ya fado mata ta kauda tunanin, hasken daya dallota ne yasa ta saurin kare idanunta, ta dan tsaya don a tunanin hamad ne,

ahankali ya rage hasken ya kashe motar sannan ya fito daga motar, yana futowa ya rufe motar wayarshi na maqale kunensa yana magana ahanakli, sai a lokacin sabeeh ta gane shine, suna hada idanu yanyainsa ya sauya ya wani hade rai, a gajiye ya dawo don gaba daya yau bai zauna ba, yana gaban babban production company da yake investing anan nigeria.
Yi yayi kamar bai ganta ba yayi wucewarsa, nanko tunda ta fito ya kafeta da ido, ganin zata wuce yasashi kunna full light.
Muryansa taji ahankali kamar mara lafiya dagaji kasan a gajiye yake “yes nanna,”

Jikinta ne ya sake macewa, taji gaba daya batajin dadin wannan al’amari nasu,tundaga ranar da sukayi maganar zai rabu da ita shikenan, gashi shi bai rabu da itan ba kuma ya daina qulata, kamar baisan da ruwanta ba, har gwara ya fada matan koya yanke alakar dake tsakaninsu shiyasa baya kulatan.
Jiki a mace ta wuce main house, bakinta dauke da sallama, da farko bata lura da maya dake zaune ba saida taji karar video kamar tana kan socials, wannan yasa ta kalleta kallo daya sannan tayi wucewarta, sabeeha da tun shugowarta ta mata kallo daya bata sake ba ta bita da mugun kallo.
Bayan wucewar sabeeha da yan mintuna kadan saiga sabuwar yarinyar da aka kawo ta wucw sama, tana zuwa ko minti biyu batayi ba ta sauko hannunta shaqe da warmers kan tray, tana saukowa ta dubi bangaren da maya ke latse latse tace “sannu da hutawa”
Banza maya tayi da ita ko darajar kallo bata samu ba chan kuma ta tsaya chak kamar mai nazari sannan ta dakatar da ita.
“Kee!”
Yarinyar ta tsaya sannan maya ta miqe ta nufi inda take tace “wannan na waye?”
“Daman chan bangaren yallabai za a akai”
“achan zaiyi dinner??” Maya ta jefo mata tambaya
Yarinyar tace “eh”
Cikin sauri maya tace “kawo zan kai”
“Toh!” Yarinyar ta fada sannan ta miqa mata
“Jeki hado squeeze orange juice mai sanyi da cup ki biyoni dasu,”
“Toh” yarinyar ta fada.
Maya kuma ta futa daga part din jikinta har rawa yake ta wuce part dinshi kai tsaye, tana shiga kai taaye ta bude kofar, as usual a bude yake kuka da alamu yana sama wannan yaza ta wuce dining ta aje.
Tana ajewa ta jerasu sannan ta miqe ta quce sama ahankali, tana zuwa gaban kofar ta mashi kncking shuru babu respond ta sake kncking ahuru wannan yasa ta bude kofar kai tsaye, dakin was so dim babu haske wannan yasa ta kunna haske, babu kowa ciki sai saukan ruwa dataji, tana jin haka ta tabbatar yana ciki wannan yaza ta tsaya tana bin dakin da kallo kafin tayi murmushi ta sauko kasa bayan ta kashe hasken.
Daidai nan yarinyar ta shugo da juice a hannunta kan tray, bata kaiga karasowa ba maya ta karbe tace “jeki zaj aje”
Yarinyar na futa maya ta nufi kan dining da tray din ta aje, tana ajewa ta dubi sama ganin babu trace din saukowanshi yasa tayi saurin tura hannunta cikin rigar nononta ta zaro tablet dinnan, tana zarowa cikin gaggawa ta bude cover jug din da aka rufe juice din dashi.
Ta balla tablet din har guda biyar ta watsa cokin juice din, tana watsa ta bude abunci da aka kawo, chines rice ce dataji kaya sai kuma pepper soup da aroman sa ya bade ko’ina, wani irin smirking tayi da fuskanta ta balli tablet din guda biyar again ta afka cikin soup din, take yayi melting saboda zafin abuncin, tayi gaggawar rufewa sannan ta gyara wajen ta maida empty pack din tablet din ga bra dinta sannan ta kakkabe hannunta.
“Ayau saina sameka kota halin qaqa, kuma dole ka aureni, don bazaka taba bari asan cewa wani abu ya shiga tsakanina dakai ba, if this is the only then i will go yo any extent don naga na mallakeka”
Tana fadin haka ta tattara kafafunta ta nufi kitchen don jiran saukowanshi.

Acahn part dinsu mayar kuwa as usual kafin bahijja ta kwanta saita shiga part din maya ta dubata yanxu haka kuwa tayi ta shiga, ganin an rage hasken wutan dakin saina bedside a kunne sannan ga alamun mutun a kwance sannan kuma ga karatun kur’ani na tashi a dakin yasa bahijja murmushi, taji wani dadi aranta sannan ta karo kofar dakin, a tunaninta mayan ce kwance ta saka karatun kur’ani tana barci.
Nanko jerin pillows ne kunshe akan gadon, tasan mummy zata iya zuwa gaban gadon gashi babu yanda zatayi ta gansar da ita tabbas barci take wannan yasa ta nemi dayar wayarta samsung ta kunna karatu ta kashe komai sannan ta futa.
Bahijja na daga saba ta kira basira ta shiada mata ta rufe kofa saboda ita almost 11 dare ya soma yi daman sun fi barci da wuri, musamman dadi dake futa da safe.

Acah part din taj ko, yana futowa daga wanka ya feshe jikinsa asual, daman yayi sallah kafin ya dawo wannan yasa yana zuwa wanka kawai yayi, gajiyar dayayi bayajin zai iyacin wani abuncin kirki amma nannan tayi insisting akan dole saiyayi dinner, missing dinner is not healthy kwata kwata.
Haka nan ya sako pjs dinshi farare tass sannan ya sauko yana waya da mark, turanci yake zubowa cikin American accent dinshi wanda yasa maya dake zaune kitchen ta jiyoshi, jikinta har wani tsuma yake allah allah daman take ya sauko.
Kai tsaye dining ya nufa, yaja kujera ya zauna wayar na kunenshi saida ya dauka wajen 5minutes kafin ya gama ya aje wayan gefen table din yana kallon abuncin kamar wanda ke nazari, idanunshi ne ya sauka kan juice din da bai buqaci a hado dashi ba sai yayi tunanin ko nannna ce tasa ayi mashi.
Kamar mai nazari haka ya taaya yana duban warmers din kafin ya soma budesu don ganin abunda ke ciki, da soup din ya fara cin karo sannan sai Chinese rice dun, rice din ya rufe yabar soup din kawai don baison cin abu mai nauyi,don its already late.
Serving spoon ya doka dake kan dining ya sabya shi cikin warmer din akan idanun maya dake lekensa ya deba ya dan dama dama ya saka a cikin bowl din sannan ya rufe, ya janyo irange juice din gefe sannan ya saka spoon a cikin bowl din ya debo zaikai bakinsa yayi bismillah daidai nan karar notification ya shugo wayanshi, screen din ya bayyana, poping din message din daya gani yasashi aje spoon din, ya dauka wayar daidai nan ya jiyo wani unusual motsi, ya maida hankalinshi ga wajen kitchen din, yana contemplating kodai baiji daidai bane.
Wani pop din message dinne yasa ya dauke hankalinshi daga kitchen din ya maida ga wayar tashi ya shiga message din, ya dan dade yana latsawa wayar har maya ta gashi da tsayuwa tsabar ta qagu, dazun ma harya kai baki koron allah take ko yaya ne yaje bakinsa, don tasan yana kaiwa bakinsa shikenan magana ta kare.
Fata take kawai allah yasa yasha duk yanda za ayi shiyasama ta saka a soup just incase idan baisha juice dinba, shinkafar ce babu yabda zata iya sakawa a ciki da ta saka.
Tana cikin wannan tunanin ya aje wayar tasa ya miqe tsaye, ta cije lebe kanar zatayi kuka akan idanunta ya wuce sama.
After few minutes ya sauko maimakon ya zauna kan dining kawai sautaga ya wuce kujera ya aje laptop kan dining ya fara dannawa kamar wanda keyi aiki cikin gaggawa.
Maya kamar ta dora hannu aka dan baqin ciki, yabxu shikenan duk wannan shirin datayi a banza kenan? Innalillahi…kai ayau dinan ta shirya komai kuma she was hoping plan dinta ya cinka ruwa amma kashh..
Samun kanta tayi da rokon allah, allah yasa yasha ko juice dinne.
Bangarenshi ko hankalinsa na ga laptop din yama manta da wani soup daya deba ma cikinsa, hankalinsa yayi nisa sosai babu ahunda yake sai aikin gabansa, chan kuma kawai ya aje laptop din yana shafa cikinsa coffee yakeson shan amma he’s lazy to make one tunawa da orange juice dinan yazashi miqewa ya nufi dining.
Maya na daga kicin a boye tana tunanin yanda zatayi ta futa ta sake lekowa daidai nan idanunta yakai kan bowl din soup din a gefensa, dayaje daukan juice din yaga soup kawai yaji yana sha’awan shan and baya son yayi wasting sai ya hadoshi da juice din ya dawo parlor ya zauna.
Adaidai lokacin dataso kanshi a lokacin yake sipping juice din don har yayi rabi, bata hango bowl din soup din ko yasha ko baisha ba amma tunda har yakai juice din bakinsa magana ta kare.
Wani irin smirking tayi tana juya idanu ta nade hannayeta a kirjinta, wannan tablet din data saka mashi hatsabibiyar kwaya ce dake tada jijiyo da saka muguwar sha’awa, its more effective ga musamman mazan da basu san mata ba, waenda suke mu’amala ma da mata idan suka sha ya sukeji bare kuma…
Guda daya namiji inyasha take tattara duk wani kwadayi da sha’awar namiji,ya shiga wani yanayi saboda its very strong aphrodisiac tablets,don tana iya kisa musamman idan ba a biya buqata ba, takan fara aiki cikin qanqanin lokaci, kuma babu namijin da zaisha tablet dinnan mace ta gifta ta gabanshi bai kai mata hari ba saboda tsabar karfinta, saka mutun fita hayyacinsa take gaba daya, ita data tashi saka mashi ma guda biyar ta zuba mashi both juice da kuma soup dun.

Sake leken parlor tayi ta hango cup din empty gana daya alamun ya shanye tass, ga bakinsa kuma na motsawa kamar yana taunar abu.
Ko gajiya da kallonsa batayi jira kawai take abun ya fara aiki don tasan yanda abun yake sosai tunda salim yanasha shima.

Bangaren sabeeha tun bayan wuce maya datayi daki ta koma ta watsa ruwa mai zafi sosai tana jin wata ni’ima na ratsata sosai, tama fitowa ta mulqe jikinta da mayikanta sai faman kamahin dadi take sosai ta saka turarenta

97 / 107