Some secrets have only two witnesses. God and the one who is gone.
Taslima is a kind hearted young woman who finds love and dignity in the home of Tauhida, a compassionate wife whose greatest pain is her inability to have a child. When doctors reveal that the only hope of saving Tauhida's baby is for Taslima to carry the embryo, she agrees out of gratitude and compassion for the woman who treated her like family.
Then tragedy strikes.
Tauhida dies before anyone learns the truth.
Left carrying a pregnancy that is not her own, Taslima has no proof, no witness, and no one willing to believe her. She is branded immoral, thrown out of her home, rejected by her village, and stripped of her dignity. Only she knows the truth. And Allah is her witness.
Will the truth behind the mysterious pregnancy ever be revealed?
Will Tauhida's husband believe a story that seems impossible?
Can Taslima survive the shame, betrayal, and heartbreak before the truth finally comes to light?
Allah Is My Witness is a deeply emotional Hausa novel filled with love, sacrifice, hidden secrets, faith, family conflict, heartbreak, and unforgettable twists. If you enjoy powerful Hausa romance and family dramas that keep you turning pages until the very end, this is a story you cannot afford to miss.
HAUSA DESCRIPTION
Wasu sirrika suna da shaida guda biyu kawai. Allah da wanda ya mutu.
Taslima yarinya ce mai tsananin kirki wacce ta samu gata a gidan Tauhida, matar aure mai zuciya ta gari amma mai fama da ciwon rashin haihuwa. Lokacin da likitoci suka tabbatar babu wata mafita face Taslima ta dauki cikin da aka samo daga kwayoyin halittar Tauhida domin ceton rayuwar jaririn, ta amince saboda alherin da aka yi mata da kuma tausayin matar da ta dauke ta tamkar kanwa.
Amma kafin sirrin ya fito fili, Tauhida ta rasu kwatsam.
A lokaci guda, Taslima ta tsinci kanta da babban ciki ba tare da aure ba, babu takarda, babu shaida, babu wanda zai gaskata ta. Duk wanda ta nemi taimako sai ya kira ta mazinaciya. Gidanta ya kore ta. Garinsu ya jefar da ita. Mutuncinta ya rushe a gaban duniya. Ita kadai ta san gaskiya. Allah kuma Shi ne Shaida.
Shin za a taba gano gaskiyar wannan ciki?
Shin mijin Tauhida zai yarda da abin da ba hankali zai iya dauka ba?
Shin Taslima za ta iya tsira daga zargin da ya rusa rayuwarta ko kuwa sirrin zai binne ta da ranta?
ALLAH NE SHEDA labari ne mai cike da soyayya, sadaukarwa, sirri, zafi, hawaye, rashin adalci da jarabawar imani. Wannan ba kawai littafin soyayya ba ne. Labari ne da zai karya zuciyarka, ya sa ka yi kuka, ya kuma sa ka kasa ajiye littafin har sai ka kai shafi na karshe.
ENGLISH DESCRIPTION