Chapter 53 Reading Amatullmaeek Book 1 Complete Hausa Novel HN Novels

Amatullmaeek Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Mamuhgee Category :  Complete Novels

Chapter   53 / 53

156K to 156.3K   out of 156.3K words

har tayi arbain da sati biyu tukuna ASH ya dawo Basu Wani zauna ba suka koma sbd aikinsa kusan shekara zeyi acan Bai kammala ba gashi dole Baya iyawa seda Mr Jameel Dan haka mr Jameel tini ya samarwa matarsa visa suka wuce Koda Amatu ta Isa anty Farha farin cikin ganinta kaman me.

Sabuwar babin rayuwar Jin dadi suka Bude abinsu hankali kwance daga su sai babynsu saisu anty Farha da itama cikin ne da ita qarami.

Husnah na haihuwan baby boy itama mamaki ya kusan daure kan ASH da baisan 'yarsa nada ciki ba Dan haka da kansa suka tafi UK din taredasu Amatu ganin baby wanda Husnah harda kuka shagwaban kunya ta ringa wa Dad din Daya bayyanarda mamakinsa.

Abdulhameed kuwa hankalinsa kwance murna da farin cikin zamowa Uba kawai yakeyi ga Haydar ma yayi murnar ganin qaninsa da kusan Shima kamanninsa Dana Dad din yayo.

Maamah ce kawai ta samu zuwa sbd kulawa da Husnah din sai mummyn porthcrt da itama tazo baby yaci sunan ASHRAF little.
Ana 2 weeks ASH da Amatu suka koma.
#MAMUH#
ALHMDLH!!
PLEASE KADA KUCE BAI KAMATA A GAMA BA YANZU KOKUMA YAKAMATA A QARA MUKU TSAWONSA SBD BABU SAURAN ABINDA YA RAGE A RUBUTA IDAN BA NISHADINSA ZAMU RAGE BA,

ABINDA NA MANTA BAN SAKA BA KO BAN WARWAREBA KOKUMA NA RUBUTA BA DAIDAI BA PLEASE AMUN UZURI SBD AJIZANSI,

ALLAH YA YAFE BARNAR DA MUKA AIKATA A CIKI YA BAMU LADAN NA KHAIRIN.

GODIA MARA ADADI GA DUKA WAINDA SUKA BIBIYA LABARIN AMATULMALEEK DAGA FARKONSA HAR QARSHENSA,
NAGODE SOSAI SOSAI.
ALLAH YABAR KAUNA.
SAI MUN HADU A NEXT BADA DADEWA WANDA INSHALLAH INA MUKI ALBISHIR DIN ZA ZAIFI WANNAN TAKO WANE SIGA INSHALLAH.

YAN BATI KUMA SANNUNKU DA KOKARIN BIBIYA DA KUMA ZAGI.

*_AMATULMALEEK_*
By Mamuhgee
And
*_YANCI DA RAYUWA_*
By Hafsat Rano
Na kudi ne
For more page ku biya
500 for littafi Daya
1k for duka books din biyu
at👇
0022419171 access bank Maryam sani
09033181070

53 / 53