In the world of royal palaces, not every queen is born into gold. Some are carried by destiny from a life of hardship into a position where everyone watches them with envy.
Fulani Aminatu grows up surrounded by hardship, neglect and cruelty, completely unaware of the destiny waiting for her. Then her life changes forever when she is chosen to marry His Majesty Muhammad Bello, the powerful ruler of Gobir.
What should have been the beginning of a new life soon becomes the beginning of a dangerous storm.
Inside the palace are jealous rivals, hidden enemies, dangerous schemes and people determined to bring Aminatu down. Her position becomes even more threatening when she captures the special attention of King Bello, making her the center of jealousy among the women of the royal household.
Meanwhile, Prince Yakubu's growing hostility and reckless behavior threaten the fragile peace of the kingdom. Behind the walls of the palace, secret plans are being made, loyalties are being tested, and forces operating in the shadows are determined to influence the fate of the royal house.
But this is not merely a story about royalty.
It is a story of destiny, love, betrayal, jealousy, power and survival.
Can Aminatu survive the jealousy of the palace?
Can love protect her from those plotting against her?
And when destiny finally reveals its secrets, who will stand beside her until the very end?
KALLABI: A Tsakanin Rawuna is a gripping Hausa royal romance filled with palace drama, forbidden emotions, marriage, jealousy, betrayal, historical Hausa culture, power struggles, suspense and destiny.
HAUSA DESCRIPTION
A cikin duniyar masarautu, ba kowace sarauniya ce aka haife ta da zinariya ba. Wasu kuwa sai ƙaddara ta ɗauke su daga cikin ƙasƙanci zuwa inda kowa zai kalle su da hassada.
Fulani Aminatu yarinya ce da ta taso cikin ƙunci, rashin kulawa da cin zarafi, ba tare da sanin irin rawar da ƙaddara ta tanadar mata ba. Amma wata rana, rayuwarta ta sauya gaba ɗaya. Aka shirya aurenta da Mai Martaba Sarki Muhammad Bello na Gobir, ɗaya daga cikin manyan sarakunan da suka shahara da jarumta da iko.
Abin da ya kamata ya zama mafita sai ya zama farkon wata babbar guguwa.
Domin a cikin gidan sarauta akwai kishiya, hassada, makirci da masu neman ganin bayanta. Wasu ba sa son ganin Aminatu ta samu matsayi, wasu kuma suna tsoron irin tasirin da take da shi a wajen Sarki Bello. Bayan aurensu, Aminatu ta zama mace ta musamman a rayuwar sarki, lamarin da ya ƙara kunna wutar kishin sauran matan gidan sarauta.
A gefe guda kuma, akwai Yarima Yakubu, wanda halinsa da ƙiyayyarsa suka zama babbar barazana ga zaman lafiyar masarautar. Akwai kuma sirrika da tsare-tsaren da ake ginawa a inuwa, yayin da wasu ke neman amfani da bokanci da dabarun ɓoye domin sauya makomar masarautu.
Sai dai wannan ba labarin mulki kawai ba ne.
Labarin ƙaddara ne. Labarin soyayya ne. Labarin cin amana ne. Labarin wata yarinya da ba ta san cewa rayuwarta za ta iya girgiza manyan masarautu ba.
Shin Aminatu za ta iya tsira daga kishin gidan sarauta?
Shin soyayyar da ta samu za ta iya cin galaba a kan makircin da ake ƙulla mata?
Kuma idan ƙaddara ta fara buɗe asirinta, wa zai tsaya da ita har ƙarshe?
KALLABI: A Tsakanin Rawuna labari ne mai cike da soyayya, masarauta, aure, kishin mata, makirci, cin amana, tarihi, jarumta da sirrin ƙaddara wanda zai sa ka ci gaba da karantawa domin sanin abin da zai faru a gaba.
ENGLISH DESCRIPTION