In a humble village beside the King's River lives Ummulkhairi, a beautiful, God-fearing young woman whose kindness shines brighter than her poverty. Though her family owns little, they are rich in love, faith, and unbreakable unity.
Then, everything changes overnight.
Her father, Malam Umar Sanda, a respected imam known for his integrity, is falsely accused of a horrific crime. Within days, the family's honor is shattered. Their neighbors turn against them, children are forbidden to play with them, their farmland is sold to hire a lawyer, and Ummulkhairi begins battling a terrifying secret hidden deep within her soul.
Who is Talatu, the woman who has sworn to destroy this innocent family?
Why does she carry a hatred so deep that she is willing to ruin lives to satisfy her revenge?
Can Malam Umar prove his innocence before lies bury the truth forever?
Meanwhile, Musharraf, a wealthy man haunted by betrayal and painful memories, has vowed never to trust love again. What twist of destiny will bring his path together with Ummulkhairi's?
As long-buried secrets emerge, hatred becomes war, destinies collide, and every life hangs by a fragile thread.
Who will survive?
Who will lose everything?
And who will pay the ultimate price for choosing the wrong path?
The Rope of Life: A Time to Choose is more than a romance. It is a powerful story of love, betrayal, family, courtroom battles, revenge, hidden secrets, destiny, heartbreak, hope, and the relentless search for justice.
If you love emotional African romance, family drama, suspense, courtroom intrigue, enemies with dark secrets, and unforgettable plot twists, this novel will keep you turning pages until the very end.
HAUSA DESCRIPTION
IGIYAR RAYUWA: Lokacin Zabi
A wani ƙaramin unguwa da ke gefen Kogin Sarki, Ummulkhairi ta rayu cikin talauci, amma kyawunta, tarbiyyarta da tsoron Allah sun sanya ta zama abin sha'awar kowa. Duk da ƙuncin rayuwa, iyalinsu sun kasance cike da ƙauna, haɗin kai da farin ciki.
Sai dai farin cikin ya zama tarihi a rana ɗaya.
An yi wa mahaifinta, Malam Umar Sanda, limamin masallaci kuma mutum mai tsoron Allah, mummunan sharri da zargin fyade. Cikin lokaci kaɗan, mutuncin iyalin ya rushe, unguwa ta juya musu baya, yara suka rasa abokan wasa, aka sayar da gonarsu domin neman lauya, yayin da Ummulkhairi ke fama da wani sirri mai ban tsoro da ke ɓoye a cikin ranta.
Wacece Talatu, matar da ta rantse ba za ta huta ba sai ta lalata rayuwar wannan iyali?
Me yasa ta ɗauki tsanar da ta wuce tunanin ɗan Adam?
Shin Malam Umar zai iya kubuta daga wannan ƙazamin sharrin, ko kuwa gaskiya za ta mutu a gaban ƙarya?
A gefe guda kuma, akwai Musharraf, attajiri mai cike da raunukan zuciya, wanda ya rantse ba zai sake amincewa da soyayya ko aure ba. Wace irin ƙaddara ce za ta haɗa rayuwarsa da ta Ummulkhairi?
Lokacin da sirrika suka fara tonuwa, ƙiyayya ta rikide zuwa yaƙi, ƙaddara ta fara jan igiyar rayuwa ta kowanne daga cikinsu.
Wa zai tsira?
Wa zai rasa komai?
Kuma wa zai biya mafi tsadar farashin rayuwa?
IGIYAR RAYUWA: Lokacin Zabi ba kawai labarin soyayya ba ne. Labari ne mai cike da hawaye, shari'a, makirci, ƙaddara, sirrin iyali, azaba, bege da gwagwarmayar neman gaskiya.
Idan kana son littattafan Hausa masu cike da soyayya mai raɗaɗi, sirrin rayuwa, rikicin iyali, shari'a, makircin maƙiya da ƙarshen da ba za ka taɓa tsammani ba, to wannan labari zai ɗaure ka tun daga shafi na farko har zuwa na ƙarshe.
ENGLISH DESCRIPTION
THE ROPE OF LIFE: A Time to Choose